Mahangar Zamani Kan Dangantakar Malamai Da Dalibai a Jami'o'i Tare Da Madina Dahiru Maishanu

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 13 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 163

  • @ابراراالاابرار
    @ابراراالاابرار 2 ปีที่แล้ว +2

    wallahi wan nan ya barki ne masha allah

  • @Fulanione
    @Fulanione 3 หลายเดือนก่อน +1

    Yar Jarida Duniya ta hado Abu ta Koma gefe tayi kafus abinta ta yar cas ga kyau kuma Wanka yabi jiki. Nima nawa ra'ayin shine Malamai su'a da laihi.

  • @Mohammed-oc6qi
    @Mohammed-oc6qi 3 ปีที่แล้ว +3

    Yana da kyau mu dinga fada ma kawunan mu gaskiya, babu yanda za ayi dalibai mata sun dinga shiga na fitsara kuma su ce wai baza su ja hankalin maza bah. Ba wai ina cewa maza basu da laifi bane, a'a, amma yana da kyau mata su dinga sanin irin shigar da zasu dinga yi musamman a makarantar da zasu dinga mu'amala da maza. Su kuma malamai ya kamata su dinga tsawatarwa a kan irin shigar da mata sukeyi kuma suji tsoron Allah su dinga ba dalibai makinsu da yakamata ba tare da neman yin fasadi da su bah. Allah yasa mu dace.

  • @auwalhamisululu100
    @auwalhamisululu100 ปีที่แล้ว

    Hajiya madina kin iya mgn wajen tsara wannan shiri 😊masha Allah yabiyaku babu abinda yakemin dadi da shirye shiryen bbc shine sbd kara samun wayewar kai acikin alamuran rayuwa.

  • @nastourbanas5629
    @nastourbanas5629 3 ปีที่แล้ว +2

    Masha allah gaskiya munji dadin wannan shirin naku ya kamata duk sati kurinka yinsa idan da hali

  • @mohammedawwal6148
    @mohammedawwal6148 3 ปีที่แล้ว +8

    Ma sha Allah gaskiya yakamata kufihinci abinda yarinyan nan ta university of abuja
    Maganan ta duk is on point!
    Lecturers are to blame .

  • @ummulkhairiismail2937
    @ummulkhairiismail2937 3 ปีที่แล้ว

    Masha Allah wannan maudu'i yanada amfani matuka Tabbas Ina tare da Habiba100% Allah yasa Wanda akayi domin su sunji Kuma sun dauka

  • @UMama-cj2mk
    @UMama-cj2mk หลายเดือนก่อน

    Lefin malamaine mana,,koda daliba tace kai amfani d ita ai saikaji tsoron Allah,,katuna kanada ya ko yar uwa mace,,,

  • @OfficialSautinHausa
    @OfficialSautinHausa 2 ปีที่แล้ว +1

    the students 💯

  • @nuraddenisyaku6624
    @nuraddenisyaku6624 3 ปีที่แล้ว +3

    Mu tsaya domin Allah ita mace hukumace baa wasa da ita sai ansamu fuska fa Allah yayi mata kwarjini wanda ba kowa bane zai iya tunkarata da wata magana banza ballantana har har wani abu ya shiga tsakaninsu da gurbatantun alumah

  • @usmanmikail9239
    @usmanmikail9239 2 ปีที่แล้ว

    Gaskiya dalibin nan yabirgeni yadda naga yafi wannan docter iya bayani a nitse

  • @nuraddenisyaku6624
    @nuraddenisyaku6624 3 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya wannan Habiba anya kuwa student ce kuwa wannan wurin ba wurin yin siyasa bane ana neman a magance abu Amman ita tana karewa gaskiya yakamata wadanda suke na kusa da ita su fada mata domin gaba.

  • @nastourbanas5629
    @nastourbanas5629 3 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya malumma sunfi laifi akan wannan lamarin

  • @أمينالشريف-ظ6ر
    @أمينالشريف-ظ6ر 2 ปีที่แล้ว +1

    اللهم صلِّ وسلم وبارك على نبينا وحبيبنا الغالي الكريم محمد وعلى آله الطيبين الطاهرين وصحبه اجمعين يارب العالمين

  • @omarfarouq666
    @omarfarouq666 3 ปีที่แล้ว

    Alhamdulillah. A yadda na fahimci shirin nan, zai wayarwa da mutane da dama kai. Gaskia naji dadin wannan shirin. Farko banyi tunanin shirin yana dauke da abubuwa masu muhimmanci haka ba. 100% shirin zai ilimantar kuma zai fadakantar. Allah ya temaka.

  • @fofo1585
    @fofo1585 3 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya wanan shirin yayai kyau Allah ya taimaka

  • @umaraliyubodinga7176
    @umaraliyubodinga7176 3 ปีที่แล้ว

    Masha Allah shiri yayi kyau Allah yakara basira Madina Mai shano

  • @ibraheemmuhammad1716
    @ibraheemmuhammad1716 3 ปีที่แล้ว +6

    Slm. Malama Madina Maishanu Dan Allah ina so inbada tawa shawara ko kuma ince gudunmuwa akan duk wanda zakiyiwa wata tambaya yakasance karya sa ingausa aciki, idan kina tambaya da hausa ne mai amsa tamabaya ya amsata da hausa idan kuma da turanci ne to ya amsa tambayar da harshen turanci. Na gode

  • @adamsmohdloto9378
    @adamsmohdloto9378 9 หลายเดือนก่อน

    Nidai wlhy tallahi
    Madina mai shanu ina kaunar ki tsakani da Allah
    da zan samu yrda da amincewar ki dana dawo Nigeria don auren ki
    Amman idon kina d aure to inayi mikii fatan alkairi tare d mai gidan ki Allah yayi albarka g rayuwar ku

  • @sahabimurtala4492
    @sahabimurtala4492 3 ปีที่แล้ว

    Masha allah yayi kyau ammafa kufahimci maganar habiba tabbas maganarta tafi shiga

  • @mubipresstv6622
    @mubipresstv6622 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya shirin ya kayatar hadi da fadakarwa dama wayarwa, Madina mun gode da wannan Allah kara basira shiri BBC HAUSA Allah kara daukaka

  • @muibrahimglobalenterprises474
    @muibrahimglobalenterprises474 3 ปีที่แล้ว +5

    I really appreciate the idea and mind of this female student from University of Abuja. All her motion and points are 100% perfect. BBC Allah ya taimaka.

    • @imransabo1818
      @imransabo1818 3 ปีที่แล้ว

      Ur not serious 🧐 d lady is making false statements

  • @nagomaachirou6333
    @nagomaachirou6333 3 ปีที่แล้ว +1

    Slm shirin yanada amfani sosae amman fani madina tadukemin hankali wie inasamarin garinku sonakallonki haryanzu to ko bakisan aurene ikon allah se allah madina

  • @alagoldenboytv7017
    @alagoldenboytv7017 3 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah gaskia wannan Shiri naki Madinah Shiri ne Mai amfani Allah yayi jagora

  • @mamanabdulnijeria9340
    @mamanabdulnijeria9340 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya kowa yana da laifi domin in namiji lafiyayyene babu yanda za ai mace tai shigar da bata daceba taje masa baiyi shi a warta ba dan jaka kowa yana da laifi Allah ya kyauta

  • @musamallammusa3971
    @musamallammusa3971 2 ปีที่แล้ว

    Habiba you are in good path keep it up

  • @halimcyhausagirl5308
    @halimcyhausagirl5308 3 ปีที่แล้ว +11

    Du Allah ku sa alamar da za mu gane wanda mu kalla kada ku yinga yin irin na su zamantakewa watau ku sa Numbers don ganewa mishali mahangar zamani 1 , mahangar zamani 2 hope za a dubi korafi na

  • @sultanofsokototv2078
    @sultanofsokototv2078 3 ปีที่แล้ว +1

    I support habiba 100% Dr na kokarin kare yan uwan sa Lecturers 😏

  • @idrissaissoufou7381
    @idrissaissoufou7381 3 ปีที่แล้ว

    masha allah allah ya kara lafiya dan nsan kuwa ina yimako fahatn alhiri

  • @hassanagwalabe892
    @hassanagwalabe892 2 ปีที่แล้ว

    Talented madina 😊👏🙌

  • @mlkailususman1415
    @mlkailususman1415 3 ปีที่แล้ว +5

    Very interesting, may GOD bless improve and way toward

  • @abubakarsabojibril1319
    @abubakarsabojibril1319 3 ปีที่แล้ว

    Alhdll shiri yana tafiya dai dai sai dai kawai turanci yana yawa.

  • @algoniubansu3667
    @algoniubansu3667 3 ปีที่แล้ว

    Muda madina ai sai godiya daiman
    Allah yakara hada kanki da Malan Jamil.

  • @muhammadtukur6622
    @muhammadtukur6622 3 ปีที่แล้ว

    Very Much Interested. keep It Up.

  • @ayubaaibrahim456
    @ayubaaibrahim456 3 ปีที่แล้ว

    Masha allah allah ya taimakemu allah yasa mu amfana da abunda aka fana acikin wannan shiri mai matukar alfanu 🙏

  • @saadatuusman1493
    @saadatuusman1493 3 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allah, Hakika ilimi da hankali jigone ga Rayuwar dan Adam kazalika dabi'a itace mafi girman abinda Yake Nuna ilimi da hankali ga maishi! Sukansu malamai iyayene wadanda dalibai zasuyi koyi Dasu, idankuma Malami bashida kyakkyawar dabi'a Shima dalibi hakan Zai Zama, Don haka malami shikeda ikon fadar ayi ko abari ba dalibi ba! Kamar yanda daliba Habiba ta fada Cewa dalibi amanane ga malamai saboda Sune cikon iyaye Wanda Yara Sukeyin koyi dasu, Kai Tsaye duk wata shaidanci daga Malamai Yake tashi saboda kyakkyawar dabi'a itace take rinjanyen Mumuna. Aduda cewa Yaune Nafara bibiyar ku amma Nakaru daku sosai. madallah da Fadakarwa.

  • @ibrahimalkali257
    @ibrahimalkali257 3 ปีที่แล้ว +1

    fatan nasara madiya Allah yakara basira kin iya promotion ❤️

  • @moustaphasantalou3485
    @moustaphasantalou3485 3 ปีที่แล้ว +1

    Masha allh nalura amma ko wane bangarin ana samun problème saidai allh shishirya, amma yana da kew wani lokaci kuyi kokari kuleka janhuriyar nijar suma aji wane bangarin ake samun matsala duk da Karatun bayyi wani tasirinda zaikai har aduba agani, naku mustapha muna taré da daku dari bisa dari bbc

  • @SadikaMuhammadlawal-st7sx
    @SadikaMuhammadlawal-st7sx 10 หลายเดือนก่อน

    I support the students 🙏

  • @fathimamusaabdullahi6666
    @fathimamusaabdullahi6666 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya malamai ne da laifi dalibi bashida wata fawa in ba ya yi karatuba sunan dayawa wanda basu da kokari sai adauki na me kokari abasu

  • @badamassiamadou9603
    @badamassiamadou9603 3 ปีที่แล้ว

    Macha Allah gaskiya maganar habiba gaskiya ce da abas

  • @salehibrahimsaleh1232
    @salehibrahimsaleh1232 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya matsattsun kaya suna bada gudun mawa sosai wajen lalatan da lakcharori suke yi da yan mata....saboda duk lokacin da aka kaucewa fadan Allah toh baza a ga dai dai ba

  • @rabiouali3452
    @rabiouali3452 3 ปีที่แล้ว

    Md Habiba god bless you

  • @aishazakari9268
    @aishazakari9268 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya nelefin malamaine sunesuke judauwa mstala amakarant

  • @zeebodycareremediestv2719
    @zeebodycareremediestv2719 3 ปีที่แล้ว

    Maasha Allah Habiba I like ur confidence

  • @usmantahirahmad5267
    @usmantahirahmad5267 3 ปีที่แล้ว

    Masha Allah da irin wnn maudu'i mai amfanarwa👌🏻 shawarata gama da ydd za a kawo karshen wnn mummunar dabi'a shi ne a samu TSATTSAURAN HUKUNCI ga duk wnd aka samu students ko lectures hakan zai iya tasirantuwa ga duk zuciyar wnd ya yi nufin aikata hkn....Allah ya sa mu dace ya kare mu

  • @almustaphamusa4734
    @almustaphamusa4734 3 ปีที่แล้ว +3

    Indescent dress is the essence of everything.

  • @aakainuwa86gotomo3
    @aakainuwa86gotomo3 3 ปีที่แล้ว

    Masha Allah abin yayi kyau Allah ya Kara baseera

  • @ibrahimalkali257
    @ibrahimalkali257 3 ปีที่แล้ว +1

    nima dai na dora kaifin akan malamai dalili shi ne malami shi ne yake koyar da dalibai hanyar da ya dace mi yasa zai yardada bukatar daluba ✍️✍️✍️✍️ kamata yi yayi Mata nasiha akan abinda take shirin ai katawa laifi ne wajen Allah amma ya manta da hakan sai yashigo.... 😀😀😀😀😀😀

  • @abubakarsadiqabubakarsadiq8875
    @abubakarsadiqabubakarsadiq8875 3 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya afadeta komai da cin ta laifin malamai ne kawai faqat

  • @mustaphashamsuddeen2788
    @mustaphashamsuddeen2788 3 ปีที่แล้ว +1

    Wow this conversation is so interesting gaskiya

  • @yusufabdussalam7388
    @yusufabdussalam7388 2 ปีที่แล้ว

    Gaskiya kinhadu

  • @usmanmunir2554
    @usmanmunir2554 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya laifin malamai ne kawai...idan ka rike gaskiya wllhy baka da maytsala da kowa shi yasa zakiga lectures masu gaskiya basu da matsalar nan.....Malamai Habib tayi kokari....

  • @lubabatuauta4509
    @lubabatuauta4509 3 ปีที่แล้ว

    Masha Allah, Allah yayi jagoranci 🙏

  • @nastourbanas5629
    @nastourbanas5629 3 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya ina tareda wdada ta fito daga jamiar kano

  • @hajia96
    @hajia96 3 ปีที่แล้ว +1

    I so support the students 💯

  • @shuaibuabdullahi2298
    @shuaibuabdullahi2298 3 ปีที่แล้ว

    Malam Abbas yafi gaskiya

  • @lawanabdullahiyusuf2402
    @lawanabdullahiyusuf2402 3 ปีที่แล้ว

    Masha Allah wannan shiri zai matuqar tallafawa when wayar da kawunan yqn uwan a Nan gida Nijeriya. Allah ya taimaka amin.

  • @moussafala693
    @moussafala693 3 ปีที่แล้ว

    Masha alha yayikyu

  • @abubakarusman2807
    @abubakarusman2807 3 ปีที่แล้ว

    Wlh 100% laifin dalibai ne komene malami xai maki dolene

  • @tahirmallam2417
    @tahirmallam2417 3 ปีที่แล้ว +1

    Lallai wannan dalibi yafi Dr (Lecturer) fahimtar maudu'in tautaunawan.Kashi 90 cikin 100 na Jami''o'i masu zaman kansu matattaran fasadi ne. Lecturers a wannan Jami'o'i suke biyayya ga dalibin saboda da kudin su ne ake biyan malamansu.Ba shakka wannan lecturer bakon ku yana da karancinsani akan ko menene sana'ansa, kuma ko su wanene malamai yan'uwansa.Kawo banbanci tsakanin Jami'o'in gwmnati da na masu zaman kansu wani soki burutsu ne.

  • @nollydovetv8615
    @nollydovetv8615 3 ปีที่แล้ว +1

    Wow wlh Madina dahiru kin birgeni

  • @hajiyahauwasaudiyya3585
    @hajiyahauwasaudiyya3585 3 ปีที่แล้ว

    gaskiya mata basashi galmu tunci
    wih dakace janfa dane kumaha
    kane allah ya kyauta

  • @mahamnodouaboubacar978
    @mahamnodouaboubacar978 3 ปีที่แล้ว +2

    Merci

  • @rammadigono7790
    @rammadigono7790 2 ปีที่แล้ว

    Gaskiyamadinadahirumunailmmantarwa

  • @aminulawal6549
    @aminulawal6549 3 ปีที่แล้ว

    Waike Malama Habiba musulma ce kuwa,ai shigar banza ba musulunci bane.

  • @YauMuhammadSani
    @YauMuhammadSani 3 ปีที่แล้ว +2

    Wasu daga cikin abubuwan dake haddasa hakan sun hada da:
    ~Iyaye: Mafi yawancin iyaye basa baiwa 'ya 'yansu ingantacciyar tarbiyyar da idan sun tsinci kansu a makaranta zasu ji tsoron Allah su kame kansu su tsare mutuncinsu. Sannan a halin yanzu mafi yawancin iyaye suna tura 'ya 'yansu Jami'o'i ba tare da iya daukar dawainiyar karatun nasu ba. Zaka samu daliba saita bada kanta ga Malami ko kuma wani daga cikin mutanen gari tukuna take iya samun sayen abinci, writing and reading materials, clothes, shoes, phones etc.
    ~Malamai: Akwai wadanda basa tsoron Allah, kullum babu abun da sukeyi face suke tsoratar da dalibai don su amince su basu kansu su biya bukata.
    ~Dalibai: A hakikanin gaskiya yanzu Allah Ya kawo mu wani zamanin da mata ne suke nema maza tun kafin mazan su neme su. Na farko dai, indecent dressing, kwadayi, shaye-shaye etc sun yawaita tsakanin dalibai mata dake Jami'o'in kasar nan. Wasu daliban da yawa wallahi ba Malamai ne suke lalata dasu ba; Attajirai da samari dake cikin gari ne suke basu kudi, su dinka musu suturu masu tsada, su saya musu manyan wayoyi etc

    • @usmantahirahmad5267
      @usmantahirahmad5267 3 ปีที่แล้ว

      To mal Ya'u mun ji abubuwan da ka fada kuma mun gasgata su amma menene mafuta?

  • @mbquitplaying3419
    @mbquitplaying3419 3 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya ni ban gamsu da maganan wannan malamin ba cewa wai dalibai suna musu barazana, a'a ai yawanci malamai sunfiye jefar da dalibai marasa gata coz duk daliban da suke musu barazana dalibai ne masu gata shi yasa basa iya jefar da su.....

  • @mahamnodouaboubacar978
    @mahamnodouaboubacar978 3 ปีที่แล้ว

    Mach Allah

  • @buhariibrahim8822
    @buhariibrahim8822 3 ปีที่แล้ว

    Ni Wlh jinayi kawai Ina sonki! Inamadai nimai kudine

  • @hassandauda2336
    @hassandauda2336 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiyane idan bera da sata, toh daddawa ma da wari.

  • @umar24tv
    @umar24tv 3 ปีที่แล้ว

    This is very importance issue.

  • @salisuibrahim2882
    @salisuibrahim2882 3 ปีที่แล้ว +1

    Wannan mahawara inda bâ tai ma ana bâ kowa kare kanshi yake

  • @SanusiSamaila-l9f
    @SanusiSamaila-l9f 5 หลายเดือนก่อน

    Salam zainab

  • @hamzaouitv9076
    @hamzaouitv9076 3 ปีที่แล้ว +3

    Kai wannan shiri baiyi ba, Saboda yawaita turanci da ake, domin ba kowa ke jinsa ba 😏

  • @ishakyunus8325
    @ishakyunus8325 ปีที่แล้ว

    Gaskiya INA son ki pls madina

  • @salehmuhammadibrahim1750
    @salehmuhammadibrahim1750 3 ปีที่แล้ว

    Masha Allah malama madina

  • @Abdulazeez-8935
    @Abdulazeez-8935 3 ปีที่แล้ว

    Wannan mai jar atampar akwai matsalar tarbiya.. hhmmm

  • @muhammadisyaku2517
    @muhammadisyaku2517 3 ปีที่แล้ว

    Madina Maishanu ansha kyau 👌❤

  • @abdulsudaisy
    @abdulsudaisy 3 ปีที่แล้ว +1

    Wannan daliban shirme ta ke fada kawai. Ita wai dole Sai ta yi justifying shigan banza. Idan kuwa ba Dokan shigar kaya to kuwa ba Za a ga dai dai ba a jami’ah. Allah shi kyauta.

    • @sakinadeeni4713
      @sakinadeeni4713 3 ปีที่แล้ว +1

      Gsky kan ko Allah ma yace mace ta suturta jikinta a Quran, kuma se da Allah ya fara kiran mazunaciya sanan ya fadi mazinaci namiji, dalilin shigar banza ba abinda bata janyo se mutum ya yaqi Shaidan sosai. Allah ya kiyaye al’umar Annabi SAW Amin

  • @shafimaigarisabuwa9086
    @shafimaigarisabuwa9086 3 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah

  • @mahmudbashir9932
    @mahmudbashir9932 3 ปีที่แล้ว

    Aslm, Gaskia kuna yawan chanja harshe a shirye shiryen ku, especially mahangar zamani. This is BBC Hausa

  • @malamaminukano1498
    @malamaminukano1498 3 ปีที่แล้ว

    Assalamualaikum
    Mallam madina Muna godiya Da wannan shiri Naki. Ni A Ra'ayina Mahangar Zamani. A Wannan Zamanin da muke ciki shine Tarbiyya ce da tayi karanci a cikinmu. Allah shirye mu Baki Daya. from Egypt

    • @ayubaisah2861
      @ayubaisah2861 3 ปีที่แล้ว +1

      To agaskiya, mafi yawancin laifin yana gurin ladibai. Dalili na shine akwai shigar banza, akwai naman abinda malami yake dashi, Ayuba Isah dg libiya

    • @malamaminukano1498
      @malamaminukano1498 3 ปีที่แล้ว

      @@ayubaisah2861 Allah ya shirye mu Baki daya tarbiyyar addini ce tayi karanci a cikinmu

  • @HamiduIbrahim-j8v
    @HamiduIbrahim-j8v หลายเดือนก่อน

    Jikokenmaigari hausa vibyo

  • @aminamaccido4692
    @aminamaccido4692 3 ปีที่แล้ว +2

    The girl from BUK is judging people because they walked into the lectures office. You don’t even know why they did that and again, the lectures have full authority to send you out of their office whether you are allowed or not! I hope you try to see the point they are making and enhance your thinking. The girl from AbujaI can’t even hide it😘. You will go farr in life

  • @abbahassan3587
    @abbahassan3587 3 ปีที่แล้ว

    Aslm azahirin gaskiya malamai keda matsa arayuwa malamai kuji tsoro Allah

  • @ekontv7390
    @ekontv7390 3 ปีที่แล้ว

    slm bbc hausa farikude inamikagaisuwata gajagorachiri madina dahiru mechanu dagana algeria sonana chayabou mama chawaratachine gadalibai maza da mata takoma malimai mojistora allah bastora duniyaba moyido abodayace ga mosulice da mogodutare mostiratare nagode sosai sewanilukace icha allaho💞✊

  • @assoumanahabibou5142
    @assoumanahabibou5142 3 ปีที่แล้ว

    Barka mai chanu

  • @zarahyahaya2024
    @zarahyahaya2024 2 ปีที่แล้ว

    Pls inaso muyi mgn

  • @zainabgogori4124
    @zainabgogori4124 3 ปีที่แล้ว

    wnn abuja uni student tamanta cewa yanzu zamanin nan kannan iyayenka maza da suke matsayin iyayenka na jini da na uwa suke neman yaran batare da sunyi shigar banza ba a cikin gidansu ne to tayaya wani bare dayake namiji yanada sha'awa tayaya zai kame kansa ke meyasa kikaje office dinshi

  • @mokhtarabdaalkasom2748
    @mokhtarabdaalkasom2748 3 ปีที่แล้ว

    Macha allaha

  • @nazirmurtala7168
    @nazirmurtala7168 3 ปีที่แล้ว

    Dr. Duk abunda dalibai suke fada sunfika gaskiya amatsayin mu na dalibai munsan hakan tana faruwa,,, Sannan kadaina magana aka University na government sunfi security fiye dana kudi, duk wata lala ta yafi faruwa akan makarantun kudi.

  • @sainafada4471
    @sainafada4471 3 ปีที่แล้ว

    Saina Fada,

  • @muhdaliyu1642
    @muhdaliyu1642 3 ปีที่แล้ว

    Maganar gaskiya naji dadin wannan Shirin but Kamar yadda wata daliba tafada malamai fa ba malaiku bane suna da shaawa Kuma dole a daumataki akan shigar da dalibai sukeyi dukda bambanci alada sabida makaranta ba ruwanta da aladar ka ko ki

  • @alqadi_abduljabbar
    @alqadi_abduljabbar 3 ปีที่แล้ว

    Wannan shiri ya qayatar kwarai da gaske

  • @abubakarsanimusa1679
    @abubakarsanimusa1679 3 ปีที่แล้ว +2

    I sport habiba’s points 💯% the lecturer is blaming

  • @rahmaibrahim3141
    @rahmaibrahim3141 3 ปีที่แล้ว

    MashaAllah👍

  • @rayuwatv1769
    @rayuwatv1769 3 ปีที่แล้ว

    Nifa Madina

  • @kabirugarba87
    @kabirugarba87 3 ปีที่แล้ว

    Laifin Dalibai yafi yawa.

  • @abbashugaba6485
    @abbashugaba6485 3 ปีที่แล้ว +1

    Assalama alaikum Ina muku patan alheri madina dashiru mai shanu wlh kina birgeni kihuta lpy