Assalamu alaikum fatan alheri gareku malamai, wallahi maganar wutar nepa, yanzu haka ina Algeria shekarar mu biyu ba a taɓa ɗauke wuta ba. Allah ya kashe azzaluman Najeriya gaba ɗaya, Allah ya kawo mana shugabanni nagari a kusa, Albarkar Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama ♥️🤲
mallam bello basi babban misalin da zaka bayar gameda maganar yan'sandan jihohi shine akwai jihar da Hukumar zaben jihar datayi zabe jam'iyar adawa ta sami koda kansila ne, gaskiya komai na gwamnatin tarayya yafi na jihohi inganci, misalin anan ai gwamnatin tarayya ce tayi zabe jam'iyar adawa a kano ta kada gwamnatin dake mulki a jiha da gwamnatin tarayya, sannan zaka Hada ingancin fmc na gwamnatin tarayya da general Hospital na jiha? maganar gaskiya duk lalacewa Hukomomin tarayya sunfi na jiha, nidai bana goyon bayan yan sandan jihohi.
Am dun Allah muzammil kudan kara lokacin wannan shirin koda zuwa hrs 1 da rabi
A slm barka da wannan lokace ina sauraraku daga libya
Assalamu alaikum fatan alheri gareku malamai, wallahi maganar wutar nepa, yanzu haka ina Algeria shekarar mu biyu ba a taɓa ɗauke wuta ba. Allah ya kashe azzaluman Najeriya gaba ɗaya, Allah ya kawo mana shugabanni nagari a kusa, Albarkar Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama ♥️🤲
Gaskiya Comrd Buhari dai shine jagoran 6erayen Kasarnan Kuma mafi lalacewa a Shugabannin wanga Kasa✍🏼
Allah ya kyauta
Abin ba dadi wayyo Allah mu 'yan Nigeria🇳🇬🇳🇬🇳🇬 nigeria Itself bata da illah wlh Matukantane marassa hankali😭😭😭😭😭
Anan Saudi Arabia duk kilo ɗaya nepa kwabo 18 ne
mallam bello basi babban misalin da zaka bayar gameda maganar yan'sandan jihohi shine akwai jihar da Hukumar zaben jihar datayi zabe jam'iyar adawa ta sami koda kansila ne, gaskiya komai na gwamnatin tarayya yafi na jihohi inganci, misalin anan ai gwamnatin tarayya ce tayi zabe jam'iyar adawa a kano ta kada gwamnatin dake mulki a jiha da gwamnatin tarayya, sannan zaka Hada ingancin fmc na gwamnatin tarayya da general Hospital na jiha? maganar gaskiya duk lalacewa Hukomomin tarayya sunfi na jiha, nidai bana goyon bayan yan sandan jihohi.
wannan takaici na Nigeria 🇳🇬 ya isa.
Allah ya kawo mana sauki Amin 😢🥹😭
To ni Ina xaune a Ghana Kuma wllh camping da nake aiki basu da inaji Kuma aiki 24
Allah ya kyauta