Sace iyayen malam da yayansa da matansa baki daya, mallakar makami domin kare kai.

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 1 พ.ย. 2024

ความคิดเห็น • 242

  • @MaigaAbubakar
    @MaigaAbubakar หลายเดือนก่อน +1

    Hasbunallahu

  • @SaudatAbdullahAbdullah
    @SaudatAbdullahAbdullah หลายเดือนก่อน +8

    Allah ya fidda su lafiya ya basu aminci
    Amma fa gaskiya jama,a mu daina yaudarar kanmu wannan mastalar mu zamu tashi mustaya mubawa kan mu kariya , dan kuwa gwamnati ba abinda zatayi , kuma harda laifin mu duk sanda yan bindigar nan suka dauki wasu bamu tashi mustaya tsayin daka mu tadawa Gwamnan jaha hankali sbd da sanin sa ake mana komai Edan har bazai iya yaki da yan bindigar nan ba To wlh ya sauka Bama sansa tunda ya gaza banda rainin hankali ya za,ayi kullum sai Talaka ake kamawa da marasa karfi.
    Dan haka wlh ya rage muku Edan zaku tashi kusa wayewa da hankali toh idan kuwa zaku ta jiran masu kashe ku su kawo muku dauki toh ku zauna ranar da kuka kare shi kenan.
    Wannan wulakancin da me yai kama Allah ya mudace.

  • @AlioAbdoumoumouni
    @AlioAbdoumoumouni หลายเดือนก่อน +1

    Allah kaine sarki kowa Allah gabawankanan Yana cikin wanni hali kataimakeshi Banban malamina sheikh Bashir Ahmed sokoto

    • @AlioAbdoumoumouni
      @AlioAbdoumoumouni หลายเดือนก่อน

      Aslm alaikoum Yan uwana musulmans duniya dake cikin wannan shafi namou inayimuku fatana alkairi barkanmu da safiyar laraba Ya labarin iyalen malan dan Allah Wanda yake da labarin dawarsu yabani amasa nine naku Abdoul moumouni daga Sénégal

  • @hajiyamama2895
    @hajiyamama2895 หลายเดือนก่อน

    سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم استغفر الله العظيم استغفر الله العظيم

  • @usmanhassan5360
    @usmanhassan5360 หลายเดือนก่อน +9

    Hasbunallahu wani'imal wakil.
    Allah ya kubutar dasu

  • @MohameddaodaLawan
    @MohameddaodaLawan หลายเดือนก่อน +10

    Yasalam allah yakubuyar dasu da karfin izzarsa

  • @MamaneissoufouJamila
    @MamaneissoufouJamila หลายเดือนก่อน +3

    Allahu akbar allah sarki kaji karfin iymani,mlm da iyalan sa ne aka sace ?amma ya kasa fada,yace koma wane aka ma haka abin akwai tashin hankali.innalillahi inna ileihir raji’un,ubanguiji allah ya kawo musu dauki ya allah ya kawo mafita😭😭😭allah ya shiga lamarin ka malm

  • @rafilusirajo2978
    @rafilusirajo2978 หลายเดือนก่อน +3

    Innalillahi wa innailaihi rajiuun
    Allah ya kubutardasu da rai da lfya

  • @BadamassiOumarou-o6z
    @BadamassiOumarou-o6z หลายเดือนก่อน

    Ya subhanallah allah kawo musu dauki alfarma ya rasulullah

  • @jamilaaminu686
    @jamilaaminu686 หลายเดือนก่อน

    Allah ya fiddosu,Allah ya ragargaza duk masu hannu a wannan taaddanci

  • @Hoa-l3k
    @Hoa-l3k หลายเดือนก่อน

    Innalillahi wa'inna ilaihirrajiun,ya Allah yakubutar dasu batareda cutardasuba,hasbunallahu wani'imalwakil

  • @bintakhalid2775
    @bintakhalid2775 หลายเดือนก่อน

    INNAALILLAHI WA INNAA ILAIHI RAJI'UN

  • @hassanmaikwalisam.142
    @hassanmaikwalisam.142 หลายเดือนก่อน

    Allah ya isa allah ya isa allah ya isa allah ya allah allah ya firdasi lfy alfarman annabi manzan allah S A W amiiiiiiiiiiiiiiiiin ya allah allah amiiiiiiiiiiiiiiiiin

  • @ابلهسيمه
    @ابلهسيمه หลายเดือนก่อน +1

    لا حول ولاقوة إلا بالله العلي العظيم

  • @HauwaYusuf-s3d
    @HauwaYusuf-s3d หลายเดือนก่อน

    Ya Rabbi Ya Rahman, Allah KA dawo da iyalan Malam da dukkan wadanda aka sace gidajen su rai da lafiya, Allah Kai ne Allah, Allah KA kawo mana karshen wannan bala'i aamiin Ya Rabbi.

  • @ibrahimandi4226
    @ibrahimandi4226 หลายเดือนก่อน

    Hazbunallah wa'ni'imatul wakil la haula wala quwatu illa billah 😢😢😢

  • @abdoulrahim-m5z
    @abdoulrahim-m5z หลายเดือนก่อน +1

    لا حول ولا قوه الا بالله وقالوا انا لله وانا اليه راجعون اللهم اجعلني مصيبتي وخير مني

  • @aishatumusatani672
    @aishatumusatani672 หลายเดือนก่อน

    Ya subhanallah, Allah ya kawo maka dauki ya shaikh. Allah ya shiga cikin lamarinka, Allah ya kubutar da su cikin aminci. Ameen ya hayyu ya qayyum.

  • @sadiqumarkhalipa6669
    @sadiqumarkhalipa6669 หลายเดือนก่อน

    Innalillahi WA inna ilaihin rajiuun ina rokon Allah yayiwa malam mafita mukuma Allah yKaremu

  • @hafsatadamu-ld5mx
    @hafsatadamu-ld5mx หลายเดือนก่อน

    INNA LILLÁHI WA'INNA ILAIHI RÁJI'UUN. ALLAHUMMA IYYÁKA NA'ABUDU WA'IYYÁKA NASTA'EEN.

  • @ZayanuABUBAKAR-b1b
    @ZayanuABUBAKAR-b1b หลายเดือนก่อน

    inlilhi wainnailehi rajiuna Allah ya kubutadasu don annabi Muhammadu saw

  • @dausiyakarkarna1811
    @dausiyakarkarna1811 หลายเดือนก่อน +2

    Wayyo allah 😢innalillahi wa inna ilaihin raju un😢😢😢allah qubutar dasu😢😢

  • @muhammadgarba9245
    @muhammadgarba9245 หลายเดือนก่อน +1

    Allah ya kubatar dasu ya kawo karshen wannan masifar.

  • @madinahsaudia98
    @madinahsaudia98 หลายเดือนก่อน

    Allah yafiddasu chikin aminci Allah yahanasu su chutar dasu ya rab🤲🤲😭😭😭

  • @labaranissa1863
    @labaranissa1863 หลายเดือนก่อน

    Allah ya kawo musu dauki mlm

  • @maimunasibrahim1055
    @maimunasibrahim1055 หลายเดือนก่อน

    Hasbunallah alaikum 😢😢😢😢q

  • @ameenamohd1256
    @ameenamohd1256 หลายเดือนก่อน

    Allah yakubutar dasu cikin koshin lpy😭
    Allah yayi mana maganin dukkan abinda yafi karfinmu😢

  • @hauwabamalli1411
    @hauwabamalli1411 หลายเดือนก่อน

    Innalillahi wa inna ilaihi'raji'un😢Allah ya kubutardasu 🤲Wannan musiba Allah ya kawo mana dauki ya hayyu ya kayyum🤲

  • @yushaumuhammad4542
    @yushaumuhammad4542 หลายเดือนก่อน

    Subhanalillahi Allah yakawo dauki

  • @AbdulrazakIbrahim-y5h
    @AbdulrazakIbrahim-y5h หลายเดือนก่อน

    Innalillahi wa inna ilaihir rajiun na tausaya maka wlh Allah ya ka bamu mafita

  • @musasuleiman9528
    @musasuleiman9528 หลายเดือนก่อน

    Ina lillahi wa inna ilahim raji oun.,!!lahawla wala quwata illah billah...!!

  • @hauwagarbashehu3689
    @hauwagarbashehu3689 หลายเดือนก่อน

    Innalillahi wa Innalillahi raj'un Allah ya kawo gudummawa dan matsayin annabi da alkur ani

  • @PrincessFeenarh-xb4tv
    @PrincessFeenarh-xb4tv หลายเดือนก่อน

    Innalillahi wainnailaihi rajiun 😭 Allahumma ajirni fii musibatihi, Allah ya kwato su cikin aminci

  • @bilkisumusa8386
    @bilkisumusa8386 หลายเดือนก่อน +2

    innalillahi wa'inna ilaihirajiun ubangiji ya fiddasu daga hannun azzalumai cikin aminci

  • @FatimaShuibu-ir3fn
    @FatimaShuibu-ir3fn หลายเดือนก่อน

    La haula wala kuwata Rabbi Kakaresu kadawo dasu lfy malam Allah yabaka ikoncin jarabawar 😢😢

  • @hassanajafarjinoh7166
    @hassanajafarjinoh7166 หลายเดือนก่อน

    Innalillahi wa'inna ILAIHI RAJI'UN 😭 Allah Ubangiji kabasu mafita ta alkhairi,mlm Kuma Allah yabaka iKon cinjarabawa Amen ya rabb 🙏

  • @mammasanimammasani4409
    @mammasanimammasani4409 หลายเดือนก่อน

    Gaskiyane ya fada Gomman katsina Allah ya sakamaku da Alkhairi

  • @MaryamKd-s4l
    @MaryamKd-s4l หลายเดือนก่อน

    Allah yakawo musu dauki ya hayyu ya Qayyum

  • @زيتزيت-د6ع
    @زيتزيت-د6ع หลายเดือนก่อน

    Inna lillahi wainna ilaihirrajiun Malam Allah ya baka Ladan wannan Allah yakawomusu daukin gaggawa Allah yashigo cikillamarinsu masukudi dagwamnoni dasarakuna kufarka daga baccin dakukeyi

  • @MamonhAlal
    @MamonhAlal หลายเดือนก่อน +2

    Innalillahiwa Inna ileihirajioun rajioun wallahi wan nan Malamin inason sa najiba badadi ya Allah wan nan musufa ya Allah kakawo mana maganin wan nan Bala i
    Walahawla walaquwata illabilla astagafiralla 😢😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @malamharunagwandu4114
    @malamharunagwandu4114 หลายเดือนก่อน

    Allah ya kubutar dasu cikin aminci

  • @bellosalisu8988
    @bellosalisu8988 หลายเดือนก่อน

    Inna lillahi wa'inna ilaihirrajiun 😭😭
    Allah muntuba 🙏🏻🙏🏻

  • @IsahMuhammad-zf7ee
    @IsahMuhammad-zf7ee หลายเดือนก่อน +1

    InnLillaha wainna ilaihi rajiun 😔 InnLillaha wainna ilaihi rajiun 😔 InnLillaha wainna ilaihi rajiun 😔

  • @ummulkulsumibrahim9962
    @ummulkulsumibrahim9962 หลายเดือนก่อน

    إنا لله وإنا إليه راجعون اللهم أجرنا في مصيبتنا واخلفنا خيراً منها اللهم لا سهل إلا ما جعلته سهلا وانت تجعل الحزن إذا شئت سهلا اللهم امين يارب العالمين

  • @sukainatuabubakar9665
    @sukainatuabubakar9665 หลายเดือนก่อน

    Allah ya kawo wa Mallam mafita

  • @AishatuIbrahimIllo-vv3bz
    @AishatuIbrahimIllo-vv3bz หลายเดือนก่อน

    Innalillah wainna ilaihin Rajiun,Allah ya kubutaddasu cikin aminci

  • @youssoufabdouscience3523
    @youssoufabdouscience3523 หลายเดือนก่อน

    ان الله يشهد بأني احبه في الله، نسأل الله عز وجل أن ينصره عاجلا غير اجل 😢

  • @SaadatuAbdullahiismail-mk1ph
    @SaadatuAbdullahiismail-mk1ph หลายเดือนก่อน

    Allah yafidar dasu cikin aminci

  • @HussainiAbubakar-l7f
    @HussainiAbubakar-l7f หลายเดือนก่อน

    Hasbunallah

  • @هيموكنك-ظ3خ
    @هيموكنك-ظ3خ หลายเดือนก่อน

    Yah Allah kafitar da bayinka Allah sarki malam nima nasan malam dan baiwane

  • @Mubaraka-r5j
    @Mubaraka-r5j หลายเดือนก่อน

    Allah ya kubutar dasu Dan ixxarsa da buwayarsa

  • @saudamsanusi1693
    @saudamsanusi1693 หลายเดือนก่อน

    Malam wallahi karya ne ba hk abin yake ba ka Kara binceke wasu makusantanshi dai ne amma ba iyaye ciki ba iyali ciki ba yayan shi ciki

    • @Khadija-y3p
      @Khadija-y3p หลายเดือนก่อน

      Wlh Nima nayi mmk wann headline din hmm

  • @souleybiniya5715
    @souleybiniya5715 หลายเดือนก่อน

    Hasbunallahu wani imal wakil.Allah ya Kubutosu

  • @suleimangane8175
    @suleimangane8175 หลายเดือนก่อน

    Allah yabawa mallam damar chin wannan jarabawa.

  • @fatimamuhammad7052
    @fatimamuhammad7052 หลายเดือนก่อน

    Hasbunallahu wa ni'imal wakil Allah ya kawo mafita.Ya Allah kada ya basu ikon cutar dasu.Ameen 😭😭

  • @aliumarali6250
    @aliumarali6250 หลายเดือนก่อน

    Ya Allah ka kubutar da wadannan bayin ka cikin koshin lafiya.

  • @DaudaSulaiman-ju1si
    @DaudaSulaiman-ju1si หลายเดือนก่อน

    Allah kayimana maganin wanna axxalumai

  • @aabubakarsodiq4611
    @aabubakarsodiq4611 หลายเดือนก่อน

    Wa iyyazu BILLAH YA ALLAH KA KAWO DAUKI DAN ALBARKACIN ALKURANI MAI GIRMA AMIN YA HAYYU YA KAYYUM BIJJAHI NABIYYUR RAHMATI ANNABI MUHAMMAD SAW .

  • @meyoutv9385
    @meyoutv9385 หลายเดือนก่อน

    Allah yakubutar dasu Allah ya qara tsare mu
    Su kuma Yan bindiga Allah ya karya qashin bayansu ya tona asirinsu da masu taimakonsu

  • @SumayyaAliUmar
    @SumayyaAliUmar หลายเดือนก่อน

    Hasbunallahu waneemal wakeel

  • @NahantchiDjibo
    @NahantchiDjibo หลายเดือนก่อน

    Gaskiya yan uwa yan Nageria kuyyi sakaci matuqa game da wannan al'amari kudauki makamay kuyaki maqian Allah.
    Dan Allah kutashi
    Dan Allah kutashi
    Dan Allah kutashi

  • @habibayakubu1283
    @habibayakubu1283 หลายเดือนก่อน

    Ya haiyu ya kaimu kataimakesu kafimu sansu ALLAH yafitodasu cikin aminci
    Ya ALLAH muntuba

  • @AlioAbdoumoumouni
    @AlioAbdoumoumouni หลายเดือนก่อน

    Wlh bantaba Shiga tashin hankali irin n'a yauba domin jin wannan lamarin n'a malan 😢anma dani saurareshi bayaninsa cewa idan wannine Aka yima Haka yazayi n'a daura cewa KO wannine magobcinsane Ashe bahakabane

  • @habibullahabdulkarim2494
    @habibullahabdulkarim2494 หลายเดือนก่อน

    Allah ka kubutar da iyalan malam da iyayensa

  • @fatimaaliyu4852
    @fatimaaliyu4852 หลายเดือนก่อน

    Innalillahi Allah ya bayyanasu chikin aminchi ya ba malam chin wanna jarabawa

  • @anasalhassan1563
    @anasalhassan1563 หลายเดือนก่อน

    Subhanaka la,ilaha,illa, anta yadhuljalalu Wal,ikhram Allah yakuɓutar dasu sukuma ɓarayin Allah ya wulaƙantasu Ameen yahayyu

  • @assadasmshehu1400
    @assadasmshehu1400 หลายเดือนก่อน

    ءامين

  • @Mouctaridrissa693
    @Mouctaridrissa693 หลายเดือนก่อน

    Allah ya damina dasu lfy

  • @Husainynkr
    @Husainynkr หลายเดือนก่อน

    Subhanallahi Allah ya basu mafita

  • @marymchcn4066
    @marymchcn4066 หลายเดือนก่อน

    innalillahiwa innailaihinraju un 😭😭😭😭🇸🇦🇸🇦

  • @rabizakari5125
    @rabizakari5125 หลายเดือนก่อน

    Innalillahi wa Inna ilaihin raji'un,Allah ya kawo masu mafita

  • @AbubakarImam-o3i
    @AbubakarImam-o3i หลายเดือนก่อน

    Innalillahi wa inna lillahi rajiun allah yakubutar dasu

  • @IdrisMusa-t7u
    @IdrisMusa-t7u หลายเดือนก่อน

    Subhanallah 😢😢

  • @BintaSadauki
    @BintaSadauki หลายเดือนก่อน

    Mlm Allah yayi riko da hannunka. Allah ya bayyanasu kuma insha Allah iyalanka zasu fito lafiya.

  • @MohamedHoussane
    @MohamedHoussane หลายเดือนก่อน

    حسبنا الله ونعم الوكيل لا حول ولا قوه الا بالله انا لله وانا اليه راجعون استغفر الله العظيم

  • @MamonhAlal
    @MamonhAlal หลายเดือนก่อน +1

    Ya Allah kabamalam nutsuwa ya Allah innalillahiwa Inna ileihirajioun rajioun,😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @maimunasibrahim1055
    @maimunasibrahim1055 หลายเดือนก่อน

    Innah lillahi wainna ilaihi raji'un 😢😢😢😢😢 Allah ya kubutar dasu

  • @UsmanNasidi-dt8yw
    @UsmanNasidi-dt8yw หลายเดือนก่อน

    Alfurqan kana Ben ceke Sosai Inzaka Bada Labari, Ba,a Sace Iyalen Malam Ba, Na Dalibinsa ne

  • @tankoabdulsalam3562
    @tankoabdulsalam3562 หลายเดือนก่อน

    Hasbunallahu wanimal waqel

  • @AnasibnSani
    @AnasibnSani หลายเดือนก่อน +1

    Ya Allah ka kuɓutar da bayinka a hannun ƴan ta adda
    Ya Allah ka isar mana 😥

  • @JamilaAliyu-u9e
    @JamilaAliyu-u9e หลายเดือนก่อน

    Subahanalihi inalilahi wanna ilahirraju

  • @AbuIsmaila-xb9du
    @AbuIsmaila-xb9du หลายเดือนก่อน

    Allhumma akfiinihim bima Chi ita

  • @GoniAbisso
    @GoniAbisso หลายเดือนก่อน

    حسبناالله ونعم الوكيل لاحول ولا قوة ألاباللهbabu abunfadawa saiwannan

  • @isahibb597
    @isahibb597 หลายเดือนก่อน

    HASBUNALLAHU WANIIMAL WAKIYL

  • @Maryam123-zs3ni
    @Maryam123-zs3ni หลายเดือนก่อน

    Hasbullahu.wani.imalwakin😢😢😢

  • @asmauahmed5517
    @asmauahmed5517 หลายเดือนก่อน

    Allah kai ne Allah
    Allah kanuna musu ikonka🙏🙏🙏 ka kubutar da iyalen malam Amin

  • @MARYAMTUKUR-de1ih
    @MARYAMTUKUR-de1ih หลายเดือนก่อน

    Innanillahi waiinnaileihim razeun Allah ka kubutardda wayannan bayin naka ya Allah

  • @AishaIsah-z1o
    @AishaIsah-z1o หลายเดือนก่อน

    Hazbiyallahu wani'imal wakil
    Allah ubangiji ya fiddasu cikin koshin lafiya

  • @Ahmed-wl1vr
    @Ahmed-wl1vr หลายเดือนก่อน

    Ubangiji ya kuɓutar dasu cikin ikon shi. Allah ka kawowa malam ɗauki. Allah ka shiga lamarin shi

  • @issaboubacar8655
    @issaboubacar8655 หลายเดือนก่อน

    Hasbunalah malam Allah ya kara hakuri Amin ya ALLAH

  • @BasharMode-o1f
    @BasharMode-o1f หลายเดือนก่อน

    Allah kahihshesu albarcin Annabi Muhammadu s a w

  • @alaramaabdoulazizioumartah6658
    @alaramaabdoulazizioumartah6658 หลายเดือนก่อน

    Lahawla wala kuwwata illa'billah Allah

  • @hajiyamama2895
    @hajiyamama2895 หลายเดือนก่อน

    إنا لله وانا إليه راجعون لاحول ولا قوة الا بالله العلي العظيم

  • @OumarIdi-ig4nf
    @OumarIdi-ig4nf หลายเดือนก่อน

    Innalilahi waina ilyhirajiou 😭😭😭😭 Allah yayimuna magani wa'inna azalumai 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @MariamOusoumane
    @MariamOusoumane หลายเดือนก่อน

    Allah yafuto dasu lahfiya😢😢😢 ya allah ka karemuna malaman mu😢

  • @ادمالنيجيري-ق9ظ
    @ادمالنيجيري-ق9ظ หลายเดือนก่อน

    Soubouhanalahi😊😊😊😊

  • @ibrahimalimamialimami1165
    @ibrahimalimamialimami1165 หลายเดือนก่อน

    Allah yafuddosu lafiya lau

  • @MohamedHoussane
    @MohamedHoussane หลายเดือนก่อน

    لا حول ولاقوة الابالله العلي العظيم إنا لله وإنا إليه راجعون 😢😢😢😢

  • @MamaneIsmaila
    @MamaneIsmaila หลายเดือนก่อน

    Ya allah ya allah kakawa mana mapita

  • @MuktarYusuf-hz2og
    @MuktarYusuf-hz2og หลายเดือนก่อน

    Allah ya ba da mafita malam