MAFARKIN RIJIYA YA KAN IYA ZAMA ALHERI YA KAN IYA ZAMA SHARRI, KALLI YADDA MALAMAI SUKA YI BAYANINSA

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 19 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 76

  • @habibaibrahim465
    @habibaibrahim465 ปีที่แล้ว +3

    Mashaa allah

  • @halimamamane2275
    @halimamamane2275 16 วันที่ผ่านมา

    Allah ya tsaremu amine ya allah

  • @RahamaAbdullahi382
    @RahamaAbdullahi382 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya gafarta malan Dan Allah nayi mafarkin ruwan rijiya ruwan farine sosai nadiboshi nabama wata Aminiyata Amma Sai dai bama tare da ita munsamu matsala sosai atemaka afassara mun Dan Allah ngd

  • @mamanabulkhairimamamabulkh1911
    @mamanabulkhairimamamabulkh1911 2 ปีที่แล้ว +2

    Masha allah malam nayi mafarkin rijiyoyi har guda shidda a jeresuke ruwan cikin su yana yowa sama har suna zubu kuma ruwan farine kal

  • @jamilarabiu5830
    @jamilarabiu5830 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah yasa Kawa Malam da Alkairi

  • @abubakartijjani5128
    @abubakartijjani5128 ปีที่แล้ว +2

    Allhamdulilia

  • @adamsiyaro8867
    @adamsiyaro8867 2 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allah Allah saka da alkhairi

  • @hafsatshaibu8086
    @hafsatshaibu8086 ปีที่แล้ว

    Mlm nayi mafarkin rijiya ruwanta yana yowa sama kamar zai yi ambaliya amma sai yayi kasa amma basosaiba sannan wani zubin yana zubowa har kasan gidana sainaga kamar zaicinye gidan amma babu abindake faruwa nayi kusan sau uku malam aimin bayani akai Allah yasa ka maka da aljannatul fidausi madaukakiya

  • @muhammadahmad-ox7cc
    @muhammadahmad-ox7cc 11 หลายเดือนก่อน

    Jazakallah

  • @AliyuIshapa
    @AliyuIshapa ปีที่แล้ว +1

    Alhamdullah

  • @yusuflawal6099
    @yusuflawal6099 ปีที่แล้ว

    Masha Allah malan nayi mafarkin Ni wasu kamar yan uwana ko wasu nawa dai amma mata su hudu sun taho da gudu sai suka fada rijiya nikuma Inna zuwa da gudu na hangosu a can ciki sai na kulla igiya ajikina saina shiga Inna kokarin cirosu anan na farka da baccin Nagode Allah yasaka da alkhairi

  • @shehuibrahim3697
    @shehuibrahim3697 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya saka da alkhairi

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  2 ปีที่แล้ว

      Ameen ya rabbi 🤲
      Dafatan amsa ta fita?

  • @SavenPhone-m7w
    @SavenPhone-m7w 7 หลายเดือนก่อน

    Aslm dan Allah 😢malam ni bazawarace naimafarkin wani bazawarina ina bakin rijiyar gidan mu daba ruwa sai naga anrufeta da zani rijiyar ya na taturani yai nafada nikuwa na hankadeshi yafadi naimai duka nace ashe kai mugune dan Allah ataimaken afassaramin

  • @AlawantaLawali-qi9he
    @AlawantaLawali-qi9he ปีที่แล้ว

    Slm allah karalafiya inatambaya mafarkin rijiya man kwalliya

  • @rukayyabashir6625
    @rukayyabashir6625 2 ปีที่แล้ว

    Mungode.Allah saka da alkhairy. Malam ni mafarki nayi na fada rijiya mai rua sossai amma ban nitse ba sai wani yazo ya kama hannuna ya fito dani

  • @nuhusheshizainab-gl8nr
    @nuhusheshizainab-gl8nr 11 หลายเดือนก่อน

    Assalamualaikum warahmatullah
    Allah gafarta Mallam nice Nayi mafalkin rijiya ina debo ruwa da guga aciki sannan Ina zuba ma mutane ruwa idan na debo shi da guga sannan ruwan ruwan rijiyar akwai ruwa sosai aciki dan ruwan ma ya ciko sosai Amma baya zuba kasaIna ta zuba ma mutane suna dauka
    Shin menene fassaran nawa dan ni student ce Kuma single

  • @UmarMuhammad-bo1en
    @UmarMuhammad-bo1en 2 ปีที่แล้ว

    Muna godiya

  • @aishamohammed4886
    @aishamohammed4886 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya saka da Alkhairi. Ina yawan yin mafarkin rijiya dakyar nake tsallakewa inashan wahala sosai kafun in tsaallaka

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  2 ปีที่แล้ว

      Ameen ya rabbi 🙏
      Lallai a sake maida hankali wajen addu'o'in tsari na dafa'i

    • @aishamohammed4886
      @aishamohammed4886 2 ปีที่แล้ว

      @@abbas_sadauki INSHA ALLAH zanyi ina godiya Allah ya kara basira

  • @nafisahasan875
    @nafisahasan875 2 ปีที่แล้ว

    Masha allah Manama nagodi

  • @AlawantaLawali-qi9he
    @AlawantaLawali-qi9he ปีที่แล้ว

    Dan Allah malam mafarkin rijiya guda 5 natsalaka guda 1 tanacike da ruwa tana da kwalliya dagabaya sai sukashafe da ruwa Dukan amma zuciya ta har nafarka tana bugawa

  • @mihzsalaha6083
    @mihzsalaha6083 2 ปีที่แล้ว

    Salm malan barka da warhaka malan nayi mafarki na shiga rijiya Mai haske Dan Allah malan Mai ma,anar shi

  • @aminouabdu7185
    @aminouabdu7185 2 ปีที่แล้ว

    Macha allah malan

  • @hamidouasouman9420
    @hamidouasouman9420 2 ปีที่แล้ว

    Salm malan barka da warahaka nayi mafarkin wani damuketare yamutu anturbudeshi ammasaiya farka mukafidosa dan allah afassaraminshi sainagansa dabakaken tufafi sainatabayeshi ina likafani saiyadaga tufanshi saiyace bagashiba

  • @MuhammadGidado-q3f
    @MuhammadGidado-q3f 6 หลายเดือนก่อน

    Assalam Alaikum Malam mafarkin yashe rijiya Sabon ruwa ya fito fa Nagode

  • @Matanubatv
    @Matanubatv ปีที่แล้ว

    Dan Allah ni mafarkinayi ina diban ruwa arijiya ngd

  • @shehuibrahim3697
    @shehuibrahim3697 2 ปีที่แล้ว

    Salam sayyadi Allah ya Kara kusanchi sayyadi nayi mafarkin yaro na jin fitsari sai nasa shi bada jimawa ba sai ya Kara jin Wani kuma yayi shi da yawa

  • @AbbaMuhammad-s3j
    @AbbaMuhammad-s3j 2 หลายเดือนก่อน

    Nayi mafarki Ina Jan man fetur a rijiya

  • @rabiuabdullah5189
    @rabiuabdullah5189 2 ปีที่แล้ว

    Allah sakadalakairi
    inayawanmafarki
    An biyomu ammani
    inabacewa baaganina

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  2 ปีที่แล้ว

      Zaka cimma burikanka sannan zaka sadu da muradinka da izinin Allah

    • @halimamamane2275
      @halimamamane2275 16 วันที่ผ่านมา

      Nima ina yawan mafarkin an biyoni ina ba'a ganina muna godiya sosai allah yasaka da alkhairi

  • @HabibaHayatu-k6d
    @HabibaHayatu-k6d 9 หลายเดือนก่อน

    Masha Allah Allah yasaka da alkhairi

  • @aminamimaigari
    @aminamimaigari 2 ปีที่แล้ว +2

    Allah yakara lfy maulana

  • @SidikiRahimatu-kq4ol
    @SidikiRahimatu-kq4ol ปีที่แล้ว

    Assalamualaikum mallam nagai rijia daakacementa damurifi sheianada cheiw

  • @ZalihaZaliha-s8m
    @ZalihaZaliha-s8m 4 วันที่ผ่านมา

    Slm malam nikuma macace nayi mafarkin ina janruwa arijiya

  • @umarjibril7454
    @umarjibril7454 ปีที่แล้ว

    🙏🙏🙏

  • @abdilahissak1697
    @abdilahissak1697 ปีที่แล้ว

    مشاالله

  • @mgctv77
    @mgctv77 ปีที่แล้ว

    Aslm
    Mal. Wanda yai mafarkin an haka rijiya amma ba ruwa aciki Kuma yaga ya Shiga ciki kamar Yana duba yanayinta
    Allah yakara kusanci

  • @nassirounass607
    @nassirounass607 ปีที่แล้ว

    Slm malan barka da warhaka ina fatan kana lfy ya fassarar wanda yayi mafarkin wasu sun fada rijiya koma sun moto

  • @YahayaAlkassume
    @YahayaAlkassume หลายเดือนก่อน

    Wanda ya mafarkin yana bakin rijiya ya nasa abin elawan daya sa

  • @RachidaIbrahima
    @RachidaIbrahima ปีที่แล้ว

    Nayi Mafarki ridjiya ama gadangaru su na a djiki ridjya ama ruwa me haske na djiki ridjiya

  • @idrssAzagor
    @idrssAzagor 9 หลายเดือนก่อน

    Slm malam minene mafalkin mutum yayi mafalki babasa yarasu Yana cikin ruwa

  • @SaniLawali-nn5uy
    @SaniLawali-nn5uy ปีที่แล้ว

    Aslm Malan fatan akairi Wanda yaga mace acikin rijiya Yamafarkin sa yake

  • @salamatumuhammad2057
    @salamatumuhammad2057 2 ปีที่แล้ว

    Ni matar aure ce...Asslmu alaikum mlm nayi mafarkin Ina shiga rijiya me zurfi akwai ruwa cikin rijiyar.

  • @suficisse5588
    @suficisse5588 2 ปีที่แล้ว

    Assalamu alaikum barka dai malan ya kaki tammbayana nayi mafarkin inadiban ruwa arijiya Amma stirara Kuma banajin kunnya Kuma gamutani awaji Kuma matani daga sufi cisse daga siniga

  • @bamalleetv2222
    @bamalleetv2222 ปีที่แล้ว

    To malam idan kaga wata da ka sani tsaye a gaban rijiyar fa? Kuma Sau biyu amman na biyun yarinyar gidan na gani ba itaba tana tsaye a kan rijiyar wai zata fada. Daga baya Kuma sai naga na koma Ina kuka Ina Kiran matar ta farko Ina fadin yarinyar ta jefa wani yaro a ciki fa.

  • @babssankara1
    @babssankara1 7 หลายเดือนก่อน

    Hakika na mafarkin fadawa rijiya amma naga ina karanta ayatul kursiyyu kawai sai naga ina futowa dakaina an mikon kamar igiya har saida na fito

  • @barkadawarhaka7995
    @barkadawarhaka7995 2 ปีที่แล้ว

    Malan barka da war haka malan nayi mafalkin ina jawo fuwa daga cikin rijiya

  • @KwtKuwait-py9vk
    @KwtKuwait-py9vk ปีที่แล้ว

    🥰

  • @nasiribrahim8887
    @nasiribrahim8887 2 ปีที่แล้ว

    Nayi mafarkin na shiga rijiya kuma na fito

  • @iliyasuskg6464
    @iliyasuskg6464 2 ปีที่แล้ว

    Aslm malam nayi mafarkin munje tonon rijiya da kanina amma na tsorata da rijiyar shi ya shiga nikuma ina jan kasa.

  • @jdjdjdj7704
    @jdjdjdj7704 4 หลายเดือนก่อน

    Aslm dafatan kana lfy. Inyawanyin mafarki rijiya kuma yaro yanafadawa kuma nayi meguda uku ahade

  • @usainiisa4649
    @usainiisa4649 2 ปีที่แล้ว

    Mun gode daga Hussaini gadon kaya

  • @nassirounass607
    @nassirounass607 ปีที่แล้ว

    Koma ina neman fassarar mafarkin karato se inga inata karaton al qur'ani acikin mafarki

  • @lubabatuabubakar6181
    @lubabatuabubakar6181 2 ปีที่แล้ว

    Assalamu alaika mal bakada littafan markin dole se a social media?

  • @shukraslaim4547
    @shukraslaim4547 2 ปีที่แล้ว

    Gani ruwan rijiya Mai kyau gamace marar aure fa?

  • @usmannuhu7967
    @usmannuhu7967 2 ปีที่แล้ว

    Assalamualaikum an wuni lafiya ne nayi mafarkin Gani a gusa da rijiya Amma sai Wani yaro ya Bude rijiyan ya ce min a kwai ruwa sosai a ciki Dan Allah meye fasaran mafarkin na gode sosai

  • @mruteacher.680
    @mruteacher.680 ปีที่แล้ว

    Nayi mafarkin rijiyar babu ruwa Mai kyau Ammah ni Dana saka gugar sai najawo Mai kyau Kuma harda wasu "yaya-"yaya kamar na dawa haka

  • @zahrauyusufali9647
    @zahrauyusufali9647 2 ปีที่แล้ว

    Ni mafarki nayi Ina ibar ruwa arijiyar har yakusa karewa tukunna na Daina Yaya fassarar take

  • @mahamadoumoudouwa7213
    @mahamadoumoudouwa7213 2 ปีที่แล้ว

    Muna so a fassara mun ganin annabi mahmud a mafarci

  • @yakubuumar6538
    @yakubuumar6538 2 ปีที่แล้ว

    Mafarkin fita daga rijiyar kai ko wani ka gani ya fita fa?

  • @TsoroTV
    @TsoroTV 2 ปีที่แล้ว

    Ina mafarkin kur ani bachida rubutu koguda

    • @hauwaibrahim8219
      @hauwaibrahim8219 2 ปีที่แล้ว

      Mlm nayi mafarki ina tonan rijiya awani kauye kuma ina tona rijiyar sai ruwa ya fito yaran garin sai murna sukeyi

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  2 ปีที่แล้ว

      Tsoro yake yi kada ki su6uce masa, shine yasa yake mafarkin hakan

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  2 ปีที่แล้ว

      Wannan bushara ce me kyau da bayanin cewa za a cimma burikan da aka saka gaba insha Allah

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  2 ปีที่แล้ว

      Ya Salam, a dinga ƙoƙari ana aiki da abin da Alqur'ani yake kira zuwa gare shi

  • @barkadawarhaka7995
    @barkadawarhaka7995 2 ปีที่แล้ว +2

    Malan barka da war haka malan nayi mafalkin ina jawo ruwa daga cikin rijiya