Ahmad bifa masha allah dma ka aureta wallhi agaske kuna birgeni sosai, اللهم صلِّ وسلم وبارك على سيدنا 🌼محمد وعلى آله الطيبين الطاهرين اجمعين وسلم تسليما كثيرا، لاحول ولاقوة الابالله العلي العظيم
Asalaam alaikum warahamatullah my Muslim brothers and sisters watch this episode. Especially women not every men has that patience to hear you say that words for him continuously,, so please my advice is be careful married women,, And Malam Ahmed please next time prove her wrong so that she should be careful. Because sometimes the way she talks with you is wrong, you know we Muslim we’re displeased
Yadda kayi hawabinnan da English ka daure ka Yimana da hausa tunda kaga mu hausawa ne kuma shirin shima da hausa akeyinsa. Inaga kamar zamufi fahimtar sakonda kakeson isar mana.
Tom gaskia abu yayi kyau, amma fisabilillahi yaya hakurin nan naka fa yyi yawa tsakani da Allah mazan mu na hausawa ba kowa zai dauki wannan ba. Kaga kuma yan mata suna kallon series din nan karfa a dorasu akan keken bera😂😂😂 mudai munsan gaskia. Shyasa a ringa dan tauna tsakuwa dan aya taji tsoro. Shawara😊😅
Gaskiya I normal not liking watching hausa series but I swear I really like those couples d way she loves him she is really jealousing about him but it's all love 22:13
Gaskiya I normal not liking watching hausa series but I swear I really like those couples d way she loves him she is really jealousing about him but it's all love
Yaya ya Karin hakuri toh ubangiji yagafarta mata 🙏
Today is my first time of watching a complete episodes.
Ma Sha Allah...
It's educating gaskiya
Ya Allah karabu da sherin mata Ameen ya Allah
Masha Allah
So we are waiting for number 75 very interested thanks again for all
Ahmad bifa masha allah dma ka aureta wallhi agaske kuna birgeni sosai, اللهم صلِّ وسلم وبارك على سيدنا 🌼محمد وعلى آله الطيبين الطاهرين اجمعين وسلم تسليما كثيرا، لاحول ولاقوة الابالله العلي العظيم
Muna yi Ahmed Bifa taaziyar rasuwar mahaifiyarshi. Allah Ya rahamsheta, Yasa ta huta, Ameen.
Allah dai yachiryeki houmaira wato sile yanzoubanamai danbouneba namai a'warane😅😅😅❤❤❤🇳🇪🇱🇾🙏✅✅💯💘🌷❤️
Gaskiya yaya kana da hkr
Masha Allah.
New here.
abin da yakebir geni kalmar da kukefada ta masoyi ko masoyiya Alla ya taimaka
Kai wannan humairan wlh akwai mita da naci
Gaskiya sule akwai shishshigi 😢 ina ruwanka da yarinyar shago n matarka .
Wallahi masoyiya fitinanki yayi yawa😂😂😂😂😂wannan episode din antallata mana Sana'a (awara)Muna godiya.
Wlh fa😂😂😂😂😊
Sule kam akwai santi, wai humaira ta buɗe shafin waina😅😅😅😅😅😅😅
Allah ya kara basir
Allah ya kara basira da daukaka alhamdulilah 💞💞💞
❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
Gaskiya masu awara yanxu akwai daukar wanka wallahi
gaskiya macha allah wllh wannan soyayyar tana birgeni gaskiya ya kamata ka aure Aicha
I see my attitude in Humaira but the too much kishi part, Allah ya sawaka min😂 Allah kara basira yaya.
😂😂wlhy Abun naso Yana ban dariya 😂😂
Thanks aisha
Masha Allah 🎉🎉
Aure duniya😂😂
Yi smile mn masoyi 😊😂😂
Abin da yasa nake son series din nan sbd soyayyar masoyi da masoyiya😂😂
Allah ya kara basira ❤💯🙏
Ahmed bifa very Intelegent man
Asalaam alaikum warahamatullah my Muslim brothers and sisters watch this episode. Especially women not every men has that patience to hear you say that words for him continuously,, so please my advice is be careful married women,, And Malam Ahmed please next time prove her wrong so that she should be careful. Because sometimes the way she talks with you is wrong, you know we Muslim we’re displeased
Yadda kayi hawabinnan da English ka daure ka Yimana da hausa tunda kaga mu hausawa ne kuma shirin shima da hausa akeyinsa. Inaga kamar zamufi fahimtar sakonda kakeson isar mana.
Yaya na humair 😂😂😂nayi smiling 😂
I to i really enjoy this episode 😂😂😂😂 ina saura yin mai awara 😂😂😂
Masha Allah gaskiya idan da gaskene kacika namijin gaske
Kardqi yarinyar shagon y aura
Tom gaskia abu yayi kyau, amma fisabilillahi yaya hakurin nan naka fa yyi yawa tsakani da Allah mazan mu na hausawa ba kowa zai dauki wannan ba. Kaga kuma yan mata suna kallon series din nan karfa a dorasu akan keken bera😂😂😂 mudai munsan gaskia. Shyasa a ringa dan tauna tsakuwa dan aya taji tsoro. Shawara😊😅
Muna godiya wllh sosai
Yaya😂😂😂😂😂
Masha Allah ❤
Masoyiya Ikon Allah
Masha allah Yayoi ❤❤❤❤❤
Macha Allah 🎉❤
This episode is make me really happiness Masha Allah 😂😂😂😂😂😂❤
Rip English 😂
@@falmatausman5900you’re not nice 😅😂
Professor your English is the best upon all the world your English is the 👌 👍
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤😂😂😂👍👍
Nayi missing amaryar tiktok
Gaskiya muna godiya sosai wallahi ❤❤❤❤❤
Saurayin mai awara da mijin mai waina🤣🤣🤣🤣🤣🤣HuHummaira's attitudes are. exactly like my sister in law Allah
Ango allah yakara basira
In yayas voice daga cewa chakulate kala😂😂😂
This series motivate me to get married 😂😂
Su Yaya manya 😂😂😂😂😂
Yanzu dun Allah kayimin adalci masoyi
Ji yadda na dage na zabgamaka girki kacemin wai kaci awara😃
❤❤❤
❤❤❤❤❤👍
Saurayi mai awara 😂😂😂😂
Wlh haka halin mata ya ke halinsu daya da matata wajan kishi 😅😅😅😅😅😅
Masha allah
Kai su yaya wlh kana ban dariya😂😂😂😂😂😂
Gaskia yaya a canza wannnan jug din yafi shekara nawa ana nuna shi😢
Gaskiya yaya ya cika neman fitina😅
Justice for smile Yaya 😂
I really enjoy this episode 😂😂
Macha Allah❤❤❤
❤❤❤❤ Wow
Humaira me abin tsiya Dana kirki😂😂😂😂😂
Haqqun
Mijin mai waina😅❤
Yaya na mai awara😂😂😂
Wlh aduk fina finanda akeyi na Hausa wnn yafisu koyarwa Amma ga Mai hankali Kuma anawa ganin
Hhhhhh😂😂😂😂 Wayyo cikina masoyi da masoyiya su Yaya na me awara
🎉
Masha Allah yahya na😅😅😅
Toh anty kar aje kin dauko mah Yaya mata a shago😂
Gaskiya yaya baka neman Zaman lpia 😂😂😂😂 me ya hada da yar mutane Har kna cewa zaka Jata a jiki Ina guje Maka fishin masoyiya
Yaya Baka so a zauna lafiya, Idan Auren za kayi kawae kayi mu huta ya da ja masoyiya rai, gaskia mu Yan dangin humaira ne 😂.
Yaya 😂😂😂🤐
Thank You 🙏🏻 Best actor Best director nd Best Producer @Ahmad Bifa ( YaYa )
Yaya da nine Kai saina cinye wainarnan 😂
Yaya akwai shishigi, yanzu ya bar shagon shi ya koma na masoyiya 🤣🤣🤣🤣
Alamu pah suna nuna yaya xaka daena xuwa shago
Kai pah Yaya akwai kah dah zakewa banda hk meya kawoka taya yarinya aikii 😂😂
wow Yayi 😂😂😂😂
Masha allah❤❤❤
Gaskiya I normal not liking watching hausa series but I swear I really like those couples d way she loves him she is really jealousing about him but it's all love 22:13
Yaya dan Allah yauché zakahi ma masoyiya kichiya😂❤
Humair iyayan rigima😅Ni Wlh banga wani abuba dn yayah ya tayasu zaba😅kishinki yayi yawa takwara😅Ga hanan ga yayah😳🤣masoyiya🗣️🗣️🗣️🗣️ zokigani🤣
Humaira rigima😂
❤❤❤❤😂😂😂🎉🎉🎉🎉
Madallah 💕
Justice for turanci
Raina yabiya wallahi, (waina).
YaYa mijin mai waina 😂😂😂😂
Bawan Allah Nan so yake ta karpi da yaji sai munyi aure
😂😂😂😂 sulai aisha allah yakara basira
❤❤❤❤ masha allah
Gaskiya I normal not liking watching hausa series but I swear I really like those couples d way she loves him she is really jealousing about him but it's all love
Masha Allah 💯💯💯🤣🤣🤣🤣
Ah Lallai Wuyanka Ya Kai Yanka Yaya😂 Yanzu Kan Yar Shago Ka Koma Kuma
Kai Yaya anga yarinya Kai yafara rawanka😊
Episode dinnan yayi kyau sosai.
❤😂
Yaya saurayin me awara🤣🤣🤣
Yaya ya daina zuwa shagon sa yanzu yafi son shagon masoyiya😂😂😂😂
Masha Allah 😂😂😂😂
Wow
Barka da dawowa shiri