Yadda Amarya ta yiwa Uwar gida dukan kawo wuka har tsakkiyar dakinta, Don Amaryar ta fi karfin mijin

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 19 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 97

  • @moussaoumarouaraga2605
    @moussaoumarouaraga2605 3 วันที่ผ่านมา

    Allah shi kawo sauki, amma namiji abar yin shuru ,

  • @MusakallahMusakallah
    @MusakallahMusakallah หลายเดือนก่อน +1

    Dan allah mai biredi nasihata ga malam Dan sule masta janyau Kafansara Koda hausa ne saboda gaskiya kanayin gure❤❤kana saboda kana karata Al qur Ani badai daibah

  • @najaatuyahaya3262
    @najaatuyahaya3262 หลายเดือนก่อน +2

    Allah sarki takwarar mamata Allah ubangiji yasakaminki

  • @MalanHassan-cm9yz
    @MalanHassan-cm9yz หลายเดือนก่อน

    ALLAH ya Tsinewa JAHILCI....

  • @yunusasalisu70
    @yunusasalisu70 หลายเดือนก่อน

    Sakarai

  • @SakinaYahuza
    @SakinaYahuza หลายเดือนก่อน +1

    Ikon Allah,inda ranka ka sha kallo, Allah ya kyauta

  • @hauwauibrahim9425
    @hauwauibrahim9425 หลายเดือนก่อน

    Maida, inni ishi ishi ni saura miki icce bisa goshi😂😂😂😂 wallahi sai idanunki sun shige😂😂😂😂

  • @welcomeramadan3111
    @welcomeramadan3111 หลายเดือนก่อน +2

    Sunanki Ja iradai mebiredi kuna rufe fuskar mutane Dan Allah

    • @maibireditv
      @maibireditv  หลายเดือนก่อน +1

      Wannan bai cikin case DA. Ya kamata mu Rufe idonsu

  • @abdula6027
    @abdula6027 หลายเดือนก่อน +3

    wai ‘Kiyi haquri mai hali ba faasa halinshi’...Wannan da ganinsa mijin wallahi mugun sakarai ne wawa 😂

  • @wondersneverend1503
    @wondersneverend1503 หลายเดือนก่อน +5

    Ahbeg jor, if u don't have money to keep them seperate ba dole sai ka qara aure ba

  • @babayarotv967
    @babayarotv967 หลายเดือนก่อน

    Da mijin da amaryar duk zani ce ta tarda mu je mu. Shekarun ta ma bata sani ba fa Jama'a. Wallahi shi yasa ake rena mu Hausawa. Uwar gidan ma ta dan fi hankali.😂😂😂

  • @Sasha-to4ug
    @Sasha-to4ug หลายเดือนก่อน +5

    Hmm!kishi dai ba hauka bane,hmm Allah mai iko! See the man they are fighting for...ohni hajiya...

    • @ummu-Al-ateeq
      @ummu-Al-ateeq หลายเดือนก่อน +1

      Wallahi nima abunda na ke tunani kenan ku a wallahi uwargidan tama fita kyau

    • @AminaBulama-ue4vq
      @AminaBulama-ue4vq หลายเดือนก่อน +1

      ​@😂ummu-Al-ateeq

    • @AsiyaYusuf-r7w
      @AsiyaYusuf-r7w หลายเดือนก่อน +1

      Ahhh karkice haka miji miji ne

    • @Sasha-to4ug
      @Sasha-to4ug หลายเดือนก่อน +2

      @@AsiyaYusuf-r7w baki gani yanda yake ma magana Kamar irin he's happy ana fada ma Sabo dashi???hmm

    • @baseerairo3259
      @baseerairo3259 หลายเดือนก่อน

      Dts wat cross my mind 😅

  • @SafiyaMohammed-c9d
    @SafiyaMohammed-c9d หลายเดือนก่อน +2

    Gaskiya amaryar nan bata da gaskiya da gani uwargidan nan nada hakuri

  • @khadijaabdullahi2255
    @khadijaabdullahi2255 หลายเดือนก่อน

    Ji idon minahika daga gani ta aikata

  • @AminaBulama-ue4vq
    @AminaBulama-ue4vq หลายเดือนก่อน +2

    Da gani amaryan masifefe ce😂

  • @fureraidrismuhd5068
    @fureraidrismuhd5068 หลายเดือนก่อน

    Ai ba Dole bane ,inde baka da jajircewar da zaka iya hadawa

  • @ummusahal-hx8di
    @ummusahal-hx8di หลายเดือนก่อน

    Amarya tace bata san shekarun haihuwarta ko nawa ne 😂😂😂😂😂😂

  • @basiraado5507
    @basiraado5507 หลายเดือนก่อน

    Allah ya kyauta

  • @abdula6027
    @abdula6027 หลายเดือนก่อน +3

    Kwalliyar amarya kamar aljana 😂😂😂..Aljanu suka buge uwargida

  • @a.anjari865
    @a.anjari865 หลายเดือนก่อน

    Hauka kenan

  • @AbassiIssiakou
    @AbassiIssiakou หลายเดือนก่อน

    Kedei uwar gida anyi jakar banzan wllh 😂😂akamiki hari harso uku kikasa samun sanda ki rake ma ja ira kai😢😅

  • @aminoutanko571
    @aminoutanko571 หลายเดือนก่อน

    Mijin dole ne walahi

  • @aishakabir8528
    @aishakabir8528 หลายเดือนก่อน

    Kawai seki zauna tai miki wanga bugu ke ad uwargida

  • @fauziyyakamiluahmed
    @fauziyyakamiluahmed หลายเดือนก่อน

    Wallashi in nace sai narama😂😂😂👊🤛🤜💪 yar duniya

  • @aminoutanko571
    @aminoutanko571 หลายเดือนก่อน

    Tunda tazo gidanki ki kama jiki kema ku daku gaskiya ke da kaunata kike da na kara miki wata duka walahi wanga sakin jiki yayi yawa se kace wanda tasamu jaka Allah ya wandan naka ya lalace

  • @fadilahmuhd680
    @fadilahmuhd680 หลายเดือนก่อน

    Angama dashi kam hahaha😂

  • @ZahraAbubakarOro
    @ZahraAbubakarOro หลายเดือนก่อน +4

    Ji abinda akewa fada akai😅 Ko me suka gani agareshi oho😂

    • @maibireditv
      @maibireditv  หลายเดือนก่อน

      Haha 😂

    • @rabiGaladima-v8p
      @rabiGaladima-v8p หลายเดือนก่อน

      Kika sani abu a duhu😂

    • @AminaBulama-ue4vq
      @AminaBulama-ue4vq หลายเดือนก่อน

      😂

    • @Aysa-v6r
      @Aysa-v6r หลายเดือนก่อน

      Nima dai nace Allah sarki ankan wannan ake fada duni ya labari😅😅😅

    • @ummusahal-hx8di
      @ummusahal-hx8di หลายเดือนก่อน

      😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂su ai basu ga kamar sa ba kalan zaren kalan yadin😂

  • @Hassanaismail-q1d
    @Hassanaismail-q1d หลายเดือนก่อน

    Nazaci uwar gidace da zafin kishi sai ga amarya tafi bata sa gaskiya mijin sokone

  • @SHEHUINYAS
    @SHEHUINYAS หลายเดือนก่อน

    Ji wata uwar jagira😂😂

  • @SalifouGuéroDadi
    @SalifouGuéroDadi หลายเดือนก่อน +1

    Nigeria kénnan fah 😂😂😂😂😂

  • @alglumion
    @alglumion หลายเดือนก่อน

    🎉🎉🎉🎉

  • @aminoutanko571
    @aminoutanko571 หลายเดือนก่อน

    Ke uwar gida bakida hanuwa ramawa ne to zauna ta halakaki abin ban hauchi

  • @AminaBulama-ue4vq
    @AminaBulama-ue4vq หลายเดือนก่อน

    Wawa ne mijin kawaii 😂

  • @IsaBala-x9i
    @IsaBala-x9i หลายเดือนก่อน

    Tsuru-Tsuru Kenan😂😅

  • @welcomeramadan3111
    @welcomeramadan3111 หลายเดือนก่อน +2

    Shikuma mijin wani daskin daridi abin da aka tabbayeshi bashi yake bada amsaba

    • @Sasha-to4ug
      @Sasha-to4ug หลายเดือนก่อน

      😂😂😂😂, duk fadan nan because of a man,hmm!Allah Kasa mudace amin.wai!hmm!

    • @MaryamaDabai5
      @MaryamaDabai5 หลายเดือนก่อน

      😅😅

  • @khadijaabdullahi2255
    @khadijaabdullahi2255 หลายเดือนก่อน

    To kasaketa mana dolene tunda shedan ce

  • @AbbasMohammed-g8d
    @AbbasMohammed-g8d หลายเดือนก่อน +1

    Wana amarya makaryaci kuci ubanta shegiya dagani idonta bata dagaskiya munafika

  • @abbasfareedat8655
    @abbasfareedat8655 หลายเดือนก่อน +5

    Allah yarabani da kishiya ko ta wanke wankece

    • @rafiaabdoulaye1301
      @rafiaabdoulaye1301 หลายเดือนก่อน

      Amine 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂

    • @hannahmukhtar3056
      @hannahmukhtar3056 หลายเดือนก่อน

      Amin

    • @أمريحان-ن9
      @أمريحان-ن9 หลายเดือนก่อน

      Amin dai

    • @ummusahal-hx8di
      @ummusahal-hx8di หลายเดือนก่อน

      Hhhhhh yar uwa ki dai rage zafin kishi maza basuda tabass😂😂😂😂😂

    • @shahiduabdudogo11
      @shahiduabdudogo11 หลายเดือนก่อน

      Amin Amma Ya Baki Abokiyar Zama Ta Gari😂

  • @suwaibahbawa2918
    @suwaibahbawa2918 หลายเดือนก่อน +1

    Aikin banza baka iya control na gidanka kaje ka Kara aure😏

  • @OubeidalahiIssoufououmarou
    @OubeidalahiIssoufououmarou หลายเดือนก่อน +1

    Wannan shirin sam-sam bai dace ba, duba da yadda ake gabatar da hotunan bidio da kuma tona asirin ma'aurata a dunia. Ai ko 'yan sanda ba suda hurumin bayyana bincike yayin aikin kamar haka. Adinga duba da kokarin kare hakkin dan adam

  • @SalifouGuéroDadi
    @SalifouGuéroDadi หลายเดือนก่อน

    Habadai amarya aitawankiké tshéwatayi kinshaké so 3 ai ba bougoubané 😂😂😂😂😂

  • @FatimaJibrin-ke2xz
    @FatimaJibrin-ke2xz หลายเดือนก่อน +1

    Wannan amarya yar gayuce😂

  • @FatimaysDajah-px9pr
    @FatimaysDajah-px9pr หลายเดือนก่อน

    Ikon allah

    • @maibireditv
      @maibireditv  หลายเดือนก่อน

      Ya fi gaban mamaki

  • @Frdoes
    @Frdoes หลายเดือนก่อน

    Afarayi mata rukiyya in anga batada aljannu to

  • @mama7684
    @mama7684 หลายเดือนก่อน

    Gaskiya matan gusau basu da kai wlh bazan iya auren zanfara gusau sokoto ba

    • @BasiraDangulbi
      @BasiraDangulbi หลายเดือนก่อน

      😂😂 ahayye warr💃

  • @Abdulhabeeb-n5t
    @Abdulhabeeb-n5t หลายเดือนก่อน

    Gsky akwai kura cikin wanan lamari

  • @LaouwaliLawwa
    @LaouwaliLawwa หลายเดือนก่อน

    Kana ganin amaryar kasan bata da gaskiya shikuma mijin jahilin banxa

  • @abdula6027
    @abdula6027 หลายเดือนก่อน

    Wannan fadan duk akan wutsiyar maigida ne 😂😂😂

  • @abuhafsajibril
    @abuhafsajibril หลายเดือนก่อน

    To Yaya Ƙarami Ze Iya Control ɗin Wanda Ya girme shi

  • @lamimusa3530
    @lamimusa3530 หลายเดือนก่อน

    🥺🥺🥺🥺

  • @shamsiyyahamisu6479
    @shamsiyyahamisu6479 หลายเดือนก่อน

    wai akan wannan sulubiyo ake fada mtss😂

  • @AminaBulama-ue4vq
    @AminaBulama-ue4vq หลายเดือนก่อน

    😂😂😂mata, mata ke na harara

  • @SaiBar-r6s
    @SaiBar-r6s หลายเดือนก่อน

    Kai wanan miji a kawai Dan iska to Miya kawo maganar mashin a,nan sai wani raba eye's mtsss

    • @AminaBulama-ue4vq
      @AminaBulama-ue4vq หลายเดือนก่อน

      😂😂 wayyo Allah na

    • @MaryamaDabai5
      @MaryamaDabai5 หลายเดือนก่อน

      😂😂😂

    • @AsiyaYusuf-r7w
      @AsiyaYusuf-r7w หลายเดือนก่อน

      Mashim na harka Babba na kwance bisa gado😂😂😂

  • @FaruqUmar-iw5pp
    @FaruqUmar-iw5pp หลายเดือนก่อน

    😅😅😅😅😅

  • @DrAtef-n3q
    @DrAtef-n3q หลายเดือนก่อน

    Wallhi mijin yaban dariya sunan wani wai sale

  • @munirmuhammad4543
    @munirmuhammad4543 หลายเดือนก่อน

    hala tana da aljanu ne ko

  • @Frdoes
    @Frdoes หลายเดือนก่อน

    Haka zatace aljannune aima kuwa hukuncinda yadace kar akara nan gaba

  • @olatahmed6792
    @olatahmed6792 หลายเดือนก่อน +1

    Kudinga sawar yaranku karatu domin fita daga jahilci

    • @shatouhblog3186
      @shatouhblog3186 หลายเดือนก่อน

      gaya musu dae

    • @a.anjari865
      @a.anjari865 หลายเดือนก่อน

      Gaskiya wallahi