Daman ai xasu Kare kansu Allah de ya shiryemu wlh, masu so ayi coup gashi Allah ya Nuna muku mude Allah Allah yayi Mana xabi mafi alheri ya shiryemu Baki daya, adduaa kawai itace. Mafita a Nigeria
Toh fa ikon allah Toh koma menene ma tunda kun riga da kun ko re shi kuma ya hauka ce ai babu wata sauran magana cuta dai ya riga da ya cutu so ba wata magana
Idan ka wanke wannan azalumin anan duniya to idan kaje lahira agaban Allah ka wanke shi.makaryacin banza,Allah yayi masa sakayya agareku.
Allah ya isar masa ya saka masa Allah ya isa
Zakyi bayani gaban Allah in dai bakutubaba insha Allah sai kunyi mumunan ƙarshe insha Allah sai kun wulakanta tun Aduniya
Mudai bamuyardada maganar kaba wllh Allah ya sakawa seman Abbas dama soran mutanenda kukacuta
Allah yasa masa ancutar da abba's annhaukatashi abanza
Daman ai xasu Kare kansu Allah de ya shiryemu wlh, masu so ayi coup gashi Allah ya Nuna muku mude Allah Allah yayi Mana xabi mafi alheri ya shiryemu Baki daya, adduaa kawai itace. Mafita a Nigeria
Toh fa ikon allah
Toh koma menene ma tunda kun riga da kun ko re shi kuma ya hauka ce ai babu wata sauran magana cuta dai ya riga da ya cutu so ba wata magana
Nikuma inataya Abbas seaman murna saboda aikin soja ayanzu sai ahankali manyan sojoji sukejin dadi agidan soja
Tukur gusau karya kake wly ba gaskiya neba wannan maganar taka
Dagirmanka kana sharara karya birgediya bagaskiyabane maganarka
Kai kuma wannan mai kiran malamine, kenan Bello kan dai-dai yake ko? Matsoracin banza kawai,wama yasanka Dan bidar asani.
Haskiya wannn sojan qarya yakeyi nidai bqngamsu daduk abinda yafadaba abun lura anan shine inda ace bashida da'a seaman abas ace baida biyayyya da baikai gunfayakeba wlh jama'a aduba abunnan muna da hankali dakuma lissafi sbd haka lkc yayi damutane sunsan mesukeyi kana fara magana ake gane inda zaka
Makaryatan banza munafikan allah
Wa kake nufi da hakan
Munafiki