Allah sarki Allah ya jikan zulaihat ya gafarta mata yai mata rahma yasa tahuta lilisko Allah ya baka hkr da dangana ya dubi abinda tabari ya albarkaci rayuwarsu.
Innalillahi wa'innan ilaihi raji'un ! ALLAH ya jikanta da rahma ya raya zuri'ar data bari shi kuma ya bashi hkr da dangana. Good job Antee Hadiza keep it up khairan in shaa ALLAH ❤
Wallah hadiza gabon mutumiyar kirki ce Sosai ubangiji Allah ya temake ya saka Miki da gidan Aljanna babu mutumin da na Fi kauna kamar mutum Mai temakon jama,a hadiza gabon Allah yasa Miki da gidan Aljanna 🤲🏼
@abbabmande8745 to ei ni agurin Allah nake nema nafi karfin duk abu da kake tunanin Indai a duniya ne idan aka yabi da halin sa sai kuce maula mutum yake Yi ka Gane Dan kaga reply din da nayi duk abu ta ke dashi alhmdulhi inadashi Ina kaunarta ne na ita ba duk wani mutum Mai temakon mutane Ina kaunarsa
Plein de succès à ma Star Anty Adizatou ❤. Un époux pieux in shaa Allah. qu'Allah accepte vos meilleurs vœux et vous protège contre tout mal et tout maux la hawla walla kouwata inlah binlah. Allah ya sa watarana na ganku Amine
Masha Allah Hajiya Hadiza munji dadi wannan show din Allah ya kara basira da daukaka Da Allah ki gayyato mana Rahma Sadau da Nafisat Abdullahi da kuma Jamila Nagudu Bye
Salam. Haj. Hadiza Gabon Allah ya biyaki. Dan Allah Dan Annabi Muhammadu s.a.w. inason ingana da shu'aibu idris lilisco sabida harsaida nayi hawaye domin tausayinsa da kaunarsa😢 sunana Ibrahim Aliyu Lawal zaria.nagode🙏🙏❤️
My condolences to Shuaibu over the long loss of his wife. . Yes! I remember their movie together. ( SALSALA,) Be comforted she has gone to a better place. Allah Rahama mata. Kai Kuma Allah Kara dangana. And your story he kept on saying " saidai mutuwa ta raba mu." 😢😢😢😢. Sad PS . The
Very interested the man is cool,I like the way he answers all question and Gabon you're a nice person I realize that you don't want him to mention ur name but he couldn't coz u deserve it ❤👌💯
When he mentioned hadiza gabon i feel happy wallahi even before he mention her name nayi tunanin itane, saboda itace zata taimakeka amma tace kar kowa yasani saboda don Allah tayi❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉 Allah yakara buda miki hakika kina taimakawa Al'umma ta hanyar da Allah yayi umarni🙏🙏
@MukhtarUsman-zl3wh she normally asked the question to everyone so I don't think she asked him because she is expecting him to praise her, and then niyya kuma dakake magana a zuciya yake kuma Allah yasani sannan ba'a boyemishi adinga kyautata zato ga muminai🙏
Allah sakama Hadiza Gabon da gidan aljanna, Allah jikan matar lilisco da rahama. s'il vous plaît la tanti invite nous Nafisa Abdoulaye, on veut la voir s'il vous plaît
wlh dama nafahimci ya sami stroke a wani season na "Dadin kowa" Allah sarki bawan Allah Mungode Dije da temako. wlh se naji idona yacika da qwallah da naji labarinsa. Allah yakara lfy yatsare gaba.
Ai Hadiza Gabon tana da kirki wallahi tana yin abunta tsakani da Allah ba wai a nunawa duniya ba Allah ya saka Miki da Mafificin Alheri 🙏
Aduniya inason me anfanawa mutane.
Wannan gaskiyan Dan uwa hadiza Gabon tayi👍
Hadiza kina tai mako sosaifa Allah ya biyaki da gidan aljannah walahi❤❤
Allah sarki Allah ya jikan zulaihat ya gafarta mata yai mata rahma yasa tahuta lilisko Allah ya baka hkr da dangana ya dubi abinda tabari ya albarkaci rayuwarsu.
Oh what a great man the first to introduce hous dancing in a film and a director of ZANGAYA great and congratulations
Hadiza kina tai mako sosaifa Allah ya biyaki da gidan Aljannah walahi💜💙❤️
HADIZA GABON ALLAH YAJIQAN MAHAIFINKI DA RAHAMA
Wallahi daman inasonki sister anma wallahi naji na kara sonki , halinki Macha Allah, haka akason musulmi da taimakon na kasa dachi ❤
Allah shi karamiki daukaka 🤲🤲🤲
Hajia Hadiza baba Aliyu Gabon❤❤
Masoyinka daga côté d'ivoire 🥰🥰🥰🥰
Awww i had goosebumps 🥹❤️Allah sarki Allah yabiyaki aunty Hadiza🤲🏾🥰
Innalillahi wa'innan ilaihi raji'un ! ALLAH ya jikanta da rahma ya raya zuri'ar data bari shi kuma ya bashi hkr da dangana.
Good job Antee Hadiza keep it up khairan in shaa ALLAH ❤
Ubangini Allah ya bamu ikon taimako Gabon yuh re an icon
Wallah hadiza gabon mutumiyar kirki ce Sosai ubangiji Allah ya temake ya saka Miki da gidan Aljanna babu mutumin da na Fi kauna kamar mutum Mai temakon jama,a hadiza gabon Allah yasa Miki da gidan Aljanna 🤲🏼
Kanaso ataimakamakane?😂
@abbabmande8745 to ei ni agurin Allah nake nema nafi karfin duk abu da kake tunanin Indai a duniya ne idan aka yabi da halin sa sai kuce maula mutum yake Yi ka Gane Dan kaga reply din da nayi duk abu ta ke dashi alhmdulhi inadashi Ina kaunarta ne na ita ba duk wani mutum Mai temakon mutane Ina kaunarsa
Kai kuma baka yarda da tana taimaikon ba kenan ko😢@@abbabmande8745
Allah jiqanta y mata Rahama Allah gafarta mata
Aunty Hadiza muna gda Dan Allah a kawo manah Nafisa Abdullahi
Gaskiyane HAJIA HADIZA aci gaba da fadin GASKIYA,ko sama da kasa zasu hade,shi ALLAH yasan me gaskiya
Plein de succès à ma Star Anty Adizatou ❤. Un époux pieux in shaa Allah. qu'Allah accepte vos meilleurs vœux et vous protège contre tout mal et tout maux la hawla walla kouwata inlah binlah. Allah ya sa watarana na ganku Amine
Masha Allah
Hajiya Hadiza munji dadi wannan show din Allah ya kara basira da daukaka
Da Allah ki gayyato mana
Rahma Sadau da Nafisat Abdullahi da kuma Jamila Nagudu
Bye
I really like this man interview
Allah ya kareki da sharrin makiya ya albarkaci rayuwarki yabaki miji nagar
Mashah allah hadiza gabon munajin dadin shiryeshiryani sosai wlh allah kara basira
Masha Allah kina aikin Alkhairi ba tare da kin fadawa duniya ba ubangiji yasa miki da Aljanna maki daraja da daukaka❤❤❤❤
Thank you God Bless For My love Hadiza Gabon Allah Ya Kara Daukaka Ameen Ina Matukar Kaunar Ki Hadiza Gabon Badon Komai Ba
❤❤
Salam. Haj. Hadiza Gabon Allah ya biyaki. Dan Allah Dan Annabi Muhammadu s.a.w. inason ingana da shu'aibu idris lilisco sabida harsaida nayi hawaye domin tausayinsa da kaunarsa😢 sunana Ibrahim Aliyu Lawal zaria.nagode🙏🙏❤️
Allah ya jikanta da rahma Amin summa Amin 🤲😭
Allah sarki
Allah ya jikanta ya gafarta mata
Shi kuma Allah ya bashi hakurin rashi🤲🥺
My condolences to Shuaibu over the long loss of his wife. . Yes! I remember their movie together. ( SALSALA,) Be comforted she has gone to a better place. Allah Rahama mata. Kai Kuma Allah Kara dangana. And your story he kept on saying " saidai mutuwa ta raba mu." 😢😢😢😢. Sad
PS . The
Allah yasakamiki da alkhairi Anty hadiza
Allah saka miki da alheri. Hajiya Hadiza Gabon. Ke mutuniyar kirki ce duk da wasu suna miki gurguwar fahimta.
Allah Sarki. Hadiza Gabon Allah ya biya ma ki buƙatun ki kamar yadda Allah ya baki ikon taimakawa da kuɗin gidan haya. Amin
Allah ya saka miki da Alkhairi Aunty Hadiza Gabon 😢🤲🤲🤲
Masha allh hjy hadiza allhsaka maki da gidan aljana❤
Wlh anty hadiza inasonki azuciyata ina fatan haduwa da ke❤
Aunty hadiza ki bani dama in ziyarce ki ina son ganin ki a zahiri wallahi
Very interested the man is cool,I like the way he answers all question and Gabon you're a nice person I realize that you don't want him to mention ur name but he couldn't coz u deserve it ❤👌💯
Hadjia hadiza Gabon Allah ya Kara arziki da lfy da nisan kwana
Oh Hadiza Gabon may Allah bless you you will never fall forward for ever]
When he mentioned hadiza gabon i feel happy wallahi even before he mention her name nayi tunanin itane, saboda itace zata taimakeka amma tace kar kowa yasani saboda don Allah tayi❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉
Allah yakara buda miki hakika kina taimakawa Al'umma ta hanyar da Allah yayi umarni🙏🙏
Yes she asked the question because she wanted him to mention what she did, adai rika kyauta ta niyya
@MukhtarUsman-zl3wh she normally asked the question to everyone so I don't think she asked him because she is expecting him to praise her, and then niyya kuma dakake magana a zuciya yake kuma Allah yasani sannan ba'a boyemishi adinga kyautata zato ga muminai🙏
Allah ubangiji yajikanta da rahama wlh babu dadi😢😭
Allah sarki, Allah yakara shiga cikin lamarinki❤️
Kafin yace Hadiza Gabon I guess U are the one….
Me too I was just waiting with so much joy😊😊
Allah ya Jaddada Rahama Agareta 🤲🤲🤲
Hadiza, Allah yataimakeki kamar yadda kika taimaki wannan bawan Allah. Allah sarki😢
Allah yakara lfy Amma Agayyatomuna hamisu breaker
Allah Sarki Hadiza deeja Allah Ubangijin yaqara baki abinda zaki taimaki mutane
الله ياسا موداس اوبانجيجي الله يا رافامانا عسيري دنيا دا لاهيرا الفمار العنابي محمد صلى الله عليه وسلم انانامانا فاتانفاتان الهيري مازا دا ماتا ❤❤❤
Ubangiji Allah ya jikan margarya yamata rahma🤲🤲🤲🤲
Allah sarki Allah yajikanta da rahama Allah yasa tahuta
❤❤ربنا يوفقك يا أستاذة خديجة غابون
Allah sarki Allah yajikanta da Rahma Kai wlhy aunty d aduniyar Nan ba komai bane
Allah ya jikanta da rahma, yasa kuma tahuta
Masha Allah Anty zadiza Allah ya karki ln soki ❤❤💋🫂
Tai mako Abune mai kyau shiya kowane lokachi kina samun chigaba wlh ❤❤
Allah yasaka da alkairi aunty HADIZA ALIYU GABON
Najidadi wlhi da kika taimaki bwan Allah nan Allah yakara budi
Aslm I love this show with in hadiza aliyu and Aisha aliyu tsamiya and nafisat Abdullah thanks bye
Aunty hadiza tamu Allah ya Kara basira da daukaka
God! I love when she always give dat sarcastic look and smile.
It's obvious this woman is beautiful from the inside and out
Allahu Akbar! Allah Ya Mata Rahma Ya Kyauta Makwanci... Allah Ya Bashi Hakurin Rashi🤲
Allahu akbar allah ya yi mata rahama ya jikanta.
Masha Allah, Allah Ya saka miki da alkhairi Gabon
Allah yabiya ki hadiza gabon
Allah sakama Hadiza Gabon da gidan aljanna, Allah jikan matar lilisco da rahama. s'il vous plaît la tanti invite nous Nafisa Abdoulaye, on veut la voir s'il vous plaît
Anuty hadiza kina da zuciya mi kau Allah uanbagiji ya Baki miji na gari ❤❤❤daga nai'ma tul mi kaunar ki
جزاك الله خير الجزاء على كل شيء ❤❤❤❤
Hadiza que le bon Dieu T'assiste !
Hajiya Khadija harna gaji da tambayar hamisu iyan Tama
Dan Allah kawo mana sani mai iska legend ba
Gaskiya gabon kina kokari kici gaba da taimakon Wanda baidashi Allah zai Kara dafa miki
Allah sarki gaskiyan 😌😭🥰✌️🇳🇪😭
Asalm kakata yau naga firana nayin kuka kuma kibani tausayin allah ya sake min kida alkairin! Allah ya bakin mijin nagirin!😢❤
Masha Allah Hajia Hadiza 😊
Allah ya jikanta da rahama yasa mutuwa hutu ce
Allah şarkı anty gabon Allah ya saka miki da mafificin alkhairi 😢❤
Mash Allah ❤❤❤
Allahu Akbar sani Musa me Iska thump up
To Allah yasa mudace Mufi karfin zuciyarmu ❤
Masha allah hadiza Gabon allah yayimiki allibarka
Hadiza macha allah.kinada taiimako
Hadiza gabon kina matuqar ƙoƙari kuma muna addu'ar Allah ya rabaki da Duniya lafiya
Kai kekam mutumce tagari Allah yakara daukaka
Allah yami albarka, from Ghana 🇬🇭 ❤
wlh dama nafahimci ya sami stroke a wani season na "Dadin kowa" Allah sarki bawan Allah Mungode Dije da temako. wlh se naji idona yacika da qwallah da naji labarinsa. Allah yakara lfy yatsare gaba.
Masha allahu hajia hadiza❤
ADIZA ALLAH YAYI MIKI AL'BARKA
Allah ya kara maki arzîki hadiza😢
MASHA.ALLAH TABARAKALLAH
Assalamu alaikum Afternoon Anty Hadiza wow Masha Allah ❤❤
Slm muna Jin dadin programs dinki Dan Allah a gayyatu mana Sani mai Iska
hadiza Gabon allah yakara basira ❤
Allah y jiqanta ya gafarta mata yasa aljanna makoma
Allah Ya saka musu da alkhairi
Gabon room duniya ne❤
Autnty hadiza da allah lileco bayada gida inason nasane
Plsss Gabon we want Hauwa waraka 😢
Allah ya kara ma rayuwar ki albarka da Gamawa lafiya
Merci 👍🏻
Allah yaayi maata Rahma Amin
Fatan Alkhairi Agareki ina rokon Allah yaba mijin Aure Grand sœur
Hajia hadiza Allah ya Saka Miki da alkhairi
Paix à son âme!!Oncle Lilisko mes condoléances
Seriously, Shuaibu Lilisco has a very good track record on Kannywood industry. He's calm and intelligent.
❤❤❤