Cikkakar isar waka shine ta kawo abu biyar: 1. Wanda a ka yi ma wakar yayi suna da daukaka ko ya kara suna da daukaka 2. Wakar ta kara ma mawakin suna da daukaka 3. Wakar ta kara azzazaba sana ar mutumin da aka yi ma wakar 4. Wakar ta kara bunkasa azanchi da lafazin halshen hausa 5. Wakar ta zamana zamani baya gusheta Wannan wakar duk ta kawo wannan, kuma da yawa wakokin Shata sun hada wannan abubuwan
Allah Sarki.Allah ya Jikan zakin Mawaka, Dr Mamman Shata Na Yalwa Dodon Kidi. Allah yayi mishi rahama.Yau ma samu Dama ta farko ta inyi COMMENT akan wannan Bawan Allah.Ina son wannan Bawan Allah Gaskiya Ina ganin In za'a tattaro dukkan Masoyan Shata to da Wuya in fita daga cikin Sahun Mutane goma na farko.Saboda Allah yayi mishi basira Shiyasa Mai Basiran ne Kadai zai iya gane Basirarsa. Ka duba a cikin Wannan Waka ta Bawa Direba ya Nuna Baiwarsa inda Ya dakatar da Yan Amshi Ya Kwashe Minti tara yana rero Waka Shi Kadai ba Rubutawa ba Rehearsal Kamar yana ja da Carbi. Masana sun tabbatar Cewa ba'a taba Samun Mawakin da yayi wannan Basiran ba Duk Duniya.Gaskiya ya Kamata a samu Wata CENTRE ta Musamman da za'a rika tunawa da Wannan Bawan Allah Ganin irin Gudunmuwa da Daukaka da ya kawo ma Harshen Hausa a Duniya. Allah ya Jikan shi.
Allah Ya jikan shi da Aljannah firdausi Ameen
A timeless classic from the late Dr Mamman Shata.
Allahu Akbar, evoke old memories, black in the days zaben shata 1-2pm, in Kaduna. Primary school things! Pop's transistor radio!
Allah Gafarta ma ka
Up to date suna zaben rana tarayya kd anan nasan wakokin shata na fara son wakokin sa.Allah yasa ya kwanta lafiya
Same feelings here. Zaben Dr Shata, 1-2, with a short break for news at 1:30pm. Allah UBANGIJI ya Gafarta wa magabatan mu.
❤@@lawalmaryam4043
True Hausa culture is crushing down, do we have like mamman shata, Sarkin Taushin Katsina,sani Sabulu and Dankwairu?
Inafa. An dame mu da su rarara kawai, rokon ma basu iyaba. Su Shata ai makaranta ne
Inason wagga wakar, akwai basira a cikinta. Lallai Allah yaba Mamman Shata basiran waka. Rest In Peace
AMEEN
Amin
Jama'a ina nema sanin abinda yan amshin wannan wakar ta Bawa direba suke cewa. Nagode.
Gaskiya kan Kowa ya rasa Shata baisha wakaba ko wanene kuma ko danwa, Allah ya yafe ma shata laifuffukansa
Zakin Duniya na Ali, mai tambura na Balkin sambo
Abdulkadir A. Ladan Amen
Abdulkadir A. Ladan amen
Cikkakar isar waka shine ta kawo abu biyar:
1. Wanda a ka yi ma wakar yayi suna da daukaka ko ya kara suna da daukaka
2. Wakar ta kara ma mawakin suna da daukaka
3. Wakar ta kara azzazaba sana ar mutumin da aka yi ma wakar
4. Wakar ta kara bunkasa azanchi da lafazin halshen hausa
5. Wakar ta zamana zamani baya gusheta
Wannan wakar duk ta kawo wannan, kuma da yawa wakokin Shata sun hada wannan abubuwan
Ba shakka
Babu shakka
Mazan jiya Allah ya jikan su da rahama amen summa ameen!!!!!!!
Allah ya jikan Dr. da Rahma
Shata ikon Allah, zakin Waka na Bilki Sambo. Shata ya ja zaren shi, har ya mutu ya na jan zaren shi. Allah ya gafarta mamu zunuban mu.
Allah ya jikansa da rahma, I have remembered saben Rana na Frsc kaduna.
Wallahi duniya ba komai ba ce, Allah yaji kansu ya kuma sa mugama lfy
Ameen
Sagir Nashe ameen
Amen
Muna tare da masoyan shata aduk inda mugansu shi kuma Allah ya jikanshi
Ibrahim Yahaya Amador
This evokes the nostalgic days of my primary school, listening to the famous 'Zaben Rana' from FRCN Kaduna on my father's transistor radio.
You've said it all..
Cos you've just said my mind..
(Allah) ya jikansu Ameen
Yes that reminds me too
True talk all the way from zaria
Exactly!
Allahu Akbar yesterday of blessed memory
Yahaya USMAN Allah yakarbi bakuncin shi amin
Amin yau naga mai suna na da sunan mahaifi na yahaya usman Allah ya yi albarka
Allah yajikan Dr sarkin mawakan Duniya
Manman shata RIP
Allah ya jikanshi da rahama hakika munyi rashi
Masha Allah shata suniyar mawaka
...rest in peace Dr. Mamman Shata and all Muslim umma all over the world amin summa amin.
Allah ya jikan mamman shata.
THE GREAT HAUSA SINGER IN AFRICA, RIP SHATA
Allahu Akbar Allah yajikansu da Rahama
Allah ya jikan maza jiya ammee
Duk sun rasu. Allah yayi musu rahama makwancinsu. Amin.
December 2021... reliving the good old days!
ALLAH ya gafar ta mashi ameen
Waka tayi,Allah ya bar zumunci. Shata karshe ne wajan waka,ba tari ko i i na.
Allah ya gafarta wa Dr Mamman Shata
May Alh Mamman Shata's soul rest in perfect peace.
Duk wanda baisan Dr Shata ba to baisan Wakaba
Shata ikon Allah. Allah ya gafarta maka. Amin.
Haqqun
Waka saimawanka Hausa ba yandaudun yanzu ba da basu kojin hausa
Allah ya gafartamai da rahama Allahumma Ameen
Allah ya gafartawa mamman shata
Kaicho! kowa ya tuna bars bai ji dadin bana ba.Allah Ya gafarta wa dsn'uwan Alfazazi.
Allahu Akbar, Allah Ya kyauta makwanci
Allah yakai rahama gareka baba
AMEEN
the best of mammanshata. i luv this song.
Allah yagafartawa dukkan musullmai
Allahumma Ameen
Allah yayi masa rahama amin
Allah yakan shata
Maza ankonta dama Allah Mar rahma
Mazaaaaaa Allah ja zamanin namijin duniya
Allah ji kan shata
Allah ji Kansu da rahama
oh my God may ur soul rest in perfect peace
Allah Sarki.Allah ya Jikan zakin Mawaka, Dr Mamman Shata Na Yalwa Dodon Kidi. Allah yayi mishi rahama.Yau ma samu Dama ta farko ta inyi COMMENT akan wannan Bawan Allah.Ina son wannan Bawan Allah Gaskiya Ina ganin In za'a tattaro dukkan Masoyan Shata to da Wuya in fita daga cikin Sahun Mutane goma na farko.Saboda Allah yayi mishi basira Shiyasa Mai Basiran ne Kadai zai iya gane Basirarsa. Ka duba a cikin Wannan Waka ta Bawa Direba ya Nuna Baiwarsa inda Ya dakatar da Yan Amshi Ya Kwashe Minti tara yana rero Waka Shi Kadai ba Rubutawa ba Rehearsal Kamar yana ja da Carbi. Masana sun tabbatar Cewa ba'a taba Samun Mawakin da yayi wannan Basiran ba Duk Duniya.Gaskiya ya Kamata a samu Wata CENTRE ta Musamman da za'a rika tunawa da Wannan Bawan Allah Ganin irin Gudunmuwa da Daukaka da ya kawo ma Harshen Hausa a Duniya. Allah ya Jikan shi.
Mahdi Mai Dogon Zamani. Allah Ya Jikan Alhaji Muhammad Lawal Shata (Sanyinnan Musawa) Da Rahamarsa.
AMEEN
Allah yajikan Mamman shata
Amin
Allah y ji kan maza shata n balkin sanbo
Shata Allah ya jikansa .
Allah sarki, Allah yaji kanshi da rahamansa,Amin.
Allah yajikan dr
Gaske, Maman kanen Idi yayan Yelwa
Especially Dr. Shata, Dan Anache etc
This remind me the time Bature was introduced to me by Maikudi Ok
Allah SARKIN ko yaushe
Haqqun
the beat of the great late mamman shata
R I P SHATA NO ONE BUT YOU FOR EVER IN HAUSA LAND
Baiti daya mai yaya dari da ashirin. Me ye amshin wakar nan?
May your gentle soul rest in jannatul firdaus Dr mamman shata ❤
Good evening to u all
I love him
May his soul rest in peace ameen
Allah sarki
Allah ya gafarta masa
Pantastic
mamman shata wakar basher mai daura
Gambo M
akiyawa
I
RIP Dr Shata.
jiya ba yauba
I like watching WWE most,then Hausa songs
Ba da laifi da ganin sunanka kai ba bahause neba
Rip mamman shata
AMEEN
God
Shata ikon Allah
Mu yanzu akasashen hausa al'adu sunyiwuya kuma zumunci da taimako sunyi karanci yaya zamuyi mufarfado da al'adunmu? Bayan wucewar magabata
Muhammed Abubakar wallahi abun takaici
Paix à son âme
Sarkin tuki
RIP Dr. M Shata
Shata ikon Allah
Godiya muke
Dr mamman
RIO DR SHATA U ARE THE B#ST!
RIP
Ok
Malan
Wai dan Allah me 'yan amshin wakan nan suke cewa? Duk yadda na kasa kunne bana ganewa
Hawwa Bashar lol
Hawwa Bashar gsky nema haka nagane abinda yan amshin nan ke cewa
cewa suke "Jirgin sama bawa tashi qoli ka tsere na laraba"
Hawwa Bashar ...suna cewa ne 🤗😴
Hawwa Bashar...... amshin wakar Bawa Direba shine: jirgin sama Bawa tashi koli ka tsere na laraba
Well sunyi kokari copying marigayi amma kotson da muryar akwai gyara sosai
Masha Allah shata suniyar mawaka
Gaske, Maman kanen Idi yayan Yelwa
Shata kudi mijin maidaki
Mahdi Mai Dogon Zamani. Allah Ya Jikan Alhaji Muhammad Lawal Shata (Sanyinnan Musawa) Da Rahamarsa.
Wannan wanene Wanda ya San asalin shaa haka? To muna godiya
Allah ji kan shata
Allah yajikan mamman shata
RIP Dr Shata.