Gaskiyar mgn kalaman da mlm Ali yayi dole mutane suyi CeCe kuce sabida yanayin sigar dayayi mgn kasam ita fashimta fuskace kowa da irin tasa fashimta Allah yashiryamana zuri'a damu gaba daya kakana mlm Ali Allah yarabaka da sharrin makiya yasa kaga bayan su mansura Allah yamiki sauyin alkhairi wallahi banji dadin rabuwarku da danjaba
Magananka gaskiyace wallahi
Amen malam Ali
Gsky abun baiyi ba irin wannan abun ba abun mugewa bane ,wani irin ganin iyakar bawa ne wnnnn ,Allah ya bata lfy ya kuma jiksn danta da kanin mijinta
UBANGIJI ALLAH ya mana jagora
Malam ali dan Allah kayi hakuri yanzu ta karema kayi bara kayi maula amma ba kasuwa.
Allah ya shiryamu daki daya 😂😂😂Wlh mlm Ali kabani dariya 😂😂😂😂
Malam Ali ka fito ka tché rigar nono😂😂
Allah sarki Mansura❤❤❤
Malan Ali kayi wa'azi cikin hikima wallahi
Gaskiyar mgn kalaman da mlm Ali yayi dole mutane suyi CeCe kuce sabida yanayin sigar dayayi mgn kasam ita fashimta fuskace kowa da irin tasa fashimta Allah yashiryamana zuri'a damu gaba daya kakana mlm Ali Allah yarabaka da sharrin makiya yasa kaga bayan su mansura Allah yamiki sauyin alkhairi wallahi banji dadin rabuwarku da danjaba
Shimayaciamanatai
🎉
❤❤❤❤
Wai "Abokina ya kira ni"!?
Jaki mayan mata