ko me yasa babiyana tace kazafi ta yiwa marigayi nafi'u na hafsa? iyaye da yayan yau.

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 15 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 14

  • @هيموكنك-ظ3خ
    @هيموكنك-ظ3خ 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Allah yaamsa tubanki garawanda yasan yayi laifi yanemi yafiya akan wanda yasan yayi amma yafikarfin yanemi yafiya

  • @UsmanSuleiman-d7p
    @UsmanSuleiman-d7p 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Gaskiya wannan tsinanniyace no:1 wallahi sai Allah yayi muku hisabi tsinanniya

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk 9 ชั่วโมงที่ผ่านมา +3

    Ta baya ta raggo tunda wanda kikawa sharrin ya rasu sai kun hade lahira tunda ko dangin sa da iyayen sa sun yafe maki, ai still hakkinsa na kanki ya Allah ka kiyaye mana imanin mu da mutuncin mu ameen

  • @MoussaAbdoulgaiyas
    @MoussaAbdoulgaiyas 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา +3

    Allah ya qara ganaddamu gaskiya yakuma bamu ikon aiki da ita

  • @SaniAdm227
    @SaniAdm227 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา +4

    Kai jama'a Allah sa mufi ƙarfin zuciyarmu 🙏 4:10 لاحول ولا قوة إلا بالله

  • @SirajYousuf-m8z
    @SirajYousuf-m8z 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Amin ya Allah 😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢❤

  • @fatimamuhammadkeraukerau8338
    @fatimamuhammadkeraukerau8338 9 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Duniya makaranta

  • @kmuhd9473
    @kmuhd9473 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Tab Allah ya kyauta

  • @oumaroumati-yx9dk
    @oumaroumati-yx9dk 8 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    😢😢🤲🤲😭😭

  • @fatimaabdullahi3274
    @fatimaabdullahi3274 3 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Babiyana kowa yatuba danwuya balada Allah ya shiryeki da masu irin halayenki

  • @HassanaAbubakarMuhammad-w4s
    @HassanaAbubakarMuhammad-w4s 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Kai babiyana... Allah y tsare mn imaninmu

  • @auwaluibrahimhusaini2796
    @auwaluibrahimhusaini2796 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Duk lokacin da babiyyana Zaki Saban opdet kisanar da wuri kin op opdet