Shedan insha Allah katoshe wa kanka hanyar Raraka Allah ya fara tona muku asiri nasan yanzu inda kunya Ahlul Raraka yadai cewa magoya bayansa za,ayi akin addini akawo kudi
Arewa har yanzu da saura, wai a Danna voice recording Asa kusa da microphone? Duniya ta wuce haka, ainihin file din za a dauko a saka kowa ya ji da kyau
Kai Alkanawi gabaki daya kun rawarku da tsalle domin Neman suna, cin mutuncin juna da son gamsarda mabiya duk ya rudarda Ku.Ku saka Littafai Ku karantarda sunnah shine mafi kyau ba iron wannan shirmen ba.
Alkanawi likitan mahaukata kana basu suna zaginka. Dr. Idris funa ne ga sauran daliban sunnah da malamai ba wanda baici mutunci ba😮 su sun tsarkake kansu duk duniya babu wanda yakai malamin su sanin sunnah,,abinda ha halakar da abduljabbar kenan
Alkanawi duk kunbi kun kasa natsuwa, rashin hakuri da junanku ne ya jawo. Kowace tafiya tana da irin tata matsalar, ni shawarata anan shine ku dinga fuskantar matsala a sannu sannu.
Allah ya Kara lafiya DA Nisan kwana sheikh alkanawy
Allah Saka da alkhairi mlm Alkanawi❤❤❤
Alhamdullah yayi keu sosai Allah yasaka maka da alheri amin
😢😮😅
Shedan insha Allah katoshe wa kanka hanyar Raraka Allah ya fara tona muku asiri nasan yanzu inda kunya Ahlul Raraka yadai cewa magoya bayansa za,ayi akin addini akawo kudi
Dakiki
Malam alkanawi, kasake rike amana sosai Allah zetemaka maka korai,
Wallahi malam alkanawi kaburgeni sosai, allah yayi ruko da hannun ka amin
Daga tsohon Dan wiwi zuea sabon Dan CI da addini Karen Imamu Ahlul Raraka and wuru wuru ga farin gashi ga karya
Allah ya shirye my gaba daya. Yanzu minene faidar wannan shirmen ka. Ka kafa camera saboda ka yayi zace zace.
Unity bank
Bayanin sa bayya fita sosai gaskiya 😢
No al kanawy kawai kanemi sana,a
Arewa har yanzu da saura, wai a Danna voice recording Asa kusa da microphone? Duniya ta wuce haka, ainihin file din za a dauko a saka kowa ya ji da kyau
Likitan mahaukata ya haukace.
Kai Alkanawi gabaki daya kun rawarku da tsalle domin Neman suna, cin mutuncin juna da son gamsarda mabiya duk ya rudarda Ku.Ku saka Littafai Ku karantarda sunnah shine mafi kyau ba iron wannan shirmen ba.
Alkanawi likitan mahaukata kana basu suna zaginka. Dr. Idris funa ne ga sauran daliban sunnah da malamai ba wanda baici mutunci ba😮 su sun tsarkake kansu duk duniya babu wanda yakai malamin su sanin sunnah,,abinda ha halakar da abduljabbar kenan
Maganar Gsky Dr Ya Fika Ilimi Kuma Ya Fika Gsky Sbd Duk Na Ji Maganganunku
Wanan ba dabi'ar mutanen kirkiceba kadauko alkanawi yakamata ka canja tunani
Toh kundin sa fah ka bashi😂