MAFARKIN MACIJI

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 19 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 136

  • @DaudaSalifou
    @DaudaSalifou วันที่ผ่านมา

    Alhamdoulilah alha yakara kossantu ga annabi w s l❤

  • @ummaaminu7192
    @ummaaminu7192 ปีที่แล้ว +1

    Muna godiya,Allah ya kara,kaunar ma aiki

  • @habibamusa2654
    @habibamusa2654 2 ปีที่แล้ว +1

    Jzklh b khair mun fahimta malam, Allah ya kara basira mai anfani

  • @MUHAMMADBASHIR-uz7pd
    @MUHAMMADBASHIR-uz7pd ปีที่แล้ว +1

    Yauwa masha Allah har hankalina ya kwanta

  • @maryamhussain9522
    @maryamhussain9522 2 ปีที่แล้ว +4

    Masha Allah muna godiya sosai mallam

  • @assoumanhaladou2708
    @assoumanhaladou2708 ปีที่แล้ว +1

    Allah gafarta Malam nayi mafarki macijiya siriri ya magana dani haryaba wani abu inci

  • @Yusuf-n2v
    @Yusuf-n2v ปีที่แล้ว +1

    Macha allah Inna tanbaya sunan yusuf a hisabi

  • @brahimlanssari3366
    @brahimlanssari3366 ปีที่แล้ว +1

    ❤❤ alhamdullah nima datsashinayi

  • @moussaila3354
    @moussaila3354 2 ปีที่แล้ว +1

    Macha allahu Allah YASAKA DA alkhari sayadi

  • @auwalbabaiyali7106
    @auwalbabaiyali7106 ปีที่แล้ว +1

    Mungodiya

  • @Saidou9851
    @Saidou9851 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah gafarta nayi mafar ina a zaune a gida ta mahaifiyata muna hira sai maciji yazo ya sareni ma'ana ya cigeni nayi matikar tsorata

  • @nassaunassau267
    @nassaunassau267 ปีที่แล้ว +1

    Yane

  • @hauwahauwa3599
    @hauwahauwa3599 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya saka da alkari mlm

  • @aishaabubakar5463
    @aishaabubakar5463 2 ปีที่แล้ว +3

    Maa shaa Allah .

  • @hassanaahmed6150
    @hassanaahmed6150 2 ปีที่แล้ว +2

    Marsha allah mugode

  • @chiarichiari-s6q
    @chiarichiari-s6q ปีที่แล้ว +1

    Aslm machaallah

  • @fatimafa1465
    @fatimafa1465 2 ปีที่แล้ว +2

    masha muna gdy šosai.allah yakara bas ira da daukaka da km basira ameen wacthing from saudia arabia

  • @AbdullahiKebbi-y7e
    @AbdullahiKebbi-y7e ปีที่แล้ว +1

    Nayi mafarkin kashi maciji

  • @ZainabhassanAbbas
    @ZainabhassanAbbas 5 หลายเดือนก่อน +1

    Allah ya sa ka da al' khairi anbiyo ni da gudu ban tanttace waye ke Bina ba akwai sai maciji ya sarene wlh da farka sai da naji yanayin zafen wlh akafar dama ya sare ni

  • @yahumuhammad1826
    @yahumuhammad1826 2 ปีที่แล้ว +3

    Masha Allah

    • @Islam-no6su
      @Islam-no6su 2 ปีที่แล้ว

      nidai akacemana mace idantayimafarkin maciji cikine

    • @murabbimadaki2684
      @murabbimadaki2684 ปีที่แล้ว

      Akarmakallah Allah yakara taraqee.Munason Ai Mana bayani Akan mafarkin cin dafaffiyar kafar kaza.

  • @الت-ش6ل
    @الت-ش6ل 2 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah MaIam mu nagodiya

  • @DognimanYeo-p5n
    @DognimanYeo-p5n 5 หลายเดือนก่อน

    Mouna godiya malam

  • @rukayyashuaibu2911
    @rukayyashuaibu2911 2 ปีที่แล้ว +1

    Asslm Masha Allah Allah yakara basira
    Malam nikuma inayawanyin mafarkin yayan macizai dayawa konagansu sunafita daga tsagewar gini kokuma nagansu suncika kan titi kumayan kanana nakegani amma basamun komi saidaida abunciyazube ahannuna sainaga suntaru sunacin abuncin Wanda harkaina wasu sukahau sunacin abuncin
    Dan Allah malam menene fassarar Dan inayawanyinn wannan mafarkin

  • @InusaRifai
    @InusaRifai 3 หลายเดือนก่อน

    Malam ni'nayi mafarkin bakin maciji yacijeni ya guda'biyou😭😭😭😭😭😭😭😭😭🤲🤲🤲

  • @hafsam9846
    @hafsam9846 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya saka da alkhairi

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  2 ปีที่แล้ว

      Ameen ya rabbi 🙏

    • @MohaMedoo-z7y
      @MohaMedoo-z7y 11 หลายเดือนก่อน

      ❤❤❤❤❤❤❤
      ​@@abbas_sadauki

  • @HadizaSaadhussain
    @HadizaSaadhussain 10 หลายเดือนก่อน

    Allah ya sakawa mlm da alkhari, nayi markin maciji baqi sosai amma na shaqe masa wuya har idonsa ya firfito sai na samu wani abu kamar gawayi na dinga cusa masa a bakinsa saida nasa masa guda 5 sai ya fizge daga hannuna ya furze yawu ya fada wani ruwa acikin botiki

  • @MasaudAhamet
    @MasaudAhamet 11 หลายเดือนก่อน

    Allah saka da,alkairi

  • @HabibouAdamou-o5w
    @HabibouAdamou-o5w 3 หลายเดือนก่อน

    Malam muna godiya nayi mafarkin
    matchiji yatunkaroni nima nachirya da makami nakachéchi

  • @MoustaphaSakarawa
    @MoustaphaSakarawa 3 หลายเดือนก่อน

    Inema mallan fatan alheri

  • @saniahmad5246
    @saniahmad5246 2 ปีที่แล้ว +1

    Shin maciji aruwafah mlm

  • @ahmadyushau2140
    @ahmadyushau2140 7 หลายเดือนก่อน

    Sallallahu alaihi wasallam

  • @İdrissaOussmane-p6n
    @İdrissaOussmane-p6n 3 หลายเดือนก่อน

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @ainbenianzeephone8089
    @ainbenianzeephone8089 2 ปีที่แล้ว +1

    macha allah🤲👍🤳🌹

  • @YUNUSAJIBRILTV
    @YUNUSAJIBRILTV 2 ปีที่แล้ว +5

    👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍

    • @Ousima
      @Ousima ปีที่แล้ว +1

  • @abdoulahibasha5846
    @abdoulahibasha5846 2 ปีที่แล้ว +1

    Slm Dan Allah idan kayi mafarkin karefa

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  2 ปีที่แล้ว

      th-cam.com/video/z1ky1U2TUro/w-d-xo.html
      MAFARKIN KARE

  • @HauwaAbubakar-j5v
    @HauwaAbubakar-j5v 4 หลายเดือนก่อน

    Da Allah fassarar mafarkin Miciji zai halaka mace wasu maza su ka taimaketa

  • @danlamiabubakar8338
    @danlamiabubakar8338 2 ปีที่แล้ว

    Assalamualaikum malam dapatan kana lafiya agama lafiya Amin summa amin malam Matana tayi mafarkin taga Mai ko zaataimaka a fassaramin mafarkin daga Danlami abubakar daga nan Ngurore Yola south Adamawa Nigeria ni bamai kudibane amma inada sanaarda nake neman abinci inasamun na rufin asiri kuma inatareda iyayena Masha Allah lafiya

  • @hannahshuaibu2293
    @hannahshuaibu2293 4 หลายเดือนก่อน

    Assalamu alaikum ftn kana lfy nayi mafarkin macij a bandaki amma baya motion da tsaka da bera.

  • @souweibasahirou7782
    @souweibasahirou7782 ปีที่แล้ว

    Aslm alkm fatan alheri malan inada juna biyu nayi mafarkin Maciji karami ya tchijeni. Inason inji fasara!!

  • @daudaaabdullahi4100
    @daudaaabdullahi4100 2 ปีที่แล้ว +3

    Assalamu Alaikum malam nayi mafatkin farin machiji guda biyu Akan hanyata xuwa kichin Inaxuwa suna ganina sai suka gudu nikuma saina dauki Abun jifa najefesu sunata gudu suka fesomin wani farin ruwa. Ajikina Amma baimin komaiba
    Nabiyumuma shima farin machiji biyu dogi nagani munatafiya da yayuna sainaje nayankemusu wuya duka machizai inachikin haka sai wani baki daga baya yakawomin chafka Ayatsa yasameni Amma shima baimin komaiba daganan nakaimai chafka nima nayanke kanshi.kuma kanda nayanke saiya tsaya Ajikin yatsana Amma banji komaiba shima naduba banga sauran jikinshiba.Afwa malam

    • @hassanabubakar8771
      @hassanabubakar8771 2 ปีที่แล้ว

      Assalamualaikum barka da warhaka malam naga maciji Ina barci guda uku Daya babba guda biyu kana na Amma Basu chutar Dani ba bangane ba

  • @abdulhadigomnahabibu
    @abdulhadigomnahabibu 2 ปีที่แล้ว

    Asalamu alekum warahamatollahi wabaraka toho malan inamaka fatan aheri nayi Mafarkina mujiji muna tarey da wasu mutane munje kufar ramin muciji seya fitu yadin gabinmu duwan da yataras seya kamashi minine fassarata

  • @umaurfaruk9024
    @umaurfaruk9024 ปีที่แล้ว

    Assalamu alaikum.
    Menene ma'anar mutum yaga jikinsa ko kafafunsa sunyi zane mai ban sha'awa har yana sheki kamar fatar maciji.

  • @NiimatulaTijjani
    @NiimatulaTijjani 6 หลายเดือนก่อน +1

    Slm malan minene fassar mafarkin mutun ya haihu ko yayi aure Kuma baisan mijina 😢

  • @aboutalibtsalha9128
    @aboutalibtsalha9128 8 หลายเดือนก่อน

    Toh ni malam naga miciji sai ina gayin inalilahi wa ina ilaihi rajioun

  • @balamijinyawa7909
    @balamijinyawa7909 2 ปีที่แล้ว

    Aslm! Allah ya sakawa mallam da ALKHAIRIII maiyawa.

  • @ChamsiaBahari
    @ChamsiaBahari 5 หลายเดือนก่อน

    Slm malan nayi mafarkin muna daji sai mounka ga maciji biyu in yatahi ya cijeni sai in gwabce amma wa'inda muke tahe tare sou biyou saida sounka cije sou

  • @Romantoa-p4k
    @Romantoa-p4k 6 หลายเดือนก่อน

    Aslm malan nayi mafakin miciji agidan makwabbatanmu kuma yasari kanema kuma sai nasa bakina Ina zuke dafin Ina zibarwa

  • @yesminbalamoni5569
    @yesminbalamoni5569 ปีที่แล้ว

    Aslm malam dafatan kana lfy ni mafarki nayi wai maciji nata bina duk inda naje dan Allah menene fassarar sa😢

  • @maryamzubair6383
    @maryamzubair6383 2 ปีที่แล้ว +1

    Assalam alaikum Malam ni matar aurece shekara 4 ban haihuba kuma nayi mafarkin wai ana bikina Dan Allah menene ma anar wannan mafarkin

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  2 ปีที่แล้ว

      Wa alaikumussalam
      Insha Allah za a samu rabo

    • @maryamzubair6383
      @maryamzubair6383 2 ปีที่แล้ว

      @@abbas_sadauki alhamdulillah Allah yasa mudace nagode sosai Allah ya saka da alkairi

  • @IsahHaruna-fb9sk
    @IsahHaruna-fb9sk ปีที่แล้ว

    Asalma alimaiku malam

  • @meyalilimane4559
    @meyalilimane4559 2 ปีที่แล้ว

    Malam n'ayi mafarkin muchiji muna fada

  • @aminam.jarmai8466
    @aminam.jarmai8466 ปีที่แล้ว

    Assalamu alaikum mallam dan Allah. Ka fassara min farin kadan gare zai shiga abinci na koreshi ya fita matar aure ce ni

  • @allkasoummaman2662
    @allkasoummaman2662 2 ปีที่แล้ว

    Aslamou alaykoum wa rahmatoullah malan nayi mafarkin nakache matiji buyou

  • @HassanAdam-w8f
    @HassanAdam-w8f ปีที่แล้ว

    Aslm Malan nayi mafarkin farin matiji bayisareniba kuma nayi mafarkin baki anma baki yakusa sareni nakamasa da hanuna

  • @abbarajajarajaja2243
    @abbarajajarajaja2243 ปีที่แล้ว

    Aslm malam wanda yayi mafarkin miciji mesa kuma nazo naga mesar ackin yara suna wasa da ita har tayiwa yaro daya acikin yaran guru ajikinsa ina tsaye sai gawata kanwata nan tana zuwa ta kashe micijin nan ta fedeshi ta shanyashi akan koriyar ciyawa

  • @NafissaAbdourahmane
    @NafissaAbdourahmane ปีที่แล้ว

    Maman dan allah menene mafarkin Maciji y’a kanannade kafafuna ?

  • @hhhhnoma5914
    @hhhhnoma5914 2 ปีที่แล้ว

    Aslm malin nayi mafarkin doki faridabaki ajikinhi

  • @aishamuhammad4511
    @aishamuhammad4511 2 ปีที่แล้ว

    lokacin danake da ciki kullum sainayi mafarkin maciji saida nayi Bari kafin nadaina mafarkin Kuma idan nakaranta ayatul kursiyu saiya bace

  • @shaaibualishaaibu6789
    @shaaibualishaaibu6789 ปีที่แล้ว

    Slm malan nayi mafarkin maciji me Kala me blue kalan shidai me kyau kuma inada ciki

  • @fathasani5580
    @fathasani5580 2 ปีที่แล้ว +1

    ASL malam ninayi mafarki yasijeni yafassara tayake

  • @gahlisani2154
    @gahlisani2154 ปีที่แล้ว

    Slm barkada yamma yakake yagari

  • @halimaibrahimhalima8686
    @halimaibrahimhalima8686 2 ปีที่แล้ว +3

    Aslm. Mlm mafarkin da nayin Ina cikin daki mai duhu, ba uwta kuma zan hau step say naga kato maciji a sama ,step da kuma kasa step kuma ka to ne kuma gashi bakin..say nafarah karata Ayatul kusiyu da kuma swrah A'dua da ya zo baki na awana lokaci..say kuma maciji yabata bangashiba, kuma wata matar ta dade da mutuwa say tasaya ,a'kofa gaki kuma ga duhu.nan ma say dana farah karata duka A'dua da ya zo baki na itma na nemeta ta bata ...say natashi barci ... nafarah A'dua ....don Allah mlm meye fasarah wanna mafarkin 👏👏😭😭😭😭😭😭😭😭

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  2 ปีที่แล้ว +1

      Ai tun da kin yi addu'a babu komai insha Allah, amma jinnu ne

    • @zakariaabou
      @zakariaabou 2 ปีที่แล้ว

      Malam nayi mace marachiya kumya mai neman maza

  • @zulaihatnasir3056
    @zulaihatnasir3056 ปีที่แล้ว

    assalam alai kum
    mlm ni nayi mafarkin bakin maciji Yana neman Saran dana Dan she Kara 3/4 a mafarkin Amma a zahiri yayi sheakara 14, . nagode

  • @عصمانطاهر
    @عصمانطاهر 2 ปีที่แล้ว

    Malan dan Allah nayi mafarki ana biyawa da gawaye sunfi dubu nji storo

  • @yanamhmald2248
    @yanamhmald2248 2 ปีที่แล้ว

    السلام عليكم ورحمه الله

  • @muhdkabirbala3167
    @muhdkabirbala3167 2 ปีที่แล้ว

    Salam, mal. Mafarki nayi naje gidan mu sai naga micizai suna lekowa daga ramukan su sai naga wani ya zagayo wari na Amma kafin yazo inda nake ni Kuma na wuce Allah ya gafarta malam me wannan mafarkin yake nuni dashi.

    • @UmarFaruk-nq4hs
      @UmarFaruk-nq4hs 2 ปีที่แล้ว

      Gaskiy malam barami ma tsalane do min iyalin tayi amma musha fama

  • @zainabibrahimshehu4085
    @zainabibrahimshehu4085 2 ปีที่แล้ว +5

    Yanzu zaka fara Birkita masu karanchin imani , wannan maganar mafarkai din yakamata kadainashi tunda Allah yabamu hanyoyin da zamu dingabi idan munyi mafarkin please adaina Wani Fassara mafarki kowa ya rungumi Addu a tayarda Nassin manzon Sallallahu alaihi wasallam inafan amfahimci abinda nakeson isarwa

    • @YUNUSAJIBRILTV
      @YUNUSAJIBRILTV 2 ปีที่แล้ว +1

      جزاك الله خيرا

  • @احمدمحمد-ع5ح4ك
    @احمدمحمد-ع5ح4ك ปีที่แล้ว

    Allah ya Rufa Asiri 😂😂😂

  • @nafissaoumar6865
    @nafissaoumar6865 2 ปีที่แล้ว +2

    malam idan kana bacci adaki kuma kayi mafarkin miciji ha shiga maka daki ya tare maka hanya kana ihu ka rasa hanyar fita fa?

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  2 ปีที่แล้ว

      Ki ƙara addu'ar nemam tsari sosai

    • @samiramoustapha6695
      @samiramoustapha6695 2 ปีที่แล้ว

      malam ni mafarci nayi maciji biyu suna kin abinci. agidan mu

  • @hurairaumar2259
    @hurairaumar2259 2 ปีที่แล้ว +2

    To malan in kayi mafarkin machizai agidanka duk inda kafito zakagawani ko in kana kwanche yakama shiga jikinka ka kasa tashi daga wurin ?

  • @salihualiyu6184
    @salihualiyu6184 ปีที่แล้ว

    Malam ninayi mafarki nachi maciji

  • @abcabcdefgh1759
    @abcabcdefgh1759 2 ปีที่แล้ว

    ❤️👍

  • @jamilahussaini7763
    @jamilahussaini7763 2 ปีที่แล้ว

    SLM ni nawa cizonayayi nasa lalli agun sai dafin yafito mihakake nufi

  • @hamadoumdou8775
    @hamadoumdou8775 ปีที่แล้ว

    Malan MI nene fasarar mafarkin ciwan ciki

  • @khadijahusman3379
    @khadijahusman3379 2 ปีที่แล้ว

    Assalamu alaikum mallam, game da bayani akan mafarki maciji. Mallam idan mace ta yi mafarki akan maciji ya shiga jikin ta, me yeke nufi? Ma Salam.

  • @marakisiyyaaliyu8258
    @marakisiyyaaliyu8258 10 หลายเดือนก่อน

    Mlm idan mutum yaga maciji a mace fa ? nagani amafarki amma yamutu

  • @isaibrahimjafaru8515
    @isaibrahimjafaru8515 2 ปีที่แล้ว +1

    Aslm warahamatullah alagafata malam ina da tambaya. tambaya ta itache idan kai mafarkin machiji ya hau saman kirjinka in ka yunkura sai ya kawo sara fa

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  2 ปีที่แล้ว +1

      Ayi addu'a ta neman tsari daga sharrin magauta

    • @salmanazifi4051
      @salmanazifi4051 2 ปีที่แล้ว +2

      Salam Malam idan mutum yayi mafarkin yaga macizai guda uku acikim falonsa fa Amma dai macizan basuyi yimkurin yi maka komai ba

    • @isaibrahimjafaru8515
      @isaibrahimjafaru8515 2 ปีที่แล้ว +1

      Aslm malam nagode Allah ya saka da Alheri Amin

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  2 ปีที่แล้ว +1

      Akwai makirai a kewaye da me mafarkin sai ya yi taka tsantsan

    • @isaibrahimjafaru8515
      @isaibrahimjafaru8515 2 ปีที่แล้ว +1

      @@abbas_sadauki nagode Allah yasaka

  • @raberabiu8649
    @raberabiu8649 2 ปีที่แล้ว +1

    ❤️🌁🌆🌃

  • @anwarkhadija1358
    @anwarkhadija1358 2 ปีที่แล้ว

    Mal Allah ya saka da alkhairi Amma ni nayi mafarki maciji ya biyoni na tsere Masa baiga inda nayi ba

  • @shaaibzurmanni6472
    @shaaibzurmanni6472 2 ปีที่แล้ว

    Aslm Allah gafata malan. na dade ina mafarkin mahaifina shina kurata ko nuna min kiyayya meye maanarsa

  • @ZeenatAbubakar-mt5fp
    @ZeenatAbubakar-mt5fp 4 หลายเดือนก่อน

    Mallam yar uwata tanada ciki saitayi mafarki ya sare ta kuma har shatin haƙoransa ya fito tarazana sai mahaifiyarta ta ce mata ta cire mata dafin ba abunda zaisameta

  • @rabium251muhammad5
    @rabium251muhammad5 6 หลายเดือนก่อน

    Assalamualaikum malam meyasa bama samun number ka ne

  • @hurairaumar2259
    @hurairaumar2259 2 ปีที่แล้ว

    Nima Ina buqatar lambarka

  • @babajisalisu2664
    @babajisalisu2664 7 หลายเดือนก่อน

    Dan Allah mafarkin bakan gizo ya nade mutum

  • @muhammadmuosterpher2875
    @muhammadmuosterpher2875 2 ปีที่แล้ว

    Assalam dan ni nawa de dayake ko ah gaske maciji yana cikin abunda bana so dan gwara na hadu da zaki sai kuma nayi mafarkin ankawo macizan agida kamar irin domestic animals haka kamar yadda muke ajiye mage sai na nuna bana so yazo ma kusa dani kuma yadda yanuna macijin ba mai cutarwa bane.

  • @abbaisah1010
    @abbaisah1010 2 ปีที่แล้ว

    Ni jiya nai mafarkin machiji muna zaune mu biyu sai naga michijin na sanda yn so ya sari na kusa dani sai na ganshi nai sauri na kama wuyansa sai ya juyo da kansa ya chijeni.

  • @Naseeralhjsalu
    @Naseeralhjsalu 2 ปีที่แล้ว

    Barka da warhaka

  • @sadiyasamasko626
    @sadiyasamasko626 2 ปีที่แล้ว +1

    Sallam

  • @rukayyausman3330
    @rukayyausman3330 2 ปีที่แล้ว

    dan Allah mafarkin gida

  • @misbahushehu915
    @misbahushehu915 2 ปีที่แล้ว

    Mallam Inada ciki,nayi mafarkin maciji guda biyu kanana masu kyau,suna tafiya kwanin sha'awa,

  • @zainabibrahimshehu4085
    @zainabibrahimshehu4085 2 ปีที่แล้ว

    Ikon Allah 🤔
    Ansamo Mai Fassarar mafarkine Bana🤔🤔

  • @fatimabala3758
    @fatimabala3758 2 ปีที่แล้ว +1

    To malan nayi mafarkin nashake maciji to miyake nufi

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  2 ปีที่แล้ว

      Masha Allah, Samun nasara kan makiya

  • @robinrobin9640
    @robinrobin9640 2 ปีที่แล้ว +1

    aslm.mlm.kamar.idan.kaga.maciji amafarki.mutane.nagudunsa.amma.kai.baibinka kuma.macijin.babba.amma.danatashi.naji.tsoro.amma.amafarkin.banji.tsoroba.yakenan

  • @abduahmad4709
    @abduahmad4709 2 ปีที่แล้ว

    Hi I

  • @ashiruabubakar2760
    @ashiruabubakar2760 2 ปีที่แล้ว

    Malan ninayi mafarkin maciji nabiyata

  • @fatimaabdullahi3937
    @fatimaabdullahi3937 2 ปีที่แล้ว +1

    Bakin maciji na gani mai katon kai, wani ya samu ya cire masa kai. Ina wajen a tsorace. A fassaramin

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  2 ปีที่แล้ว +1

      Sharri ne amma Allah ya ishe miki shi Albarkacin addu'a da kike yi

  • @mmemodysalamatou
    @mmemodysalamatou 2 ปีที่แล้ว

    Asalam ni nayi mafarki maciji ukku babba biyu da dan karami da safe da na tashi da kwana abin mamaki saï na tashi da jinin al'ada kuma ba a lokkaci da na saba yinshi kuma ba a yadda na le yin shi zan so in san ma'ana wannan mafarkin.nagode

  • @marakisiyyaaliyu8258
    @marakisiyyaaliyu8258 ปีที่แล้ว

    Mlm nikam nayi mafarkin macijizai guda biyu suna bina se mamammu tazo takashe daya amma bata kashe dayanba se bude baki yakeyi kamar yana fada wai se mamammu ta durkusa tana sujjada nikuma ina ta kallon macijin se bude baki yake yana kallona amma yatsaya

  • @BabayeYacouba-b4j
    @BabayeYacouba-b4j ปีที่แล้ว

    Nayi mafarkin maciji ya tare mu nida mokobciyata sai yaje ya cijeni na ja baya say ya ciji makobciyata

  • @sadiyasamasko626
    @sadiyasamasko626 2 ปีที่แล้ว

    Nayi mafatiki muciji yana bina