Kowa yasan Mallam El rufai in yaga abu ko akan buhari Yana magana Amma a yanzu idan ya budi zagin shi za ayi ace don bai samu minister. Bane yake magana saboda haka dole yayi shiru ,na tuna wata interview da akayi da shi buhari na shekara biyu da fara mulki lokacin komai buhari p d p che ta bata,caption a interview din is Mr ta president stop complaining and start working
Ml Kaji tsoran Allah kiristoci ba Yan uwammubane
Ai wallahi da wadannan tsinannu azzaluman shuwagabanni gwandama Christian dasu
Abokammune