Salam Oga muna jin dadin shirye shiryen Ku Dan Allah Na kalli video dinku akan yadda ake hada application da App creator24 toh Na gama Na bude admob account ya zanyi Na hada app din da admob account dina
@@arewateach4237 Ina gdy 🙏 Amman Nikyautar Danakeso shine Don Allah Amin Ko short video ne Wanda Zanfahimci Yadda ake sa Transparent a Hoto kasan Kuma color
@@arewateach4237 Okay Abunda nake nufi shine Wani Lokacin idan kana Video akan yadda ake hada poster To Akasan Postern kanasa Wani Abu kaman shadow Saman sai yayi FARI FARI KASAN KUMA COLOR WANNADA Kakeyi da shape to naka iyawane wlh
Allah yakara basira Amma baya instill
Masha Allah
Thanks
Gaskiya nima naga aiki yi kyau
Aslm barka d rana taya zaa dakko irin pixelab din d kayi amfani plx
Insha Allah zan bada link dinsa
download2261.mediafire.com/rngiuufy296g/bc4w6c67yca9frb/PixelLab+Pro+%5Btechnical+ajad%5D.zip
Bata install
Na dauko amma bata installing
Please ta Yaya zamu dauko red pixelab sannan menene banbanci su DA daya
Pro dakuma noml
Salam Oga muna jin dadin shirye shiryen Ku
Dan Allah Na kalli video dinku akan yadda ake hada application da App creator24 toh Na gama Na bude admob account ya zanyi Na hada app din da admob account dina
Tacikin appcreator din anbada damar sa ads na admob
@@arewateach4237 Eh naga wajen akwai wasu abune da ban fahimta ba.kamar placement ID da sauransu
Nagode
Godiya muke
Masha Allah
First view
Ya kamata aima kyauta
@@arewateach4237 Ina gdy 🙏 Amman Nikyautar Danakeso shine Don Allah Amin Ko short video ne Wanda Zanfahimci Yadda ake sa Transparent a Hoto kasan Kuma color
@@Cryptovibeshausa wlhi ban fahimci tambyar ba
@@arewateach4237 Okay Abunda nake nufi shine Wani Lokacin idan kana Video akan yadda ake hada poster To Akasan Postern kanasa Wani Abu kaman shadow Saman sai yayi FARI FARI KASAN KUMA COLOR WANNADA Kakeyi da shape to naka iyawane wlh
😄🤣 to duk yadda akai baka kalli Videonann ba
Thanks
Godiya muke