Alhamdulillah najima wlh banga film mai dauke da darasussuka kamar wannan ba sbd adam a zango yadauko abinda yake wakana azamance game da irin yanda iyayenmu mata suke taka rawar gani wajen kyale kannemu da yayyenmu mata suyi abinda suke so kawai dan kada ransu ya baci alhali iyaye maza suna kokarin bada tarbiyya sai bayan sunfita nema sai akarya dokar da suka saka kamar yanda ya wakana a wannan film din gaba sbd haka nika zango zangaya maka irin abinda alkali yagaya maka wato Allah yaimaka albarka mungode sosai irin wadannan films din muke bukata su kuma wadanda akayi dansu allah yasa su dauki darasi kuma zango yataka rawar gani sosai wajen kin sakinta yayi jarumta sosai allah yakaro basira da daukaka

Masha Allah film yayi sosai Amma basauti
Super cool
Wlh akwai na tsalar sauti
Yayi amma miyasa babu sauti
please why does the sound always cut off every minute?
Hausa film always have sound problem
😷 ya kamata a gyara pls
K Mu
😰😰😰❤️👍
Sauti
Babu sauty