Ashe kuwa maganarnan dagaskene Koko yaudara yace ? Idan hakane to me zai hana gwamnati ta fito Fili ta Fadi cewa ta dawo da tallafin fetur ?Ayi hattara.Allah Ya kyauta,amin.
Price control fa bazai yiwu a kasarmu ba a wannan lokacin.saboda Dan kasuwan da zai sayo kaya daga garin Lagos ya sayar a Gombe ko Bauchi kaga bazata hada farashin da kayan dake Lagos din ba saboda kudin mota da kudin dakon kaya
Duk wani karin farashin mai baya wuce wata daya sai gwamnati ta fara tallafi ko kuma farashin yayi ta hauhawa har sai illa ma sha Allah. In an kara kudin mai to farashin komai zai tashi a kasa. Idan farashin kaya ya tashi to wannan yana nufin darajar naira ta karye ke nan. Kuma ita dai wannan sabuwar naira mara daraja da ita zaa sake shigo da man wanda zai kara farashin man a naira. Maimakon gwamnati ta fahimci me ya karya naira sai su shiga kame kame saboda masana (ko jahilan) tattalin arziki sun ce kudi ne yayi yawa a hannun mutane shi yasa naira ta karye. Maimakon a rage farashin mai sai su kara kudin ruwa da wasu dabaru na banki da dai kwashe kudi daga hannun mutane. Wannan sai ya tazzara wahala da mutane zasu shiga. Ga dai farashin komai ya karu ga kuma an janye kudaden da zaa siya. Saboda haka mu fahimta ba tallafi ake yi na fetur ya dawo kudinsu na da ba, a'a tallafi ne na hana farashin mai ya ci gaba da tashi!
Allah yasa mudace baki daya
Alhamdulillahi Masha Allah
May Almighty Allah continue to make things easier for his servants, amin.
Duk wayanda sukasa qasarmu awahala Allah ya saukarmusu da cutar gudawa zawo
Alhamdulillah Allah ya da gaskene
Koma dai yayane allah y kawo mana saùqi amm na ji ddin wannan lbr 🎉
Allah Yama Mafita Ameeeen Ya Rabb 🤲🤲🙏🙏
Subahanahu wa ta'ala
Ku fahimci bayani kafin ku Bai yanawa duniya,baa dawo da rallafin man fetur ba
Hanya dayache kawai ayi control price kobabu tallafi za a samu sauki
I wish you long life and prosperity
Masha Allah Allah yakawomana sauqi
Ma sha Allah
Ma cha Allah
Ashe kuwa maganarnan dagaskene Koko yaudara yace ? Idan hakane to me zai hana gwamnati ta fito Fili ta Fadi cewa ta dawo da tallafin fetur ?Ayi hattara.Allah Ya kyauta,amin.
Allah ya karya siyasar Nigeria da Yan siyasar azzalumai ne na bugawa ajarida
🎉muna godiya
slm don allah adawo da frice control saboda azzaluman yankasuwa kuma asa ido.
Price control fa bazai yiwu a kasarmu ba a wannan lokacin.saboda Dan kasuwan da zai sayo kaya daga garin Lagos ya sayar a Gombe ko Bauchi kaga bazata hada farashin da kayan dake Lagos din ba saboda kudin mota da kudin dakon kaya
Hum bajirin jirinba tayi Mai Allh ya kyauta e
TO ALLAH SA DA GASKENE
Alhamdulillah
Duk wani karin farashin mai baya wuce wata daya sai gwamnati ta fara tallafi ko kuma farashin yayi ta hauhawa har sai illa ma sha Allah.
In an kara kudin mai to farashin komai zai tashi a kasa. Idan farashin kaya ya tashi to wannan yana nufin darajar naira ta karye ke nan. Kuma ita dai wannan sabuwar naira mara daraja da ita zaa sake shigo da man wanda zai kara farashin man a naira.
Maimakon gwamnati ta fahimci me ya karya naira sai su shiga kame kame saboda masana (ko jahilan) tattalin arziki sun ce kudi ne yayi yawa a hannun mutane shi yasa naira ta karye. Maimakon a rage farashin mai sai su kara kudin ruwa da wasu dabaru na banki da dai kwashe kudi daga hannun mutane. Wannan sai ya tazzara wahala da mutane zasu shiga. Ga dai farashin komai ya karu ga kuma an janye kudaden da zaa siya.
Saboda haka mu fahimta ba tallafi ake yi na fetur ya dawo kudinsu na da ba, a'a tallafi ne na hana farashin mai ya ci gaba da tashi!
Alhamdulilllah
Saide akashigawani hali
Alhamdulilla Masha Allah
mashallh❤
Macha allah
Sallalahu alayhi wasalam
❤
Matsalar matatu matsalache ta turawan yamma ba yan najeriyaba
Sallalahu Alehi wassallam❤❤❤
Masha allah
❤❤❤❤❤
Barka
Sallallahu alaihi wasallama
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤
Wa'alaikum salam
Miye gaskiyar labari
Naji dadi sosai wlh
😂😂😂Alhamdulillah
Wannan maganan bata
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤😂
Ma sha Allah.