Rikicin kungiyar izala reshen Jos da Kaduna Kan Taron Qur'an festival martanin Kabiru gwambe

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 5 ก.พ. 2025
  • Martanin Sheikh Kabiru Haruna gwambe GA Sheikh Sani Yahaya jingir Kan Taron Qur'an festival Wanda tasharmu Mesuna rigasa tv news mukayi sharhi Akai Domin ilimantar daku
    Kuyimana subscribe a TH-cam channel dinmu Mesuna rigasa tv news Domin samun shirye shiryenmu Kamar Haka
    Sheikh Sani Yahaya jingir, Sheikh Kabiru Haruna gwambe,Sheikh Abdullahi Bala Lau, Nigeria, Bola Tunubu, labarun Hausa, labarun Duniya, rigasa tv news

ความคิดเห็น • 48

  • @BalarabeYakubu-f6l
    @BalarabeYakubu-f6l 7 วันที่ผ่านมา +2

    Allah yajikan sheikh Jaafar Adam d Albani zaria amin.Dr.Idris Bauchi shima Allah yakara masa basira amin.

  • @tukurbaguduambursa2545
    @tukurbaguduambursa2545 7 วันที่ผ่านมา +3

    Allah shi sa muyi kyakkyawan karshe! Kuma ya kamata shugabannin kungiya da na jos dana kaduna kuji tsoron Allah ku kashe husumar da ke tsakaninku! Yasalam!

  • @abdoulraoufalforma3891
    @abdoulraoufalforma3891 5 วันที่ผ่านมา +3

    Nan ina tare da jingir,
    Allah ya gafarta ma malam Albani zariya da sheikh Djafar, Dr Idris Bauchi Allah ya kara maka lafiya

  • @safiyayusuf1325
    @safiyayusuf1325 7 วันที่ผ่านมา +1

    Allah ya sa mugane kuma Allah ya kyeuta Ameeeen summa Ameeeen ya rabbi ya rabbi

  • @safiyayusuf1325
    @safiyayusuf1325 7 วันที่ผ่านมา +1

    Dan Allan ku rika hakuri kufahimci jiuna Allah ya kyeuta Ameeeen summa Ameeeen ya rabbi ya rabbi

  • @SalisuHaliluSaadu
    @SalisuHaliluSaadu 4 วันที่ผ่านมา +2

    Allah kakaremu daga sanzuciya

  • @Babababa-e2p
    @Babababa-e2p 7 วันที่ผ่านมา +2

    Subuhanallahi musulmi mun bace malami na zagin malami duk a kungiyar izala

  • @MuazuHamidu-u1i
    @MuazuHamidu-u1i 4 วันที่ผ่านมา +1

    Hmm

  • @UmarYaronkirki-w4p
    @UmarYaronkirki-w4p 6 วันที่ผ่านมา +1

    Kabiru gombe kuji tsoron ALLAH

  • @MurtalaBashir-l6f
    @MurtalaBashir-l6f 7 วันที่ผ่านมา

    Karya karyace wlh Shegu marasa gaskiya macuta kukashe kanku Yayan asara

  • @abbasdanmallam-v1p
    @abbasdanmallam-v1p 4 วันที่ผ่านมา +2

    wanan shine illar ƙungiya da ƙungiya ci

  • @MikaIlu-j9i
    @MikaIlu-j9i 8 วันที่ผ่านมา +2

    Allah kawomuna
    Mafita Sanna munarokon
    Allah ya gyara zuciyarmu

  • @MassaoudouLawal
    @MassaoudouLawal 7 วันที่ผ่านมา

    iKON Allah

  • @shafiuidris9758
    @shafiuidris9758 7 วันที่ผ่านมา

    Muna tare da jingir Wlh

  • @FadilMamane
    @FadilMamane 8 วันที่ผ่านมา +5

    Allah ka tabbatadda sunna ka rusa bid'a da mutanan ta

  • @Yusufsani-in2pz
    @Yusufsani-in2pz 7 วันที่ผ่านมา

    Malan Allah ya shiryeka Shirin addinin musulunci

  • @YakubuDanladi-vc4ot
    @YakubuDanladi-vc4ot 7 วันที่ผ่านมา

    Allah yashiryaku anbidia

  • @GarbaMamanelawal
    @GarbaMamanelawal 7 วันที่ผ่านมา

    N'aidait kan inatareda jingir❤

  • @BachariBachari-h6f
    @BachariBachari-h6f 8 วันที่ผ่านมา

    سبحان الله 😮

  • @MuhammadUsman-p5v
    @MuhammadUsman-p5v 7 วันที่ผ่านมา

    Wannan shine illan qungiya

  • @SulaimanMaigari-n7b
    @SulaimanMaigari-n7b 7 วันที่ผ่านมา +2

    Malamai dan Allah ku hada Kai kudena yiwa Juna habaici

  • @man_likemorimado
    @man_likemorimado 4 วันที่ผ่านมา +2

    Duk Yan siyasa ne wlhy

  • @hayyanalawal5316
    @hayyanalawal5316 7 วันที่ผ่านมา +2

    Wannan gaskiyace shiekh sani yahaya jingir yake fada Allah yakare muna ku, sannan kuma su Bala lau bidia ce zasuyi

  • @abbasdanmallam-v1p
    @abbasdanmallam-v1p 4 วันที่ผ่านมา +2

    don allah abar ƙungiya adawo musulunci

  • @BalaJanwuya
    @BalaJanwuya 5 วันที่ผ่านมา +1

    To wai Aina izalar takene kaduna ko jas ko gwambe 😂😂😂😂

  • @YahuzaTasiu-fi2mf
    @YahuzaTasiu-fi2mf 7 วันที่ผ่านมา +2

    Kun dei ji kunya duka 6angaren Izalah biyun...
    Allah Ya shiryar daku ko ya tarwatsa ku idan bazaku gyara ba!

  • @auduyakubu8737
    @auduyakubu8737 7 วันที่ผ่านมา

    Wannan fa abin kunya ne.
    Izala daya ne, S Bala Lau Shugabane S jingir Shugabane

  • @saanataala7472
    @saanataala7472 2 วันที่ผ่านมา +1

    Kudai cire son zuciya Allah baya bacci kuma malaikunsa basa barci kamar yadda kuka karanta .
    Kuji tsoron Allah

  • @UsmanTafida-e6q
    @UsmanTafida-e6q 4 วันที่ผ่านมา +1

    Kaman kananan yara😂

  • @Ssaminou
    @Ssaminou 4 วันที่ผ่านมา +1

    Baifa ce anasaida subafa cewa yayi diba mata daga daki suje saudiya sharar masallaci

  • @ALHALIYUAAWASHI
    @ALHALIYUAAWASHI 7 วันที่ผ่านมา

    To shikabiru aibesan Darajan iyayeshiba

  • @EkweUmaru
    @EkweUmaru 6 วันที่ผ่านมา

    Ubangiji mai iko🤔, wannan dambarwar yana zuwa ne daidai lokacin da aka nutsar da musulmin arewa cewa muklin m+m ticket shari'an musulunci za a yi; ceto zai zo najeriya ta wajen daukaka musulunci da m+m ticket.
    UBANGIJIN YESU YANA AIKI DON MABIYANSA✔✔✔

  • @abubakarabdulrahman9831
    @abubakarabdulrahman9831 7 วันที่ผ่านมา

    GASKIYA QUNGIYAR IZALA KUNCHUCHEMU KUNA KAWO MANA MATSALA WALLAHI
    KYN KAFIRTA KOWA
    KUN YI KANE. KANE CHIKIN DUKKAN AL'AMURAN QASA.
    SABODA KWADAYI.
    AZZALUMAN BANZA
    ALLAH YA QARA TONA ASIRIN KU
    ALLAH YA SAKA MANA
    MUNAFUKAI KAWAI.
    ALLAH YA SAKA MANA

  • @abubakarabdullahi3315
    @abubakarabdullahi3315 7 วันที่ผ่านมา

    Yanzu kayarda yan Darika musulmai ne? Bayan ka kaisu wuta?

  • @abubakarabdullahi3315
    @abubakarabdullahi3315 7 วันที่ผ่านมา

    Kabiru kabar tsoho a kauye har ya mutu.

  • @basharibrahim2339
    @basharibrahim2339 7 วันที่ผ่านมา

    Maganar da sani yahya ya ke Yi shi na magana ne akan 'yan izala da 'yan darika.

  • @abbabarda
    @abbabarda 7 วันที่ผ่านมา

    Kowa na ikirarin sunnah Amma anacin mutuncin juna wannan bakaramin bala i bane Allah ya daidaita tsakaninsu

  • @jafarbalarabe1920
    @jafarbalarabe1920 7 วันที่ผ่านมา

    Company izala da matsala fa

  • @laoualigarbamahamadoulmouf383
    @laoualigarbamahamadoulmouf383 7 วันที่ผ่านมา +1

    Chedar cewa kungiya ba addini bace.kowa ya aje kungiya yakoma musulunci.duk babu me gaskiya daga su kabirou har su jinguir

  • @HassanAbubakar-jh8yd
    @HassanAbubakar-jh8yd 7 วันที่ผ่านมา

    Wannan shi ne illar kunji wlh

  • @RabiuInuwa-u9f
    @RabiuInuwa-u9f 7 วันที่ผ่านมา

    To malamai wadanda zasugayawa almajirai subi Allah subi manzan Allah suna jefe jefen magana tokaga gabar "yansiyasa tazama aikin banza dominsu mayawaitansu dama jahilaine Allah yakyauta

  • @YauOil
    @YauOil 6 วันที่ผ่านมา

    Dan Segiya jikukin Dan ta ada Dan fudiwa karyakakiyi munakuki bakuda asuli fulani

  • @yakubumuhammadsalis4674
    @yakubumuhammadsalis4674 7 วันที่ผ่านมา +1

    😂😂😂😂😂😂😂

  • @sa.idumusasa.idumusa3323
    @sa.idumusasa.idumusa3323 7 วันที่ผ่านมา

    Family issues 😂😂😂😂😂

  • @IbrahimYahaya-b7i
    @IbrahimYahaya-b7i 7 วันที่ผ่านมา

    Kunsaba kudai kudi

  • @SheriffumarIyaji
    @SheriffumarIyaji 7 วันที่ผ่านมา

    Kubar kungiya kuyi musilice