Wallahi mayu basasan gayan gaskiya kokira sarkin mayu yabashi magani atarbatar da gaskiya idan ba mayebane sai abimishi hakkinshi saboda atarbatar da gaskiya to kowanne bangare Allah yabayyana gaskiya aduk inda take
Kuma kusan kunyi bincike nagaskiya kunemo wayanda suke kwarar rugame da al amarin tsafi ko sihiri kada kuzama masu bawa kun giyar asiri kotsafi kariya munanan Muna bibiyar wannan shirin
Wallahi mayu basasan gayan gaskiya kokira sarkin mayu yabashi magani atarbatar da gaskiya idan ba mayebane sai abimishi hakkinshi saboda atarbatar da gaskiya to kowanne bangare Allah yabayyana gaskiya aduk inda take
Sannan kuma dan Allah asasantasu bayan anyi bincike angane gaskiya
Kuma kusan kunyi bincike nagaskiya kunemo wayanda suke kwarar rugame da al amarin tsafi ko sihiri
kada kuzama masu bawa kun giyar asiri kotsafi kariya munanan Muna bibiyar wannan shirin
Yawanci irin wanna kazafi ne kawai a unguwarmu ayi haka karshe akaji kunya,Akwai cutuka masu sa sambatu