Duniya Kenan Ma'ana Shuwaga Baninku Bazasu Baku Kayanda Zaku Yaki yan Ta'ada Bà ..... Amma Shirye Suke Subaku Kaya Dan Kuyaki Yan Uwanku Gayan Ta'ada Adaji Dalauje Anadi Allah Karemu Da sherin Ma sheran Tà..... amine
Weldon sir, kunsan bakuda kayan aiki kuke tura yaran mutane daji fada da bandits a hakan, putting their lives at risk. Wallahi Allah zai tozarta duka masu hannu cikin abubuwan da akeyi ma kananan sojoji. The pain we are in and their blood will hunt every one byepassing fund and responsible.
Ana Wata Sai Ga wata Allah Yasa Mudace Duniya da Kiyama da dukkan Musulmiin Duniya Alfarmar Sayyaduna Muhammadur Rasulullahi Sallallahu alaihi Wasallama Allahumma Amen ya Hayyu ya qayyum 🤲🤲
Gaskiya wannan abin kunyane a idon duniya cewa baku da isassun makamai da zaku yaki yan ta,adda a Nigeria kuriqa jin tsoron Allah shuwagabannin qasa ina kudaden da akaita magana cewa anwaresu domin siyen makamai shin wai me ze hana Nigeria ta fara kera makamai da kanta ALLAH ya shiryemu gaba daya
Gaskiya wannan abin kunya ne ace 'yan ta'adda sunfi gwamnatin kasa makamai masu inganci da karfi, mu dai muna a hannun Allah, shi kadai ne zamu kai kukan mu ya share muna
Kayi A han Kali Dan Mai cin uwarka Nan BBC ce ba Facebook ba in ka mana jahilai ko qau yanci wallahi ka moka za muyi In kanada korafi kaje inda yadace Ka kai qorafinka ko da Kai Dan shi'a ne kuwa
DON ALLAH B B C. MENE NE DALILINDAYASA KOWANI LOKACI KOWANI SABON GWABNATI TAZO SAI MA AIKATA SUNCE BASUDA KAYAN AIKI INA AKA KAI WANDA GEN SANI ABACA YASIYA GEN OLUSHEGUN OBASANJO YASIYA JANATON YASIYA GEN BUHARI YASIYA YANZUKUMA SUNCE BABUKAYAN AIKI 3 × INBINCIKA YAWAN ABINDA AKACE ANSIYO MAKAMAIDASHI KO DUK YAN NIGERIA AKESO AYAKA DASHI YA ISA KUMA GWABNATI TAFI YAN TA ADDA KUDI DA HANYAN SIYAN MAKAMI B B C KUYI NAZARI NA MUSAMMAN KAN WAN NAN MAGANA ALLAH YAKARA MAKU DAUKAKA YATAIMAKEKU ADUKKAN AIKINKU NA GODE
Kuna bukatar a baku kudi ku siyo kayan aiki kenan Meyasa ko wannan shugaba lokacinsa sai ya nemi kayan aiki kullun ina wadan da aka siya a baya Kaima kazo da naka hanyar cun kudin kenan Allah yasa mu dace kawai Amman wannna ya nuna baku shirya da nema mana sauki ba kenan
A haka buratai ya kare shekaru takwas Yana karbar kudi a hannun gwamnatin tarayya da sunan yaki da ta'addanci Amma Babu abinda ya canza.Sannan maganar albashin kananan sojojin yakamata a duba wannan matsalar da gaggawa domin sune ke yakar yan ta'adda tsakni da Allah.
Shiyasa kasar Mali 🇲🇱 da Burkina 🇧🇫 son kakoma hulta da kasar Rasha da Iran 🇮🇷 da kuma Turkiya ☪ sunka sayaemusu mayan makamai na zamani Amurka da Faransa ba abinda zasu sayarmuku na kayan yaki
Yan majalisa da sanate da ministocin da gwamnoni suyi hakuri da albashi na wata daya Asiya mana kayan yaki kuma gaskiya akarawa sojoji kudin albashi anan kasar Libya soja albashinshi yakai dubu dari biyar ko hudu da hamsin a karamin mataki ina kudin da gwamnatin Buhari take cewa ansiyi makamai wato gaskiya sojoji su karbi Nigeria daga hannun azzalumai yan siyasa macuta
Ya Allah ka ceto talakawan Najeriya a hannun azzaluman shugabaninmu ameen ya hayyu ya qayyum
Duniya Kenan Ma'ana Shuwaga Baninku Bazasu Baku Kayanda Zaku Yaki yan Ta'ada Bà ..... Amma Shirye Suke Subaku Kaya Dan Kuyaki Yan Uwanku Gayan Ta'ada Adaji Dalauje Anadi Allah Karemu Da sherin Ma sheran Tà..... amine
Wallahi wannan maganar Abin dubawa ce😢
Weldon sir, kunsan bakuda kayan aiki kuke tura yaran mutane daji fada da bandits a hakan, putting their lives at risk. Wallahi Allah zai tozarta duka masu hannu cikin abubuwan da akeyi ma kananan sojoji. The pain we are in and their blood will hunt every one byepassing fund and responsible.
Ana Wata Sai Ga wata Allah Yasa Mudace Duniya da Kiyama da dukkan Musulmiin Duniya Alfarmar Sayyaduna Muhammadur Rasulullahi Sallallahu alaihi Wasallama Allahumma Amen ya Hayyu ya qayyum 🤲🤲
Amin yahayyu yakayyumu 🤲 allahu akkabar Rayuwa yataimakemu yasamudace yahawdamu akan tafarkinsa madaidaici Amin yarabi
Sojojin Najeriya 🇳🇬kun ji kunya ALLAH ya kara tona maku asiri AMiN YA RABBI 🤲🏻
TUNDA SUNJI KUNYA SAI KAZO KASA UNIFORM DIN KAYI MUSU AIKIN TUNDA BAKAJI KUNYA BA KAI
Abun dariya marasa kunya ai mu yan Nijeriya mun dade da sanin ba muda soja sai yan ta'adda Allah zai kawo mana karshan ku albarka Annabi S W A
An daiji Kunya wlh a hakan za'a yake mu wai 🤔
Allah ka taimaki talakawan Nigeria amine 🤲🏽
Ku suwa?
@@lawalibrahim8434 ???
Gaskiya wannan abin kunyane a idon duniya cewa baku da isassun makamai da zaku yaki yan ta,adda a Nigeria kuriqa jin tsoron Allah shuwagabannin qasa ina kudaden da akaita magana cewa anwaresu domin siyen makamai shin wai me ze hana Nigeria ta fara kera makamai da kanta ALLAH ya shiryemu gaba daya
Don Allah kayi juyin mulki
iKon Allah sai kallo , Amman gaskiya furta irin wannan kalma Abu kunya ne ga dakarun Nigeria. Nidai abinda xance Allah wadaran naka ya lalace
Amma kuma kunada kayan yaqin kasar Nijar ?
😂😂😂😂😂😂
😂 Gaskiya ne Dan uwa
Cristopha Musa kuyi Mana juyin mulki please
Gaskiya wannan abin kunya ne ace 'yan ta'adda sunfi gwamnatin kasa makamai masu inganci da karfi, mu dai muna a hannun Allah, shi kadai ne zamu kai kukan mu ya share muna
Kaji wata magana a hakan da ake cewa zasu kai Hari akan yan'uwan mu a nijar saboda rainin hankali
Allah muke roka yakawo mana karken wannan futuntunun dasuke damun mu ameen
Shikenan kurunkis kowa yayi takansa kenan
Allah ya bamuzaman Lfy Ameeen
Mutuminnan Yana burgeni serious, Allah ya Kara mishai daukaka
Ya Allah Ga Nigeria Da Palastin Allah Kakawo Dauki
Hakane shugaban tsoron najeriya Allah ya kiyaye duk jamian tsoron najeriya yabamu sa'a Akan duk muna fukai Amin
Ameeeee ya ALLAH
Zaikasheku
Wallahi bayasunku
Dukka Shine dabasukumi
Dan shegiya karya kake sakarai
Kayi A han Kali Dan Mai cin uwarka Nan BBC ce ba Facebook ba in ka mana jahilai ko qau yanci wallahi ka moka za muyi In kanada korafi kaje inda yadace Ka kai qorafinka ko da Kai Dan shi'a ne kuwa
Oboi respect urself oo
This is BBC not Facebook whr u can insult ppl up nd down. Help urself nd even ur family aha.
Allah ya bamuzaman Lfy
Business Ventures 😢😢
Allah yabaku nasara yakawo zaman lafiya a ƙasarmh
Allah wadai abun kamar ayi kuka
Kuwa allah kuyi juyamilki
andai jikunya
Allah ya kawo karchin wanan wahala
DON ALLAH B B C. MENE NE DALILINDAYASA KOWANI LOKACI KOWANI SABON GWABNATI TAZO SAI MA AIKATA SUNCE BASUDA KAYAN AIKI INA AKA KAI WANDA GEN SANI ABACA YASIYA GEN OLUSHEGUN OBASANJO YASIYA JANATON YASIYA GEN BUHARI YASIYA YANZUKUMA SUNCE BABUKAYAN AIKI 3 × INBINCIKA YAWAN ABINDA AKACE ANSIYO MAKAMAIDASHI KO DUK YAN NIGERIA AKESO AYAKA DASHI YA ISA KUMA GWABNATI TAFI YAN TA ADDA KUDI DA HANYAN SIYAN MAKAMI B B C KUYI NAZARI NA MUSAMMAN KAN WAN NAN MAGANA ALLAH YAKARA MAKU DAUKAKA YATAIMAKEKU ADUKKAN AIKINKU NA GODE
Kuna bukatar a baku kudi ku siyo kayan aiki kenan
Meyasa ko wannan shugaba lokacinsa sai ya nemi kayan aiki kullun ina wadan da aka siya a baya
Kaima kazo da naka hanyar cun kudin kenan
Allah yasa mu dace kawai
Amman wannna ya nuna baku shirya da nema mana sauki ba kenan
To kar abasu, ai in baa basu ba anbawa barayi kudin fansa. Inkuma kuna bakin ciki karsuci kudi ai ku kunci uwarku
Allah ya tsinemuku
Da ku da sojojin Nigeria gaba day
Allah ya kyauta
Allah ya Fi ku
A haka buratai ya kare shekaru takwas Yana karbar kudi a hannun gwamnatin tarayya da sunan yaki da ta'addanci Amma Babu abinda ya canza.Sannan maganar albashin kananan sojojin yakamata a duba wannan matsalar da gaggawa domin sune ke yakar yan ta'adda tsakni da Allah.
Allah mana maganin ƴanta'addan bandits da masu goyon bayan au.
Idan ana so a zamna lafiya sai gomnati ta bar zalinci Allah bamu zaman lafia
Yakamata akarawa sojojin kasa ta albashi Allah ya taimaki soji Najeriya ameen ya hayyu ya kaiyum God bless you Nigeria 🇳🇬 army
Ok kuma ku nema kwana baya ku kai kasar Nijar?
Muna jiran su 🇳🇪💪
Qarya ne wallahi
Sai godiya ga allah
Wallahi anji Kunya
Shine kuke shirin yakar nijar.
To be fair he is a bit better than the other day he was so excited and he was so proud to
Dan shegiya makaryaci dun uwarku baza dai ku yake su ba saboda bakin ku daya kuna samun kudi da jinin talakawa 😢😢😢😢😢
Muna kira ga sojawan kasar mu don girman allah ku xo ku shirya ku anshi wanna kasa wlh shine mafita ga wanna kasa siyasa ta wargaxa nageria
Yan uwa Muyi Muyi
Addu'a Shine Mafita
Ba Tsinuwaba
Gaskiyane wannan magana yayana nagode
Ah katan banza Kuna cikin office kunacin kudin tallakawa abin kunya Allah ya isa tsakaninmu
Ai su barayin sunada kayan yakan mu talakkawa ai
Allah astagfirullah Allah muntuba kayafemana 🙏🙏🦸🙏
❤❤❤❤❤
Ba isassun makamai abun kunya ne a ƙasa ta faɗi wannan, amma kuma akwai makaman da za'a yaƙi wata ƙasa koh
Allah ka kawo mafita a wannan ƙasar tamu
Shiyasa kasar Mali 🇲🇱 da Burkina 🇧🇫 son kakoma hulta da kasar Rasha da Iran 🇮🇷 da kuma Turkiya ☪ sunka sayaemusu mayan makamai na zamani Amurka da Faransa ba abinda zasu sayarmuku na kayan yaki
Tabbas wannan gaskiyane allah yadafa mana megida
Toh wai Baku karban mulkin nan, tunda shuwagabani demokaradiya basuson azauna lfy.
Inna lillahi was inna ilaihirajiun
Allah yasa kafi haka mai gida
Ba kayan aiki ba kuka rasa,mazkuta.
Bakuda niyar kawo karshen yan taadda sabida kunasamun kudi kawai shine gaskiya
Munafiki ALLAH ya tshine ma Albarka Christopher Musa
Kunsiyawa da yanta adda dai babakudashi ba
Bawan Allah.. Muna maka fatan alkhairy
Mudai yan Nigeria munamuku fatan alkhairi
Babu complete ne
Karya yakeyi dashegiya
Wai soja da Nijaria ke bawa albashin naira 50 000 su ne za kaiwa Nijar hari😂
Wallahi ba kunya a Nijaria😢
Gaskia abunan ya bani haushi,ace albashi 50k. Kun Zama Mata gaskia Shi yasa aka rainaku.
Kullum a rashin kayan aiki zaku kare
Yan majalisa da sanate da ministocin da gwamnoni suyi hakuri da albashi na wata daya Asiya mana kayan yaki kuma gaskiya akarawa sojoji kudin albashi anan kasar Libya soja albashinshi yakai dubu dari biyar ko hudu da hamsin a karamin mataki ina kudin da gwamnatin Buhari take cewa ansiyi makamai wato gaskiya sojoji su karbi Nigeria daga hannun azzalumai yan siyasa macuta
Yan daudu😏
Ɗan chegeya wawa
um🤔 Allh hoina ko sadi😎
Karya yakeyi na chewa basuda makami
Allah ya karama lpia da Nisan kwana oga
Kuji sturun bautafa
Makaryata
Yantaada basubarinku
Nagaba yayi gaba kanku akeji mupah bamacikin Ekowas😅😅😅
Kiris tofa musa Allah ya tsine ma muna fuki😮😮😮
wanan dan renin hankali ne in da gaskiya ake ai ko an tubude su sai an tono su domin ayi bincike
The project they want bring france military in Nigeria don't allow that people's of Arawa
Gaskya wanan abun kunya ne
Karya kakeyi
😂😂😂 Nigeria my country
AMMAN DA KUKE KURIN KAIWA NIJAR YAKI? MTSSW
ku amshe mulkin kawai
Ya labarine kudi nijer da za abouga
How many thousand years will take Nigerian to start producing their own weapons,this is really shameful wallahi
Maciyan amana casa 😂😂 karan turawa 😅😅
Baby gaskiyabane amma kuke kokarin yakar nigar koda sanda zaku aiki
Anji kunya
Kamu stinemusu
😂😂🇳🇪♥️🇳🇪♥️😎😎😎
😂😂😂😂😂😂😅😅
😂😂😂😂😂🎉🎉🎉🎉
Hahaha
😂😂😂😂😂😂
Nigeria 😂😂😂
😂😂😂😂😂
😂😂😂😂😂😂😂