MACE SHUGABAR BARAYIN FASA SHAGUNAN MUTANE DA SATAR MOTOCI DUBU TACIKA

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 27 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 30

  • @MalamAliyu-m5t
    @MalamAliyu-m5t 2 หลายเดือนก่อน +1

    Allah ya shirymu ya allah

  • @sapasapa7252
    @sapasapa7252 3 ปีที่แล้ว +1

    Allah sarki rayuwa allah ya shiryesu idan masu shiryuwa ne mukuma allah ya kara stare,mana imanin mu da zuriyarmu baki daya kukuma jami,an tsaro allah ya kara baku sa,a tayan da zaku dunga akan sa,a amee.

  • @sulaimandamaso3245
    @sulaimandamaso3245 2 ปีที่แล้ว

    Ameen ya Allah.

  • @HalimaUmarNgiki1
    @HalimaUmarNgiki1 4 หลายเดือนก่อน

    OH NI maman fati 🤔 kai duniya

  • @zahraaakram7338
    @zahraaakram7338 2 ปีที่แล้ว

    Allah yasaka wa hukumar Yan sanda da alkairi yakaremanasu yakara musu daukaka Dan Allah Muna Neman alfarmar akara sakamana tsaro sosae a asibitocinmu saboda wasu Mata sundame mutane da sata

  • @shagariyarima4899
    @shagariyarima4899 3 ปีที่แล้ว

    Hhhhhhhhhh abin dariya ma wllh

  • @jibrinsalmaadam9119
    @jibrinsalmaadam9119 5 หลายเดือนก่อน

    Subhanallah, Ubangiji Allah Yakara Tsaremu

  • @rukayyaabubakar6097
    @rukayyaabubakar6097 11 หลายเดือนก่อน

    Innalillahi wa'inna ilaihiraju'un
    Ya Allah kashiryamu

  • @AmRzgSss
    @AmRzgSss 3 ปีที่แล้ว

    Kuna ayki ammade tayaya zakuhada
    Mazadamata afirzinan

  • @samirahassan2147
    @samirahassan2147 3 ปีที่แล้ว +2

    Kai duniyar nan Allah kashirya Al ummar musulmi Allah kasa mufi qarfin zuqatan mu ameen

  • @hhalwaili4536
    @hhalwaili4536 3 ปีที่แล้ว +1

    Shegeya allah yasheryeki

    • @ismailbabaaliyu5890
      @ismailbabaaliyu5890 3 ปีที่แล้ว

      Kai Kai kinyi kuskure kada ki zageta mata Adua Kawai muma dabamayi ba wayon mubane

  • @zulaihatzeenat3959
    @zulaihatzeenat3959 3 ปีที่แล้ว +1

    Yakamata Wadannan Yan ta'adda Wai MI Akeyi masu idan ankamasu Wai?

  • @aminaauwal5931
    @aminaauwal5931 3 ปีที่แล้ว +1

    Innalillahi wainna ilaihirajiun ya hayyu ya qayyimu ka rabamu da son zuciya aameen

  • @arwabibi4175
    @arwabibi4175 3 ปีที่แล้ว

    Allahyakyauta yabamu kariya tsaro ameen yashiryar alumma baki1 abun badadi kokadan allahyasama matasanmu kishin kansu ameen

  • @mariyaharunayusifthe2858
    @mariyaharunayusifthe2858 3 ปีที่แล้ว

    Allah ya shir ameen ya Allah

  • @ahmadadnan1580
    @ahmadadnan1580 3 ปีที่แล้ว

    Allah ya Kara tona asiri

  • @حلاتيبضحكاتي-ت4ل
    @حلاتيبضحكاتي-ت4ل 3 ปีที่แล้ว +1

    Kotun banza da wofi abunda ba wani doka ake yanka musuba

  • @abdualrahamanaliyahaya4031
    @abdualrahamanaliyahaya4031 3 ปีที่แล้ว

    Wannan tsuhuwa Inama ayanki mata hukuncin kisa

  • @hafizualiyu1678
    @hafizualiyu1678 3 ปีที่แล้ว

    Allah ya shirya

    • @hajiyaummubakari333
      @hajiyaummubakari333 3 ปีที่แล้ว

      Munafuka kuma yace kayan balla kofofon ma na Hajiya kuma se yace nawasu

  • @roumanaabdoul2506
    @roumanaabdoul2506 3 ปีที่แล้ว

    😔😔😔😔

  • @anasmusa8466
    @anasmusa8466 3 ปีที่แล้ว

    Allah ka shiryamu

  • @anthonyclark1478
    @anthonyclark1478 3 ปีที่แล้ว

    Ina kiraga hukuma idan ankama Dan ta adda ko Dan kadnapping arika kashesu anan take zaikawo karshen halin damuke ciki idan Allah ya yarda

  • @ismailbabaaliyu5890
    @ismailbabaaliyu5890 3 ปีที่แล้ว

    Dama prison ai bata tarbiya yakeyi saboda Karazube ake ajeyesu babu wani Abu daake koya musu

  • @bakuramuhammed2027
    @bakuramuhammed2027 3 ปีที่แล้ว

    🤔🤔😥

  • @hhalwaili4536
    @hhalwaili4536 3 ปีที่แล้ว

    YA allah YA karemana d s p

  • @fatimahmuhammad9436
    @fatimahmuhammad9436 3 ปีที่แล้ว

    Allah ye kayuta mece for that matter.

  • @isahtroblegarba5544
    @isahtroblegarba5544 3 ปีที่แล้ว

    USSR

  • @roumanaabdoul2506
    @roumanaabdoul2506 3 ปีที่แล้ว

    😔😔😔