Tattaunawa ta musamman da Shugaban Nijar Mohamed Bazoum

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 14 ก.ค. 2021
  • A karon farko tun bayan rantsar da shi a kan madafan iko, Shugaban Jamhuriyar Nijar Mohamed Bazoum ya kai ziyara a Jamus tare da ganawa da hukumomin kasar. Ya tattauna da sashen Hausa na DW tare da Abdoulaye Mamane Amadou

ความคิดเห็น • 26