HADIZA GABON: Yadda Rayya ta tsallake Kan-Ta-Waye ta waye lafiya.
ฝัง
- เผยแพร่เมื่อ 15 ก.ย. 2024
- Welcome to Hadiza Aliyu Gabon official TH-cam Channel,Hadiza Aliyu Gabon who is also known as “Hadiza Gabon” is a Nigerian actress and filmmaker who acts in both Hausa (kannywood) and English (Nollywood) movies.
Facebook / adizatougabon
Instagram / adizatou
Twitter / adizatougabon
TH-cam channel / @hadizagabonofficial
Hadiza Gabon also served as an ambassador to MTN Nigeria and indomie noodles company,she is an award winning actress who has won numerous awards home and abroad,one which is the 2013 BEST OF NOLLYWOOD AWARDS for “BEST ACTRESS “
#hadizaaliyugabon #hadizagabon #kannywood #hausafilms #movie #shorts #youtubeshorts #video #videos Subscribe For More Videos
Dan Allah dan annabi Muhammad saw kuyimini like domi anuty hadiza tagani daki mai kaunar Allah da manzo saw🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏😭😭😭🥺🥺🥺🥺🥺🥺😭😭😭😭
Salallahuallaihiwasalam
I’m here for Rayyah. Who’d have thought she was this smart? Masha Allah ❤
Halima
Allah sarki gabon wallahi baki taba burgeni irin yau ba Allah ya dubi zuciyar ki mai kyau ya baki mini nagari Hadiza 🌸❤️
Masha'allahu, Hadiza Ya'ta yau naji dadin hirarku da Surayya, ase Daman rashin nutsuwar ta duk a film take Yi gata tsab take maganar ta🤣🤣 Inayi muku fatan Alkhairi, Kuma shawarar da kika bayar na cewa matasar da suke son shiga film Nan gaba su saurara tukuna, gwara suje suyi katatu, kin burger ni sosai domin lokacin ku da zamanin yau gaskiya ba daidai bane. Ya'maama ne daga Maiduguri nayiiki fatan Alkhairi.✋✋❤❤❤❤❤❤
MashaAllah anty hadiza don Allah kikawo Mana rahama sadau da nafisa abdullahi da rukky alim❤
Salam Hajiya Hadiza, shawara ne da fatan zaki gafarta min, kaya mata a matsayin ki na musulma yaka ki rufe jikin ki, rayuwa ba komi bane akwai mutuwa akwai kwanciyar kabari, mu na musulmai amma jikin mu a bude,
One of your best guest ever, good to know she’s a smart one
Hajiya hadizatou R baba aliy Gabon yakike inafatan kina cikin kochi lafiya amin❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
I didn't see any problem about what she said,, Amma anatacewa tayi kuskure,, honestly she's right.
Her questions sound discouraging to an upcoming artist who look up to her as an idol
Yanzu wanna. Maganar da hadiza Gabon tayi shine aibu zaharaddini sani dei kana bukatar gyaran kwakwalwa
Da bangama sauraro. Firarba yanzu nazo najita sosai Yan film basasun gaskiya Koda Yan uwansune suka fadeta
Gaskiya ne Nima that’s the case bring me here
Hadiza Aliyu, gaskia u're wonderful, I really admire you, admire in the sense that you are extremely moral, yes! Extremely moral Kuma kina da mutunci wallahi. Allah ya saka miki da alheri, Allah ya biya miki bukatun ki.
Am here for my self comfidencial one of your fans all from Ghana I will likely want to come and give out about myself history on how I becomes one of the best poor man in my society and all the time people come to me and ask of money by calling me mr Dan alhaji but some don't know how I got my money am seeking for u people to invite me please 🙏🙏🙏
😂😂😂😂😂
Hadiza gabon ki kawu mana Jamila nagudu
Pls invite Sahir Abdul malam Ali
He looks depressed
That guy might be going through alot sha😊
Sosai,gsky kam yakamata
Dan Allah anti hadiza inaso akira mahamud nagudu dan Allah
Gaskiya anty kifadin Gaskiya Allah ya kareki❤anty Hdz❤
Dan Allah Ki gayyoto mana mawakiya faty Khalil, wadda tayi wakar.
Tafiyyar da zakayi Rabbana Ya kaika lafiya A dawo lafiya indai da magani a duniya Sai ka samo.
Karmu manta da gobe jumu'a Allah ta'ala ya bamu albarkacin Ranar jumu'a ameeen 🤲🏻
Dan Allah Hadiza akawo nafisa abdulahi
Woow🤩Very Nice Rayyah,Haka kikeda Nisuwa ashe..Masha ALLAH
Hajia nafahinci Wani Abu a msganarki gaskiya Amman Ina Miki fatan Allah yabaki miji kiyi aure Amin Ya Rabbe 🤲.
Allah ya hada ki da Miji na gari kiyi aure, Ina son mutum Mai fadin gaskiya komai dacin ta
Ameeen ya Hayyu ya Qayyum
Wanda bayason aunty mu yazo imbashi shawara 😂😂Nan gani Nan bari aunty mu hadiza ❤❤❤❤kowa yaci kanshi subhanalla
Assalamu alaikum Anty Hadiza. Ni marubuciyar littafin Hausa ce, dan Allah muma a soma gayyatarmu wallahi muna da abun cewa a bakunanmu da yawa. Sunana Badiat Ibrahim wacce akafi sani da Mrs Bukhari
A matsayin ki na marubuciya ai kinada hanyar da tafi hira da ita isar da saƙonki ko abin faɗarki ya amfani mutane fiye da in hirar akayi dake. Shin kin mance ne Alkalami yafi takwabi. Saƙon da ƙalamain zai isar bakinki bazai isarba ai. Kin gane Falsafar ai yar uwa.
@@aishaaligarkuwa8052 wannan gaskiyane Garkuwa, ina godiya da tunatarwa.
Wannan gaskiya ne kam@@aishaaligarkuwa8052
Masha Allah haka shawararki take kinga ita mutiniyar banza ba kuwa ne yasanta Taba ita Kuma yar film duk inda ta shiga ansanta sanin da akai mata shine illar da kuwa Zai dinga yanke hukunci batare da sani ba
A kawo mana NAfisa abdullahi
Aslm sannu da kokari takwara,munajin dadin wanna Shirin naki,Allah yakara basira tare da hakuri da jama'a..
Allah ya baki miji nagari saboda darajar annabi
Tanx Aunt hadiza dan Allah akawo Maryam yahaya
The pain in her voice when she said "kana ji kana kallo farin cikin ka zai barka"😢. Allah ya baki mijin kirki kiyi aure
Masha Allah merci
Merci beaucoup 💖
A kawo muna nafisa Abdillahi indai kinaso mucigaba da kallon shirinki
Masha Allah amma ban yarda da hujjar raiya na kin auren Dan film b
Dan downloading ke magana 🎉🎉
Masha Allah Allah y tsare mana imaninmu,,,
Watching from gwagwalada Abuja 🎉
je suis très Contente ❤❤❤❤❤ je t'aime bien ❤❤❤❤
Ma sha ALLAH. Allah ya kara lafiya. Dan Allah ki zo mana da Rahma sadau
Masha Allah inaso akaho Aisha aliyu tsamiya,,❤
What is Hadiza Gabon said is right
Ina amfani da wannan damar da kika bayar, wurin roƙa mana a matsayin mu na marubuta, mu ma ya kamata kike hira da marubuta domin za ki samu ilmuka daban daban daga bakunansu, kama daga marubuta mawallafa, da kuma marubutan online. Na gode.
Allah sarki me sunan uwata kwana2 nayi missing
Ki tambayi shi nazifin tunda shi yaki zama kiyi hirar dashi amma yasan wa yanda na fada miki su can canta ko gsky daga yau bazan kara cewa akawo wani ba nagaji wlh tunda ba😂❤ kyakawowa
Don Allah ku riqa saka gyale mana,ba diba’ar hausa fulani bace fita ba gyale
Mam hadiza is very much so happy 🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤
Please Adda Hadiza invite jamila umar nagudu nd Aisha Aliyu tsamiya please Adda Hadiza🙏
Nafisa Abdullahi next please 😊
Assalamu alaikum Haj Hadiza pls don Allah ki rinka saka mayafi kuma ku rika saka mayafin a yazama yana cikin sharadinku na film shawara ce
Inna lillahi wa inna ilaihi raji un,
For the first time da Hadiza gabon tafara burgeni kenan data fadi gaskiya tsagwaronta akarshe
Masha allah watching from dakata kawaji
GOD bless you protect you Hadiza ❤I love you
Please anty hadiza bring Fati su 😢
Anty hadiza Dan Allah Ina da labarin rayuwana Mai tarin abin mamaki da koma tausayi da zanbayar daya shafi rayuwa na Dan Allah anty hadiza ki gaiyachi ni Dan Allah
Kema fatan alkairi Hadizatu Allah ya baki miji kiyi aure.
j'attends ma Djamila Nagoudou et Rahma Sadau Nafissa Abdoulay ❤❤❤❤❤❤
dan allah kikawumana nafisa abdullahi
Shiri Yana dadi sosai Yaushe za’a kira mana Layla aliyu usman
Aunty Hadiza i wish i can destine something wallahi dasena tsaramiki rayuwa irin yadda kikeso matsawar abinda kikeso bazecutarda al'ummaba, inafata Allah yakawomiki miji nagari
Akawo Rahama sadau please
Assalamu alaikum. Gabon talk show yana qayatarwa muna godiya. Hajjiya Adizatou ko za kawo mana programme akan HORMONAL IN BALANCE.
Suraiyya raiyya ba gyrale haka bedace ba Dake da Gabon gaskiya bedace ba wannan ba al adar malam ba haushe bace lafita ba gyale
Allah ya qaramiki daukaka aunty hadeexah Allah ya kareki daga sharrin masu sharrin makircin masu makircin Allah ya tsare gabanki da bayanki aunty nah Allah ya albarkaci rayuwar yaranki duk wani sharrin na xamani Allah ya tsaresu daga shi wlh har xuciyata Inna sonki badan komai bah sae Dan kyawawan halayenki kinkasan ce mai fd gsky koda xatama masuji daci Allah yacigaba da daukakaki sukuma maqiya allah ya basu lpy kodan ganin cigabanki allah yajiqan iyayenki wa inda suka mutu allah ya haskaka kabarin su allah ya sa aljannace makomar su koh dan haifar kamalalliyar diya da sukayi na raye kuma yasa ki gama dasu lpy daga daya dagacikin masoyanki ❤❤❤❤
Dan Allah akira rahama sa'idu
S'il vous plaît Hadiza invite nous Nafisa abdulahi dan Allah
Rayya 90 duniyace saura mutun biyu abba na abba yacou muhamed❤
As-Salâm aleykoum bonsoir c'est comment ça va prono Hadiza Gabon je veuxFatiwacha🙏🙏🙏
Bonne chance dans la vie dieu merci
Aslm Dan Allah anty hadiza ki kira Rahama sada,u da azima gidan badamasi please
Dan Allah Akawo mana Jamila Nagudu
Dan Allah yaushe za'a kawo muna nafisa abdullahi
Gaskiya kam inasan Nima Inyi fira dakai akan rayuwa ta
Rahama sadau da nafeesa Abdullah aunty Hadeezarh ols😊❤
Yayi hadiza dadama ya kyana biyu ya akay mana son kutattowna da hamisu breaker
Allah ka ba mu ikon gyara ameen amma gaskiya bai yi ba,
Wlh aunty hadiza ina sonki sbd fadan gaskiyar ki 😊
Masha Allah wai dama rayya kina da hankali haka😊
Kin fadi gaskiya khadiza Allah ya ya miki albarka ya baki miji aure na gari.
She’s so calm ☺️ and nice 👍 😊
Menene kanta waye pls
Dan Allah ku dubamun rigar jikin rayya 😌
And so? Abeg allow the girl!!!!!
Merci pour you Macha Allah yayi fatan allekairi pour you
You spoke well rayya.
Wai yaushe film din alaqa zaifito ne
Dan Allah agaiyato.lilin.baba❤❤❤
Je veux que tu invites rahama sadau , Nafissa Abdullahi ou maryam Booth 🥰🥰🥰
Allah ya baki miji nagari hadizatou
Allah yasa muanfana bakidaya kuma kema Allah yabaki miji nagari mai tausayi Allah yabaki abinda kike nema duniya da lahira
You nailed it Dije.
Very good 👍🎉🎉❤❤❤
Allah yaqara arziki aunty hadiza🎉
Fantastic,hadiza shawaranki gaskiya yayi
Ina buka tan ki ki da Momo Yana Miki tambawoyi shini naki so kawaii
Masha allah jamali nagudu
Malama ta Yan film allah yasaka da allakairi wlh kina gyra sosai aci GABA da Basu shawara
Merci
Salam! Ina muku fatan Alkairi koda yaushe. Tambayar dazanyi shine meyasa bakya tambayar baƙinki yarensu dakuma ƙabilar da mutum yafito. Ina miki fatan Alkairi Allah ta'ala yayi muku jagoranci.
Nobody talks about how Rayya is very smart and intelligent person behind the scene i really like the way she is, but Hadiza why rayya's interview was too short😢😅
dan Allah kukawo mana ola aduniya ola is comeng
Wannan kam gakiya ne
Allah karamiki basira
Ma sha Allah 🙏 Beautiful
yadda kika damu da maganàn kan tawaye dinan hakan nanufi koda ke anmiki ko wani bazai yarda ace anyi mishi kantawaye bah
Muna jiran new episode DanAllah
Gaskiya.chirinkou.....fantastique❤❤
ALLaH sarki,gabon wlh tabani tausayi datana bayanina.