Allah Baya karbar tuban muzuru martanin Lawan Ahmad kan tuban da Rahama Sadau tayi | Tsakar Gida

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 10 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 355

  • @hauwasaeed8830
    @hauwasaeed8830 4 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya shiryeta ya shirye mubakidaya

  • @garbalaba9625
    @garbalaba9625 ปีที่แล้ว

    Kai kauce wawiya shashasha wallahi tuban muzurune tayi rahama saudau sai takumayi amma ba laifinta bane laifin iyayeñta ne da yayyenta da yan uwanta ne bata da iyaye ne

  • @hamzausman6522
    @hamzausman6522 3 ปีที่แล้ว

    Allah ya la ancheki wllh karshenki bazeyi kyauba

  • @ahmedbashir2698
    @ahmedbashir2698 4 ปีที่แล้ว +1

    banza ballagaza sha sha bagida jiya yar tasha haihuwar awakai

  • @abdumkarim7779
    @abdumkarim7779 ปีที่แล้ว

    Aime hali baya denawa nasan zata kara kuma.nuna nan tare daku amma ya allah yasa mucida imani

  • @fidduasialkasimdaura7535
    @fidduasialkasimdaura7535 3 ปีที่แล้ว +2

    Allah sarki

  • @djamilaousmane7244
    @djamilaousmane7244 4 ปีที่แล้ว

    sha kuruminki rahma kad kinemi yafe warsu kinemi yafe allah

  • @garbalaba9625
    @garbalaba9625 ปีที่แล้ว

    Ahmad lawan Umar hashim a cikin shirin izzarso kayi dai dai masha Allah kai shugaba ne ba irin su wancananka ba 😄 Allah kasa ta byara amin♥

  • @hamzausman6522
    @hamzausman6522 3 ปีที่แล้ว

    Allah yabarmana Kai lawal wannan gaskiyane

  • @zainabmuhammed9513
    @zainabmuhammed9513 4 ปีที่แล้ว +2

    Allah yamaka Albarkah Lawan Ahead 👍👍👍👍

  • @fatimaabdullahi4782
    @fatimaabdullahi4782 4 ปีที่แล้ว

    ya Allah ka kafartamana dukkan zunubanmu ka bamu ikwantuba taubatan nasooha Ameeeen🤲🤲🤲🤲

  • @samirahassan2147
    @samirahassan2147 4 ปีที่แล้ว

    Wlh kuwa Allah ya shiya mana zuria mace da akasanta da killace kai Amma wasu Matan Sai suringa subda mutuncinsu Allah ya kiyaye

  • @adamoumassaoudou2366
    @adamoumassaoudou2366 4 ปีที่แล้ว

    Allah kamasa mupahinci rayuwa

  • @aishaadam7402
    @aishaadam7402 4 ปีที่แล้ว

    Lawan Ahmad kayi gaskiya kuma Allah ya shiryata

  • @sulaimansaniusman528
    @sulaimansaniusman528 4 ปีที่แล้ว +3

    Allah Sarki Rahama .Senaji naji tausayinki wlh har kwalla nayi hakanma alamune na imani kuma kamar yadda kika fada ba dankiyi hakan aka fadaba.Allah ya yafemana amma Dan Allah Rahama ki gyara ,Allah ya zama gatanmu baki daya, ki daure ki yaki shedan Dan gaskiya baki da shakkar azageki ko aci mutuncinki amma Dan Allah ki dena .Allah ya baki miji na gari amma sekin gyara.Allah yasa mu dace, ameen.kuma mutane ana daurewa anabawa mutum shawara danemamasa gafara bawai tsinuwaba.

  • @ibtissamoumou9315
    @ibtissamoumou9315 4 ปีที่แล้ว +1

    Wallahi ka burgini rahama abu takeyi kamam ba musulma ba

  • @dufailuyahaya3390
    @dufailuyahaya3390 4 ปีที่แล้ว

    Allah ya Saki gane kuskurenki

  • @musasaleh9355
    @musasaleh9355 4 ปีที่แล้ว

    Allah ye kasheta domin annobachi amusulchi

  • @habibmzya7583
    @habibmzya7583 4 ปีที่แล้ว

    Habba mai gskiya ai babu mai iya shiga tsakanin allah dabawanshi kai dai allah ya yafemana zunubbanmu da kukuranmu

  • @Bachir-nf9oo
    @Bachir-nf9oo 11 หลายเดือนก่อน

    Allah ya shirye ta

  • @djibrilibrahimtaway4887
    @djibrilibrahimtaway4887 4 ปีที่แล้ว

    Rahama kitouba zouwaga Alla yafimiki Alla yachiryaki

  • @aishaabdulhameedidrees9885
    @aishaabdulhameedidrees9885 4 ปีที่แล้ว

    Wannan kayi magana me ma'ana da amfani lawal ahmad.Allah sa kafi haka

  • @aminausmanhussaini5510
    @aminausmanhussaini5510 4 ปีที่แล้ว

    Hakane wlh allah dai ya biya yaya lawal allah kuma yasa tagane gaskiya

  • @ibrahimusman281
    @ibrahimusman281 4 ปีที่แล้ว

    Allahumma salli ala sayyidina Muhammad wasallim.
    Indai da gaske kike Allah ya karbi tubanki!
    Idan Kuma karya kike Allah yasan zuciyarki!!
    Kuma mun barki da Allah!!!
    Wallahi shine zai Kare mutuncin manzon Allah.

  • @murtalabashir9338
    @murtalabashir9338 4 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allah Allah yakiyaye gaba

  • @hamzaukasha9486
    @hamzaukasha9486 4 ปีที่แล้ว

    Allah ya shiryata idan mai shiryuwace idanko bamai shiryuwa bace Ubangiji Allah ya la'aceta

  • @abbaabubakar7075
    @abbaabubakar7075 4 ปีที่แล้ว

    Allah ya ganar damu ameen

  • @medinemannequin4747
    @medinemannequin4747 4 ปีที่แล้ว

    Mungode Allah yasa da Alkairi

    • @fatemaabdullah7946
      @fatemaabdullah7946 4 ปีที่แล้ว

      Gaskiya ka kyauta sosai ko yayan ta ne haka yakamata yayi sabanin masu tsine mata Allah ya shiryeta ya shiryemu baki daya

  • @samiraidris2690
    @samiraidris2690 4 ปีที่แล้ว

    Allah yasaka maka da alkhairi

  • @mujeeg8914
    @mujeeg8914 4 ปีที่แล้ว

    Allah ya shirye ki

  • @umarjaeabubakar988
    @umarjaeabubakar988 4 ปีที่แล้ว

    Lawan Ahmad Allah yasaka da alkhairi

  • @halimaturaki4012
    @halimaturaki4012 4 ปีที่แล้ว

    Rahma bayau kika fara ba ki tuba ga Allah kisamu miji kiyi aure karki kare rayuwarki a haka Allah ya shirya

  • @yahuzamusamuhammad9280
    @yahuzamusamuhammad9280 4 ปีที่แล้ว

    Subhanallah bawan Allah ama tsayin ka nacikaken musulmi adu a yakamata ba LA antaba Allah mai yafiyane falalanshi mai yawane muna tsine mata itakuma tana tuba daga karshe Allah yayafe mata kai kuma kashiga halaka amatsayin ka na mai hanka li Don mai illimi baya zagi to kayi nasiha banda zagi lawan

  • @jamcybabysuleiman9914
    @jamcybabysuleiman9914 4 ปีที่แล้ว +1

    Wowww lawal Allah yasaka da Alkhairi 🙏🙏🙏🙏Ameeeen

  • @hajarashehu1117
    @hajarashehu1117 4 ปีที่แล้ว

    Gaskiya Kam Allah yashirye ki rahama

  • @hasnasara5642
    @hasnasara5642 4 ปีที่แล้ว

    Allah yasaka maka da alkairi lawan ahamd wlh hkn 👍

  • @danmameajamagana
    @danmameajamagana 4 ปีที่แล้ว

    Gaskiyane wallahi

  • @omarmuaz5525
    @omarmuaz5525 4 ปีที่แล้ว

    Ya ALLAH karufa mana asiri duniya da lahira itama ALLAH ya shirye ta

  • @ueudjdjdj3718
    @ueudjdjdj3718 4 ปีที่แล้ว

    Gaskiya ne wannan

  • @anassuleimanbello2366
    @anassuleimanbello2366 4 ปีที่แล้ว

    Wadda zai iya auren rahama sadau saidai dan iska wllh

  • @aishaamenu7204
    @aishaamenu7204 4 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya ne Allah yashiryamu

  • @antianti5377
    @antianti5377 4 ปีที่แล้ว +3

    Allah ya sa shiryar da zukatanmu abisa turbar sunnah ma aiki SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM

  • @halimaturaki4012
    @halimaturaki4012 4 ปีที่แล้ว

    Wlh kamin daidai daman iyayenta suke da laifi

  • @halimadawood1979
    @halimadawood1979 4 ปีที่แล้ว

    Allah taban tausayi dan Allah ayafe mata

  • @hajiyazahraikonallahhajiya4849
    @hajiyazahraikonallahhajiya4849 4 ปีที่แล้ว

    Allah yastare mu DAga masifu duniya DA lahira Allah yashiya DA mu bakiɗanya

  • @atnybaby3625
    @atnybaby3625 4 ปีที่แล้ว

    Gaskiyane ya shiryamana zuriya

  • @abdulmaliksbaba6688
    @abdulmaliksbaba6688 4 ปีที่แล้ว

    Kuwa yasan mekukeyi Allah yashiryamana kawae shine adduan kawae

  • @yakubaharuna6686
    @yakubaharuna6686 4 ปีที่แล้ว

    Ya Allah kashiremu gabadanya

  • @abdulrashidhussaini2015
    @abdulrashidhussaini2015 4 ปีที่แล้ว

    Allah yashiraku dukkanku lawan Ahmed.

  • @musamanuidriss9229
    @musamanuidriss9229 4 ปีที่แล้ว

    Allah yasharyaki Yakima dadankareki

  • @gambosaadatu4119
    @gambosaadatu4119 4 ปีที่แล้ว +1

    kwarai kuwa lawal Ahmad wlh wannan iskancin kada ku daukeshi wlh Allah ya shirya nima wlh nakara karuwa da wannan nasihar taka wlh harni ta shigeni sosai mungode

  • @zokijikijizo2744
    @zokijikijizo2744 4 ปีที่แล้ว

    Ai idan anane man mahaukaci lamba daya kece 1

  • @hauwaumuhammadhauwaumuhamm8852
    @hauwaumuhammadhauwaumuhamm8852 4 ปีที่แล้ว +9

    Allah yashirye ki Allah yasa mugane gaskiya 😭😭😭

  • @ummulkhairylikita1089
    @ummulkhairylikita1089 4 ปีที่แล้ว

    Allah ya shirye tah,
    Allah yasa mu gane gsky🙏🙏

  • @jabirvarious1522
    @jabirvarious1522 4 ปีที่แล้ว +1

    Shegiya stinenniya karamar karuwa Allah yastine miki Allah yatarwastaki dan uwarki dan ubanki

  • @aishaadamusaleh6590
    @aishaadamusaleh6590 4 ปีที่แล้ว

    karyar banxa karyar wopi...ba mu zaki bawa hakuri ba..kije ki roki allah ya yafe maki ....

  • @abdoulkadersbdtv983
    @abdoulkadersbdtv983 4 ปีที่แล้ว

    Allah ya sinemiki alebarka a rayi ware ki gabadaya chegiya karuwa.Allah yakare masana antar kaniwude

  • @yahanasusulaiman2034
    @yahanasusulaiman2034 4 ปีที่แล้ว

    Gaskiyani wannan Allah gannan dasu

  • @gamboharou9400
    @gamboharou9400 4 ปีที่แล้ว

    Ni dai banyi hakuri ba har gobe Allah ya la'ance ta

  • @harisumusa9697
    @harisumusa9697 4 ปีที่แล้ว

    Allah shiryemu bakidaya

  • @shamsia9005
    @shamsia9005 4 ปีที่แล้ว

    Kayi gaskiya wllh

  • @abachegiwa7308
    @abachegiwa7308 4 ปีที่แล้ว

    Aslm Baron da Toyayai sihakni

  • @egjqhg1518
    @egjqhg1518 4 ปีที่แล้ว

    Kayidaidai kaci ubanta👊

  • @wassilaibraima1558
    @wassilaibraima1558 4 ปีที่แล้ว

    Allah yamana ayiki gafara duk dan adam mai laifine allah yasa haka shine shiriya agareki dan kidinga yakar shedan azuciyar ki inshaallahu

  • @hajarumustapha5101
    @hajarumustapha5101 4 ปีที่แล้ว

    Gaskia ne lawal ahmad Allah yasa tagane kuma yashiryemu gabaki daya

  • @ايمانمحمود-ث2د
    @ايمانمحمود-ث2د 4 ปีที่แล้ว +6

    الله يهديها يارب
    ويهدينا حن كمان؟ يارب 💔💔🥺🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻

  • @umarmuhammad5449
    @umarmuhammad5449 4 ปีที่แล้ว

    Manzon Allah yafi karfin kowa shi dan gatan Allah ne in kataba shi kataba Allah ne

  • @mubarakgarba8383
    @mubarakgarba8383 4 ปีที่แล้ว

    Allah ya shirya

  • @youseefahmd4028
    @youseefahmd4028 3 ปีที่แล้ว

    Jaka wawuya mahaukaciya kawai

  • @hafsatadam7299
    @hafsatadam7299 4 ปีที่แล้ว

    Kayi gaskiya Allah ya biyaka ku takawa mata burki a kani wo

  • @mamanialhajimourtala6764
    @mamanialhajimourtala6764 4 ปีที่แล้ว +5

    Daman haka ake bada shawara Ahmed lawan kana da kirki sossai tu m'as vraiment impressionné.

  • @kabirabdullahi6168
    @kabirabdullahi6168 4 ปีที่แล้ว

    Allah Ta'ala Ya shirya ki. Amma a gaskiya kin aikata babban kuskure, amma sai nan gaba illar wannan kuskuren zai bayyana.

  • @hmsaihhmsaiih1195
    @hmsaihhmsaiih1195 4 ปีที่แล้ว

    Allah ya ganar damu baki daya 🙏

  • @Yusufshehu33
    @Yusufshehu33 4 ปีที่แล้ว

    Nidai Kawai Allah ya Isa Zan ce akan duk Wanda yataba manzona koyaja aka tabashi

  • @aishamuhdaishamuhd9082
    @aishamuhdaishamuhd9082 4 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya ne lawan

  • @faridaaliyut.v1364
    @faridaaliyut.v1364 4 ปีที่แล้ว +1

    Allah yashirya gaskiya kam baata kyau taba

  • @sammsamm-zt6pl
    @sammsamm-zt6pl 4 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiyane wlh Allah ya shiryemu bakidaya

  • @ukashatuibrahim7192
    @ukashatuibrahim7192 4 ปีที่แล้ว +3

    Ki koma ki tuba sosai ki nemi gafarar Alllah da yawa kiyi kuka ki nuna nadamarki ga Allah kiyi sadaqa !!!
    Saboda laifin da kikai ba karamun laifi ba ne gwanda kin yi kisan kai gwanda kinyi dukkan laifin da ake ganinsa laifi !!!!
    Domin alfarmar manzan Allah (sawa) ta wuce komai a gurin masoyansa da mabiyansa dan haka ki tuba kin fada cikin hadari mai girma gaskiya Rahama sadau.

  • @respectstate9715
    @respectstate9715 4 ปีที่แล้ว

    Lawan Kai wawane kana namiji am ma mace tafika tunani

  • @nuraadamu4980
    @nuraadamu4980 4 ปีที่แล้ว

    Allah ya saka maka lawan kayi daidai

  • @كلثومابراهيم-ل1ف
    @كلثومابراهيم-ل1ف 4 ปีที่แล้ว

    Allah ya sakamaka da alkhairi ai da kuna haka zasumaida hankali

  • @أميندواد
    @أميندواد 4 ปีที่แล้ว

    Yar iskace good

  • @hauwauibrahim897
    @hauwauibrahim897 4 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya shirye mu baki daya

  • @abdulazeezsaeed5659
    @abdulazeezsaeed5659 4 ปีที่แล้ว

    Mutum yasan shan giya ba kyau kuma yasan idan yasha zai bugu. Sannan bayan yasha yana cikin maye sai yayi nadama

  • @fhfdjdnf6655
    @fhfdjdnf6655 4 ปีที่แล้ว

    Allah ya shiyamana zuri'a amin

  • @hauwasarkin1817
    @hauwasarkin1817 4 ปีที่แล้ว

    Aigara mahaukaciya da ke wawuya haka dabba wace batasan ciwon kantaba don wan nan da Allah kikeyaji domiyabaki lafiya barikiyimasa butulci marar tarbiya

  • @candeeberree1642
    @candeeberree1642 4 ปีที่แล้ว

    Malam Allah yace judge no one Allah shine Mai hitsabi ai kaima Mai zunubi ne Allah yacce ka cire abinda Ke chikin idon ka kafi ka cire na Wani ....Ina masu fyeden yara ana masu madugo da luwadi Mai ka fada kai dai baka da right dinda Zaka zage ta saboda kai ba Allah bane karka yi mamaki zaka ganta a Aljannah

  • @FofooFofoo-mu3ve
    @FofooFofoo-mu3ve 4 ปีที่แล้ว

    Dan Allah amata uzirimana tinga tagane kuskuran ta

    • @ismailbabaaliyu5890
      @ismailbabaaliyu5890 4 ปีที่แล้ว +1

      Fofoo23 Fofoo23 bazaa mataba tinda ta tabo Anabi taji Inda dadi , tabo Anabi shine karshen lefi duk Wanda kikaga yayi Magana yayinr saboda yanasan Anabi Muhammad salalahu alaihi wslm kisani da kyau , zanma karamiki dacswa Wanan kadan daga cikin kinjin Magana Anabi Muhammad salalahu alaihi wslm kenan

  • @aminutafida4587
    @aminutafida4587 4 ปีที่แล้ว

    zakaci ubanka kaima, sau nawa takeyi tana bada hakuri , ni ban yafe ba, ka gama babatu yanzu kazo zaka yardare mu da magana, suma sunci ubansu da cewa tayi apology din , munayi ma Allah laifi gaskiya ne amma ko maiyi laifi a musulunci yasan cin mutuncin ANNABI karshe ne, ina ruwan mu dakai bayis c'man ne. ALLAH YA ISSA

  • @hauwarhquraish6489
    @hauwarhquraish6489 4 ปีที่แล้ว

    Allah ya shirye tah 🤲🏼

  • @fatimaabdullrazak1266
    @fatimaabdullrazak1266 4 ปีที่แล้ว +4

    Gaskiya naji dadin fadakarwarka Allah yasa mufi karfin zuciyarmu

  • @yanusamusasarki3061
    @yanusamusasarki3061 4 ปีที่แล้ว

    Allah katsinemata albarka

  • @walyrainatou2403
    @walyrainatou2403 4 ปีที่แล้ว

    Ah ah kai baka aikata laifi dai Wawa kawai wayasan mi kake ne

  • @sadimarih2607
    @sadimarih2607 4 ปีที่แล้ว

    Allah ya kyauta yasa mudace

  • @ملوكةفلاته
    @ملوكةفلاته 4 ปีที่แล้ว +9

    الله يتوب عليها يارب ويهدينا ‏جميع المسلمين

  • @hauwauarmiyau6622
    @hauwauarmiyau6622 4 ปีที่แล้ว

    Allah sa kinshiryu

  • @djamilaousmane7244
    @djamilaousmane7244 4 ปีที่แล้ว

    wlhi kuduka kunada naku iskance, kaima allah zai tambeye iya yenka. wlhi kuma ba ko son annabi tunda kuna sabawa annabi }والله غفور رحيم{

  • @abubakaradam7466
    @abubakaradam7466 4 ปีที่แล้ว

    Allah ka shiryi alummar musulmi allah ka shiryi sadau

  • @bxhbxthanks1300
    @bxhbxthanks1300 4 ปีที่แล้ว +1

    Allah yaymaka Albarka Lawal Ahmad

  • @ummulkhairisaniahmad4420
    @ummulkhairisaniahmad4420 4 ปีที่แล้ว

    Dama aikin me jin shawara baya baci aiki da hankali akeyi.. Mutum ya zama me daukan shawara izza girman kai allah ya karemu y shiryemu.