Zakanya tv
Zakanya tv
  • 696
  • 2 556 119

วีดีโอ

So Suke su Kashe Ni, Mai berekete Family ya koka da Sojojin Nigeria.
มุมมอง 64111 ชั่วโมงที่ผ่านมา
#arewa #breketefamily #seamanabbas #husaina
Tsokacin Abu Safiyya Akan Matar Seaman Abbas da berekete Family.
มุมมอง 9164 ชั่วโมงที่ผ่านมา
#breketefamily #hussainaseamanabbas #matarseaman
Seaman Abbas Yana Duka na, Cewa na boye kudi.
มุมมอง 21K7 ชั่วโมงที่ผ่านมา
#profibrahimmaqari #saeman #bereketefamily
Muhadarar Sarki Sanusi lamido, Da Nasiha Akan Masu Zagi.
มุมมอง 799 ชั่วโมงที่ผ่านมา
#sanusilamido #islamicpreacher #arewa
Asirin Makocin kasuwancin Daya Kashe Makocin Sa ya tonu.
มุมมอง 17814 ชั่วโมงที่ผ่านมา
#arewa #kisan #kwari #kiyawa
Rikici ya Balle Tsakanin sheikh bn Usman da Munafukai.
มุมมอง 23216 ชั่วโมงที่ผ่านมา
#islamicpreacher #arewa #binusman #sheikh #maja
Yawan Haihuwa ko Rashin shi Wanne yafi Amfani a Musulunci.
มุมมอง 10419 ชั่วโมงที่ผ่านมา
#sheikh #prof #mansur
Karatun Asshifa Zama Na 240 Ranar Juma'ah.
มุมมอง 6221 ชั่วโมงที่ผ่านมา
MAL IBRAHIM MAI ASHAFA KARATUN ASSHIFA ZAMA NA 240 JUMAA 24.01.2025
Muhadaran Sheikh Imam Mustapha Adinga daga Bauchi, Alkaleri.
มุมมอง 4221 ชั่วโมงที่ผ่านมา
#profibrahimmaqari #alkaleri #Imam #muhadara
Darasi Na 46 Daga Littafin #IHYA'U #ULUMIDDEEN Na Al-Imam Abu Hameed Muhammad Algazali.
มุมมอง 7421 ชั่วโมงที่ผ่านมา
#profibrahimmaqari #makari #karatun
Bamu tare da Irin Wannan fahimtar ta mafi yawancin su| Prof yayi Cikakken bayani.
มุมมอง 820วันที่ผ่านมา
#profibrahimmaqari #makari #sunna
Berekete Family/ Jawabi Akan Jamilan Lion.
มุมมอง 5Kวันที่ผ่านมา
#bereketefamily #arewa #humanrights
Karatun Risalah Zama Na 04 tare da Sheikh Abubakar Bauchi.
มุมมอง 40วันที่ผ่านมา
#profibrahimmaqari #arewa #karatu#Quran
Qur'anic Festival, Tsokacin Imam Mustapha Adinga.
มุมมอง 95วันที่ผ่านมา
#profibrahimmaqari #qur'anicfestival #izala_dariqa_waazi_muqabala_nasiha
Prof. Makari Ya Caccaki Albani da Raddi Mai Zafi Akan Tijjaniyya.
มุมมอง 165วันที่ผ่านมา
Prof. Makari Ya Caccaki Albani da Raddi Mai Zafi Akan Tijjaniyya.
Wani Alaramma Ya Gargadi Sheikh Balau Shugaban Izala, Akan Kiransu Yan gargajiya.
มุมมอง 95วันที่ผ่านมา
Wani Alaramma Ya Gargadi Sheikh Balau Shugaban Izala, Akan Kiransu Yan gargajiya.
Mahaddata Dubu 60 |Sakon Raddi Zuwa Ga Shugaban Izala Sheikh Bala lau.
มุมมอง 13314 วันที่ผ่านมา
Mahaddata Dubu 60 |Sakon Raddi Zuwa Ga Shugaban Izala Sheikh Bala lau.
Filin fatawa tare da Sheikh Makari.
มุมมอง 45914 วันที่ผ่านมา
Filin fatawa tare da Sheikh Makari.
Karatun Saheehul Bukhari Darasi na 40 A Kitabul Hajj Babi na 125
มุมมอง 6814 วันที่ผ่านมา
Karatun Saheehul Bukhari Darasi na 40 A Kitabul Hajj Babi na 125
Amsar Tambayoyi daga karatun Muwaɗɗa Malik Darasi na 08 A Kitabul Itƙi wal Wala'i.
มุมมอง 21314 วันที่ผ่านมา
Amsar Tambayoyi daga karatun Muwaɗɗa Malik Darasi na 08 A Kitabul Itƙi wal Wala'i.
Karatun Muwaɗɗa Malik Darasi na 08 A Kitabul Itƙi wal Wala'i.
มุมมอง 8514 วันที่ผ่านมา
Karatun Muwaɗɗa Malik Darasi na 08 A Kitabul Itƙi wal Wala'i.
khudbah da Sallar Juma'ah daga National Mosque Abuja.
มุมมอง 7514 วันที่ผ่านมา
khudbah da Sallar Juma'ah daga National Mosque Abuja.
Karatun Ash shifa Zama Na 238 Ranar Juma'ah/ Malam Ibrahim Mai Ashafa.
มุมมอง 4514 วันที่ผ่านมา
Karatun Ash shifa Zama Na 238 Ranar Juma'ah/ Malam Ibrahim Mai Ashafa.
Prof. Makari, Hukuncin Rike Kare A Musulunci.
มุมมอง 87114 วันที่ผ่านมา
Prof. Makari, Hukuncin Rike Kare A Musulunci.
Karatun As shifa Zama Na 237 Ranar ALHAMIS.
มุมมอง 7014 วันที่ผ่านมา
Karatun As shifa Zama Na 237 Ranar ALHAMIS.
Karatun Littafin Ash-shifa Darasi na 02 A Babi Uku Qismi na 02 Ci Gaban Fasli na 01.
มุมมอง 3414 วันที่ผ่านมา
Karatun Littafin Ash-shifa Darasi na 02 A Babi Uku Qismi na 02 Ci Gaban Fasli na 01.
Karatun Risalah tare da Alaramma Sheikh Abubakar Bauchi, daga Ka buga Mosque.
มุมมอง 12714 วันที่ผ่านมา
Karatun Risalah tare da Alaramma Sheikh Abubakar Bauchi, daga Ka buga Mosque.
Part of Zambiya Questions and Answer With Zakir Naik.
มุมมอง 54214 วันที่ผ่านมา
Part of Zambiya Questions and Answer With Zakir Naik.
Inda Ya kamata Malamai Su Maida Hankulan su.
มุมมอง 99614 วันที่ผ่านมา
Inda Ya kamata Malamai Su Maida Hankulan su.

ความคิดเห็น

  • @AbubakarIshakha
    @AbubakarIshakha 18 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Dan girman Allah babanmu karkadena wannan taimakon Dan darajar manzon Allah s.a..w

  • @teemaaliyu2894
    @teemaaliyu2894 วันที่ผ่านมา

    Dan girman Allah da darajar Al-Qura'ani da manzonsa OP kada ka fasa taimakon da kakeyi

  • @shuaibusani1703
    @shuaibusani1703 วันที่ผ่านมา

    kayihakkuridamahakasukesodamasugakadainakaqarabasuhaushidayardan Allah Allah bazaibarikawulakantaba insha allah kaqarahakkuri don Allah batakyautabashimabaiyihalcibashiyasawasukecewanamijibadangoyobane Allah yaqaratsarewa

  • @MARYAMBELLO-p2t
    @MARYAMBELLO-p2t วันที่ผ่านมา

    Wnn gaskiya ne Allah yasa kamaka da alkhairi.

  • @zainababdullahi81
    @zainababdullahi81 วันที่ผ่านมา

    Kayi hakuri Dadi. Sharrin kudine

  • @drwakili536
    @drwakili536 วันที่ผ่านมา

    Don Allah kayi hakuri, kaci gaba da wannan shiri . wallahi rayuwa tana cike da kalubale

  • @HauwaMusaLadan-jd7bk
    @HauwaMusaLadan-jd7bk วันที่ผ่านมา

    Please kayi hakuri Dan Allah ka cigaba da yin shirin ka Allah ya San zuciyan ka

  • @hamisusalisu7714
    @hamisusalisu7714 วันที่ผ่านมา

    Salam. Ordinary president. Kayi hakuri ka ci gaba da aiyu kan ka na alhairi. Ba a biye wa dan adam. Duk mai aikata alkhairi sai ya hadu da kalubale. Zamu ci gaba da taya ka addu'a.

  • @yusufibrahimahmad6621
    @yusufibrahimahmad6621 วันที่ผ่านมา

    Check sharh muwatta imam malik for sheikh Muhammad bn Salih AL Huthaimeen. He explained it in details

  • @murtalamuhammad1612
    @murtalamuhammad1612 วันที่ผ่านมา

    Ayi hakuri mr ordinary president

  • @KhadijahRabiuAliyu
    @KhadijahRabiuAliyu วันที่ผ่านมา

    Inka dena tabbas ka farantawa shedan da tawagarsa pls we are begging kacigqba

  • @khaulatibrahim4066
    @khaulatibrahim4066 2 วันที่ผ่านมา

    Gaskiya mutanan arewa basuda kishin Kansu wallahi, don girman Allah ordinary president kayi hakuri ,Allah yasaka makaa

  • @IndoAbdullahi
    @IndoAbdullahi 2 วันที่ผ่านมา

    Wallahi da inada no ka dana kira ka don inbaka hakuri

  • @IndoAbdullahi
    @IndoAbdullahi 2 วันที่ผ่านมา

    Wallahi da inada no ka dana kira ka don inbaka hakuri

  • @IndoAbdullahi
    @IndoAbdullahi 2 วันที่ผ่านมา

    Wallahi da inada no ka dana kira ka don inbaka hakuri

  • @IndoAbdullahi
    @IndoAbdullahi 2 วันที่ผ่านมา

    Dan Allah kayi hakuri tunda dan Allah kake yi Kawu na Ahmad kayi hakuri Allah ne kadai zai biya ka kayi hakuri dan Allah kada kayi hushi

  • @IndoAbdullahi
    @IndoAbdullahi 2 วันที่ผ่านมา

    Dan Allah kayi hakuri tunda dan Allah kake yi Kawu na Ahmad kayi hakuri Allah ne kadai zai biya ka kayi hakuri dan Allah kada kayi hushi

  • @AmeenaAbubakar-e4w
    @AmeenaAbubakar-e4w 2 วันที่ผ่านมา

    Muna godia brother Allah ya qara dauramu akan tafarki madaidaici

  • @aminuismaila2392
    @aminuismaila2392 2 วันที่ผ่านมา

    Inna lillahi wa'inna ilaihirraji unn, Don, Allah mai Familiy kayihakuri. kadauka wannan jarawace. daga, Allah(Swt) kuma shikadai zaiyima sakayya. tundayasan doshi kakeyi. Allah yaqara kareka. Allah. shiyima jagora. Amin amin.

  • @Frdoes
    @Frdoes 2 วันที่ผ่านมา

    Wan nan gaskiyane abinda kafada komai zakayi kayi Dan Allah

  • @MutariOtoh-eh4iv
    @MutariOtoh-eh4iv 2 วันที่ผ่านมา

    ❤❤❤❤🎉🎉🎉

  • @rahamaaliyu4667
    @rahamaaliyu4667 2 วันที่ผ่านมา

    Allah sarki Ordinary President kayi hakuri daman abinda sukeso kayi din Kenan kace Ka bari.Sbd haka yanzu ka fara dan Girman Allah.

  • @HajaraMuhammad-u8n
    @HajaraMuhammad-u8n 2 วันที่ผ่านมา

    Allah yasa mu dace Amin

  • @ZainabMuhammad-z6d
    @ZainabMuhammad-z6d 2 วันที่ผ่านมา

    Dan allah kayi koyi da halin manzon allah s a w ahine hakuri tinda dan allah kakeyi ka cigaba da taimakonka da kakeyi dan allah

  • @بلقيسصالح-ج1م
    @بلقيسصالح-ج1م 2 วันที่ผ่านมา

    Kayi haquri dan girman Allah

  • @BintaBello-u3u
    @BintaBello-u3u 2 วันที่ผ่านมา

    Allah ya saka maka da alkairi

  • @NuruddeenIbrahimHusain-fl5zj
    @NuruddeenIbrahimHusain-fl5zj 2 วันที่ผ่านมา

    Dan Allah kuyi hakuri

  • @حبيبهابوبكر-د7ز
    @حبيبهابوبكر-د7ز 2 วันที่ผ่านมา

    Hmmmmm😂😂😂😂😂😂

  • @AbdulmudallabAbubakar
    @AbdulmudallabAbubakar 2 วันที่ผ่านมา

    Dan Allah kakara Hakuri Allah ubangiji ya sakamaka da alkairy Allah ubangiji yayi maka jagora kakara Hakuri Dan Allah aiki Allah wuya gareshi

  • @MaryamAbubakarSadiq-q4r
    @MaryamAbubakarSadiq-q4r 2 วันที่ผ่านมา

    Allah yaqara daukaka ka yasa kafi qarfin su tako'ina.

  • @MaryamAbubakarSadiq-q4r
    @MaryamAbubakarSadiq-q4r 2 วันที่ผ่านมา

    Wannan taimakon shine yafi dacewa su burinsu abar shirin dama tunda ba son zaman lafiya sukeba da gaskiya in sha Allah basuyi nasara ba

  • @MaryamAbubakarSadiq-q4r
    @MaryamAbubakarSadiq-q4r 2 วันที่ผ่านมา

    kyalesu Allah yafisu in sha Allah se Allah yaqara daukaka ka kuma dominshi kake bazaka fasa ba in sha Allah

  • @fatimausman811
    @fatimausman811 2 วันที่ผ่านมา

    WANNAN GASKIYA

  • @SalisuAhmed-n4l
    @SalisuAhmed-n4l 2 วันที่ผ่านมา

    Tohh, my ordinary president sir atawa fahimtar Dan Allah Dan manzon Allah kayi haquri Kada Ka daina, domin badan kowa kake BA kanayi ne Dan Allah, sannan wlh dayawa haka suke bida su wayi gari suga Ka daina, don Allah don Annabi Kati haquri my ordinary

  • @Inniabdfatouma
    @Inniabdfatouma 2 วันที่ผ่านมา

    Ka hakuri don Allah Karim ka daina

  • @YaseerShuaibugurbi
    @YaseerShuaibugurbi 2 วันที่ผ่านมา

    To nidai inamai amfanidawannan dama nabaka hakuri sabodamu hausa Sai ahankali❤❤❤

  • @UmmuAyman-v4x
    @UmmuAyman-v4x 2 วันที่ผ่านมา

    Allah sarki bawan allah, Allah ya biyaka da gidan Al jannah kana kokari sosai wlh,

  • @matube9022
    @matube9022 2 วันที่ผ่านมา

    Yar wahala ce yarinyar nan naka, ita ma tana da matsala, Kuma karshenta sai dangin Abbas da shi kansa Abbas sun wulakanta ta sun kore ta a lokacin da suka karbe kudin ya kare

  • @aishasulaiman9489
    @aishasulaiman9489 2 วันที่ผ่านมา

    Allah sarki OP kayi haquri bayin Allah na kwarai sun fi kowa shan jarabawa , watakila Allah ya kawo wannan matsala ne dan ya jaraba ka ,kayi haquri har Allah yasa kaci jarabawan

  • @abbaabdulkadir2242
    @abbaabdulkadir2242 2 วันที่ผ่านมา

    Kar Allah yasa kayi hakurin, ka taba ganin aikin alkhairin da babu kalubale ne a ciki

  • @muhdadamu8332
    @muhdadamu8332 2 วันที่ผ่านมา

    Don Allah ka qara haquri.Innallaha ma assabiriin.

  • @UkashatuAbdullahi-l8g
    @UkashatuAbdullahi-l8g 2 วันที่ผ่านมา

    Allahu Akbar dan Adam butulu kayi hakuri sarki Don Allah ❤❤❤

  • @ibrahimovicibrahimovic6526
    @ibrahimovicibrahimovic6526 2 วันที่ผ่านมา

    Wannan gaskiyane.

  • @mukhtarumar1228
    @mukhtarumar1228 2 วันที่ผ่านมา

    agaskiya ahmad iysa kayi hakukuri darahin iya maganar jahilai domin babu wanda zai dauki irin wannan babban aikin dakakeyi bai fuskanci irin damuwar mutane ayihakuri ayihakuri dan ALLAH

  • @HalimaMoussa-m4z
    @HalimaMoussa-m4z 2 วันที่ผ่านมา

    Dan Allah ya baba kuyi hakuri acigaba da taimakon Al umma dan Manzon Allah 🙏 dan Adam butulu ne wallahi

  • @NanaShettima-xf9by
    @NanaShettima-xf9by 2 วันที่ผ่านมา

    Da Allah Daddy kayi hakuri😢😢

  • @NanaShettima-xf9by
    @NanaShettima-xf9by 2 วันที่ผ่านมา

    Da Allah Daddy kayi hakuri

  • @NEMI_KUDI_DA_WAYARKA
    @NEMI_KUDI_DA_WAYARKA 2 วันที่ผ่านมา

    Ai dama duk matar datake wahala da mijinta yafi azabtarda ita musammam ita dataqi bin batun iyayenta

  • @appapp2264
    @appapp2264 2 วันที่ผ่านมา

    السلام عليكم و رحمة الله وبركته 👋wly ba dadi karai rayuwar hausawa tana cikin duhu sosai wly Amma dan Allah kayi hakuri kaci gaba Badan halayenmu ❤ jama'a kuji tsoran Allah kubar irin wanan Magan ganu Na jahilci

  • @AkaramiMuhammedAli
    @AkaramiMuhammedAli 2 วันที่ผ่านมา

    Kayi hakuri babban mutum Allah ya karama hakuri Da juriya baba