Abun ban haushi abun takaici su yan kudu basu shiga harka sarakuna sai mu yan arewa saboda rashin sanin ciwon kai,idan ba harka takaici ba taya gwamna zai iya yiwa sarauta wani abu koda turawan mulkin mallaka suka zo akwai sarauta amma wai yanzu bahaushe kuma muslmi yana so ya kaskanta sarauta.Allah ya shirya
Idan an bi ta ɓarawo sai a bi ta mabi sawu, lokacin da ake faɗawa talakawa kar su zaɓi waɗannan mutanen amma saboda rashin hankalin talakan Nigeria wai Muslim Muslim har zagin wanda yace Muslim Muslim yaudara ce munafukai ne ayi hankali da su
Masha Allah kaji maganar gaskiya
Allah ya Saka malam da alkhairi
Allah ❤ya bamu zaman lafiya Nigeria 🇳🇬 da Niger 🇳🇪 ❤❤
Amin
amen
Allah ya saka da alkairi malam
Malan yafadi gaskiya Allah yabaka Kari da gwarin guiwa
Allah yasaka da alkairi malam
Allah ya albarkaci malan da zuriarsa
Fatan alkhairi always
Mahanmad mhmd
Abun ban haushi abun takaici su yan kudu basu shiga harka sarakuna sai mu yan arewa saboda rashin sanin ciwon kai,idan ba harka takaici ba taya gwamna zai iya yiwa sarauta wani abu koda turawan mulkin mallaka suka zo akwai sarauta amma wai yanzu bahaushe kuma muslmi yana so ya kaskanta sarauta.Allah ya shirya
Gaskiyanai malan Allah yataimaka 🤲
Wallahi bamu yarda ba. May Allah bless you Mallam
Allah Ya Saka Da Alkhairi Malam, Allah Ya Kara Tsare Mana Ku
🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼🤲🤲👍👍
Allah ya Bamu ikon ganewa
Allah ya jibanci lamurammu, ya bamu zaman lafiya
Allah yasa maka da gidan aljanah Mallam
Allah yasaka da alkhairi malam ya basu ikon gyarawa
Masha allahu malan allah ya kara basira
Allah ubangiji ya Saka da alheri malam Allah ubangiji ya bamu zaman lfy da kwanciyan hankali a kasarmu
Allh ya biya malan😊
Allah yaimaka albarka mlm
Allah yataimaki malam yaqara lfy danisan kwana dan Allah yan kasuwa kuji tsoran Allah yankasuwa nadaga cikin wadda zasu rusa najeriya
Allah yakara lfy malam
Masha Allah, ai kuwa karshen su ya zo😂
Hasbunallahu wa niimal wakil
Allah ya kareka malam
Allah yakarawa ml lafiya
Hakane ahkaramukalla
Ameen yarab
❤gaskiyane mallam Allah bamu zamanlafiya
Allah yasaka malam
Allah ya sakada alheri malam
magana malam gsky a kwai matsala a zanga zanga nan wlh
Amen summa Amen
Sai Allah kawai
Gaskiya malan yafadi gaskiya Allah tsaremu dagasharrin yahudawa yakawomana karshen wannan wahalar
Ama dan Allah malam kuja hankalin yan kasuwa suji tsoro Allah sutausayawa mutane
Yayi
Guarantee newannan zanga zanga bagudu bajadabaya
Wannan gaskiyane 😢😢😢😢
Allah yasaka da alkairi
muna godiya sheikh, ALLAH ya taimaki mai alfarma sarkin musulmi, ya karemu daga sharrinsu.
Mungode malam
Allah saka da alkr
amine
Ikon ALLAH wai wannan din malami ne, 👈
Kai kayi mana bayani kamar yadda malam din yayi mana sai mu San kaine malamin
Hassada, Allah ya shirya
👍👍👍👍👍☝️🤲🤲🤲🤲🤲🤲
wallahi malan baka da masaniyar abun da ya kefaruwa a jahar sokoto domin wanda kuke cewa sarkin Musulmi baida ce da jagracen Musulmi ba sheyasa
Kadea na wanna magana mallam
MALAN Hi
Nasiru
Good one
Bam maliy
matama zasu fito??
Idan an bi ta ɓarawo sai a bi ta mabi sawu, lokacin da ake faɗawa talakawa kar su zaɓi waɗannan mutanen amma saboda rashin hankalin talakan Nigeria wai Muslim Muslim har zagin wanda yace Muslim Muslim yaudara ce munafukai ne ayi hankali da su
To shikenan malam, Amma meye mafuta?
😂
Sam
Slm
Wslm
Mun zuciya zamufuto
Jazakallahu khairan