Alhamdulillah malam Allah ya Kara Saka maka a yau nayi mafarkin nagan Yan sanda a Anya tafiyar Wani waje nama so in dauko kudi in basu Amma babban su yache su rabu dani saboda ni abokin sune sai na huche.
Allah ya sakawa malam sayyidi Abbas da mafificin Al khairi , malam a taimaka min da magani , idan dare yayi tsakiya , sai ciwon kai bari daya , mai tsanani
Assalamou alaikum wa rahamatoullah wa baraka touh. malam barka da dare. Dan Allah malam muna neman fassarar mafalkin wata uwa da tayi Yan sanda Sun kama dan ta.
Malam ni ASA udiya nake inayawan yin mafarkin ankamani shi malam meye ma. Anar mafarkin adubamana Dan isar Annabi Muhammadu s a w Allah yakara lapiya da kusanchi ga Annabi Muhammadu Rasullulah s a w da ahalinsa da sahabbansa
Asalamu Alaikum malan ina yimuku fatan alheri Malan na yi afani da aya biyu na suratu tabara na saké yin mafalki akace mini mutane sutafi jarabawa ta aiki soja Ama ni bazan je ba
Nai mafarkin anzoo kamani wai nai laifi har ake harbe harbe karshe na kwache bindigar mafarkin ya nunamusu nifa assistance commission na policene kuma karshe aketamin biyayya harda bani duk wata daraja
Sadaukinfa sadaukine❤❤❤
Gaskiya nagamsu da Wanan bayanin Malan Allah yakara basira
جزاكم الله خيرا وبارك الله فيك ❤❤
Masha Allah . Godiya Mai yawa 🙏 malam inna maka fatan Alheri
Allah humma salli wassalim ala sayyidina nabiyuna Muhammad
Alhamdulillah malam Allah ya Kara Saka maka a yau nayi mafarkin nagan Yan sanda a Anya tafiyar Wani waje nama so in dauko kudi in basu Amma babban su yache su rabu dani saboda ni abokin sune sai na huche.
Jazakallahu bihairan ya sayyidi
Allah ya saka Mqlan ni nayi mafarkin nine na zama Dan Sandan.
Allah ya saka da alfir ya sayyadi
Allah ya sakawa malam sayyidi Abbas da mafificin Al khairi , malam a taimaka min da magani , idan dare yayi tsakiya , sai ciwon kai bari daya , mai tsanani
S. Malam ni mafarkina shine ma,aikata sun Kamani sunzubamini kwaya acikin aljihu.
Masha Allah
Ma cha Allah
Wlh nima ina yauwa mafarkin yan sa da ba adadi muna godiya 🙏🙏
ماشاءالله جزاك الله خير الجزاء وعلما نافعا عندك وعند الناس جميعا أخو ك من ساخل العاج مدينة أبجان السلام عليكم ورحمة الله وبركاته
Allah ya saka da Alkhari mallam
Assalamou alaikum wa rahamatoullah wa baraka touh. malam barka da dare. Dan Allah malam muna neman fassarar mafalkin wata uwa da tayi Yan sanda Sun kama dan ta.
malan nayi mafarkin wani yazo zamu gaisa Ina ganin girmansa sai nakarasunkuyawa kawaii sai yataka gadon bayana sai nake mamaki.
Slm malan sadata. Kana lfy mafarkin chikin ramunq
Allah Ya Bada Lada Shehu
Malam ni ASA udiya nake inayawan yin mafarkin ankamani shi malam meye ma. Anar mafarkin adubamana Dan isar Annabi Muhammadu s a w Allah yakara lapiya da kusanchi ga Annabi Muhammadu Rasullulah s a w da ahalinsa da sahabbansa
Hajiya Aisha daga saudiya
Assalam Malam mafarkin sa kayan yan sanda fa
Slm fasara mafakil Inna wa mini kirari abarki
Slm malan nahi mafarkin NASA Kayan dan sanda😢
Malam mafarikin masu kakin Custom fa ? Allah ya karamaka Lafiya.
Na'am syyd nikuma aikin dafa'i nayi nayi mafarkin nazama Dan sanda gani acikin full din uniform
☝️📿📿🤲🤲🤲🤲🤲
Slm malan nayi mafarkin yan sanda suna cikin bola suna shara se na shigesu munkayi tare
Nagode malam
Idan akayi mafarkin dan sanda ya mutu ya fassara yake
niku
Asalamu Alaikum malan ina yimuku fatan alheri Malan na yi afani da aya biyu na suratu tabara na saké yin mafalki akace mini mutane sutafi jarabawa ta aiki soja Ama ni bazan je ba
Anzo achi zarafina karshe naga wai nine nake ikirarin na zama AC na police har ina brief nasu