Just for those who couldn't write down the dua. Allahumma ahsin ukufana bayna yadaika, waja'alna natubu haqqan tawbati ilayka, walatuhzina fid dunya wala fiyaumil ardi alayka, wa hablana amalan salihan nafuzu bihi ladayka. May Allah strengthen our Iman and make us steadfast on the Deen.
Assalam.. Mallam sunana Ahmad Hassan daga kano. Mazaunin a Italy Venice.. Wato mallam ina son nagaya maka wani labari.. Game da amanah (trust) kamar yanda na saurari wasu labarai na amanah daka fada. A wanan topic din... Wato A KWAI WANI DAN KASAR PAKISTAN DAN GUDUN HIJRAH A WAN KASAR ITALIA WANDA NI NASAN SHI WALLHI MALLAM HARMA NA TABA TAI KA MAI DA WURIN ZAMA.. DALILIN HAKA NE MA MUKA ZAMA KUSAN ABOKAI... WALLHI MALLAM YANA CIKIN WANI IRIN HALI NA MASTIN RAYUWA.. DUBA GA YAN DA RAYUWA TAKE A TURAI IDAN BAKA DA AIKI DA TAKARDUN ZAMA. DA RASSHIN MASTUGUNNI.... WALLHI MALLAM WATARAN KAWAI... YANA TAFIYA DA DARE (NIGHT) ACIKIN GARIN VENICE SAI YA TSINCI WATA WALLET.. A KASA.. BUDEWARTA KE DA ZUYA SAI YA SAMI CHINA PASSPORT DA KUDI EURO 10 THAUSAND. WALLHI DAKE WALLET DIN TANA DA GIRMA.. WALLHI SAI YAJE YA KAIMA YAN SANDA WANAN KUDIN DA KUMA PASSPORT DIN DAGA KARSHE AKA MAI DAWA MAI SU.. SHI KUMA GABA KI DAYA JARIDAR KASAR ITALIA A RANAN SUNAN SHI NE A FARKO.. SABODA ABUN YA BASU MAMAKI SOSAI
Masha Allah. Haka ake son Musulmi ya kasance a kowane hali da wuri. please we will appreciate if you can provide us with his name in other to search for the story. Jazakallahu Khayran
Man you preach purity and yet you are critising Christians schools. A school is just a building for learning not a religious place. Know this, that Christianity is not a religion. 50:56
Malam plz inada tambaya. Am confused am not marriad yet but any body come to me he will tell me that he love me but he can't not come and go like dat with out touching me kissing me oh hugging which I don't agree because I know not only sex is zina in Islam even eyse is doing zina d last person that I told him I dont gree he said to me that aiko zantayin samari suna tafiya coz awannan zamanin bawanda zaiyadda da haka kai namijine kuma leader shin abinda yace hakane
@@krystalTVng Assalamu Alaikum warahnatullah but still ina bukatan sgawara daga gareku plz am really not feeling good dashi nake kwana dashi nake tashi kuma dai dai gwargwado nasan wasu hukunce hukuncen addini ataimakamin ku gayamin shawaranku ga email dina MaryamYusuf3737@gmail.com
@@ukhashayauilyasu1429 Ameen ameen. Tbks ,Allah ya kara kare mu daga Zina da duk abibda zai kusantar damu da ita yakuma karemu daga makiya Allah masu san dilmiyar da bayinsa
Allah yasaka da alkhairi malam
May Allah give us sincerity we become the means of hidayah to the entire mankind Ameen
جزاك الله
Machaallah tabarakallah malang ousman ben kano
Just for those who couldn't write down the dua. Allahumma ahsin ukufana bayna yadaika, waja'alna natubu haqqan tawbati ilayka, walatuhzina fid dunya wala fiyaumil ardi alayka, wa hablana amalan salihan nafuzu bihi ladayka. May Allah strengthen our Iman and make us steadfast on the Deen.
Allah Ya kara lafiya da imani Sheikh muhammad ibn uthman
Allah yasakada alkairi
masha Allah Allah yasa ka da All kahiri
Jazakallahu bi jannatul firdaus
Masha Allah Allah ya kara wa Sheik Bin Uthman Lafiya 💯
ماشاء الله الله يوفقك
ALLAH ya kara basira Aameeem
Amine
Mach Allah
Allah y Kara tsare mallam y saka d alkhairi
جزيتم خيرا وكفيتم شرا.
بارك الله👍
Allah ya kara basira moun gode sosai.
Allah sakama Mallam da alheri.
jazakallahu khairan ya sheik
Masha allah sheikh
Allah ya kara basira malam
ameen
Jazakhallahu khair
Aamin Aamin. Thank you
Jazaka Allah khiren sheikh
💔💔💔💔💔
DjazakallaHou haïran
True talk sheik
May Allah reward you abundantly
Mashaa Allah..this is beautiful
Alhamdulillah. May Allah accept it from our sheikh and make this beneficial for all of us. Aamin Aamin
Masha allah
Baraka Allahu fik
Masha Allah. Good job Krystal media.
Thank you very much. We hope to get a support from you inn sha Allah.
Allah ya saka
MashaAllah
Jazakallahu khair
Masha Allah Allah yasa muyi amfani da abinda ka fada
Allahya saka
مرحبا❤
Allah ya ba malan lafiya
Gome ba
Please do you a channel where he speaks English in his tafsir
(سبع يجري لعبد وهو في قبره من تعلم علما
أو أجرى نهرا أو حفر بئرا أو غرس نخلا أو بنى مسجدا أو ......)
ولادو صالح
Assalam.. Mallam sunana Ahmad Hassan daga kano. Mazaunin a Italy Venice.. Wato mallam ina son nagaya maka wani labari.. Game da amanah (trust) kamar yanda na saurari wasu labarai na amanah daka fada. A wanan topic din... Wato A KWAI WANI DAN KASAR PAKISTAN DAN GUDUN HIJRAH A WAN KASAR ITALIA WANDA NI NASAN SHI WALLHI MALLAM HARMA NA TABA TAI KA MAI DA WURIN ZAMA.. DALILIN HAKA NE MA MUKA ZAMA KUSAN ABOKAI... WALLHI MALLAM YANA CIKIN WANI IRIN HALI NA MASTIN RAYUWA.. DUBA GA YAN DA RAYUWA TAKE A TURAI IDAN BAKA DA AIKI DA TAKARDUN ZAMA. DA RASSHIN MASTUGUNNI.... WALLHI MALLAM WATARAN KAWAI... YANA TAFIYA DA DARE (NIGHT) ACIKIN GARIN VENICE SAI YA TSINCI WATA WALLET.. A KASA.. BUDEWARTA KE DA ZUYA SAI YA SAMI CHINA PASSPORT DA KUDI EURO 10 THAUSAND. WALLHI DAKE WALLET DIN TANA DA GIRMA.. WALLHI SAI YAJE YA KAIMA YAN SANDA WANAN KUDIN DA KUMA PASSPORT DIN DAGA KARSHE AKA MAI DAWA MAI SU.. SHI KUMA GABA KI DAYA JARIDAR KASAR ITALIA A RANAN SUNAN SHI NE A FARKO.. SABODA ABUN YA BASU MAMAKI SOSAI
Masha Allah. Haka ake son Musulmi ya kasance a kowane hali da wuri. please we will appreciate if you can provide us with his name in other to search for the story. Jazakallahu Khayran
@@krystalTVng OK his is DAUDA HE IS FROM PAKISTAN ASKING INTERNATIONAL PROTECTION IN VENICE ITALY..
Allahu Akbar , Hakane harkullum muzama makusanta Ubangiji
masha Allah
Man you preach purity and yet you are critising Christians schools. A school is just a building for learning not a religious place. Know this, that Christianity is not a religion. 50:56
Malam plz inada tambaya. Am confused am not marriad yet but any body come to me he will tell me that he love me but he can't not come and go like dat with out touching me kissing me oh hugging which I don't agree because I know not only sex is zina in Islam even eyse is doing zina d last person that I told him I dont gree he said to me that aiko zantayin samari suna tafiya coz awannan zamanin bawanda zaiyadda da haka kai namijine kuma leader shin abinda yace hakane
Allah ya kyauta. wannan kina bukatar shawara daga malamai na kusa dake.
@@krystalTVng Assalamu Alaikum warahnatullah but still ina bukatan sgawara daga gareku plz am really not feeling good dashi nake kwana dashi nake tashi kuma dai dai gwargwado nasan wasu hukunce hukuncen addini ataimakamin ku gayamin shawaranku ga email dina MaryamYusuf3737@gmail.com
Allah yasaka malam
Salaam Haj.Maryam kiyi hakuri Allah yana tare dake Allah yabaki miji nagari.

Masha Allah
Masha Allah