Allahu Akbar. Allah Ubangiji ya Gafartamusu. Da Dr MAMAN SHATA da UMARU DAN DANDUNA. Allah Sarki Rayuwa Yau gashi duk sun koma GA Allah. Idan tamu tazo yasa mu cika da Kyau da Imani.
Ima tunawa da yaranta na. Tsakiyar rana kafin Azahar, Radio Kaduna ke saka wannan wakar. Da jin wakannan nasan fa toh lokacin karatun allo ya kusa. Allah ya jikan magabata.
NICE ONE BY DR SHATA I LEAVE IN U.S NOW,BUT I SPENT A SIGNIFICANT PART OF MY LIFE IN KANO. AND THIS MUSIC BRINGS BACK GOOD MEMORY OF WHEN I LEAVED IN KANO. R.I.P DR SHATA I STILL LOVE YOUR MUSIC
can someone explain what function this fellow has that quietly sits by Shata ? i saw this in many TV appearances by dr Alhaji Mamman Shata: someone always just sits next to him, doesn't perform music or sings - just sits. does anyone know why ?
Allahu Akbar. Allah Ubangiji ya Gafartamusu. Da Dr MAMAN SHATA da UMARU DAN DANDUNA. Allah Sarki Rayuwa Yau gashi duk sun koma GA Allah. Idan tamu tazo yasa mu cika da Kyau da Imani.
Amma shi umarun yana raye a kano
@@iliyasuabubakar5845Shima ya rasu Amma shata ya riga Shi, da fatan Allah ji kansu ya kyauta namu zuwan amen
Finally we have live classical hausa music...lives in your memory forever if you ever in the far northern Nigeria. Its ok.
🥰🥰🥰😍😍Mamman Shata , mawakin anyi ba za are sake ba,
This song reminds me my childhood life, especially our late neighbor who use to on his Radio with Rima Radio sokoto
Ima tunawa da yaranta na. Tsakiyar rana kafin Azahar, Radio Kaduna ke saka wannan wakar. Da jin wakannan nasan fa toh lokacin karatun allo ya kusa.
Allah ya jikan magabata.
Gida gida ne wallahi, no matter how long we stay abroad there is no place like home and there will never be one.
NICE ONE BY DR SHATA
I LEAVE IN U.S NOW,BUT I SPENT A SIGNIFICANT PART OF MY LIFE IN KANO.
AND THIS MUSIC BRINGS BACK GOOD MEMORY OF WHEN I LEAVED IN KANO.
R.I.P DR SHATA
I STILL LOVE YOUR MUSIC
Allah ya jiqansu da rahama ya albarkaci iyalansu...
Allah yayimaka rahma ina tina yarinta na sosai i really missed nigeria
Its always good to remember our legends. May Allah forgive all you sins and reward you with Jannatul Firdaus amin.
Allahumma ameen
.l
ALLAH yajikan mamman shata
Mahadi Mai Dogon Zamani. Allah ya jikansa da rahama amen.
Allahu Akbar, kayitaka kayita mekaramin karfi harma dame babban karfi, ALLAH YAJIKAN DR
I just did. Thanks. Allah bar zumunci, amin. Abdu.
Ba ayi ba Koma Ba za'ayi ba Shata!. Allah yagafarta maka kurakuren ka Ameed.
Sex blue film
Am here in Bangladesh I feel like home because of dis shata song
Same here wallahi from China 🇨🇳
Allah yajikan shi da Rahama
Allahu Akbar! Allah mai zamani!!
Allahu Akbar Allah yagafartawa Baba
Allah ya jikan maza maanlta Allah ya gafartawa Shata ya yafe masa kurakurensa Amin
Allah ya ji kan Dr
❤An accomplished Waka musician. Jannah Firdaus grant him O Allah.
Ikon Allah saikallo.
Allah sarki Allah jiqan su baki daya
Allah ya jikan Daktan Mawaka 😭
Adamu abubakar wagar sarki daura bashsr
Gaskiya muna kewar mawakanmu wlh
Kaidai Ka Bari Kawai, Dan Uwa 😭
Kwarai Abbas
Gamji maman shata
Allah ya jiqansa
❤Melodious sound from Sarkin Waka music himself.
Always refreshing!
Allah yayi masarahama
Kai ina son wakokin shata.
Always refreshing.
Shata ikon Allah
Kwana lpy Mai dawraa
Bon vent à You Tube.
Aslm Allah yakyauta makwanci
SHATA IKON ALLAH
ABASS REDWAN s
With
Mahdi mai dogon zamani.
maw aka sun mutual sun bar yan nanaye
Shata ikon Allah.
YOU ARE NUMBER ONE
Ishaku
can someone explain what function this fellow has that quietly sits by Shata ?
i saw this in many TV appearances by dr Alhaji Mamman Shata: someone always just sits next to him, doesn't perform music or sings - just sits. does anyone know why ?
He's hype man
Abbas kafadi gaskiya yanzu nanaye kawai yarage
Wnn hk yk
Allah ji kan shata
ABhkazlMh
Mahdi me dogon zamani
wan nan haka yake Dan Bala na koji dadin wan nan fai fai cigaba da aiki
J'adore
pls could you change the title to show dr mamman shata's name yanda mutane za su fi gani idon suna neman wakan
Allah yajikan Musulmi
Very nice
Muna godiya sosai
Ok
Asalamu alaikum Inason ingane shin Umar Dandaduna naraye ko ya Radu?
Yana nan da ransa a garin kano amma ya tsufa.ka duba firar da akayi dashi thru you tube
ah kan ray
Munyi babban rashi a'kasar hausa
ayau ina sauran mazan jiya?
Legend !!!
Bukar Askira
Inason chata
Yayi
Mamman shat
Wakaa
Carsm
Jo
thank you shata ikon allah please more like tanko Enugu too godia da new york