labarin wannan mata sai kace almara a arewa ana bugatar ilimi . jama a sai kace zamanin jahiliya? wallahi jama ar arewa suna bukatar ilimi . a wannan karni na ishirin da daya ,ban tabac tunanin akwai wata Al umu da suke acikin jahici kamar hakaba !!!! Allah yakyauta. jama ar hausawa Allah yasa kai yawaye.
Allahu Akbar rayuwa kena😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭 Allah yabaka miki
Wlh bamuyafeba kazafin DA Akaimata human rights Allah yakara taimako Ko Dan Allah kataimakaman Adaukar masu matake
gaskiya wannan zalincine ALLAH yasaka mata
Inna lillahi wainna ilaihi Rajiun a Nigeria ne ake rashin mutunci Yadda akeso sabida rashin hukumci hasbunallahu wani imalwakil
Indai Sherri akayimiki Allah yasakamlki kuma baikamata ace zaakashetaba Allah yashirya yan uwanmu musulmi bakidaya
Ya Allah kayi mana maganin masifa
labarin wannan mata sai kace almara
a arewa ana bugatar ilimi .
jama a sai kace zamanin jahiliya?
wallahi jama ar arewa suna bukatar ilimi .
a wannan karni na ishirin da daya ,ban tabac tunanin akwai wata Al umu da suke acikin jahici kamar hakaba !!!!
Allah yakyauta.
jama ar hausawa Allah yasa kai yawaye.