Maa sha ALLAH Tabarakhallah ALLAH yah ƙara lafiya da nisan kwana mai amfani mallam RABIYU Kana ƙoƙari sosai wajen warware tarishin wannan ƙasa mai ɗunbin al-umma. Muna addu'ar ALLAH yay maka sakaiya da mafificin Al-khairi yah-hayyu-yah-qayyumu 🤲
yau mai maicine kenan to madallah amma next week sabo zaa kawo ko ? sannan mgnr makarantar dan hausa dan allah ina so a kawo mani cikakkeken tarihin ta mungode
Allah mai girma kuma mai alheri. Godiya ta tabbata saboda karin ilimin bisa ga tarihi Nijeriya. Ina rokon tsako mana labarin mutanen Eggon Nassarawa State Wanda munji a tarihin daga iyaye wai sun kashe turawa guda uku kafin a ka saukar dasu daga saman Dutse. A wache shakara che? Meyafaru? Nagode
Allahu akbar allah yabisa tsakanin muda turawa wallahi😢
Masha Allah
Allah Ya Saka da Alkairi
Ameen ya Allah
Well done honestly I am impressed with this documentary, keep it up, all Nigerians should watch this to know their history
Madalla
Madalla
Maa sha ALLAH Tabarakhallah ALLAH yah ƙara lafiya da nisan kwana mai amfani mallam RABIYU
Kana ƙoƙari sosai wajen warware tarishin wannan ƙasa mai ɗunbin al-umma.
Muna addu'ar ALLAH yay maka sakaiya da mafificin Al-khairi yah-hayyu-yah-qayyumu 🤲
Ameen ya Allah. Na gode sosai.
Ma sha Allah, muna bibiye da dukkan shirarenku
Madalla. Muna godiya.
Allah yasaka da alheri
Allah ya saka da Alheri Tarihi mai da di
Ameen. Muna godiya
Barkanmu da shirin yau
Tarihin masarautar gwandu
To
Madalla Da Kokari #Tarihitv Allah ya saka da Alkhairi kuma Allah ya Bamu Cikakken Ƴanci A kasarmu Da Sauran ƙasashen Afrika
Ameen. Mun gode.
Yau akwai karatu 2 hrs
A cigaba da sako tarihi kowane kala ko ya haura 10hrs ne
Madalla
Muna godiya
Amma ta yaya turawa suke ɗaukar soji a wancan lokaci kodai da zallar turawa suke yaƙi
Baƙaƙen fata ne.
@tarihitv
Toh Abun mamaki baƙaƙen fata zasu jure wannan wahala kawai saboda biyan buƙatar Turawa?
yau mai maicine kenan to madallah
amma next week sabo zaa kawo ko ?
sannan mgnr makarantar dan hausa dan allah ina so a kawo mani cikakkeken tarihin ta
mungode
Dadai yaketafiya mataredaku
Allah mai girma kuma mai alheri. Godiya ta tabbata saboda karin ilimin bisa ga tarihi Nijeriya.
Ina rokon tsako mana labarin mutanen Eggon Nassarawa State Wanda munji a tarihin daga iyaye wai sun kashe turawa guda uku kafin a ka saukar dasu daga saman Dutse. A wache shakara che? Meyafaru? Nagode
Mun gode sosai. Bamu da wannan tarihin amma zamu bincika. Idan mun samu zamu kawo maka.
Kai anhada awaje daya kensn
Lallai kam
Wanna tsohon shirine da yagabata
Haka ya ke
"Magajin kebbi ko magajin keffi" wannene kake cewa
Keffi
Wai ni ya karshen magaji dan yamusa ya kare da ya sulale zuwa kano wajen alu mai sango????
Babu sahihin bayani. Wasu sun ce an kashe a Mbourmi tare da Sarkin Musulmi yayin da wasu ke cewa ya samu ya haura iyaka ya nufi Gabas. Allahu a'alamu.
@tarihitv dakyau to nagode. Kuna kokari sosai akwai mutane da karatu yanamusu wahala irina😀 amma ta wannan hanyar zasusan abubuwa dayawa