umar dokaji kaje ka yaudari jahilai bamu ba. karya kake wannan maganan taka akoi karya da yaudara acikinta. maciya amanar sunnah. malaman fulani na kungiyanci alakin sunnah da alakin musulunci sheta kama ku. ba sunnah kuke karewa ba kungiyanci kuke karewa baku da alqida.
Wannan wazin yakamata kurinkayi Amma kullum zagin mutane da kafirta mutane haka izala sukai tayi bawanda yake jamusu kunne har Saida sukakai wasu daga cikin darika bango
Muna godiya wanan karatun chiné muke jira ❤❤❤❤❤
Alhamdu lillahi malam yayi kyau
Gaskiyane wannan Allah yasaka da alkhairi
Wallahi yakamata mu tsaya muyiwa kanmu Adalci Mu hada kanmu musulunci kullin muna yiwa kanmu Mummunan zato bamuda Aiki Sai yiwa kanmu Raddi komai yazama na Izgilanci yakamata muhada kanmu😢😢
Allah yasa mudace. Mu mutu muna Wanda Allah ya yarda dasu, mushiga Aljannar fiddausi
Ya Hayyu ya Kaiyum.
Alhamdullilah mall Allah ya sa kowa yagane
Barakallah feehi
allah yasaka da alkairi malam ❤️ I love you
Masha Allah Allah yaqara waa ml lfy irunku mukaraasa malanmai na Allah
Maa shaa Allah. Allah hada kan musulman mu meen🤲🏻
جزاكم الله بالخير
Masha allah allah yasaka da alkairi
Macha'allah Allah yasaka da alheri amin
wallahi Wannan gaskiya ne malan ❤️❤️❤️❤️
Allah biya
Macha Allah wannan gaskiya ne Allah Ya ƙara lafiya
Mallam Allah yasaka da alkhairin Allah masuyi su gyara
Allah ya saka da alkhairi
Allah Ya saka da alheri Malam
Allahu Akbar
Allah ya sakada alkairi malam
مشاالله
Allah yasaka da alkhairi
Malam kayi gaskiya Allah ya saka da Alkhairi Allah yama rawarka Albarka
Masha Allah
Nasser
Baba
❤
Allah ya kara lfy
Allah yasaka da alkairi
Malam muna godiya Jzk khairan.
جزاكم الله خير يا شيخنا انت و شيخنا إبراهيم مقر
Wallahi wallahi tabas gaskiyane malam nigéria sai adu'a wallahi Allah ya chirya
Gaskiyane wlh irin wadannan mlmm muke bukata. Ba masu zage zageba.
Allh allh allh
Malam ya fadi gaskiya!!!
Malam Allah yasaka da allkhire
Allah ya samaka à ma auninka.muna godiya
Allah yasa mudace
Maganarka gsky ne malam Allah yasakada alkhairi
Allahu akbar ga malaman kwarai 😢
Amin ya rabbi Allah ya saka da alheri❤
جزاك الله خيرا يا شيخنا الفاضل
Ameen ya rabbil'alamin 🤲✅💚💚✅✅🇱🇾🇳🇬🇳🇪✊
Allah Akbar
allah saka da alheri malan
Wannan malamin na burge ni ba ruwan sa da raddi mara anfani
Aiko ogan masu zagezage shine Dr Idris ba Wanda yakyale yazagi ahlissunnah zagi Yan dariqa ,,aganinsa shikadai yaiya
Hafizakumullahu
Allah yasakda gidan aljanna malam bansan sunansaba amah alhayasani
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Abulfathi shine farko. Wannan abun yafaro ne a bauchi state qarqashin koyarwar RA'ASUL JARIMA.
Iyalan Idris sai sun zagega inkace azauna lafiya tsakanin musilmi
Mallam ka yi waazi mai kyau, mai gaskiya kwarai.
❤❤❤❤❤❤😂
5:23 Ba zai yiwu ba ayi regulatory body a jihohi don hakan ya tsabawa constitution na Freedom of religion and expressions.
umar dokaji kaje ka yaudari jahilai bamu ba. karya kake wannan maganan taka akoi karya da yaudara acikinta. maciya amanar sunnah. malaman fulani na kungiyanci alakin sunnah da alakin musulunci sheta kama ku. ba sunnah kuke karewa ba kungiyanci kuke karewa baku da alqida.
Wannan gaskiya ne mlm
Barayin addini kawai
Wannan wazin yakamata kurinkayi Amma kullum zagin mutane da kafirta mutane haka izala sukai tayi bawanda yake jamusu kunne har Saida sukakai wasu daga cikin darika bango
Yan darika suma suna yi indai zagi ne da kafirta mutane idan baka sani ba kaje ka bincika
Dukwanda yazageka akan wannan maganar toh munafukine
Hmmm... 'Yen Siyasa ai sunfi kowa cin mutuncin mutane, zagi, shiga hakkin dalibai
Gaskiya Ku munafukaine
A haka kake cewa wai a gyara tare da cewa kuma baki fahimci menene babban ba'in dayasa hakan take faruwa ba!
Kai anya kai musulmine kuwa?
Allah yasaka da alkhairi
Wannan gaskiyane Allah ya kara lafiya
Hafizakumullahu
MAsha Allah
Ya salid gaskiya gaskiya ce kuma kafadeta Allah ya sakamaka da alheri
Allah ya saka da Alkairi