Allah ya saka maka da Alkhairi kuma don Allah kar ka gaji. ko yaushe ya fito yayi martani, kaima ka fito ka maida mashi da martani akai. don yana ikirarin wai shi DR. ne, Amman ko yaushe yazo yin magana,kamar Jahilin da baiyi karatu ba. Baya kawo Hujjoji, baya kawo Hadisai,ko Nassoshi. sai dai ya rika magana kamar yafi kowa. ya maida wa'anda ke gaban sa kamar Jahilai
Masha Allah Malan Allah yaqara Lafiya Da Nisan kwana
Malam murtala allah yakara ilimi, allah ya saka da alhairi
Allah SWT Ya kareka daga sharrin masu sharri ,amin. Kaiko Dr. Idris kaji tsoron Allah ka daina aiki da zato.
Dan allah kasamu dr idiris kadena hakka dashi dan allah
Akramakallah khudubata gareka shine don Allah ka dinga girmama na gaba da Kai . Allah yasa Mallam ya gyara Amin
Me Yayi na Rashin girmama manya?
Gaskiya malam muna sanku kaida dr idris wlh kudinnan muna kyautatamuku zaton dan Allah kukeyin wannan da'awar sbd haka kuqara hada kanku mungode karkubawa shedan qofa
Dan allah maluman mu kude na bun cike bekamata ba الصلح خيرا ba maji dadin haka sunnah sak bidi'a sam
insha Allah
Allah ya saka da alkhairi
Allah karamaka hasken zuciya
3:34
Malaam Murtala gaskiya ya dace kake rige cin mutuncin nagaba da kai. Malamai da dama suna maganan kanada son ciwa kowa mutunci
Asada kenan Dan hayaniya
Shk An ce ka zo Abuja muqabala. Baffa hotoro ya yarda saura kai
Don Allah malam kaje Bauchi ka sameshi kuyi wannan maganar domin kai ma kana da taka hujjar mai karfi a wannan maganar
Allah ya saka maka da Alkhairi
kuma don Allah kar ka gaji.
ko yaushe ya fito yayi martani,
kaima ka fito ka maida mashi da martani akai.
don yana ikirarin wai shi DR. ne,
Amman ko yaushe yazo yin magana,kamar Jahilin da baiyi karatu ba.
Baya kawo Hujjoji,
baya kawo Hadisai,ko Nassoshi.
sai dai ya rika magana kamar yafi kowa.
ya maida wa'anda ke gaban sa kamar Jahilai
S a w