Ina mansur sokoto Ina albany gumbe Ina rijiyar lemu Ina asadu sunnah Ina sauran munafukai malaman siyasa Ya zakuce kuma akan wannan magana ta mai martaba
Allah ya karamaka daraja. Jawabinka gaskiyane. Fulani an gaskiyane musulmine,to subi dokokin musulminci,suyarda da gaskiyar kura'ani. A akasin haka,a yaki fulani ta kowace hanya. Dabbancin yayi yawa arewacin najeria,kuma munsa ido a nama alumma hausa cin mutunci. Tsoro ne hausa keyima fulani koko biyayace ta mai gida da bayu. An tsorone lokaci yayi na mufitar dashi daga zuciyarmu anko bautace,da alamu yadda fulaninnan suke turke yan uwanmu hausawa darme da sarka cikin daji sai munbiya fansa tofa wankin hula ya kaymu dare. Yadda sarakuna kanuri da na hausa suka gano kuma suka fadi,haka zayya kasance inshaallah.
Allah ya saka da alkhairi wannan sarkin allah y kara kiyayeka
❤❤❤❤❤❤❤ mashaallah❤❤❤❤❤
Ina mansur sokoto
Ina albany gumbe
Ina rijiyar lemu
Ina asadu sunnah
Ina sauran munafukai malaman siyasa
Ya zakuce kuma akan wannan magana ta mai martaba
Ya zaasu ce kam!!!
Allah mai Gurma
الله اكبر
Macha Allahu Malan kunfadi gaskiya zala Allah yasakama ku da Alkhairi
Ɗiyan ku manyan sojojin sune keda alhakin wannan susucewa tsaro sabida kuɗin da suke samu ❤❤❤❤❤
Allah mungodemaka dakakekara nayanamana gaskiya Allah yakawomana karshen zalunci
Wlh yan siyasa ne
Allah ya karamaka daraja. Jawabinka gaskiyane. Fulani an gaskiyane musulmine,to subi dokokin musulminci,suyarda da gaskiyar kura'ani. A akasin haka,a yaki fulani ta kowace hanya. Dabbancin yayi yawa arewacin najeria,kuma munsa ido a nama alumma hausa cin mutunci. Tsoro ne hausa keyima fulani koko biyayace ta mai gida da bayu. An tsorone lokaci yayi na mufitar dashi daga zuciyarmu anko bautace,da alamu yadda fulaninnan suke turke yan uwanmu hausawa darme da sarka cikin daji sai munbiya fansa tofa wankin hula ya kaymu dare. Yadda sarakuna kanuri da na hausa suka gano kuma suka fadi,haka zayya kasance inshaallah.
Good Time God bless Time
Masha Allah gaskiya ne Allah ya tozar ta duk Wanda yake goyon Bayan turawa France 🇫🇷 da yan taadda
Mallam Allah ya kara lafiya
Toh malaman siyasa
Ina kuke ya day
Allah ya bamu mafita
Daga gumnatine tare da hadin bakin torawar maciya amanar
Dan Segiya jikukin Dan ta ada Dan fudiwa NE fulan
Wani irin musulunci suke yi,su dauki mutane sunemi kudin fansa,su yiwa yarinya fyade agaban iyayen ta,suma uwa fyade agaban yayan ta da mijin ta,sukashe mutane suna sallah sufidda wasu zuwa daji....Shin wannan ya halasta a nasu Musuluncin?
To meyasa bazamu fito munemi milkin sojaba? Tunda Milkin siyasa barna ne,be face damu ba.