Wan nan wakar ya kamata duk fitattun yan arewa masu dubban mabiya su sakata a shafukan su 😢 Amma da yake munafukai ne baza suyi ba saï qaryar banzar kishin arewa
For me, this is the best song of the last 10years ma, it made me shed tears of grief. Gaskia protesters wannan waqan ya kamata adinga playing wurin protest. In shaa Allah yanxun nan zan fara sharing a social media handles dina. Allah Ya qara baasira, ameen.
Gaskiya wannan yafi rarara, Allah ya maka daukaka Allah sayasa ta bakinka za,a fahimci sako masu amfani Ina maka fatan alkhairi, da samun nasara Mai dorewa
Gaskiya sani plumber Allah yaqara basira da daukaka kuma insha allahu idan bikin yaxo insha allahu zamuhadu
Yace da ran mutum yana fansan rai da Umaru Musa yatashi 😭 yaso ya kyankyasa kwai yayi kwai Amma sai rabbi ya Kira shi. Allahu Akbar
😢😢😢😢
😮
😅😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😅😊😊😊😊😊😊😊😅
😂😂😂
Masha allah.
Allah ya kara daukaka da nisan kwana
I swear i have cried when am listening the song 😢😢😢 may God Bring His help to Nigerian people's 🤲🤲🤲
Macha Allah ✊ wakar nan tayi min dadi sosai wlh koinana biyu ❤ita naké sawararé kawaye 🔥💯🔥🍾🔥🌾 sani plamber ❤❤❤🎉🎉🎉
My song of the year. Babu inda ya maimaita baitin sa. Tsatsar basira. ❤️ ❤❤
Wan nan wakar ya kamata duk fitattun yan arewa masu dubban mabiya su sakata a shafukan su 😢
Amma da yake munafukai ne baza suyi ba saï qaryar banzar kishin arewa
more wisdom bro. Keep moving 🇳🇬😎💯🔥👍
Wlh am feeling this song deeply inside my💔 you have said it all, bro.😢😢😢
Kai Jama'a wlh nama rasa me zan fada oh my gosh!!!
Allah ubangiji ya qara basira plumber Amma kafin yanxu....
Yau kam dole Akira da Dan baiwa🙏🙏
Gaskiya kayi kokari sosai Allah yaqara basira sosai
Masha Allah, fasihi Allah ya kara basira, Allah ya maida gumi ya xamto sanyi🤲
For me, this is the best song of the last 10years ma, it made me shed tears of grief. Gaskia protesters wannan waqan ya kamata adinga playing wurin protest.
In shaa Allah yanxun nan zan fara sharing a social media handles dina.
Allah Ya qara baasira, ameen.
Allah ya Kara basira good work Allah yasa mudace
Waqa fah tayi, Allah ya qara basira
You're far better than Rarara ba kusa ba.
Allah ya kara basira ❤❤
Hugs🫂 from FCT
Nagode
@@saniplumbermaikafiya7611 Masha Allah sani plumber Allah ya qara ba sira
Kaji comment da nake expecting
Ai idan ba sauya tsarin Nigeria ba to wallahi wahala yanzu muka farasha
Adai wannan shekarar ni banji wakar da tafi wannan ba.
Masha Allah da a na samun irin wadan nan mawakan da yardar Allah harshen su zai iya zama silar saukin abubuwa
Da masu zanga zanga sungane da da wannan wakar suka tafi gidan gwamnati❤
Masha allah allah y qara basira waqakamar wa azi allah y tsareka daga sharrin masu sharri
Sani plumber Allah yakara basira da daukaka 🎉
Naji ma banga fasihin mawaƙi mai fikira irin wannan bawan Allah ba. Allah shi ƙara basira
Allah ya Qara basira Sani plumber Mai Qafiya
Gaskiya wannan yafi rarara, Allah ya maka daukaka Allah sayasa ta bakinka za,a fahimci sako masu amfani Ina maka fatan alkhairi, da samun nasara Mai dorewa
Gaskiya ne sani Allah ya kara basira
Good job my bro ❤❤❤❤❤
Tank
@❤saniplumbermaikafiya7611
Plumber Allah Kara basira da daukaka
Wallahi this singer deserved award i swear 😢
Wallahi kuwa
Wallahi kuwa am from northern Nigeria but i don't know him am just hearing his song for the first time.
Who go give am the award
Kai a Nigeria kk ban san hauka
Masu cewa baisaka Goodluck, Buhari da Tinuba,
Ai dayace Ali da Ali yana nufin Sune
Masha Allah
Allah SWT ya kara basira....🥰🙏🏻💯
Masha allah allah yayaye mana damuwarmu ameen
Gaskiya sani kayi matukar kokari sosai
Allah yakara basira
Allah ya qara basira Allah ya Kawo mana sauyi AMEN AMEN ❤❤❤❤❤❤
Hmmm shata is back
Who else noticed the resemblance
Nice one. Muryar kawai za'a qara feqewa
Dan baduku shine PMB
Manyan mawakamma basuyii waka Mae ma'ana kamar wannan ba wlh yafii dayawansu. Very talented singer
Sani plumber deserve an award ❤
❤❤❤🎉🎉🎉 gaskiya ne Allah ya kara daukaka
Umar plumber daura abokina Allah y kr daukaka
Wlh sai da nayi kukah😭
Masha Allah Allah Ya kara basira wlh Kayi qoqari sosai
Masha Allah
Allah ya Kara daukaka da nisan kwana
Naji wakarda tasani kwalla maiyawa. Allah ka jikan mazan jiya
The same what happened to me
In sha Allah akwai haske a gaba
Allah kara basira 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
Sai godiya sani Allah yakara basira
Allah shikara basira❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Gaskiya kayi abin a yaba maka
Allah yakara basira
Sani Allah ubangiji yakara basira
Allah ya kawomana sauki Nigeria
Masha allah.
Allah yasa mudace
Masha allah
Masha Allah Allah ya Kara basira
Masha Allah ❤❤❤❤
May God intervene into our current situation in this country.
Very intelligent wlh Allah ya saka maka da Alkhairy
Sallalahu alayhi wasalam
Wllh wannan wakar tayi sosai
Masha Allah wlh yayi mutuqar qoqari wlh Allah yaqara basira
He actually deserves an award
Wallahy bamuyi zatoba 😭
Allah yakara daukaka
Basira iya basira malam... Lallai kaci qafiya... Kam bala'i
Bamu zato Masha Allah 🎉🎉🎉🎉
Allah yakara Basira
😭😭allah yasan komai magina
Masha Allah gaskiya muna goyon bayan award
Masha Allah ❤
Ameeeeen ya hayyu ya qayyum ya zuljalaluwal ikram....
Kaskiya kenan Allah ya kara basira My bro
Allah yakara basira sani 😢
Alla yagara basira
This guy is too much. ❤
Gsky Sani kayi kokari Allah ya kara basira
Bamuyi zatuhba😭😭😭
Sani plumber best singer
Sani plumber Allah ya saka maka da alheri
😢 nabaka award 😢😢
Well done bro
Allah sarki rayuwa 😢😢
Allah ya kara basira da an samu irin mawaki kanar ka da najeria ta gyaru
ماشاءاللہ شکرا❤❤❤
Sani kayi magana fa allah yasa mudace
Allah ya Kara basira ❤❤❤
Allah ubangiji ya Kara maka basira sani
Allah ya Kara basira
Wae wannan dan inane don Allah
Katsina yake
Kt
Allah qara basira
❤❤❤❤❤
Gskyn sani Allah ya kara basira
Allah yasaka sani
👍👍👍
Masha Allah Ameen ya Allah 😢😢
Allah ya qara basira Allah yamana mafita a kasarmu
You're so talented ❤
Masha Allah Allah yamaka baiwa
lplplll
😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🙏🙏🙏
Allah ya sa mudache
masha allahu
❤❤❤masha