Allah gafar ta Mallam, ai gyran da kake magana shine ASUU take so akawo. Yajin aiki kam badadi. Amma duk wani cigaba da aka samu a jami'a ta hanyanyar yajin aiki aka samu. Kuma da aka fi karfin ASUU ai muga abin da ya biyo baya na kara kudin makaranta da sauransu. Kuma makarantun primary da secondary tun yaushe suka lalace saboda rashin kungiya irin ASUU wacce zata kare su daga rashin kuluwa na gwamnati.
Gaskiya naji dadin wannan fadin gaskiyar malam
Allah ya saka da alheri
Ma sha Allah
Masha allah
Allah yaakara lapiya maulana
Allah gafar ta Mallam, ai gyran da kake magana shine ASUU take so akawo. Yajin aiki kam badadi. Amma duk wani cigaba da aka samu a jami'a ta hanyanyar yajin aiki aka samu. Kuma da aka fi karfin ASUU ai muga abin da ya biyo baya na kara kudin makaranta da sauransu. Kuma makarantun primary da secondary tun yaushe suka lalace saboda rashin kungiya irin ASUU wacce zata kare su daga rashin kuluwa na gwamnati.
Allah Ya kyauta. Allah sa mu kai zuciya nesa
Amin
Allah ya sa mugyara bakidaya
Yaya zanyi inyi tambaya Allah ya karma Malam ilimi