FASSARAR MAFARKIN AURE/BIKI

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 31 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 29

  • @HabibouAdamou-o5w
    @HabibouAdamou-o5w หลายเดือนก่อน

    Assalamu alaikoum Malam Allah yasaka da hairan

  • @gfffff9118
    @gfffff9118 หลายเดือนก่อน

    Alhamdulillah ma sha allah allah ya saka maka da mafificin alkairi malam ni budurwace nai mafarkin anyimin aure kuma ina farinciki sosai

  • @فاطمةمحمد-ث4ع
    @فاطمةمحمد-ث4ع 27 วันที่ผ่านมา

    masha Allah ya malam ina yawan mafarki da sabon kaya ma ana anko na aure

  • @AishaUmarFaruq-i4e
    @AishaUmarFaruq-i4e 14 วันที่ผ่านมา

    Mlm dan allah infa tanada aure fa tayi mafarkin

  • @RahamaBinAmmar
    @RahamaBinAmmar 6 หลายเดือนก่อน +1

    Allah yasaka da alkhair

  • @ShukuraAminu
    @ShukuraAminu 26 วันที่ผ่านมา

    Ina godiya,malam, Allah ya saka da alkhairi,amma malam ni macece,nayi mafarkin na aura wanda nasani, amma bana farinciki,kuma babu kwalliya a fuskata,anata hidimar biki,har ya kaini ganin daki, amma dakin baiyimin ba kuma baida wani girma,kuma bana farin ciki,me hakan ke nufi

  • @AuwalIsah-l7n
    @AuwalIsah-l7n 4 หลายเดือนก่อน

    Allah yasaka da mafificin alkhairi bijahi nabiyikal mustapha s a w Amin yahaiyu yaqaiyumu jazakallahu Khairan Masha Allahu barakallahu

  • @HawaIbrahim-i4k
    @HawaIbrahim-i4k หลายเดือนก่อน

    Assalamualaikum malam nima tar aure ce nayi mafarkin na aure soja

  • @HauwakuluIbrahim-g1z
    @HauwakuluIbrahim-g1z 13 วันที่ผ่านมา

    Malam nayi mafarki Wanda Yake sona ne yayi aure

  • @HauwaMuhammadIdris-g5u
    @HauwaMuhammadIdris-g5u 15 วันที่ผ่านมา

    Mutumne yayi markin mijinta yayi aure

  • @YusufAuwalibrahim1
    @YusufAuwalibrahim1 5 หลายเดือนก่อน

    Aslm wanda kuma yaga yayi mafarki anhaifar Masha jariri allah yabiya bukatu

  • @AshfatSalisu
    @AshfatSalisu 8 หลายเดือนก่อน

    Assalamu'alaikum warahama'tullah Allah yasaka da alkhairi mlm

  • @SunusiMurtala-j6m
    @SunusiMurtala-j6m 4 หลายเดือนก่อน

    Allah yasadamu da alkairi 🙏

  • @FatimaMuhammadabba-i2j
    @FatimaMuhammadabba-i2j 6 หลายเดือนก่อน

    Assalamualaikum malam inayini yakokari Allah yataimaka malam idan mutum yai mafarkin waniyayi aurefa

  • @abdulmadalchi8630
    @abdulmadalchi8630 12 วันที่ผ่านมา

    Fassarar mafarkon mace tayi aure ita da kawayenta gasu a daki amma kuma batada kayan sakawa kawayenta kowa yafita chan sai aka kawo mata kaya dayawa sai ta sanya chan sai akasata mota aka kaita godan wani wanda bata sanshi ba amma mutumin farine mai kyau kuma har takwanta dashi yasadu da ita lokacin da yake saduwa da ita bata ganin fuskarshi Allah yakara maka lapiya Ngd malam

  • @HauwakuluIbrahim-g1z
    @HauwakuluIbrahim-g1z 13 วันที่ผ่านมา

    Wanda Yake sona ne zaiyi aure sai yazo da katin gayyata yabawa na kusa dani

  • @DijeHabibu
    @DijeHabibu 5 หลายเดือนก่อน

    Fassarar mafarki mutun yaga mutane sun kama shi har an sama shi sarka ahannu shi an ta so shi gaba shi Kuma Yana cewa ya za a kama shi Kuma shi baiyi laifi ba

  • @ammatullahimurtalaabdul-fa747
    @ammatullahimurtalaabdul-fa747 3 หลายเดือนก่อน

    Fasara Mafariki Na dauki yaro mataci Basa Shi ba Amma Hari Kuka nayi

  • @BashirDauda-l6x
    @BashirDauda-l6x 3 หลายเดือนก่อน

    Aslm malam barka da wanan lkc malam budrwa ta ce tai mafrkin tayi aure Kuma ga yan uwa Nan anta murna da shiga Mai kyau to Amma fa MLM wai sai gashi ankwota gidan mu Kuma acikin Wani daki Mai cike da kayan ado daki yayi kyau sosai to sai amraya tai tambya akan cewa wanan dakin waye sai aka cemata dakin baban mijinta ne Kuma shi baban mijin nata yarasu Amma acikin hidamr auren akwai shi baban yanata frinciki sosai Kuma ya rasu fa Kuma Bata taba ganin shi baban mijin nata ba Amma amafrkin tagashi ckin frinciki sosai Kuma dakinsa aka sauketa to sai aka kawo mata nata kayan dakin saita ce ita Sam Bata son wanan kaya sabida basu Kai na baban mijin ta kyau ba sai akai tayi mata drya to malm kaji yanda mfarki yaksance meye fassar wanan mafrkin ngd

  • @YusufAuwalibrahim1
    @YusufAuwalibrahim1 5 หลายเดือนก่อน

    Asslm mlm idan kuma namijine yay mafarki ya auri waca yake so fa Amma da asuba yay mafarkin.

  • @adamabdullahiabdulkarim4217
    @adamabdullahiabdulkarim4217 6 หลายเดือนก่อน

    Mene fassarar mafarkin ya ga yayi aure ana raka shi zuwa wajen amaryar Amma Bai San amaryar ba Kuma Bai gan ta ba.
    Amma ya na da aure a zahiri

  • @ZAINABUABUBAKAR-zk9hc
    @ZAINABUABUBAKAR-zk9hc 5 หลายเดือนก่อน

    Ma'anar kana da aure Kuma kayi mafarki anata bikinka dawani Amma bakasan wakake aureba kokuma kayi mafarkin har'anyi biki ankaika kaga minjin Amma bakaga fuskanshi Amma kataba hannunsa

  • @hassanaaliyu-q8s
    @hassanaaliyu-q8s 5 หลายเดือนก่อน

    malam idan kuma wata kawar kace tayi mafarkin kayi aure amma bata san wa ka auraba fa?

  • @lawanmuhammadusmam1717
    @lawanmuhammadusmam1717 7 หลายเดือนก่อน +1

    Mafarkin mutum zai yi aure, an sa biki har ranar an sa masa kuma yana da mata

  • @faroukilu2292
    @faroukilu2292 7 หลายเดือนก่อน

    Maisa mace kake an bata babu maza???

  • @BasiraAbubakar-d2z
    @BasiraAbubakar-d2z 6 หลายเดือนก่อน

    Nayi mafarkin Ana auren diyar yayata sai kuma ni za, a daura mani aure?

  • @MohammedAlhajikonduga
    @MohammedAlhajikonduga 4 หลายเดือนก่อน

    Mafarkin aure ga matar aure

  • @AbubakarAminu-dx3ij
    @AbubakarAminu-dx3ij 7 หลายเดือนก่อน

    To malam idan me Mai aure ce ta ga wata amarya ta Sha kwalliya amafarki har tafara taka rawa fa ba ita tayi auranba watace wadda Bata santaba tana ta kallonta