Duk abinda ajiya ya faɗa hakane, tabbas barkama ba'a taɓa yin sarki Maison talakawa ba, Maison taimako, Maison Allah da Manzon sa, kaman Sarkin Gombe, Gombawa kun mori sarki, Abban Gombawa ka iya sarki, wallahi har cikin raina nakeson abbah Sarkin Gombe saboda taimakon sa dason al'ummar sa.
Sarkin mu Allah ya ja kwana Allah ya kara girma da daukaka,Allah ya kara ma farinciki da nitsuwa da kwanciyar hnkli,Allah ya kare ka ya ja kwana ka Allah ya tsare ka da tsarewarsa Allah ya kara ma kwarjini da haiba yasa ka kasance farin ciki da haske duk inda ka ratsa Allah ya kare ka mai martaba sarkin mu na gombe mai albarka inshaa Allah watarana zan shiga fadar mai martaba na ga fadarsa mai girma
Allah daukaaka masaurantar mu ubangiji Allah ya daukaka jihar gombe Allah ya daukaka nijeriya godiya muke tubless dan zuwa jihar gombe
Amin summa Amin ya Allah
Ajiya masu I'm proud of you irin ku ake so a fada wallahi son so na gaskiya na tsakani da Allah 💖 son da ka kewa Sarki Allah ya kara kusunci
Amin summa Amin ya Allah
Allah ya kara wa sarki dogon kwana 👏
Mash Allah I'm so proud of gombe
Giwa ❤️ ajiyar Allah.
Gaskiya wannan hakane babana,Allah ya kara wa sarkin nisan kwana da daukaka da lafiya
As a citizen of Gombe State and on behalf of Gombe citizens, we are grateful to everyone here!❤❤😊😊
I love Gombe
masha allah allah yaqarawa gombenmu zaman lfy 🤲🇸🇦🇸🇦🇸🇦
Wallahi nima ran da na fara ganinsa a hawan sallah na yi farinciki sosai kuma na daga masa hannnu Allah ya karawa sarki daraja
Amiin ya Allah
Amin summa Amin ya Allah
Allah ubangiji ya kara ma sarkinmu lfy da nisan kwana muna alfahari da kai mai martaba
This guy make me Like Gombe Emir
Me too
Sai Allah yakawo Gombe ma yamaka kyautan yanke shakku
Allah ya Saida Ina son sarki gombe Amma a jigawa state nk Allah ya karawa sarki lfy.
Goodiya mu ke
Kai Mlm ina kabaru king of the north
Muhammadu sarkin dole✊🏻 dan lamido adalin sarki💫. Allah ya rusa tadadin makiyanka Mamman🤲🏻
Ana maganar sarkin gombe Kashi shiru kawai
H h h h h h h darajar sarkin gombe da bance da ta sarkin biyu
Karyaar banzace kaji
Wnn akwai.shauki fa
Allah karawa sarki lpy da nisan kwana❤ Abba alherin Allah 🙏
Alhamdu Lillahi duk abun da aka hada da Allah komai zai tafi daidai Insha Allah Allah ya taimaki Musulmi da Musulunci da duk Adalin shugaba
Ba iya gwabawa ni nan qaunarsa inaimasa fatan alheri allah yaqarawa rayuwa albarka ❤
Allah ya karawa sarki lafiya da imani
Inason Abba dan Allah❤❤❤❤
Duk abinda ajiya ya faɗa hakane, tabbas barkama ba'a taɓa yin sarki Maison talakawa ba, Maison taimako, Maison Allah da Manzon sa, kaman Sarkin Gombe, Gombawa kun mori sarki, Abban Gombawa ka iya sarki, wallahi har cikin raina nakeson abbah Sarkin Gombe saboda taimakon sa dason al'ummar sa.
Muna godiya sosai Dan uwa
Nimafa Ajiya Kana TSIMANI Wlh Tallahi
Sarkin mu Allah ya ja kwana Allah ya kara girma da daukaka,Allah ya kara ma farinciki da nitsuwa da kwanciyar hnkli,Allah ya kare ka ya ja kwana ka Allah ya tsare ka da tsarewarsa Allah ya kara ma kwarjini da haiba yasa ka kasance farin ciki da haske duk inda ka ratsa Allah ya kare ka mai martaba sarkin mu na gombe mai albarka inshaa Allah watarana zan shiga fadar mai martaba na ga fadarsa mai girma
Wllh saboda sarkin gombe nashga nagani My Gombe emit
Ajiya kama rage a yadda sarki yake kai ma Allah ya kara maka albarka
MashaAllah wannan dinki yayi kyaw
Allah sarki lafiya da nisan kwana
I love you so much ❤❤❤❤
Allahu Akbar kaji maza❤❤❤
Abba Masu Gari Masu Duniya, Abun Alfaharin mu
Allah ya karawa sarkin Gombe lafiya da nisan kwana.
wallahi mata ma chewa suke yau mun fito a saa mun ga sarki
Sarki farin wata Sha kallo
Dan Amana
I love gombe state 🫠❤💘❤️🔥💪❤️🔥❤️
Me too
Muna Godiya
Mune shaida
Wlh sarki har rabon abinci yakeyi, bai karba awajenku ba, kuma zai baku nashi
Jewel Cities let gather here for our hero🎉🎉🎉🎉
Sarkin Sarakuna Kasar Hausa
Abubakar shehu Abubakar
Always here with you tubless concept Media
Barkama 👑
Hmmmm Abar kaza de chikin gashinta
A figeta mana Baki ance ciki da gaskiya wuka baya hudashi ba don Allah a fige kazar Indai gaskiya ne
🎉🎉❤❤
❤❤❤
Ajiya ni dan gombe ne sarki na 11 yafi kowa kyauta ammafa babansa yafishi son gombe
Allah Kara maka lafiya Ajiya
Dan Allah ku je kuyi subscribing channel dina
Ina channel din nakin yake
Abba ❤
Allah ja zamanin sarkin mu
Shika dai ne sarki a nigeria
Undiluted loyalty to the throne
Hakika sarakunan gombe sun shahara afagen kyauta ta isa da kasaita.Allah yajikan churomangomba
Ameen Ya hayyu ya qayyum. Chiroman Gombe Umaru dakin Duniya dan Abubakar da Haruna
Ina ma ni mai kudi ce gsky ajiya ka ci kyautan mota
Da gaske ne Abba bashi da aure
Da gaske ne sarkin gombe baida aure?
😂😂😂😂😂
Ajiya,Allah ya maka albarka
Sarautar gombe kasani
Saika kawo naka in akwai
Allah karawa sarki lafiya.
Ajiya Allah Kara maka daukaka da daraja.
We proud of you the emir of Gombawa
Kaima ka kawo naka mana Dan uwa