Karshen Alewa 4/4: Shaikh Albani Zaria
ฝัง
- เผยแพร่เมื่อ 7 ก.พ. 2025
- Wa'azi akan 'yan Boko Haram inda Mal. Albani ya gayyato wasu wandanda suka fi kowa kusanci ga shugaban 'yan Boko Haram wato Muhammad Yusuf. Ashe Muhammad Yusuf ya taba yin aikin gwamnati, kuma ya so ya yi karatun jami'a. Kada ka bari a baka labari.
Marketed & distributed by: Daarul-Hadeethis-Salafiyyah (DHSN) Zaria, Kaduna State, Nigeria. Mobile: +2348033117860. Copyright reserved.
Allah ya jiqan mlm Jafar da Albani da rahama amin👍👍
Allah ya jikan Mallam Albani
Mash Allah Allah ya Kara daukaka Sunnah
Allah yajikan malam Jafar Kano da Albany Zaria
Allahumma gafir mallam Auwal Albany zaria warhamhu wabarukhu wa afu anhu
Allah yakafartawa jafar
Allahu Akbar. Allah yasa mucika da emani Ameen
جزاك الله خيرا رحمها الله
Yes
Allah yajiqan malamai da gafara
Masha Allah
ALLAH yagafartamaka yahaskaka kabarinka yasakaka a inuwan al"arshe AMIN
ALLAH yagafartamaka yahaskaka kabarinka yarahamshe yasa aljannatul firdausice makomarka AMIN
Masha Allah Allah Kajikan Mallaman
Sunnah Nagari
Allah yajikan mallam
Allah yajikan malam
Allah ya gafarta muku yasa aljanna makuma a gareku ameeeeeeeen
Allah yakai haske kabarin ka
Mash Allah Allah ya Kara daukaka Sunnah