Dan Allah ina rokon masu sharrin filmdin Jamila makira amadadin ita Rahama kumo dasu yafe mata dan soyayyansu da Manzon Allah S A W, kuma yafe mata da zasuyi shine zaisa ita wacce taci amananta gaba takiyaye tinda tayi taga bataci nasaraba, kuma ke rahamah sai ki iya bakinki nangaba, ALLAH yamana jagoranci
8:50 hum to Allah yasa mu dace 🤲🏼 Soda dama sabanin dake faruwa acikin al'umma mafi yawan cinsa jita-jitane ke haddasa shi, kuma Abin mamaki saika samu wani lokaci wanda ka aminta dashi ne zaici amanar ka!!!! 😔😔😔 Ɗan haka yan uwa idan munji labari yana da kyau Mu bincike kafin mu zartar da hukuncin, kuma mu kiyaye halshen Mu. Sannan musan da wa'yanda ya kamata mu dinga yin sirri dasu, musamman a kafafen sada zumunta.
Shine kalmar karuwanci bai dace da musulmi dan Adam ba kuma kai datti asalafy kanada mata kanada Yaya kanada kanwa kuma yadda ka ambaci dan wani da karuwanci haka zaa Kira naka insha Allah wanan fada ce ubangiji Allah ya shirya
Datti assalafi fa ba malami bane dan malami kullum jan girmanshi yake baya shiga shirgin daba nashiba,dan hk kowa ye ngr don Kanshi Allah yakawa gabon kazafin dayai mata kawai
Ayafi juna dai adawo acigaba dayi ita daman wasu matan haka suke amma nasan yanzu tagane kuskuranta dama rayuwa sai da kuskuri ayi hakuri malam aminu asarab jinjina ga makira tv
wnnan dan iskan datti assalafi ne za ka kira shi da malami ? Gaskiya ka ci mutuncin malunta wlh, ni tunda nake a rayuwa ta ma na taba Ganin fitsararre dan tasha dan iska kamar datti assalfy ne
To ae ita jamila y Kamata ta gane tinda ae script na hannunta kuma ta karanta labari dan bb ita awani episode bashi bane tabbacin a ancireta ba Allah y kyauta zamuce
Dan Allah ina rokon masu sharrin filmdin Jamila makira amadadin ita Rahama kumo dasu yafe mata dan soyayyansu da Manzon Allah S A W, kuma yafe mata da zasuyi shine zaisa ita wacce taci amananta gaba takiyaye tinda tayi taga bataci nasaraba, kuma ke rahamah sai ki iya bakinki nangaba, ALLAH yamana jagoranci
Gaskiya ya bashi shawara mai kyau allah yasa yayi afani da abinda aka fadamai
Amin
Gaskiya ne don kuwa hadiza gabon mutuniyar kirkice kuma mai temako ce
Gaskiya jamila yakamata kifahimci harkar irin ta taukaka akwai hassada acikinta danhaka kibasu hakuri kuma ki IYA bakinki kaikuma produce kayi hakuri
Gaskiya basu kyauta, Allah ya shirya yayi Jagora 😏😏😏😏😏😏😏 Wani Hanin ga Allah baiwace
Wai dan Allah Umar meyasa ka samana wanna dan iskan mutumin tsinanne da yake magana akan datti Assalafiy to mumuna goyon bayan datti
Fact👍
Bama bayan mushiriki mekafurta wani ko aibatawani su aladolesesun yisuna aduniya aigaskiya yafada kafuta watakasar kaga abunda ausawa keyi gashinan muna taredasu bazasutashi sunemaba
8:50 hum to Allah yasa mu dace 🤲🏼
Soda dama sabanin dake faruwa acikin al'umma mafi yawan cinsa jita-jitane ke haddasa shi, kuma Abin mamaki saika samu wani lokaci wanda ka aminta dashi ne zaici amanar ka!!!! 😔😔😔
Ɗan haka yan uwa idan munji labari yana da kyau Mu bincike kafin mu zartar da hukuncin, kuma mu kiyaye halshen Mu.
Sannan musan da wa'yanda ya kamata mu dinga yin sirri dasu, musamman a kafafen sada zumunta.
Allah sarki jamilah makirah Allah yakawo miki wanda yafi wnn yakumasa hk shine mafi alkairi agareku idn har d gskenne.
Gaskia idon aka cire jamila makira séries in bazai yi dadi ba😥kayi hakuri salmanu
Mun gaji da mgn Gabon😩ta koma kasar Su
Wlh dai kam Nimadai abinda nake fata Kenan tazo cikin qasar mu ta damemu tatafi garinsu kawai
Afada muku kuma akwai yan uwa ku akasarta daza kuce tadamai ku akan ku take mtsss
Aishe kikoma da ita😏😏😏
Kodan musulincin data Shiga yakamata manya a kannywood susa Baki a maidata pls
Salaam babban yaya na Congo, Allah yabiyaka 🤜🏿🤛🏾
Bata kyautaba itama ,mutum mugun icce Allah yashiga tsakaninmu d makiyanmu kawai
Allah ya daï daï ta ki salmanu
Shine kalmar karuwanci bai dace da musulmi dan Adam ba kuma kai datti asalafy kanada mata kanada Yaya kanada kanwa kuma yadda ka ambaci dan wani da karuwanci haka zaa Kira naka insha Allah wanan fada ce ubangiji Allah ya shirya
Bakada hud ja a kan datti fah ka iya ba kinka
Can da yawar ku dai🙄
Wai congo wlh karyane
malan datta assalafi gaskiya yayi kakama girma
Shin woi miyasa hadiza gabon batasa aka kama datti Assallafi
akwai ayar tambaya ta yaya za'a fita aiki Jamila makira ita da a jaruma a film bata sani ba
Kaima.kafada Kuma tayi musu magana Suki kulata
To gaskiya daikai malan nima dai abin Yana bani mamaki
Kanku dai akeji
Masha allah godiyamuke sosai Umar allah yakarabasira Yaya umar 🇳🇪 🇸🇦 🙏
Allah ya kyauta amma gaskiya be kamata su cireta ba
Gaskiya banyardaba
Wanna datti assalafin wlh wawa ne cin mutuncin dan Adam ae bb kyau ko tayi karuwanci miye nasa Kuma agabanka tayi fasikanci mtsww
Muguwar kawa Kenan
😂😂😂Kai Allah dai ya kyawta
Gaskiya bata kyau taba wannan zagi haka
Inba jamila series din bazai ganuba
Wlh kuwa danni sbd ita nake kallon film dn.Allah yazaba mata mafi alkairi kawai
Datty Asalafi ba malami bane wlh. Babu malami da yake neman ya tozarta dan uwanci ko ya kama kirkire kirkire karya a kan abunda bai sani ba..
🤔Allah ya kyaut
Gsky haka matan kannywood suke basu san halacciba wasu Allah y kyauta
gaskiya itama batayiba daidai kuma itama wadda tatura taci amanarta
Datti assalafi fa ba malami bane dan malami kullum jan girmanshi yake baya shiga shirgin daba nashiba,dan hk kowa ye ngr don Kanshi Allah yakawa gabon kazafin dayai mata kawai
السلام عليكم ورحمة
وعليكم السلام ورحمة الله وبركاته
Amine
Ai datti kam ba malami bane har Mai Hawa minbari datti Mai fadar gaskia ce kaway
fatan alkhairi kai tsaye muke tare daku daga nan kasar 🇩🇿🇩🇿🇩🇿🇳🇬🇳🇬
Ayafi juna dai adawo acigaba dayi ita daman wasu matan haka suke amma nasan yanzu tagane kuskuranta dama rayuwa sai da kuskuri ayi hakuri malam aminu asarab jinjina ga makira tv
To ai sun Bata film din inde sun cire Jamila makira
Ni kaina wlh banaji dadi cire mutum a cikin series inda a kan fara dashi sun kuma sunaso cirewa gaskiya
Datti yayi magana ne but bai kama sunan kowa ba ai.
Koda bekama sunaba yadace musulmi ya aibanta Dan uwansa duk abunda kaiwa dan wani se anmanaka
Tou jaba
Allah ya kyauta
Na ganoki 😁
@@hafsatisahmuhammad41 Eh mnh
Umar dawo dawo umar dawo dawo ango dawo dawo
Ko dai ko dai...
@@DonAuwal ko dai me? masuga ni bakelewa
@@fiddausiahmed3949 hhhhh gani nayi kamar kina neman rera masa dawo bamu gama zama ba..... Shiyasa nace toh kila akwai lauje cikin nadi.
@@DonAuwal agurinku masu fassara mutane Akan.abin da bahakaba Idan kana bibiyar community Dina inayin wasa da shi Umar
@@fiddausiahmed3949 Allah Sarki, bana bibiyar community dinki gaskiya. Nima wasa nake maki. Allah bar mana umar.
Toh kai waya aike ka fashin baki Allah ya kyauta
To Allah ya kyauta....🤔
Wlh kaja mana gori Kuma gaskia yafada ba ruwa ba wuta ba ilimi
رد to Allah yaketa to ko konji husawa yakama ta kokyi sanaa💔🥺
matan kannywood duk alherin da akai musu akarshi sai su maida da sharri
Assalamu alaikum Aa yakamata a sanAr da ita ai tasan da zaman hakan ko ba dai dai bane
Allah ya kyauta🤔
Kai Amma bata kyautaba
wnnan dan iskan datti assalafi ne za ka kira shi da malami ? Gaskiya ka ci mutuncin malunta wlh,
ni tunda nake a rayuwa ta ma na taba Ganin fitsararre dan tasha dan iska kamar datti assalfy ne
Wlh kuwa hakane bashida tarbiya
Abakin wawa kan jimaga🤐🤐🤐
Allah yakwata
Wai Datti kake cewa malami?
Umar babulabar
ايش بكم يا ناس صلوا على النبي
صل الله عليه وسلم
سلام عليكم 👍
To ae ita jamila y Kamata ta gane tinda ae script na hannunta kuma ta karanta labari dan bb ita awani episode bashi bane tabbacin a ancireta ba Allah y kyauta zamuce
𝑨𝒍𝒍𝒂𝒉 𝒅𝒂𝒊 𝒚𝒂 𝒌𝒚𝒂𝒖𝒕𝒂
🇳🇬👍
🙄🤣🙄🤣
انتم كليوم مشاكل وي🙄😂😂😂.
ايو والله كلامك صحيح
رجاء تواصل جميله مايكرفون المزيد اشتياق موجوده طيب انت منين يا عيوني القناص صندوق السيوله يمكن ساعه جميله سوني ساعه كرستيانو كوب ايكيا ميكي ماوس وياكم يسمعني فيلا امم افريقيا مليت يا فدائي الاوان فيديو🙏🙏❤️❤️
Allah ya kyauta
Allah ya kyauta
Allah ya kyauta
Allah ya kyauta