Qur'anic Festival | Raddi Zuwaga Sheikh Sani Yahaya Jingir Shugaban Izala Jos

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 9 ก.พ. 2025
  • #bauchi #mubarakeeytv #xaluncindaakayi #dridrisabdulaziz #ecowas #religion #hausa #hausa #prayer #arewa #education

ความคิดเห็น • 120

  • @naziruabdurahman
    @naziruabdurahman 2 วันที่ผ่านมา

    Jazakallahu Khairan,wlh sheikh Bala lau shugaba ne, Allah kara wa rayuwarsa alkhairi da albarka.

  • @rilwanubakaridogonyaro6554
    @rilwanubakaridogonyaro6554 11 วันที่ผ่านมา +3

    ALLAH TAIMAKI IZALA,ALLAH TAIMAKEMU DA MUSULUNCI.

  • @DjamilouAboubacar-yx5sk
    @DjamilouAboubacar-yx5sk 11 วันที่ผ่านมา +1

    Muna yimuku zaton alheri dunia da lahira ❤❤❤

  • @AzamNasara
    @AzamNasara 11 วันที่ผ่านมา +1

    Jazakallahu Khairan ya babanmu

  • @muhammaddandattijo908
    @muhammaddandattijo908 11 วันที่ผ่านมา

    Mashaa Allahu! Allah Ya Karama Malamanmu Lafiya da Nisan Kwana, Allah Ka Ganaddamu.

  • @DjamilouAboubacar-yx5sk
    @DjamilouAboubacar-yx5sk 11 วันที่ผ่านมา

    Macha allah allah ya saka muku da alheri dunia da lahira ❤❤❤

  • @SurprisedApron-gs5yh
    @SurprisedApron-gs5yh 10 วันที่ผ่านมา +3

    Ni haifaffen dan izala ne , Wallahi da Bala lau da Sani Yahhaya jingir se Allah ya tambaye ku akan irin wannan shugabancin da kuke ma jama a

  • @UmarYaronkirki-w4p
    @UmarYaronkirki-w4p 10 วันที่ผ่านมา

    Bala lau kaji tsoron ALLAH kasan cewa fa zaka mutu izala walawala, UBANGIJI ALLAH ya shiryemu baki daya alfarman ANNABI MUHAMMAD (S. A. W)

  • @yushauyusuf7508
    @yushauyusuf7508 3 วันที่ผ่านมา

    جزا الله خيرا

  • @AliyuIsmail-h3l
    @AliyuIsmail-h3l 9 วันที่ผ่านมา

    Allah ya shirya ku karya don ka kare kanka kachi kudi. lallai kuna chikin rudu na duniya. kuma kuna chikin wanda sume amfani da ayar allah ya zame mu ku kamar kasuwanchi

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x 11 วันที่ผ่านมา +2

    Matsalarku shine duk Neman kudi kukeyi ba Dan Allah kukeyin addiniba

    • @AminaMuhammad-k5p
      @AminaMuhammad-k5p 11 วันที่ผ่านมา

      IN WANI YAYI AN BASHI KUDIN WANI IN YAYI SAI DAI YACI NA JAKAI.

  • @hayyanalawal5316
    @hayyanalawal5316 11 วันที่ผ่านมา +3

    Yaushe zaku kira Quranic festival kuma kuce wai abiku tayaya kudai ji tsoron Allah, Allah na ganinku

    • @ismailchikaire5727
      @ismailchikaire5727 11 วันที่ผ่านมา

      @@hayyanalawal5316 Kamata yayi ai kaima ka hau kan Minbari kayi masu gyara

    • @hayyanalawal5316
      @hayyanalawal5316 10 วันที่ผ่านมา

      Anan nagani anan zanyi kuma nayi nawa

  • @halimaabdullahi6934
    @halimaabdullahi6934 10 วันที่ผ่านมา +3

    Innalillahi wa inna ilaihirrajiun Bala lau kaji tsoron Allah Kai da magoya bayan Ka makwadaita malamai Kiri kiri kun koma siyasa dole sai kunyi taron bazaku gayawa Bola tinubu gaskia ba sai kokarin Ku cika al jihun Ku Dan Allah Ku gyara ba nan zaku dawwama ba

  • @MohammadBashir-v5q
    @MohammadBashir-v5q 11 วันที่ผ่านมา +1

    Allah yashiryardamu. Yastakfuna minannasi Wala yastakfuna minallah.. naga ancanja sunan abun . Amma mallam akuma a yi karatu ayi illimi. Ku Dan primary baya fasara litubayina linnasi ma unzila ilaihim. Shi Allah yagayama musulmai abun da akasaukar din dasakun annabi .. wa u hiya illaiya hazzal kurani.. Allah uatsarkakimana Imani . Allah Kuma Yana madakata Dan abunda yakibuyi.

  • @DahiruIsmaiol-hp8pc
    @DahiruIsmaiol-hp8pc 11 วันที่ผ่านมา

    MashaAllh Allh ya Kara basira

  • @aliyuusuman
    @aliyuusuman 9 วันที่ผ่านมา

    Allah ya kara lfy malan

  • @MuhammadMasha-j2n
    @MuhammadMasha-j2n 11 วันที่ผ่านมา

    Wallahi karya kakewa al Quran dan konagilar yahudawa

  • @yusufsaleadamu6032
    @yusufsaleadamu6032 10 วันที่ผ่านมา

    Barawon banza

  • @MustaphayakubuBeggarillela
    @MustaphayakubuBeggarillela 11 วันที่ผ่านมา +1

    Kaidai balalau wallahi kaji tsoron Allah wallahi mudai mabiyanku ahali sunnah kaci amanarmu

  • @Ubk_fx
    @Ubk_fx 11 วันที่ผ่านมา +3

    Kanku akeji yan kungiya duk kowannen ku saboda duniya yake ba maiyi dan Allah cikinku

  • @YahuzaTasiu-fi2mf
    @YahuzaTasiu-fi2mf 8 วันที่ผ่านมา +1

    Allah Ya wargazaku bakidaya Maha'intan Malamai marasa tsoron Allah. Amin

    • @YahouzaOusmane
      @YahouzaOusmane 8 วันที่ผ่านมา

      @@YahuzaTasiu-fi2mf amenn ya allah

  • @MallamMuhammadMuhammad
    @MallamMuhammadMuhammad 11 วันที่ผ่านมา +1

    Shegiya maula

    • @AminaMuhammad-k5p
      @AminaMuhammad-k5p 11 วันที่ผ่านมา

      @@MallamMuhammadMuhammad In wani yayi rawa aka bashi kudi wani in yayi dan karan duka zaici.

  • @hamisumusa5572
    @hamisumusa5572 11 วันที่ผ่านมา +1

    Andai ji kunyya
    Dan Izala
    Yana sukar dan izala
    Allah ya shirya

  • @GashuaCity
    @GashuaCity 11 วันที่ผ่านมา +1

    Karyan banza mayaudara🎉

  • @abdulwahabadam-k1e
    @abdulwahabadam-k1e 11 วันที่ผ่านมา +2

    Wallahi Dukka Bangarori biyu na Izalan Yan Son Zuciyane Menene Banbancin Wannan Taron Dazakuyi da Maludi please

  • @AdamIshakAdam
    @AdamIshakAdam 11 วันที่ผ่านมา +1

    Allah kayi muna maganin duk Wanda manufarshi raba kan alummu ko waye shi

  • @ZAILANIABBAS-o3j
    @ZAILANIABBAS-o3j 11 วันที่ผ่านมา

    Allah yatsare manakai daga sharrin makiya nafili dana boye

  • @hamzaabubakarsakkwaty5932
    @hamzaabubakarsakkwaty5932 11 วันที่ผ่านมา +3

    Don Allah inada tambaya.
    Shin wai minene banbancin wannan taro na Quranic festival da taron Mauludi?
    Na ga wai annabi (saw) da Sahabbansa basu taɓa yin Quranic festival ba. Shin ko sun taɓa yi a gayamin don Allah don ban sani ba.
    Hakama naji ance Annabi (saw) da Sahabbansa basu taɓa yin maulidi ba.
    Don Allah minene matsayin su a addinin Musulunci? A kara makallahu?
    Nagode

  • @HassanAbubakar-jh8yd
    @HassanAbubakar-jh8yd 11 วันที่ผ่านมา

    Allah ya kyau ta duk kune kanku Akeji halin kune kudika

  • @YahouzaOusmane
    @YahouzaOusmane 8 วันที่ผ่านมา

    Allah ka wargaza izala da yan izala

  • @aboumaharadjimammaneabouma5249
    @aboumaharadjimammaneabouma5249 11 วันที่ผ่านมา

    Fatan alheri Allah ya kara mana imani mu da malamman mu

  • @realdahmed9474
    @realdahmed9474 11 วันที่ผ่านมา +1

    Muna maka kyakyawan zato shugaba Allah ya kara lfy

  • @AyubaIsah-he8gx
    @AyubaIsah-he8gx 11 วันที่ผ่านมา

    Subhanallah

  • @BABAGARBA-yj6wb
    @BABAGARBA-yj6wb 10 วันที่ผ่านมา

    Bade awannan Qur'an festival zakuyi daukakanba wallahi kudena ci da addini

  • @ibrahimmuhammadbagida2637
    @ibrahimmuhammadbagida2637 15 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Shedan ne kawai ke yiwa bangarorin Izala Jos da Kaduna aiki. Duk jawabanga na Sheikh Balalau, idan kaji na Sheikh Jingir sai kaji shine daidai, Kuma cikin bayanan sa mu lura da wani Abu, me Yasa shi Bai Kiran Sheikh Jingir da kansa idan wata bukata ta taso saidai ya bada Sako? Wannan Yana nuna ta bangarensa ma akwai matsala, domin duk shugaba baison shugaba mai matsayi irin nasa ya rinka kebance matsala gareshi, sannan baison shamaki tsakaninsu wajen magana, saboda haka kuskure Sheikh Balalau yace Bai iya Kiran Sheikh Jingir Kai tsaye suyi mu'amala ta addini kai tsaye sai ansa wasu dabaru da kissace kissace, wannan ba daidai bane, Kuma Allah zai tambayeku hakken mabiyanku wallahi.

  • @abdurrahmanlawal9798
    @abdurrahmanlawal9798 6 วันที่ผ่านมา

    Kaima Mallam Dr Idris ya kira ka lokacin da kukaje wajen governor na Bauchi bayan Kun gama waazi sai 3 kaki daukar wayar sa me yasa?

  • @umarmaimunabinji3856
    @umarmaimunabinji3856 11 วันที่ผ่านมา +1

    Ya Allah ka hada kan musulmin nigeria da na duniya baki daya

  • @ExaminerOnline
    @ExaminerOnline 11 วันที่ผ่านมา +5

    Zuwa ga masu kula da Wannan channel din, Kuji tsoron Allah..
    Gashi dai shi bala lau din da kansa yace bawai RADDI sukeyi ga wani ba, amma kun rubuta wai RADDI ake yi…
    Kufa lamarin muslimcin kuke yi ba lamarin duniya ba…
    Allah Yasa Ku gane

    • @bashirsalihu6835
      @bashirsalihu6835 10 วันที่ผ่านมา +1

      Raddi ne mana, gash nan har ya tara jahilan almajiran sa yana tona asir8n kansu da kansu, cann ku karata masu son duniya,❤sheikhjaafarsheikhalbanizaria❤

    • @man_likemorimado
      @man_likemorimado 8 วันที่ผ่านมา +1

      In ba raddi ba me ya kawo references da other part?

  • @salissoumahamadoumoussas-mj7sl
    @salissoumahamadoumoussas-mj7sl 10 วันที่ผ่านมา

    Allah kakcara chiryaché mou abissa hagna madaïdetchiya

  • @ABUBAKARADAMU-e5u
    @ABUBAKARADAMU-e5u 11 วันที่ผ่านมา

    Kadai ji tsoron Allah

  • @abdurrahmanlawal9798
    @abdurrahmanlawal9798 6 วันที่ผ่านมา

    Kuyi waazin kasa mana kamar yadda akasaba

  • @abdulrasheed_econ
    @abdulrasheed_econ 8 วันที่ผ่านมา

    Ko wannan rikici da ɓarkewa tsakanin Izala ta ishi mai hankali ishara dacewa wannan ba sunna suke haɓakawa ba, sai dai rarraba kan al'umma da kuma zage zage.
    Abun mamaki, mauludi bidi'a ne amma kuma Quranic festival kuma masu ikirarin sunna suke yinshi. Allah ya kyauta.

    • @man_likemorimado
      @man_likemorimado 8 วันที่ผ่านมา

      Amma kuma AlQur'ani namu ne duka kowa ko darika ko izala ko shi'a

  • @saanataala7472
    @saanataala7472 6 วันที่ผ่านมา +1

    Kundaiji kunya Allah ya shiryeku ya ganar daku . Duk halinda myke ciki baku sanar da President ba sai wani TARO DA Idan anyi angama shikenan.

  • @AlarammaAminuMuhammad
    @AlarammaAminuMuhammad 11 วันที่ผ่านมา +1

    Wlh alhaji GWANI bala lau gara kidinga rama raddin da yake yi MAKA ya matsanta MAKA dole KAFAra ramawa

    • @aliyuadam9849
      @aliyuadam9849 11 วันที่ผ่านมา

      Kunyar marar kunya asara ne Sunnah sak

  • @Abdul_Wagini_tv
    @Abdul_Wagini_tv 11 วันที่ผ่านมา

    Allah yakyauta

  • @abdullahisafiyanu2456
    @abdullahisafiyanu2456 10 วันที่ผ่านมา +1

    Qungiya 😂😂😂😂😂

  • @nasirlabaran8084
    @nasirlabaran8084 10 วันที่ผ่านมา

  • @mamanogaogamaman5105
    @mamanogaogamaman5105 11 วันที่ผ่านมา

    Wly ba hikima kokadan acikin wannan maganar.. kuma wly banga amfanin fadarta bah, agaban qananan dalibai haka bah.. kai wannan Izalar wannan Izalar ALLAH dai yasawaqe wly

    • @aliyuadam9849
      @aliyuadam9849 11 วันที่ผ่านมา +1

      Karya kake kaima munafiki ne

  • @basharibrahim2339
    @basharibrahim2339 2 วันที่ผ่านมา

    Abunda jingir ya fada a kanku a kwai hujjoji na bidiyoyi a kafafen sada zumunta,Amma ku abunda kuka fada a Kansas ba bu hujja ko daya.

  • @IlhamYes-xw3ob
    @IlhamYes-xw3ob 11 วันที่ผ่านมา

    Idu a naira

  • @souleymaneabdourahman9818
    @souleymaneabdourahman9818 5 วันที่ผ่านมา

    Sai hankouri shugaba

  • @AlarammaAminuMuhammad
    @AlarammaAminuMuhammad 11 วันที่ผ่านมา +1

    Wlh bala lau bana ganin laifinki dole katashi karama

  • @massaranamaliki1530
    @massaranamaliki1530 11 วันที่ผ่านมา +1

    Kufito kuyiwa shugabanni wa@zi shiyakamata nidai ganina

  • @muslihuhabib8579
    @muslihuhabib8579 11 วันที่ผ่านมา +1

    Wannan abin kunya NE Wai malamai da rigima da junta Allah ya sawwake Allah ya ganar daku gaskiya

  • @abdulsaburusman3849
    @abdulsaburusman3849 11 วันที่ผ่านมา

    Malam bala lau kiji tsoron Allah

  • @TassiouArzi-x2k
    @TassiouArzi-x2k 11 วันที่ผ่านมา +1

    Amma malam idan har dan Allah zakuyi hanyar, mi ya hana ku baiwa maccen number malaman Jos ta kirasu da kanta ta gabatar da manufarta garesu ?

    • @AminaMuhammad-k5p
      @AminaMuhammad-k5p 11 วันที่ผ่านมา

      Meye laifinsu a hakan da mlm bala lau yayi ??

    • @aliyuadam9849
      @aliyuadam9849 11 วันที่ผ่านมา

      Wannan sanranka kafada

    • @TassiouArzi-x2k
      @TassiouArzi-x2k 11 วันที่ผ่านมา

      @aliyuadam9849 ban fadi komi ba malan ni tambaya nayi,idan kanada answer bismillah !

  • @hassanbello3288
    @hassanbello3288 10 วันที่ผ่านมา

    Mun Riga mun shiga masifa. Malamanmu Allah ya isa, Allah yayi mana maganin ku

  • @khadijatalhassan9899
    @khadijatalhassan9899 7 วันที่ผ่านมา

    Shin malam tunda taronnan ba dole bane, kuma ba usuli gareshi ba a musuluci, to ahakura mana abi sunna, ba abin da kuke sha'awa ba. Ku hakura yafi wannan tonan asirin da kuke wa juna.

    • @TassiouIbrahim-z5m
      @TassiouIbrahim-z5m 7 วันที่ผ่านมา

      Allah ka azamu Bissa haya maidaidai ciya Amine

  • @ismailabatureshuaibu1923
    @ismailabatureshuaibu1923 11 วันที่ผ่านมา +1

    Makaryacin banza, mai ci da addini.

  • @MhbBako-md7rp
    @MhbBako-md7rp 6 วันที่ผ่านมา

    Ku dena tonama juna assiri

  • @YahayaMuhammadAbdullahi
    @YahayaMuhammadAbdullahi 11 วันที่ผ่านมา +1

    Tinubu sai ya rikitaku ai.

  • @yahayaabdullahi5092
    @yahayaabdullahi5092 8 วันที่ผ่านมา +1

    Duk abunda yake ba domin Allah ba karshen nadama

  • @imamimam-ww3pq
    @imamimam-ww3pq 9 วันที่ผ่านมา

    KUJI TSORON ALLAH KURAGE SON ZUCIYA KUMA KURIKA GIRMAMA JUNANKU DAN ALLAH. WLH KUNYA TAKE KAMANI IDAN NAGA MALAMI YANA SUKAR DAN UWANSA MALAMI. KAI JAMA'A.

  • @yahayasadiq4829
    @yahayasadiq4829 11 วันที่ผ่านมา

    Manzan Allah saws yace da yawa masu karatun alqur,ani kuma alqur,ani yana la,antar sa

  • @bashirsalihu6835
    @bashirsalihu6835 10 วันที่ผ่านมา +2

    Gaskiya bala lau kabani mamaki, wannan shine koyarwar addini? Kuji tsoron Allah ku dena siyasa, da goyon bayan zalunci da azzalumai. Ku tuna sheikh jaafar da sheikh albani zaria mana, haba mallam!!!

  • @Memory_Alkali
    @Memory_Alkali 11 วันที่ผ่านมา

    Haba malaman sunnah Ku hada kanku saboda addinin musulunci ya samu cigaba don Allah

  • @androidtecno6818
    @androidtecno6818 10 วันที่ผ่านมา

    Kai ma baka son gaskiya da ka bari wanan festival mou ahlous sounna mu barrata da kou

  • @AbdoulayeMahamadouMahamado-x5v
    @AbdoulayeMahamadouMahamado-x5v 11 วันที่ผ่านมา

    Allah ya karamaku hankuri

  • @IMRANAHUSSAINI-tl2cd
    @IMRANAHUSSAINI-tl2cd 10 วันที่ผ่านมา

    Akwai rashin ldb amma Allah zaitona asiri ni nayadda da Dr.idris BAUCHI Allah yakare malam

  • @belloyusif6013
    @belloyusif6013 11 วันที่ผ่านมา

    Dukkan ku ba don talakawan kuke yi ba,sai don ku biyan bukatar ku,saboda kun kasa gayawa tunubu halin rayuwar da akeci,idan kuma kun gayamas yaki sai ku juyamas baya idan don talakawa kukeyi

  • @ShuaibuAdo
    @ShuaibuAdo 5 วันที่ผ่านมา

    Hhhhhhhhhh Allah yakara gwara kanku kowa yasan halinku

  • @MuhammadSulaiman-cg3xw
    @MuhammadSulaiman-cg3xw 11 วันที่ผ่านมา

    Shegu munafukan banza y'an ci da addini. Allah ya tsine muku albarka matsiyata.

  • @MusahAlhassan-j4q
    @MusahAlhassan-j4q 11 วันที่ผ่านมา

    😂😂ai dama IZALAN kenan😂sai jarida riba😢

  • @jafarbalarabe1920
    @jafarbalarabe1920 11 วันที่ผ่านมา +2

    Dukkan ku Abu daya ne

  • @yahayasadiq4829
    @yahayasadiq4829 11 วันที่ผ่านมา

    Azzaluman banza da Bala lau da jingir duk yan wuta ne

  • @sulymanadarm9753
    @sulymanadarm9753 11 วันที่ผ่านมา

    Wawayan banza kawai masu fada kan abun duniya, kowa wlh soyake abasa jagoranci

  • @abubakaraliyuladan813
    @abubakaraliyuladan813 11 วันที่ผ่านมา

    Kunji kunya wallahi Yan kwangila

  • @sul2478
    @sul2478 11 วันที่ผ่านมา

    Sai kun je abuja dole?aji tsoron ranar fitar rai,ku bar yan’siyasa suyi na su aikin kuma ku tsaya inda ALLAH ya ije ku, kullum kuna cikin jirage ku 5star hotel a kasa mai Saudi Arabia wai kuna zuwa addua ma kasa waya ce sai kun je can zaku iya addua kuma wa yace wai lalle sai kune zaku yi adduar talakkawa na dama da kunci ku kuna yawo cikin Jeep Jeep adai riga tuna ranar

  • @ABUBAKARADAMU-e5u
    @ABUBAKARADAMU-e5u 11 วันที่ผ่านมา

    Ga zagi nan kanayi masu ci da addini

  • @abubakaraliyuladan813
    @abubakaraliyuladan813 11 วันที่ผ่านมา

    Kunji kunya wallahi Yenzu da ya Yadda takarasa Gina masallacin Da chewa zakayi Kai ka Gina Yan kwangila 😂

  • @abubakaraliyuladan813
    @abubakaraliyuladan813 11 วันที่ผ่านมา

    Kunji kunya wallahi Yan kwangila 😂

  • @SamailaHashimu
    @SamailaHashimu 11 วันที่ผ่านมา +1

    Duk Akan addinin Allah ake wannan...
    Allah ya Dora Mu akan hanya madaidaiciya...
    Astagfirullah

  • @isahabdu4558
    @isahabdu4558 8 วันที่ผ่านมา

    Yakamata malamai kurinka hakuri

  • @samssiyatou500issa6
    @samssiyatou500issa6 10 วันที่ผ่านมา

    Kai ma bakade naba mallam

  • @HassanDajin
    @HassanDajin 11 วันที่ผ่านมา +1

    Toh Mal Bala Lau gara shi Gingir bamuji sunan sa again EFCC ba wadanda suka ci kudin makamai. WAI DAN ALLAH MEYASA KUKA SAKE RABUWA BAYA KUN HADU.YANZU KUMA ZAKU HADE DA WANDA KUKACE MUSU KAFIRAI KENAN

  • @ismailabatureshuaibu1923
    @ismailabatureshuaibu1923 11 วันที่ผ่านมา

    Menene yasa kai da maras kunyan nan kuka bar tafiyarmu.

  • @MamaGhat
    @MamaGhat 11 วันที่ผ่านมา +1

    Kuji tsoran Allah duk kanku

  • @abdulkarimmusa4881
    @abdulkarimmusa4881 11 วันที่ผ่านมา +3

    Kunji kunya

  • @OuseyniSoumana
    @OuseyniSoumana 11 วันที่ผ่านมา

    Kaji soron alha duk dans izzala mey son dunyané

  • @abou440
    @abou440 11 วันที่ผ่านมา +4

    Both we understand you you’re fighting for this business money from the government

  • @RabiumohdInuwa
    @RabiumohdInuwa 11 วันที่ผ่านมา

    Dukkan ku munafukai ne bakwa tsoran Allah.

  • @sanilawal3880
    @sanilawal3880 9 วันที่ผ่านมา

    To amsar kudin tunubu, kutumar uba ne.... Yima tinubu wayau a tara mutane a yaudare shi ache masu duk mahaddata Qurani,, masu yi Mashi campaign ne, ai nasarar ((TINUBU 2027}} TO AL QURANI zakiyi sharia dazu

  • @TanimunIbrahim-n7q
    @TanimunIbrahim-n7q 11 วันที่ผ่านมา +2

    Mayaudaran banxa yan business center

  • @sanimsaeed4272
    @sanimsaeed4272 10 วันที่ผ่านมา

    MIYASA BA A GAYYACI WASU MALAN BA KAMARSU (BELLO YABO SHEIKH MURTALA SOKOTO)DA SAURANSU MIYE HUJJA MLM

  • @HassanAbubakar-jh8yd
    @HassanAbubakar-jh8yd 11 วันที่ผ่านมา

    Kai ne dan kala kato

  • @shuzeefunds9717
    @shuzeefunds9717 10 วันที่ผ่านมา

    Lies thieves azalumai 😏

  • @IsahdahaHusainee
    @IsahdahaHusainee 11 วันที่ผ่านมา

    Balalau kuji tsoron Allah wlh duniya ba matabba bace kuma Allah ya shiryeku yan izala gidan comedy

  • @yahayasadiq4829
    @yahayasadiq4829 11 วันที่ผ่านมา

    Gaskiya Bala lau dan iska ne kuma ɗan 419 ne

  • @abdulrahmanusman2598
    @abdulrahmanusman2598 11 วันที่ผ่านมา

    Mun yarda da malaman mu

    • @Speedyvampir2
      @Speedyvampir2 11 วันที่ผ่านมา +1

      Kuna bin su ido rufe go wuta za su kai ku ba.

  • @HarunaHassan-n3n
    @HarunaHassan-n3n 11 วันที่ผ่านมา

    Malam.wazaibiya.kodin.mai.zuwa.abuja.dubo.daribiu.dadu.dariuku