Gaskiyane abis saboda mazan yanzu mayau dara sunhi keu tatawa awaje saboda suna son ayada dasu awaje sai suchima gurensu nayau dara maza masu son aure suna son suga halin mache tagariche mache batason bani bani tanarage soyaya karfi maza basason bani bani
Gaskiya.ne.abis tina nin mace kena har kullun ida ana kyautatawa awaje ko anje gida ma haka za acigaba da kyautatawa bayin bahaka yakeba allah yasa sugane ameen.suma.ameen.
Ma sha Allah! Abis you are right👍 Sunnah sak bidi’a sam. Soyyaya shine Muwadda wa Rahma( kauna da tausayi) Kuma duk wanda yake kaunarka zai tausaya ma kuma ya baka kulla ta musamman
Assalamualaikum Wallahi naji kunya da nake jin wannan bayanin daga Baki rukayya 😥😥😥 domin bayaninta gaba Daya babu Tunani da Aiki da ilmi, Nan gaba zaa rasa iyaye mata a sakar Hausa, Domin irin su rukayya ba matan Aure bane, Allah ya shirya mana wannan matan zamanin Namu. From Egypt 🇪🇬
Very sad situation that we so called Muslims in the northern region of Nigeria we found our selves in. The Sunnah of the prophet Muhammad is what we should follow, and anything else is bidia.( wa bidia thalalah wa thalala fin nar). I just want to know if this young lady is married, which I don’t think so. May Allah guide and protect us according to our Intentions Ameena. Jazakallahu hairan shookran Jazeelan. Salama’alaikum
Aslm Badariyya Kalarawi Muna jin dadin Shirinnan. Amma kunyi Rashin Samin Wanda tasan musulunci Bata San abunda farilla ne Ko Sunna ba tunda nake ganin Shirinku ban taba ganin Irin Wannan bah Mara wayo Mara tunani wlh tabata Shirin gaba daya Kuma Ana Magana tana Magana.
Badariyya perfectly suits the host of this awesome programme. Her personality is pretty outgoing and connects seemly with her guests especially the youth. The programme will be different whenever Madina comes back from her leave.
A gaskia duk namiji mai qaunar mace yana son kyautata mata, haka ma duk mace mai qaunar namiji tana son kyautata mai, sannan kuma Manzon Allah SAW yayi encouraging musulmai su rinqa yiwa juna kyaututtuka saboda yana qara danqon soyyaya. Sannan kuma su mata su rinqa Jan aji da Jan Mutunci, banda kwadayi da roqon abun hannun saurayi Amman su kuma maza su tuna cewa mace yar lallabi ce, Idan ka kyautata mata baka fadi ba, Idan tana qaunar mace ka kyautata mata. Allah yasa mu dace
Wannan yarinyar wlh batada hankali, sune gold diggers, masu kudi Maza basa San su auri wacce take nuna San kudi irin na wannan Ruqayyar saboda kana tsoran kar Wani abu ya faru ta gudu ta barka, Dan haka dole Saurayi yayi taka tsantsan wajen nuna mata kudi, wlh Matan da suke soyayya tsakani da Allah basa bukatar kayan kyale kyale

Meya hada Ramadan basket da aure, kuma duk macen dake bin yayi Toh tana da matsala koh aurenta kayi Toh kana da aikin domin ba komai za’a mata ta nuna jin dadi da godiya ba,Allah yasa mu dace ya hada kowa dana gari Ameen.
Nikam ina son yima Fiancée dina Hidima but sometimes sai naga kamar kada gidan su sudau ka na Raina su ne. But still nafiso abin yazama karkashin zabina da ganin dama na sabida kada tasashi arai as wai dolene that very time da hausawa suke kai Ramadan basket 🧺 sai nakai, Cuz zan iya mata abinda yafi wannan Ramadan basket din at any time nama fison nadinga Yi mata kyauta unexpectedly and surprisingly.
Gaskiya dai rukayyah kawaidai kinfadi raayiki kawai toh Ramadaan basket kawai shine kyauta tsakanin saurayi da budurwa gaskiya wan Nan shiriritacee wallahi nada da baayi musu bah auren su ka fasa gaskiya shiyasa yanzu duk baa iya Auren ma saboda Abun da baikamataba shi kawai suka fi nunawa suna so inama laifin tacee yacikasa yakawo Mata kudin zancee
Abis you have spoken rightly. Statistically proven, Alot of men have pampered their girlfriends outside marriage but once they get married they stop totally. True love has nothing to do with or without Ramadan 🧺. It has do with time, caring and showing of affection. Ruqqayya, please don't say what you don't know, you saying Ramadan 🧺 is mandatory is wrong in both angles of life and religion. Ruqqayya please have a recheck in your thoughts. Finally, it was an amazing discussion.
Manzon Allah (S.A.W)yace : "kuyiwa junanku kyauta zakuso junanku"......kyauta siffa ce daga cikin siffofin ma'aiki tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi..... Malamai suna cewa al'ada inde bata sabawa addini ba toh za'a yi aiki da ita wani lokacinma yana iya zama dole ...don saboda haka ina goyon bayan Ramadan basket.
Agaskia ban yarda da maganan Rukayya even though am a woman. Kyautatawa is entirely different from ramadan basket. I have been married for 11years now, mijina bai taba kawo min ko dan kwali ba but tunda na aure shi i have never lack kai the smallest responsibility of mine he handles it. Bu her arguments re not true wai idan bai kawo ba shi mayaudari ne I thought issues dinnan should be problem na illiterate. Gaskia bata birgeni ba she sounds materialistic.
Tabbas kina da hankali sosai kuma daga gida kika samu tarbiya. Matsalar mata shine sonfi son from the initial stage a nuna masu karya. Haka sun rasa gane cewa higher expectation da suke da shi na samun mai arziki is unrealistic assumption domin duk macen dake jin dadi a gidan mijinta to dole saida tayi hakuri. Sannan duk namiji ya lura kinason abun hannunsa ba lallai bane yaga kimarki da kimar iyayenki.
Gsky ne fa ina bayan abis namu na gargajiya.dan ni dsame thing abun da ya faru da ni dan yanzu haka maigida na wlh ina gida babu wani su ramadan basket ko gift da yake min zanyi abincin sallah babu wani gift amma yanzu munyi aure 8yrs wlh alhmdlh yana kyauta ta min sosai.kuma muna zaune lfy sosai bana goyon bayan ramadan basket gsky.
Amma Rukayyan nan bata san me take fada bah, wato don ana yayin abu shikenan ya zama dole sai anyi shi kenan. Wai har tana cewa in baka bada Ramadan Basket ba baka cancanta a aure ka ba. Shiriritan banza akan soyayyar bata lokaci da haramun ce ma. Allah ya kyauta.
Gaskiya maganar nan wannan ta nuna cewa matan zamanin nan sunfi son samari mayaudara. Shi soyayyar ana son a gina shi akan gaskiya ba karya ba. Yanzu haka akwai wata budurwa da wanni yazo da karya ya aure ta sai daka baya gaskiya ta fito, yanzu dai tazama bazawara duk akan son duniya.
A gaskiya nayi supporting Abis domin a matsayina na ya mace saboda da yawa daga cikin Mata sun shiga nanayi na danasani domin idan har bazaki gode da abunda Allah ya hore ma iyayenki ba toh wallahi akwai matsala gagaruma, sannan Kuma idan har bazaki godara da kanki ba kina ruwa,domin dayawa an Bata ma Mata rayuwa saboda ire iren wannan ababen, sannan Kuma akwai kyautatawa Amma ba lalle sai yayi Ramadan basket ko Kuma yayi maki kayan sallah ba, sannan Kuma duk gidan tarbiya Babu iyayen da zasu Bari Diya mace tayi ma wani gardi abincin Shan ruwa ko Kuma abincin sallah ba. This rukayya lalle akwai kuruciya da ita sannan Kuma Bata ma San abunda take fadi ba.Duk wani hidiman da saurayi zai ma budurwa a waje da ba zaayi a gidan aure ba is nonsense,
Nayarda kyautatawa na kara kauna,amma ba ta irin Ramadan basket ba,saboda yazo da tilastawa kenan babu tausayawa acikin lamarin,abin da na yarda dashi shine na kyautatamiki lokacin da nake da hali idan kuma bamda hali nayi hakuri randa na samu nayi miki that all
I am a woman but 100% yafita gaskiya😊
Gaskiya Ramadan basket 🧺 bidi'ane bana goyon bayan yinshi
Gaskiyane abis saboda mazan yanzu mayau dara sunhi keu tatawa awaje saboda suna son ayada dasu awaje sai suchima gurensu nayau dara maza masu son aure suna son suga halin mache tagariche mache batason bani bani tanarage soyaya karfi maza basason bani bani
Gaskiya.ne.abis tina nin mace kena har kullun ida ana kyautatawa awaje ko anje gida ma haka za acigaba da kyautatawa bayin bahaka yakeba allah yasa sugane ameen.suma.ameen.
Gaskiya rukayya maganar ta akwai kurakurai wallahi Ramadan basket aganina bai zama dole ba amma ina aiyada kyautatawa sosai
Gaskia abis you spoke right, cuz time a relationship shine komai,ramadan basket kuma na dole bane
Ma sha Allah! Abis you are right👍 Sunnah sak bidi’a sam. Soyyaya shine Muwadda wa Rahma( kauna da tausayi)
Kuma duk wanda yake kaunarka zai tausaya ma kuma ya baka kulla ta musamman
Ramadan besket Bai kamata Yazan doleba gaskiya
Kai Abbis,ka kyautata 💯
Indeed I love you tafi komai dadi.
Gaskiya abis ka burgeni Amma wannnan rukayya ma Bata fahimci rayuwa.
This guy is really representing us. Kuduss Abiss
Badare iya magana Macha-Allah...
Gaskiya Avis y fiki gaskiya baxa ki gane hakaba sai kinyi aure. Walahi🤗🤗
Nifah Ina bayan hafeez 😎
Assalamualaikum
Wallahi naji kunya da nake jin wannan bayanin daga Baki rukayya 😥😥😥 domin bayaninta gaba Daya babu Tunani da Aiki da ilmi, Nan gaba zaa rasa iyaye mata a sakar Hausa, Domin irin su rukayya ba matan Aure bane, Allah ya shirya mana wannan matan zamanin Namu. From Egypt 🇪🇬
Gaskiya ne
Masha Allah.
Well done Dan samari we are all Abis✊🏼
ونعم بك 👍🏻
Kalla yadda suka yi Gasar Zane acikin minti daya tak. th-cam.com/video/LV88lb23N30/w-d-xo.html
Very sad situation that we so called Muslims in the northern region of Nigeria we found our selves in. The Sunnah of the prophet Muhammad is what we should follow, and anything else is bidia.( wa bidia thalalah wa thalala fin nar). I just want to know if this young lady is married, which I don’t think so. May Allah guide and protect us according to our Intentions Ameena. Jazakallahu hairan shookran Jazeelan. Salama’alaikum
will u keep kwayet? brainwashed by the arab man's religion🤡
Kalla yadda suka yi Gasar Zane acikin minti daya tak. th-cam.com/video/LV88lb23N30/w-d-xo.html
Aslm Badariyya Kalarawi Muna jin dadin Shirinnan. Amma kunyi Rashin Samin Wanda tasan musulunci Bata San abunda farilla ne Ko Sunna ba tunda nake ganin Shirinku ban taba ganin Irin Wannan bah Mara wayo Mara tunani wlh tabata Shirin gaba daya Kuma Ana Magana tana Magana.
Proud of you Abis really appreciate.💪💪
I am with abis👌
Acikin lamarin nan dai kana ji zaka gane Ruqyya yarinya ce acikin maganar ta akwai yarinta because she’s confuse ma abis100%👍🏼🙌🏼👌🏽
Kalla yadda suka yi Gasar Zane acikin minti daya tak. th-cam.com/video/LV88lb23N30/w-d-xo.html
كلامك جميل يا اخي ابيس
Gaskiyane afis namou
Slm wlh kunada abin dariya
👏👏👍👍👍👍👍👍👍👍👍
Well done Badar
Wallahi abis kafita gaskiya wannan akoita san kudi
Badariyya perfectly suits the host of this awesome programme. Her personality is pretty outgoing and connects seemly with her guests especially the youth. The programme will be different whenever Madina comes back from her leave.
Kalla yadda suka yi Gasar Zane acikin minti daya tak. th-cam.com/video/LV88lb23N30/w-d-xo.html
Innalilahi okay ramadan basket har yafi soyayya ko🙆🙆🙆🙆
I love you 😀😀😀😀
Muna goyan Bayan abis Fulani
Gaskiya ka
Masha Allah Allah ya kara Lafiya
Kalla yadda suka yi Gasar Zane acikin minti daya tak. th-cam.com/video/LV88lb23N30/w-d-xo.html
Well done abis you are right
Assalamou alaykoum sunana kabirou Abdoulaye daga Côte d'Ivoire Ramadane Moubarak ramadane Moubarak bana goyan bayn mata
Kalla yadda suka yi Gasar Zane acikin minti daya tak. th-cam.com/video/LV88lb23N30/w-d-xo.html
Abis our hero u nailed it right.
Ramadan basket is a foreign culture.
Da Allah see her as if she's the Queen of beauty Yen Yen Yen.
Gaskiya ya ne namiji
Nima bayi yima bb ba
Koma lafiya lau muki zamane da ita
Gaskiya ziyara barace
Team Abiss😅🤩👍
I love you tafi komai dadi😂gaskia neh abis
Allah ya shirya wallahi
A gaskia duk namiji mai qaunar mace yana son kyautata mata, haka ma duk mace mai qaunar namiji tana son kyautata mai, sannan kuma Manzon Allah SAW yayi encouraging musulmai su rinqa yiwa juna kyaututtuka saboda yana qara danqon soyyaya.
Sannan kuma su mata su rinqa Jan aji da Jan Mutunci, banda kwadayi da roqon abun hannun saurayi Amman su kuma maza su tuna cewa mace yar lallabi ce, Idan ka kyautata mata baka fadi ba, Idan tana qaunar mace ka kyautata mata.
Allah yasa mu dace
Shine kawai bayani, matan zamanin nan kwadayin ya musu yawa
Gaskiya abis duniyani
Gaskiya inagoyonbayanka abes
I love this collabo😀😀
Wannan yarinyar wlh batada hankali, sune gold diggers, masu kudi Maza basa San su auri wacce take nuna San kudi irin na wannan Ruqayyar saboda kana tsoran kar Wani abu ya faru ta gudu ta barka, Dan haka dole Saurayi yayi taka tsantsan wajen nuna mata kudi, wlh Matan da suke soyayya tsakani da Allah basa bukatar kayan kyale kyale
Wannan yarinyar wlh batada hankali, sune gold diggers, masu kudi Maza basa San su auri wacce take nuna San kudi irin na wannan Ruqayyar saboda kana tsoran kar Wani abu ya faru ta gudu ta barka, Dan haka dole Saurayi yayi taka tsantsan wajen nuna mata kudi, wlh Matan da suke soyayya tsakani da Allah basa bukatar kayan kyale kyale
🤔😱🤔🤔
Kalla yadda suka yi Gasar Zane acikin minti daya tak. th-cam.com/video/LV88lb23N30/w-d-xo.html
Very good abis 😅😂😂😂😂😂😂
Meya hada Ramadan basket da aure, kuma duk macen dake bin yayi Toh tana da matsala koh aurenta kayi Toh kana da aikin domin ba komai za’a mata ta nuna jin dadi da godiya ba,Allah yasa mu dace ya hada kowa dana gari Ameen.
Kalla yadda suka yi Gasar Zane acikin minti daya . th-cam.com/video/LV88lb23N30/w-d-xo.html
Kudos to this young guy.
Kalla yadda suka yi Gasar Zane acikin minti daya tak. th-cam.com/video/LV88lb23N30/w-d-xo.html
Nikam ina son yima Fiancée dina Hidima but sometimes sai naga kamar kada gidan su sudau ka na Raina su ne.
But still nafiso abin yazama karkashin zabina da ganin dama na sabida kada tasashi arai as wai dolene that very time da hausawa suke kai Ramadan basket 🧺 sai nakai, Cuz zan iya mata abinda yafi wannan Ramadan basket din at any time nama fison nadinga Yi mata kyauta unexpectedly and surprisingly.
Kalla yadda suka yi Gasar Zane acikin minti daya tak. th-cam.com/video/LV88lb23N30/w-d-xo.html
أحييك يا اخي
MashallhHhhhh
Ni matsayina na mace nabi bayan abis, saboda halin mata ya canja a yanzu.
👍👍🙌
Kalla yadda suka yi Gasar Zane acikin minti daya tak. th-cam.com/video/LV88lb23N30/w-d-xo.html
Gaskiyane..badolebane
Wllhi
Kema makwadaiciyace
Wllhi
Hmmmm Allah yakyauta lallai idan irin su rukayya ne zasu zama iyaye nangaba matar aure zatai wahalar samuwa
Thanks abis I appreciate it
Gaskiya dai rukayyah kawaidai kinfadi raayiki kawai toh Ramadaan basket kawai shine kyauta tsakanin saurayi da budurwa gaskiya wan Nan shiriritacee wallahi nada da baayi musu bah auren su ka fasa gaskiya shiyasa yanzu duk baa iya Auren ma saboda Abun da baikamataba shi kawai suka fi nunawa suna so inama laifin tacee yacikasa yakawo Mata kudin zancee
Masha allah
هدية رمضان نعم باسكت رمضان علامة حب اختكم من مكه المكرمه تحيه طيبه
هههه صحيح
Kalla yadda suka yi Gasar Zane acikin minti daya tak. th-cam.com/video/LV88lb23N30/w-d-xo.html
A Rika dunkule hannu ana sagaitawa
Gaskiya rukayya maganar ki akwai tintiban harshe saboda idan saurayi baiyimaka ramadan bersket ba yana nufin baya sanki bane
Wanna yarinya ce wllh batasan komaiba yar kauye kawae sha sha sha wae ayimata awaje kar a kulada ita agida
Abis Namu 😄😄
Gaskiya Idan Wannan Budurwata Ce Naga Wannan Videon Yasin Duk Son Da Nake Mata Saina Hakura Da Ita Wlh Ba Macen Aure Bace🥴
Abis you have spoken rightly. Statistically proven, Alot of men have pampered their girlfriends outside marriage but once they get married they stop totally.
True love has nothing to do with or without Ramadan 🧺. It has do with time, caring and showing of affection.
Ruqqayya, please don't say what you don't know, you saying Ramadan 🧺 is mandatory is wrong in both angles of life and religion. Ruqqayya please have a recheck in your thoughts.
Finally, it was an amazing discussion.
Truth✅
Kalla yadda suka yi Gasar Zane acikin minti daya tak. th-cam.com/video/LV88lb23N30/w-d-xo.html
Rukayya kiji tsoron Allah domin kuwa haryanzu matan zamani basu gane abunda duniya take ciki ba
Manzon Allah (S.A.W)yace : "kuyiwa junanku kyauta zakuso junanku"......kyauta siffa ce daga cikin siffofin ma'aiki tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi.....
Malamai suna cewa al'ada inde bata sabawa addini ba toh za'a yi aiki da ita wani lokacinma yana iya zama dole ...don saboda haka ina goyon bayan Ramadan basket.
I am a woman but 100% yafita gaskiya😂
Kalla yadda suka yi Gasar Zane acikin minti daya tak. th-cam.com/video/LV88lb23N30/w-d-xo.html
Agaskia ban yarda da maganan Rukayya even though am a woman. Kyautatawa is entirely different from ramadan basket. I have been married for 11years now, mijina bai taba kawo min ko dan kwali ba but tunda na aure shi i have never lack kai the smallest responsibility of mine he handles it. Bu her arguments re not true wai idan bai kawo ba shi mayaudari ne I thought issues dinnan should be problem na illiterate. Gaskia bata birgeni ba she sounds materialistic.
Tabbas kina da hankali sosai kuma daga gida kika samu tarbiya. Matsalar mata shine sonfi son from the initial stage a nuna masu karya. Haka sun rasa gane cewa higher expectation da suke da shi na samun mai arziki is unrealistic assumption domin duk macen dake jin dadi a gidan mijinta to dole saida tayi hakuri. Sannan duk namiji ya lura kinason abun hannunsa ba lallai bane yaga kimarki da kimar iyayenki.
@@yakubausmangusau4250 dats jst wat all the ladies refused to understand
👌🏻
Kalla yadda suka yi Gasar Zane acikin minti daya tak. th-cam.com/video/LV88lb23N30/w-d-xo.html
Seriously this girl has a long way to go
Masha Allah 😅😅😅
Kungiyar Kwamarawa (Comrades) Ta Nigeria Tana Jinjinawa Malam Abis Fulani
Abas Fulani
Wllhi kana da gaskiya
Dan uwa wannan gaskiyane
Waiyooooo cikina abas marowaci
Ba rowa bane Gaskiya ce zallah
Ban taba ba bazanyuba in Sha Allah
Ambassador tik tok Abis namu🥰
Nice one Abis 😂😂😂 it’s all bidi’a
bada kulawa shine soyayya
Badaria are so stylish
Muna godiya abis da yin depending inmu
Masha allah abis fulani
Both of u are on point hahaha I enjoy d conversation,abis kanason banza
Ramadan Basket 🧺
Abis 100%😅😅😅🙌
Gsky ne fa ina bayan abis namu na gargajiya.dan ni dsame thing abun da ya faru da ni dan yanzu haka maigida na wlh ina gida babu wani su ramadan basket ko gift da yake min zanyi abincin sallah babu wani gift amma yanzu munyi aure 8yrs wlh alhmdlh yana kyauta ta min sosai.kuma muna zaune lfy sosai bana goyon bayan ramadan basket gsky.
Amma Rukayyan nan bata san me take fada bah, wato don ana yayin abu shikenan ya zama dole sai anyi shi kenan. Wai har tana cewa in baka bada Ramadan Basket ba baka cancanta a aure ka ba. Shiriritan banza akan soyayyar bata lokaci da haramun ce ma. Allah ya kyauta.
Ramadan basket yanada kyaw amma zamani ya bata shi kuma baya Daga cikin soyayya sabida hakan zai iya bata tarbiyyar yarin zuwa son abun hannun namiji
Gaskiya maganar nan wannan ta nuna cewa matan zamanin nan sunfi son samari mayaudara. Shi soyayyar ana son a gina shi akan gaskiya ba karya ba. Yanzu haka akwai wata budurwa da wanni yazo da karya ya aure ta sai daka baya gaskiya ta fito, yanzu dai tazama bazawara duk akan son duniya.
Ita fa rukkaya batasan ma metake fada ba fa
A gaskiya nayi supporting Abis domin a matsayina na ya mace saboda da yawa daga cikin Mata sun shiga nanayi na danasani domin idan har bazaki gode da abunda Allah ya hore ma iyayenki ba toh wallahi akwai matsala gagaruma, sannan Kuma idan har bazaki godara da kanki ba kina ruwa,domin dayawa an Bata ma Mata rayuwa saboda ire iren wannan ababen, sannan Kuma akwai kyautatawa Amma ba lalle sai yayi Ramadan basket ko Kuma yayi maki kayan sallah ba, sannan Kuma duk gidan tarbiya Babu iyayen da zasu Bari Diya mace tayi ma wani gardi abincin Shan ruwa ko Kuma abincin sallah ba. This rukayya lalle akwai kuruciya da ita sannan Kuma Bata ma San abunda take fadi ba.Duk wani hidiman da saurayi zai ma budurwa a waje da ba zaayi a gidan aure ba is nonsense,
Really in support with Abis
Hmm Allah sa mudace
Haffiz gaskiya ne
Gaskiyane Yan matan yanzu sun saka kod'ayin duniya sosai..
dakyau adas gayamusu gaskiya
Oh Abis wayo. Rukayya kuma baki 🤣🤣🤣🤣🤣
Nawa muna tare dakai 100%
Wllhi
wani tahaka yake lalatamata rayuwa
Bashida amfani komai wll
Saboda haka
Dakwandatace Maka
Sayi kakawomata Ramadan basket
Wllhi Bata sonka da gaskiya wllhi
Nayarda kyautatawa na kara kauna,amma ba ta irin Ramadan basket ba,saboda yazo da tilastawa kenan babu tausayawa acikin lamarin,abin da na yarda dashi shine na kyautatamiki lokacin da nake da hali idan kuma bamda hali nayi hakuri randa na samu nayi miki that all
Slm bbc hausa gaisuwa mai yawa da fatan alheri malama badariya banda son zuciya
Ina bayan abis