@@abbas_sadauki assalamualaikum Sheikh Nayi mafarki Wani abokina Yana bina da gudu har raina aɓace Sai na tsaya nace masa wai Me ke faruwa Sai yace daNi gobe gobe na kwashe kayana daga shagon da nake haya Sai nace da shi in Sha allah wlh Sheikh da safe Da na haɗu da shi Bakinsa ya karkace wlh tallahi
Assalamu Alaikum muna godiya Allah yakara lfy, Dan Allah inada tambaya malam, ina zaune ne A wata unguwa A kasar Algeria gaba daya ginin unguwar gidaje ne Hawa Goma Goma, ina kwance A daki se Nayi mafarkin godajen suna Rushewa, malam menena fassarar wannan mafarkin ina godiya.
Mutum yayi mafalki yana chikin tafiya sai kawai yagan kanshi kewaye da ruwa amaa kuma shi yakasance yana tsaye ,yakuma gani mutani naa fitiwa chikin ruwa toh daga baya kuma sai yaga komai yadawo daidai waton yaga kansa a’ainihin inda dashi ya manarsa?
Malam i sokatai makeni shedan yanasani aikin alfasha nayinayi nadaina Amma nakasa idan nadaina wani lokacin said naga nakomayi malam bazan boyemakaba istimnai nakeyi Amma nakasa bari kataimakeni da addu,a wani aiki nayi
Masha Allah muna godiya malam
Allah ya qara lafiya
Allah ya qara lfy da kusanci da Manson manzon Allah sallalahu alaihi wasallam Amin ya Allah nagode so sai beautiful
جزاك الله خيرا سيدي عباس
Muna godiya Sheikh
🙏🙏
@@abbas_sadauki assalamualaikum Sheikh
Nayi mafarki Wani abokina Yana bina da gudu har raina aɓace Sai na tsaya nace masa wai Me ke faruwa Sai yace daNi gobe gobe na kwashe kayana daga shagon da nake haya
Sai nace da shi in Sha allah wlh Sheikh da safe Da na haɗu da shi
Bakinsa ya karkace wlh tallahi
@@abbas_sadauki taimaka mana da fassara Allah ya qara alaƙarmu da alƙur ani
Assalamu alaikum Malama muna godiya meyawa Allah ya saka da alkari
Allah yasaka da alkhairi
Ameen ya rabbi
alhamdulilla Allah yasakadaalheri malam
Jezakallahu khaira
masha Allah muna gdy šosai.allah yakara bas ira da daukaka ameen wacthing from saudia arabia
Masha Allah malan mugode
Masha Allah
Allah qara lfy malam, minene fassarar mafarki chan mangaro kouma marigayi neh yakeh tayani tchirowa, nima ina tchira ina cha.
Assalamu Alaikum muna godiya Allah yakara lfy, Dan Allah inada tambaya malam, ina zaune ne A wata unguwa A kasar Algeria gaba daya ginin unguwar gidaje ne Hawa Goma Goma, ina kwance A daki se Nayi mafarkin godajen suna Rushewa, malam menena fassarar wannan mafarkin ina godiya.
Allah yakara sani
Respect 💯💯💯💯💯
Allah ya ƙarawa ml lafiya da nisan kwana🙏
MashaAllah yanzu kun gyara yafi na jiya
Aslm alykm Malan nayi mafarkin ana Nadin sarki Say Kuma akayi ta kawo gawanwaki
Tsira da amincin Allah su tabbatah ga masoyinmu Annabi Muhammad
Nayin mafarkin na mutu da cikawa da kalmar chahada
👍👍👍👍👍
Allah ye gara ilimi da lafia don allh malam ina yawan mafarkin kogi tunda ina garami hard yanzu
Na fassara Mafarkin kogi a duba za a gani Insha Allah
Aslm. E Maulana ba volume ssai, gska ne. Allah Ya Kara Kusaci!!!
Ameen Sayyidi, Tom insha Allah za a gyara
Aa ba wayan ta bane gaskiya baa Ji Amma yau ana ji
Mutum yayi mafalki yana chikin tafiya sai kawai yagan kanshi kewaye da ruwa amaa kuma shi yakasance yana tsaye ,yakuma gani mutani naa fitiwa chikin ruwa toh daga baya kuma sai yaga komai yadawo daidai waton yaga kansa a’ainihin inda dashi ya manarsa?
Malam i sokatai makeni shedan yanasani aikin alfasha nayinayi nadaina Amma nakasa idan nadaina wani lokacin said naga nakomayi malam bazan boyemakaba istimnai nakeyi Amma nakasa bari kataimakeni da addu,a wani aiki nayi
mafarkin kaji da kuma tsose
a S m muto yanayawa chawa a rayuwasa Mani yanafita agikisa batareda yayi wani abuba China iya sala alukaci kuseyayi waka
munajinka sosai malam
Masha Allah
جزاك الله خيرا سيدي عباس
Allah ya ƙarawa ml lafiya da nisan kwana🙏