Muna furci da kauyenci ne yasa aka koreni daga kannywood Soja Boy ya magantu

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 4 ก.พ. 2025

ความคิดเห็น • 107

  • @ismailmuhammed6053
    @ismailmuhammed6053 14 วันที่ผ่านมา +2

    Gaskiya ban son in zageka amman ina maka fatan Allah ubangiji ya shiryar da kai damu Baki daya

  • @SurayyaHausa
    @SurayyaHausa 15 วันที่ผ่านมา +4

    Uhm Allah ya kyauta ameen

  • @bilyaminuabubakar9907
    @bilyaminuabubakar9907 14 วันที่ผ่านมา +2

    Allah sarki yayuwa muna mantawa da mutuwa, Allah sa mucuka da imani

  • @abdullahiumarnuhu
    @abdullahiumarnuhu 14 วันที่ผ่านมา +3

    Okay wayewa shine sabawa Allah Hahahah entertainment Allah ubangiji yashiryamu tafarkin tsira

  • @hassantelanj
    @hassantelanj 15 วันที่ผ่านมา +6

    Wannan soja boy din ashe jaki ne

  • @Alkidir1
    @Alkidir1 13 วันที่ผ่านมา +1

    Allah ya kareka oga Soja boy

  • @harunasulaiman3783
    @harunasulaiman3783 14 วันที่ผ่านมา +2

    Soja you should created your own industry i suppoort and i will lile to be part of you

  • @abdulsalamyusufkaita
    @abdulsalamyusufkaita 14 วันที่ผ่านมา +1

    Muna tare dakai oga ubangiji allah ya kara daukaka da basira ya kuma kare sharrin makiya da mahassada

    • @BintaAAbdul
      @BintaAAbdul 14 วันที่ผ่านมา +1

      Wlh kaima Mai goyamasa bayan jahiline Kuma ai shine makiyin kanshi da kanshi daku masugoyamasa baya Allah yashiryeku pls kukoma islamiyya mtswww

  • @rukayyaibrahim5079
    @rukayyaibrahim5079 14 วันที่ผ่านมา +2

    Kuma duk wanda zai fio yana rugume rugume Allah ya shiryeka idankai ba mai shiryuwabane Allah ya tsine maka

  • @SaniAbubakar-w4n
    @SaniAbubakar-w4n 14 วันที่ผ่านมา +2

    Indai wannan hanyan zaka dauka Allah yahanaka SAA wawa kawai

  • @YassminUmar
    @YassminUmar 15 วันที่ผ่านมา +2

    Masha allah ❤❤❤

    • @AhmadBuwai
      @AhmadBuwai 14 วันที่ผ่านมา +1

      Ke Musulma ce?

    • @BintaAAbdul
      @BintaAAbdul 14 วันที่ผ่านมา +1

      Anyakuwa maybe itama sai Allah yatarota

  • @sheidy9394
    @sheidy9394 14 วันที่ผ่านมา +1

    Wallahi mutane suna bani mamaki meye amfanin ka goyi bayan mutumin da kasan ba dai-dai yake aikatawa ba, kaji tsoron Allah, Allah zai tambaye ka akan duk abinda kake aikatawa ranan gobe kiyama.

  • @ZarinaIbrahim-hz5he
    @ZarinaIbrahim-hz5he 15 วันที่ผ่านมา +4

    kaji tsoron Allah

  • @shafiuidris9758
    @shafiuidris9758 14 วันที่ผ่านมา +2

    Wawa ne kai SOJA boy

  • @Gsjdhssu
    @Gsjdhssu 15 วันที่ผ่านมา +3

    Hhhhhh kagamuta nanburni wadabaya bindukukin allah shini bakauye

  • @BintaAAbdul
    @BintaAAbdul 14 วันที่ผ่านมา +2

    Akowani aiki anaduba addini ba sonkaiba banxa kaje katambaya anyi asarar aihuwa Allah karka hadamuda da xuriya nagari wlh wannan inyana xuriyana ko fita baxan iyayina kallokam inshallah mundaina kallonka

  • @MasaudSRT
    @MasaudSRT 14 วันที่ผ่านมา +2

    Duk ranar da Allah ya rike numfashin ka zaka ga ne cewa bakayi dai dai ba

  • @MusbahuMuhd
    @MusbahuMuhd 15 วันที่ผ่านมา +2

    please don't make people hate you bro, we too we love you like d wey u said u love us
    amma adinga tunawa da ranar Hisabi, I come in peace ✌️

  • @FatimaAbubakar-gc9mo
    @FatimaAbubakar-gc9mo 14 วันที่ผ่านมา +3

    Allah yana gafartawa wanda yaboye laifinsane ba wanda yasan haramunneba kuma yake aikatawaba infact ma yace bazai dainaba kuma yabayyanar amman Allah yabaka ikon denawa tunkafin lokaci ya kuremaka😭

  • @SulaimanMaigari-n7b
    @SulaimanMaigari-n7b 14 วันที่ผ่านมา +2

    Soja ka haukace

  • @abubakarshehu2808
    @abubakarshehu2808 14 วันที่ผ่านมา +1

    Munyi maka addu'ar shiriya Amma na lura Kai baka fatan shiriya, saboda haka Allah ya tsine maka albarka Ameen ya hayyu ya kayyum

  • @hauwauadamualkali9906
    @hauwauadamualkali9906 14 วันที่ผ่านมา +1

    And we agree wit u😂 we're waiting for the time😅

  • @harunasulaiman3783
    @harunasulaiman3783 14 วันที่ผ่านมา +2

    Soja Boy karka damu da Mahassada yan Wahala ni wallahi ina tare dakai a ina zan sameka domin mu rinka shiri na turanci

  • @ZainabAbdulrahmanIsah
    @ZainabAbdulrahmanIsah 14 วันที่ผ่านมา +3

    Bama bukatar wannan wayewar,,,,,, ka tafi can bama bukatar komai naka

  • @KhadijaHamza-cm1kh
    @KhadijaHamza-cm1kh 14 วันที่ผ่านมา +1

    Dan Allah awanna aya kohadisi Allah kasa mudace

  • @AffectionateBirdBath-wd5sw
    @AffectionateBirdBath-wd5sw 14 วันที่ผ่านมา +2

    To Ashe haka kayi aika aika bana tareda Wanda zai koyawa yaranmu lalata afilin Allah ko aboye Wawa kawai baka da ilmin addini

  • @aishattukur9143
    @aishattukur9143 14 วันที่ผ่านมา +2

    Allah ka rabamu da jahilci.

  • @AbdurrahmanAdamuSalihu
    @AbdurrahmanAdamuSalihu 14 วันที่ผ่านมา +1

    Kar ka Daina akwai mutuwa, da iskancin zamu soka ko saba umarnin Allah, abin tausayi

  • @fatimaabdullahi4782
    @fatimaabdullahi4782 14 วันที่ผ่านมา +1

    kai ba lafiya acikin al amarinka dukwata wayewa ai tana cikin al,qur ani mersarki amma kace kazo ka wayar damutane wayar da mutane tahanyar rungumar mata wa iyazubillah Allah ya haramta taba mata akan dukwani baligi musulmi Allah ya haramta saitahanyar aure Allah zakayima irin wannan isgilin da tsagerancin toh kasani Allah shine lata akuzuhu sinnatinh walanaum yanajinka kuma ya naganinka yayan nafisat abdullahi ku a kaninnwood dinma naku saban namusam manne tindaku Allah kukema isgili abaiyane ya cekubari kunce bazaku bariba wa iyazubillah karkumanta masu tinatar daku masuyane na gaskiya munaso agodutare atsira tare amma kuke tamussu da tadajijiyar wuya Allah ya shirya ya tsaremu Ameen ya rabbi ☝🤲

  • @Hafsatibrahim-i2u
    @Hafsatibrahim-i2u 13 วันที่ผ่านมา

    Allah ubangiji yay mana maganin ka da duk masu halî irin naka

  • @IbrahimYau-hs6cd
    @IbrahimYau-hs6cd 14 วันที่ผ่านมา

    shiwa azin daurawan cewa yayi karungumi mace kainan yinhakan shine wayewa agurinka to allah yakiyaye

  • @FateemahTeemah-h1z
    @FateemahTeemah-h1z 14 วันที่ผ่านมา +1

    aikin banza kawae kagane gaskiya kuma kabita wannan bastarin addini bane Allah yashiryanka

  • @AishaAl_dkeel-x5e
    @AishaAl_dkeel-x5e 8 วันที่ผ่านมา

    🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @WakanaBashir
    @WakanaBashir 14 วันที่ผ่านมา +1

    Danshegiya jahilinbanza anamaganar addinin musulinci kanamaganar shirme kaibamisulmibane Wawa Kawai uwayenka sunyisunyi asararka

  • @RukayyaSaidu-y4r
    @RukayyaSaidu-y4r 12 วันที่ผ่านมา

    Allah yashirya ka damu, musulmi,akwai mutuwa ,Kuma zata Iya zuwa Maka lokaci Daya ,inkana aikata hakan to ahakan zaa tashe ka,Kaji tsoron Allah akwai tsayuwa akwai amsa tambaya,kanada karancin ilimin addini Allah yashirya mu baki daya

  • @hafsaminuwa3966
    @hafsaminuwa3966 14 วันที่ผ่านมา +1

    Duk wayewar da zata Saka sabawa Allah wannan sunanta tabewa

  • @AishaSani-h7t
    @AishaSani-h7t 14 วันที่ผ่านมา +1

    Barau kwallon shegema yayi yagama wllhi kuji tsoron Allah kukoma ga Allah

  • @WebBsgshs-yh6lf
    @WebBsgshs-yh6lf 14 วันที่ผ่านมา +1

    Allah ya najiran kowa Amada Kata bayya na lefi duniya ta Gani meye matsa yin shi awajen ka

  • @JaafarNuhu-z6z
    @JaafarNuhu-z6z 14 วันที่ผ่านมา +1

    Allah ya ganar da wanda be ganeba😭😭😭

  • @AbdulsalamSuleiman-yh9mj
    @AbdulsalamSuleiman-yh9mj 15 วันที่ผ่านมา +1

    Allah ya sa ayi da uwarka abin da kayi.

  • @SamaAdela
    @SamaAdela 14 วันที่ผ่านมา

    Nagode soja boy 🎉 muna jiran sabuwar waqar

  • @FatimaAbubakar-gc9mo
    @FatimaAbubakar-gc9mo 14 วันที่ผ่านมา +1

    😢Al maruma'aman ahabba Allahummagfirhu wahdihi ya zaljalali wal ikram. Shin business babu halak da haram ne kuma shi Allah baruwanshi da entertainment dinka baruwanshi da kudin da kake samu sannan be halaccemu domin hakaba sanna babu tabewa kace wai wanda bashi da tarbiyya shi ne mentor dinka ko role model dinkaba wallahi i na tausayamana 😭 muna clamming wayewa while muna muna nuna tsan tsar jahilcinmu afili kasani duk wani constitution bai kai na manzon Allahba anya 😭 anya munsan kanmu kuwa

  • @rukayyaibrahim5079
    @rukayyaibrahim5079 14 วันที่ผ่านมา +1

    Wayewako? Allah zaisaka mana Allah ba zai barkaba kuma zaka gani, nawa duniyar take ka jira kagani

  • @jumeauxguilleye8073
    @jumeauxguilleye8073 11 วันที่ผ่านมา

    Soge boy

  • @HarounaHarouna-i3d
    @HarounaHarouna-i3d 14 วันที่ผ่านมา +1

    Wan nance wayewa tir

  • @HalliruSani-x4l
    @HalliruSani-x4l 14 วันที่ผ่านมา +1

    Sakarai wayewa ko iskanchi allah yatsinema wayewarka waqar banza nagama jinwaqarka har abada sakarai

  • @SufiyanuAbubakar-n4f
    @SufiyanuAbubakar-n4f 14 วันที่ผ่านมา +1

    Hello

  • @WebBsgshs-yh6lf
    @WebBsgshs-yh6lf 14 วันที่ผ่านมา +1

    Umar nin Alla ne

  • @umarabubaka9814
    @umarabubaka9814 14 วันที่ผ่านมา +1

    Kai gaskiya wan Nan soja boy din yarainamana hankali wai mmasoyinmu ne mu musulunci ne masoyinmu ba Kai dakakeso kakaimu wutaba

  • @AminuIshaka-xy1zw
    @AminuIshaka-xy1zw 14 วันที่ผ่านมา +1

    Kaji tsoron Allah, wanna nasihace zuwa gareka👆

  • @ErttTufu
    @ErttTufu 14 วันที่ผ่านมา +1

    Hauka maganinki Allah 😅😅😅😂

  • @abubabani4798
    @abubabani4798 14 วันที่ผ่านมา +1

    Wai Kai wanene ma.
    kadaina cema mutane kauyawa

  • @AntauwaInvestment
    @AntauwaInvestment 15 วันที่ผ่านมา +3

    Kai musulmi ne, amma jahili ne

  • @abubakarmuhammadjajere5950
    @abubakarmuhammadjajere5950 15 วันที่ผ่านมา +1

    Kayi promoting kanka de, Wanda suke da Hali irin halinku

  • @ZarinaIbrahim-hz5he
    @ZarinaIbrahim-hz5he 15 วันที่ผ่านมา +4

    😂😂😂😂😂😂😂

  • @Sanirakad
    @Sanirakad 14 วันที่ผ่านมา +1

    Aibasha hankaline dakinki banza kawai

  • @FatimaAbubakar-jy3se
    @FatimaAbubakar-jy3se 14 วันที่ผ่านมา +2

    Wannan ko antaba mutuwa a gidansu?

  • @hajaraabdullahisaulawa30
    @hajaraabdullahisaulawa30 14 วันที่ผ่านมา +1

    Baka da ilimi ka koma makaranta domin ilimi

  • @sirbewhy3439
    @sirbewhy3439 14 วันที่ผ่านมา +1

    Munafurci kamar yaya?
    Hakan ɗin ba kauyenci ne nan?
    Me yasa kullum bama iya amsar togaciya ne, saidai kullum mune daidai, mune aka zalunta, mu aka munafurta ne wai?? .
    Allah Ya tsare.

  • @HarunaGarbaZamani
    @HarunaGarbaZamani 14 วันที่ผ่านมา

    Allah ya shirya

  • @ابويزيد-ي1م
    @ابويزيد-ي1م 14 วันที่ผ่านมา +1

    😂😂😂😂😂

  • @feedyabdallah3242
    @feedyabdallah3242 14 วันที่ผ่านมา +1

    Jahilin banxa kenan

  • @WebBsgshs-yh6lf
    @WebBsgshs-yh6lf 14 วันที่ผ่านมา +2

    Mukuma hijabi acikin Kur Ani muka samu

  • @ابويزيد-ي1م
    @ابويزيد-ي1م 14 วันที่ผ่านมา +1

    سنووووو

  • @Ibrahim015-b2m
    @Ibrahim015-b2m 14 วันที่ผ่านมา +2

    ko kunga shaidanu

  • @xzc8761
    @xzc8761 14 วันที่ผ่านมา

    Kai 😂😂😂

  • @nafisathamisu7650
    @nafisathamisu7650 14 วันที่ผ่านมา +2

    Dis man jahili ne wlh
    Kai kaji wai wayewace hkn harda wani yana son mutane to ai abunda kkeyi bata tarbiyace dole ne sai kunyi iskanci?
    Mtwsss

  • @Maryamaliyu-c1x
    @Maryamaliyu-c1x 14 วันที่ผ่านมา

    Wawa kawai

  • @bsrbsr4499
    @bsrbsr4499 14 วันที่ผ่านมา

    Kaidallacan wawa katon jahilikawai Allah yatsinema iyayanka dasuka ci ammanar musulinci basununamaka waye Allah bakasan addinin Allahba

  • @ibrahimabdullahi542
    @ibrahimabdullahi542 14 วันที่ผ่านมา

    Okay tunda kasan ba dai dai bane da Allah kake yaki kenan tunda yace A business dinma kayi ta halal idan kuma kaki dashi kake yaki kuma Alkawari ne duk wanda yayi yaki dashi bazai shaba kuma kai idan zakabi Allah ina ruwanka dawani idan mutane suna sabon Allah kaima sai kayi Ai kai kabi fadin Mallam karkabi Halinsa

    • @ibrahimabdullahi542
      @ibrahimabdullahi542 14 วันที่ผ่านมา

      Kuma ina maka tuni randa Allah zai rikeka babu yan Kennywood Awurin idan zakabi Allah kabishi badan waniba muna Rokama Allah yashiryeka idan kai ba mai shiryuwa bane yayi maganinka

  • @AminaAmina-d9u2d
    @AminaAmina-d9u2d 14 วันที่ผ่านมา +1

    Mahaukaci

  • @NuhuAbubakar-mk6tm
    @NuhuAbubakar-mk6tm 14 วันที่ผ่านมา

    Mahaukacin Banza

  • @muhammadibrahimumar-fh1mg
    @muhammadibrahimumar-fh1mg 14 วันที่ผ่านมา

    😭😭😭

  • @Kangeewaabdul
    @Kangeewaabdul 13 วันที่ผ่านมา

    Illar ka haifi yaro ka barshi ya tashi a titi ba guidance

  • @bintadayyabu1060
    @bintadayyabu1060 14 วันที่ผ่านมา +2

    Jahili banza kawai kakoma Lagos sai kayo iskancin da tushe

  • @firdausiumar-z2l
    @firdausiumar-z2l 14 วันที่ผ่านมา +1

    Martabar ubanwa

  • @hassanahussaina6415
    @hassanahussaina6415 14 วันที่ผ่านมา +1

    Wawan banza bakauye ko turanci baka iyaba wallahi jahiline kawai yake bin irinka kana nuna kai wanine banza bakada kocici amma aganinka kai wanine kakoma kaji abinda kace abaya jahili

  • @user-shafe
    @user-shafe 14 วันที่ผ่านมา +1

    Baka hankali ace

  • @Najmi1948
    @Najmi1948 14 วันที่ผ่านมา +1

    I dunno lyk u guys need to wake up😂

  • @KhadijaHamza-cm1kh
    @KhadijaHamza-cm1kh 14 วันที่ผ่านมา +1

    Hhhhhhhhh kasuwa tazo acikin alkur ani akoy halak akoy haram

  • @harunasulaiman3783
    @harunasulaiman3783 14 วันที่ผ่านมา +1

    Arewa gidan Hassada gidan Jahilci Soja Boy i'm with you

  • @RukayyaSaidu-y4r
    @RukayyaSaidu-y4r 12 วันที่ผ่านมา +1

    Mutuwa zatazo makowa zata isko Kowa,tanajiran Kowa kakoma islamiyya zaifimaka wannan jahilcin

  • @SuolemaneeSuolemaneandire
    @SuolemaneeSuolemaneandire 14 วันที่ผ่านมา +1

    ❤❤ Eh mana soja boy i love You too 😘 Allah yakara daukaka❤

  • @bsrbsr4499
    @bsrbsr4499 14 วันที่ผ่านมา

    Da alama korar taimaka ciwo shinasa kaketa magana ako ina mubasanka wawa jahili

  • @abubabani4798
    @abubabani4798 14 วันที่ผ่านมา +1

    ke yaushe ka waye ne.

  • @MusaAisha-b2e
    @MusaAisha-b2e 14 วันที่ผ่านมา

    Kai dai wannan akwai mental Allah yashiryeka idan kanada rabon ganewa

  • @hadizausmanahmad1960
    @hadizausmanahmad1960 14 วันที่ผ่านมา

    Baka da hankali Sha sha kawai

  • @nanaser942
    @nanaser942 9 วันที่ผ่านมา

    Please don t be ignorant. If you are Muslim then you can t act like a non muslim. Period! You can t dissociate your religion with your business. Your religion should be associated with all what you are doing. You cannot convince anyone with this point of view.

  • @muhammadyusuf-m8v
    @muhammadyusuf-m8v 13 วันที่ผ่านมา

    Kaji jaki a ina hijabi yazo daga wurin Arna. Ta ina Dakiki kaje Suratul Ahzabi kaji Asalin Hijabi

  • @UmarYahya-zp5kn
    @UmarYahya-zp5kn 14 วันที่ผ่านมา +1

    Dan shegiya angon a shawo bagidaje ubanwa ya gayama kai bahaushe ne go find your generation tribe

  • @HarunaGarbaZamani
    @HarunaGarbaZamani 14 วันที่ผ่านมา

    Da qanuwar ka aka runguma bazaka ce wayewa bane aik

  • @RabiuUsman-be3ps
    @RabiuUsman-be3ps 14 วันที่ผ่านมา

    Ma haukaci banza

  • @RukayyahMuhammad-p5l
    @RukayyahMuhammad-p5l 14 วันที่ผ่านมา +3

    Gaskiyya Kai jahili ne ka koma ka nema ilimi

  • @JamiluMuhammed-e4p
    @JamiluMuhammed-e4p 14 วันที่ผ่านมา

    bamuda bukatarka day irenka

  • @SafiyanuLawal-h8z
    @SafiyanuLawal-h8z 14 วันที่ผ่านมา +1

    Maganar rumguma dai munasan muga karungumi kanwarka sai musan yes ka waye

  • @FateemahTeemah-h1z
    @FateemahTeemah-h1z 14 วันที่ผ่านมา +1

    kawani kinkimi wata qatuwa koh kunya bbu