Maulidi Ba Haramun Bane - Sheikh Assaid Ahmad vs Sheikh Hujjatul Bayan on Qibla FM

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 11 พ.ย. 2024

ความคิดเห็น • 14

  • @amadudauda6207
    @amadudauda6207 หลายเดือนก่อน

    MASHA ALLAH SHEIKH AHMED ❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @AttayaT.j
    @AttayaT.j หลายเดือนก่อน

    To Malam da labarin sahabbai da labarum Ma'aiki (SAW) wanne yafi yawa acikin Alqur'ani.

  • @biniyayusif2908
    @biniyayusif2908 หลายเดือนก่อน

    Ahmed ba hujja amailidi sai ya koma kan tafseer

  • @Nasirkawu
    @Nasirkawu หลายเดือนก่อน +2

    Muma munsha mamaki Malam mamaki maganah 1 mamaki kake maimai tawa kawai Mal. Mamaki 😂

  • @mabrukagarzalisani514
    @mabrukagarzalisani514 หลายเดือนก่อน

    Sheikh Ahmad yafi hujja gaskiya don hukuncin mauludi da musabaka da tafsirin qur'ani da makon sahabbai duk ana yi babu aya babu hadisi ijtihadi ne na malamai kuma za a iya samun sabani a ciki, ALLAH ya datar da mu daidai

  • @muhammadjafar3471
    @muhammadjafar3471 หลายเดือนก่อน

    Sayyadi Ahmed Munagodia

  • @YakubuADAMU-l7y
    @YakubuADAMU-l7y หลายเดือนก่อน

    Hujatul bayan kakasa may ibnu tamiya ya pada

  • @UMN_KITCHEN
    @UMN_KITCHEN หลายเดือนก่อน +2

    Shi fa dadin Dr Idris kenan baya daukar dogon iskanci wallah 😂😂😂 haba ai zanso ka hada mana wannan mutumin da Dr 😂 kaji taurin kai kamar kafirin farko😮

  • @YakubuADAMU-l7y
    @YakubuADAMU-l7y หลายเดือนก่อน

    Tafsiri aZumi da sawka alquran shima adini kobidia

  • @blackmambablackwidow9700
    @blackmambablackwidow9700 หลายเดือนก่อน +1

    He talks too much beyond is time limits Mr. Sa'ad people like that put a stop on their running mouth so that the next person can also have a say . shiek al'saiyi upon all his long speech No Authentic evidence he just trying to manipulate ummah to Accept his speech 😂 where is speech has no root in islam......And what has no root in Islam is simply un'islamic. Therefore maulud has no place in Islam the prophet did not teach anyone any Muslims to practice that.

  • @MARYAMTUKUR-de1ih
    @MARYAMTUKUR-de1ih หลายเดือนก่อน

    Allah mungode maka da kasa mun fahinchi sunnan manzonka ya Allah,mr fuad wayannan yan darigun haka Allah ya keson ganinsu , ko so dubu zeizo abu daya zeiyita maimaitawa ,a barsu suyita batadda wanda yekeson bata basua son zahilai su fahimchi gaskiyann musulcbiba ,sukuma zahilan maimakon su zesu nemi illimi ,suna nan zaune sei shekara ya zagayo suyita bin titi suna raw da waka Allah ye sawwaga ,ba dama tunda sun dau maulidin ibadane to barnan chikinkumafa duk da banyi karatun addini sosaiba amma ko kayi yusing common sense naka kasan babu yedda zaa gi ache abunda akeyi a maulidinnan musulchine , Allah dei ye shiryesu in su masuu shiriyane,😂😂

  • @awudusyakubu8150
    @awudusyakubu8150 หลายเดือนก่อน

    O the tijaniya man doesn’t allow sunna mallams to talk hoster be build

  • @sambomusabinniuga7682
    @sambomusabinniuga7682 หลายเดือนก่อน

    Mauliud for life no going back insha allah.... Izala sallafiya wahabiyawa jagajaga gidan iskanchi makiya manzon allah sallallahu alahihi wasallam yan Boko Haram