Ko da yaushe kasami mutumin kirki Domin rayuwa bawa bai san wanda zai taimaka masa ba gobe Alhaji Ali Nuhu duniya ta sheda ka zauna da kowa lafiya ina maka fatan alkhairi daga Zamfara Nigeria I'm so proud of you as my tribe Hausa.🎉🎉🎉🎉
Wani lokaci baki kan kasa furta damuwar zuciya. Mahadar mu baki daya lahira ce, kuma acan kowa zai girbi abinda ya shuka kodai Alheri ko kuma sharri. Kamar yadda akwai sadaka (aikin alheri) mai gudana... Hakanan akwai zunubi mai gudana bayan mutuwar mutum. واتقوا يوما ترجعون فيه إلى الله، ثم توفى كل نفس ما كسبت وهم لا يظلمون.
Innalillahi wa inna'ilaihi raji'un!!! Abin mamaki 'yan'uwan mu Palestinians suna can cikin ukuba da bakın ciki na kisan kiyashin da ake musu amma ku 'yan film ko a jikin ku abin kunya Allah ya shirye ku
Rayuwar sarki Ali nuhu abun alfahari ne ga matasa nabi da sannu a rayuwa a kowane sana’a muka tsinci kanmu. Matarsa ma haka tazama madubi agurin yanmata wajen hakuri da rayuwa wurin fitar da miji bisa la’akari nutsuwa da tarbiya da kuma gujewa raina sana’ar masoyi yayin dayazo yana nemanki da aure. Yau gashi akwana atashi matar Ali nuhu tazama matar MD na masana’antar mijinta da bata rainaba na qasa baki daya. Yanmata aji tsoron Allah ku taya maza gina ingantacciyar rayuwa domin kyautata rayuwarku agaba data yayanku. Ali nuhu Allah yaqara imani da daukaka, mungode da irin tsarinka na hakuri da rayuwa. ~Abba daga Abuja.
Ko da yaushe kasami mutumin kirki
Domin rayuwa bawa bai san wanda zai taimaka masa ba gobe
Alhaji Ali Nuhu duniya ta sheda ka zauna da kowa lafiya ina maka fatan alkhairi daga Zamfara Nigeria
I'm so proud of you as my tribe Hausa.🎉🎉🎉🎉
❤❤❤❤ wannan gsky ne kuma
Amfanin karatu kenan yazama darasi ga Sauran Yan #Kannywood dasu koma makaranta ana Cikin Industry kuma ana makaranta,
Masha Allah yatayaruko sarki❤
Masha Allahu ❤Allah ya taya sarki Ali nuhu riko
Masha Allah, Allah ya taya riko ali zaki❤
FatabarakAllah 💙♥😘👏
Masha Allah Alhamdulillah Allah yasa albarka Allah yatayashi riko
Masha Allah,🎉🎉❤❤
Congratulations To Ali Nuhu
Mata Kawai Ce Cin abinci, Mata Kenan
Wow🎉🎉🎉congratulations sir❤❤
Allah y taimaka yayi jagora Allah ya baka ikon rikemu da adalci da gaskiya Allah ya Taya riko
Masha Allah
Wato jarumina Soja boy shima ya halarci gurin kenen🥺❤️🇳🇪
Masha
Allah
Sarki
Ali
Nuhu
Missing the faces of amunu s bono and others Allah ya qara rahama agaresu
Innalillahi wa inna ilaihi raji un 😢watan anqara musu damar dazasu lalata tarbiyyar mutane yaaa Allah karka bari wannan abun asamu ci gaba acikinsa yaaa ZULJALALU-WAL'IKRAAAM
Masha allah Allah ya Taya riko
Masha allahu king ina tayaka murna allah yataya ruko
Allah ya sanya Alheri lamba Ali nuhu
Ali Allah yA riga
Ali allah yabaka ikon rike amana
Ance na ƙasa baki ɗaya amma dukkaninsu ƴan Kannywood ne a wajen.
Inatayaka murna sarki ali
Allah ya tayaka ruko
Wow
Allah yasanya alkayri
Macha la
Congratulations
Maryam booth don Allah kirika barin fiskarki natural ,make up nasaka fiskarki kamar tsohuwa
Wani lokaci baki kan kasa furta damuwar zuciya.
Mahadar mu baki daya lahira ce, kuma acan kowa zai girbi abinda ya shuka kodai Alheri ko kuma sharri.
Kamar yadda akwai sadaka (aikin alheri) mai gudana... Hakanan akwai zunubi mai gudana bayan mutuwar mutum.
واتقوا يوما ترجعون فيه إلى الله، ثم توفى كل نفس ما كسبت وهم لا يظلمون.
❤❤❤❤❤❤
Innalillahi wa inna'ilaihi raji'un!!! Abin mamaki 'yan'uwan mu Palestinians suna can cikin ukuba da bakın ciki na kisan kiyashin da ake musu amma ku 'yan film ko a jikin ku abin kunya Allah ya shirye ku
🎉
ABUBAKAR ABUBAKAR
abin yayi kyau
ykk
Labari na
😂😂
Kudu tare Kuje ina? Wlh ka canza hanya lokacin na kure ma,
Wannan biki yakayatu
Rayuwar sarki Ali nuhu abun alfahari ne ga matasa nabi da sannu a rayuwa a kowane sana’a muka tsinci kanmu. Matarsa ma haka tazama madubi agurin yanmata wajen hakuri da rayuwa wurin fitar da miji bisa la’akari nutsuwa da tarbiya da kuma gujewa raina sana’ar masoyi yayin dayazo yana nemanki da aure. Yau gashi akwana atashi matar Ali nuhu tazama matar MD na masana’antar mijinta da bata rainaba na qasa baki daya. Yanmata aji tsoron Allah ku taya maza gina ingantacciyar rayuwa domin kyautata rayuwarku agaba data yayanku. Ali nuhu Allah yaqara imani da daukaka, mungode da irin tsarinka na hakuri da rayuwa.
~Abba daga Abuja.
Aikin Burr injury Tusa
66❤g❤gga❤g
Films kamar wani abinkirki
انا على نوح الحب دخل تمشل
Ba'a iske Masoyina @Aminu Abubakar ladan @Alan waka awajen tambada
Masha Allah
66❤g❤gga❤g
Masha Allah
66❤g❤gga❤g
Masha Allah
66❤g❤gga❤g
66❤g❤gga❤g
66❤g❤gga❤g
66❤g❤gga❤g