wannan ba kabiru gombe yakewa raddi ba, Dr idris yakewa raddi dukda dai bai kira suna ba, Amma indai mutum yanada hankali zai fahimci haka, Allah yasa mudace Ameen ya hayyu ya kayyum
Tabbas sheikh bays nufin sheikh kabir gombe kuma tabbas bays nufin sheikh asadussunnah tabbas ni na fahimchi dawa mallam take nufin baxan ambachi sunaba domin. Idan na ambachi suna to wallahi mallam sai. Ya sha zagi daga mash irin waccen daawar Allah ka nuna mana. Gaskiya ka bamu ikon binta ameen ka nuna. Mana karya ka bamu ikon gujemata
Tun shekarar 2022 Nike ta yunkurin zuwa agaban Malam in dai karatu Amma har yanzu ban samun ba insha Allah ban cire rainaba har yanzu ina kan bakana matukar ina raye.
If all priests could use this way to guide, in sha ALLAH peace 'll return among the Muslim community, may ALLAH the almighty guide us on HIS path and may ALLAH the almighty reward sheikh increase him in knowledge
Gaskiya ne malam Allah saka da alkai ri 🙏🇳🇪 haka Yaka mata ace wasu sau ran malaman suna wa azi amma sai kaga wani wai yana kiran kan sa da malami kuma yana zagin wasu hakan dasu kai ba koyar War Manzon Allah S a w bace
Dama Annabi saw yace duk wanda yace nine kaza Annabi yace karyane bashibane (man qala Ana falaisa huwa, Allah yace kadaku tsarkaka kanku shi Allah yadan masu taqawa acikinku don haka wani babban malamin izala yagayamana cewa sufaye sune malaman Ahlussunnah na farko dasuka fara yakin bidi'a
Birnin kudu, Muhammad bin usman, Muhammad adam dokoro, tijjani yusuf guruntum,murtala bello, Mansur isa yelwa,bashir Ahmad,young sheikh,dawud azzahiriyya,nazifi,abdulganiyu, Jamil yusuf zarewa,jamil sadis,kabir maru,jabir mai hulla,tukur almannar,umar lemu, jazakallah hairan da dukkan kullihim musulmi.
Mal. Allah ya saka da alkhairy ya kuma jikan iyaye da rahama. Hakika idan aka gyara hanyar da'awa da mu'amala me kyau za aga sakamako Mafi kyau inshaa Allah.
Allah Saka da Alheri Malam duk me hankali ya gane mi akenufi kuma wanda ya rubuta maudu'in babu jahili ko Mak'aryaci kamarshi ina jire inji ankama Sunan Kabiru Gombe se kashe shiru se nagana makirci Y'an bidi'ane. Wanda kullun neman wani abu tafiya tsakaninmu su yad'a, nande anbuga gehe Hahhhhhh
Asadussunnah ai bai cikakken malami bane, Har yanzu yana cikin kuruciya.karatun shi babu natija da hikima. Kuma kaga baza'a hada su da Malam Sheikh Aminu Daurawa ba.
@@abubakarzakariaumar3849 ai dama ku irin koyar war da ake baku kenan,ku zagi bayin Allah kuma ku kafurta su, ni malamai na sun koyar dani yadda zanyi magana ta hankali, ba cikin hauka ba. Saboda haka ni ina da hankali da tunani wannan kuma matsalar kace.
Allah ya karawa rayuwa albarka
Allah yasaka al hairi❤❤
Jazaakumullahu khairaan.
In Shaa Allah, za mu kula sosai...
Allah ya sa mu dace.
Allah ya shige mana gaba a komai namu na duniya da lahira.
Allah Ya aaka wa Dr da mafificin alkhairr, ina fata malaman ahlussunnah za su gyara hanyar daawa
Alhamdulillah wannan itace hanyar isarma malamai sakonda yakamata.masha Allah, Allah yayi albarka malam.
Masha allah gaskia tana tabayana wa al-uma sayiduna Rassulul lah
Allah ya gafarta malam
Allah saka da alkairi
wannan ba kabiru gombe yakewa raddi ba, Dr idris yakewa raddi dukda dai bai kira suna ba, Amma indai mutum yanada hankali zai fahimci haka, Allah yasa mudace Ameen ya hayyu ya kayyum
Gaskiyane malam Allah yasaka da alkhairi malam
Tabbas sheikh bays nufin sheikh kabir gombe kuma tabbas bays nufin sheikh asadussunnah tabbas ni na fahimchi dawa mallam take nufin baxan ambachi sunaba domin. Idan na ambachi suna to wallahi mallam sai. Ya sha zagi daga mash irin waccen daawar Allah ka nuna mana. Gaskiya ka bamu ikon binta ameen ka nuna. Mana karya ka bamu ikon gujemata
Gaskiya ne malam
Tun shekarar 2022 Nike ta yunkurin zuwa agaban Malam in dai karatu Amma har yanzu ban samun ba insha Allah ban cire rainaba har yanzu ina kan bakana matukar ina raye.
Gaskiya Allah yabiya sheikh
Jazakumullahu khairan wa'ahsanallahu ilaikum
Allah ya ba mu ikon gyarawa.
Wannan maganar wallahi gaskiya ce.
Allah ya hada kanmu mu musulmai...
Aameen!
If all priests could use this way to guide, in sha ALLAH peace 'll return among the Muslim community, may ALLAH the almighty guide us on HIS path and may ALLAH the almighty reward sheikh increase him in knowledge
Ameen Ya Azeez
Gaskiya ne wallahi malam✊❤️❤️❤️
Maashallah Mallam Allah ya saka
Da allkhairi Mallam kayi Gaskiya
Allah ya Kara illime ameen yarbb
صلوا على النبي الكريم
Allah ya saka da alkhairi sheikh
Malam Allah yasakamaka da alkhaeri Allah yasa mudace
Allah saka da alkairi malan
Allah ya Kara fahimta jazakallah khair alsheik
Allah yasaka da alkhairi
ماشاء الله,جزاك الله خيرا,الله يوفقنا الي سرارط المستقيم
❤❤❤wanna gaskiyane
Masha allah ya taimakai mu Mallam yayi gaskiya
Gaskiya ne malam Allah saka da alkai ri 🙏🇳🇪 haka Yaka mata ace wasu sau ran malaman suna wa azi amma sai kaga wani wai yana kiran kan sa da malami kuma yana zagin wasu hakan dasu kai ba koyar War Manzon Allah S a w bace
Allah yasa su gane
Masha allah sakawa malan dlkr
Allah yasaka ma malam da Alkhairi da kuma gidan Aljanna
Allah ya saka malan da alkhairi wanan itace magana gaskiya da azauna lfy
Gaskiyane malam Allah yakareka
جزاكم الله خيرا
Thanks for the Reminder!
MashaAllah malam kapadigaskiya
Allah ya qaralapiy wamalam
Macha'allah
AllahuAkbar Allah yasaka da alkhairi malam
This naked truth, God bless you Sheikh.
Allah dada girma da daukaka Allah Kara sani mallam Muna godiya Allah biya da gidan aljannat
Wannan gaskiya ne Allah ya saka da Alkhairi
Je suis parfaitement d'accord avec malam
Nayarda da wanan zance n'a malam
Allha ya kara daukaka da fahimta
Dama Annabi saw yace duk wanda yace nine kaza Annabi yace karyane bashibane (man qala Ana falaisa huwa, Allah yace kadaku tsarkaka kanku shi Allah yadan masu taqawa acikinku don haka wani babban malamin izala yagayamana cewa sufaye sune malaman Ahlussunnah na farko dasuka fara yakin bidi'a
Masha Allah wannan gaskiyane Allah ya shir yemu
Ya kamata malamai kuzoma Masu hakuri.
Allah ya ganar da mu.
macha allah kajimasuillimi Allah yabiyaka
Allah ya saka da alheri
Masha Allah,
Allah karawa Malam basira
allah ya saka da allekayri malan allah ya jikan mahayifa
Jaxakallahu
Maganar ka gaskiya ne Malam, Allah ya saka da alheri
Da ace ana samun irin wa Annan malaman to da Kai ya hadu Allah yakarawa mallam lafiya
Marsha allah malam allah ya sakada da allheri Ameeeeen ya allah Ameeeeen
Malam Allah ya sakamada Alheri Allah yasa Yan Uwa daliban ilimi sukiyaye
Allah ya saka da alkairi
Masha Allah dakyu 😇 🙏 like 👍 👌 🙏
Imam Ahlissunnah waljama,ahe SH AHMAD ATTIJANI
Gaskiya dai
Dr birnin kudu akwai karatu
ماشاءالله تبارك الله ♥
Allah y saka da alkairi kabiru gombe Insha Allah makamashin jahannamane
Baahakanan dan uwah amaifatan shiriya
Macha Allah
Godiya Muke
Hacane malan ahlla yaganadamou
Gaskiya ne ml
Masha Allah tabarakallah
Allah ya sakada alkhairi
Ameen
Wannan shine maganar hankali da ilimi
جزاك الله خيرا ياالشيخ
Sakallahu khairan
Masha Allah
Kaigafara
Birnin kudu, Muhammad bin usman, Muhammad adam dokoro, tijjani yusuf guruntum,murtala bello, Mansur isa yelwa,bashir Ahmad,young sheikh,dawud azzahiriyya,nazifi,abdulganiyu, Jamil yusuf zarewa,jamil sadis,kabir maru,jabir mai hulla,tukur almannar,umar lemu, jazakallah hairan da dukkan kullihim musulmi.
wannan hakane malam allah saka da alheri.aba moutane karatou da sounnan manzon allah chine mafi alheri
Hakika sun fara yahudawa suncinasara akan musulmi aikin dasukecewa zasuyi yafara tabbata
Tooo
Allah ya karama lafia
Matsiyaci ko Kai ai a sauron kayi karatun
Mal. Allah ya saka da alkhairy ya kuma jikan iyaye da rahama. Hakika idan aka gyara hanyar da'awa da mu'amala me kyau za aga sakamako Mafi kyau inshaa Allah.
Ahaka zaku kare yan wahala
Yan dariqa sune cikekken ahlussunnah tunda basa yabon kansu Kuma basa yiwa wasu kage ko sharri, dabiarsune yake daidai da Al-Qur'ani da sunnah
Gashi kayi
@@abubakarzakariaumar3849 intakamane ake bayanin kamar yadda daidaiku daga cikin idzala suke sallamawa Yan dariqa kuma duniya ta shaida hakan a yanzu
@@yusufisa3359 in ta kama ne kule yabon kanku? Ashe kunayi kenan?
@@abubakarzakariaumar3849intakamane ake wayarwa jahilanda su gaskiyar sukeso sugane bawai wanene yafadi kuma wallahi masu hankali da son gaskiya acikin izala suna ganewa. Kaji tsoron Allah kabi gaskiya,inkaje Lahira Allah bazai tambayeka izalaba ko dariqa, Tambayar farko shine Sallah sa'anan sauran haqqin mutane dakaci wajen yimusu kage da sharri Kuma kasani hatsarin kafirta musulmai zaka iya zuwa gaban Allah da Sallarka da zakkarka Kuma kafirine kai bakasaniba
@@abubakarzakariaumar3849 kyaun musuluncin mutum yabar abinda baidameshiba karshema cewa zakayi Allah yasa mudace bawai kakusheba
Mâcha allah
ماشاء الله تبارك الله
😭😭😭👍👍 Malam kayi a dalci allah ya qaramuna irinku masu wa azi da hankali
Amen suma amen
Amin
Wannan magana batayiba akwaikuskure cikinta wasuwurare gaskiya malan kadanyi kuskure cikinta bahaka yakamata kaceba
Allah yakara lpy
da sauran kallo.
Allah yasa malam izala Kabiru gombe da Idris Dutsen tanshi da pantami sunji, Kuna magada annabawa Kuna gunduma zagi a ganan daliban ku, is a shame
جزاك الله خيرا يا شيخ
ماشاء الله ♥💞💞💞💞🇳🇪
Hi
Allah Saka da Alheri Malam duk me hankali ya gane mi akenufi kuma wanda ya rubuta maudu'in babu jahili ko Mak'aryaci kamarshi ina jire inji ankama Sunan Kabiru Gombe se kashe shiru se nagana makirci Y'an bidi'ane.
Wanda kullun neman wani abu tafiya tsakaninmu su yad'a, nande anbuga gehe Hahhhhhh
kouma abinda ke kawo roudani say wannan yayi ma wannan raddi amma badan al oumma sougane.kouma laifin yana wajan masou chirya wannan chiri
fada Mai gaskiya kunsan kabiru gombe hauka yakeyi
Su abul fatahi wallahi sune manya. Mahaukata.
Sogha Niger song
Asadussunnah ai bai cikakken malami bane, Har yanzu yana cikin kuruciya.karatun shi babu natija da hikima. Kuma kaga baza'a hada su da Malam Sheikh Aminu Daurawa ba.
Kamar yadda su abul fatahi suke ba
@@abubakarzakariaumar3849 ai dama ku irin koyar war da ake baku kenan,ku zagi bayin Allah kuma ku kafurta su, ni malamai na sun koyar dani yadda zanyi magana ta hankali, ba cikin hauka ba. Saboda haka ni ina da hankali da tunani wannan kuma matsalar kace.
@@babayarotv967 Su Abulfathi?
Toh su kabiru gombe sai agyara halin da aki na aiban ta su wa.anda ba in izala ba
Shi ya gaya maka da Kabiru Gombe yake?
Makaryatan banza tsinannu
Allaah ya shirye ka
Allah ya saka da alheri