Hum nifa wallahi Bulama Bukati ban yarda da shi anya ba kongila ne ya karbo Na yarda da abinda ya fadi game da sojojin amma fa da yake goyon baya ayi zanga zangar bana tare da shi saboda wallahi turawa sun rantse sai sun tarwatsa kasashen mu saboda haka ana fara zanga zanga wallahi sai miyagu sun shigo ciki
Wlh gaskiya ne bubu a binda za aceba gaskiya ba ne Wlh duwanda yace ba hakabane makiyin Allah da gaskiya ne Wlh mutane nacikin wahala da yunwa tabbas mutane sbd yunwa suna cin tafasa da sanga sanga sbd yunwa sbd haka Allah muke kaiwa kukanmu Allah ya kawo muna dauki Allah yashirya zukatan shawagabanin da na kasa dasu
South Africa zanga zanga tayi tasiri karkashin jahorancin Nelson Mandela. Iran daga zanga zanga aka samu juyin juya hali karkashin jahorancin Ayatullah. Zanga zangar dalibai suka fara takai da samar da Fidel Castro. China ma haka sukayi juyin juya hali aka samar da gwamnatin kwamanis karkashin Mao Tse tung. Don haka idan Sudan da wasu kasashen larabawa basuci ribar zanga zanga ba bai zama hujjar dakishe wa jama'a damar da doka ta basu ba Burkina Faso, Tunisia, Mali da Egypt anyi zanga zanga Kuma ansamu biyan bukata, Turkey lokacinsa sojoji sukayi yinkurin kifar da gomnatin Erdagon ta hanyar zanga zanga aka dakile juyin Mulkin, Kaga kenan Kai zamucema ka koma makaranta ko Kuma muce kashiga makaranta Dan Kaine dakikancinka yafito fili
Kwanannan muka ka fito daga covic 19 ebola da ire irensu dukda haka government basu taosaya wa yan Nigerian ba inde haka mulki yagada amatsayina matashi, daza 'abani mulkin Nigeria wallahi zance banaso tir da wannan mulkin
Allah ya saka da alkairi
Hum nifa wallahi Bulama Bukati ban yarda da shi anya ba kongila ne ya karbo
Na yarda da abinda ya fadi game da sojojin amma fa da yake goyon baya ayi zanga zangar bana tare da shi saboda wallahi turawa sun rantse sai sun tarwatsa kasashen mu saboda haka ana fara zanga zanga wallahi sai miyagu sun shigo ciki
❤❤🎉kyakyawar shawara br bulama
Muna goyon bayan zanga-zanga Dr Bukarti!
🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤ جذاك الله خيرا
Allah ya k'ara basira bulama bukarti🤲🤲🤲🤲🤲🤲
Gaskiya, Bulama kai exceptional ne with sound analytical mind. Kudos
Lawyer ne
Allah ya saka da Alkhairi. Ka fahimci addini, ka fahimci rayuwa Bukarti. Allah ya karawa rayuwa Albarka.
Masha Allah
May Allah bless Dr. Bulama ❤.
This is very true.
Masha'allah Allah ya saka da alhairi
Gaskiya wannan shawara ta bulama bukarti da ya Bayar ga malamai yayi kyau kuma malamai yakamata su dau wannan shawara
Allah ya Kara basira barrister bulama bukarti
بارك الله فيك✅️
Gaskiya bulama kaidin na musamman ne, Allah y karamaka lfy
Allah yasa ka da alheri bulama bukarti
Muna bayan goyon zanga zangan lumana ❤
Masha Allah bukarti
Bulama Ya Fadi Gasiya Allah Ya Saka Da Alkhairi, Muna Tare Da Kai
Gaskiyane 😢😢😢😢Allah yakyauta Allah yakawomana mafita
Weldon
Allah ya saka da Alkhairi Barr Bulama Bukarti.
Mun gode. Der, bulama.Allah, yasakada, Alkhairi. Mudai muna rokon' Allah yakawarmunada. Azzaluman shuwagabanni. Masu Adalcikuwa. Allah yayimu jagora.
Allah yakara basira Bukarti
Allah yasaka da alkairi wannna gaskiyane
Allah ya saka maka barrista🙏🏻
Alhamdulillah
gsky ne wnana❤❤❤
Gara a turasu zamfara Kam su nuna mana gogewarsu Allah ya zaunar mana da kasar mu Nigeria lpy ameen
Gaskiya ne kanina.
Allah ya qara basira bulama bukarty muna Godiya _ 1_8_2024_ zanga-zanga insha Allah
Inshallah sai dai idan mumutu bamu kai lukacin bah
Wannan gaskia ne Dr. Allah ya saka da alkhairi
Allah yasaka
SAIGODIYA ALLAH YABIYA
Gaskiya ne ga zamfara da sokoto da kastina nan
Akan Malamai sun Haramta zanga-zanga
32:40
Allah yakyaut
❤❤❤
Allah SWT ya yawaitamana irinka Allah yakara maka lafia
Allah yasa mu dace
Zanga Zanga no going back
Bulama Allah yasaka da alkairi
Muna gdy sosai insha Allah zanga zanga Babu fashi
Andena bamu tsoro yanxu yasin,saidai duk abunda zai faru yafaru
Muna tare day kai
Gskyne Allah ya kawo mana warakar halin da kasar nan da talakawa ke ciki
...tabbas DCL Hausa wannan hira ta 'kayatar da kuma fad'akarwa cikin hikima. Allaah ya 'kara muku daukaka.
Kai na musamman ne zuciyar dayace da tamu wannnan zantukka na Dr. Gaskiya ce zallah
We are together sir
Zanga-zanga takan jawo Fitina ko Mafita.
39:50
kaji maganar gaskia daga bakin dan kasa nagari wato Dr, Bukarti
Wai mafitar shi ne a yi ta addu'a..... 🤣 🤣 🤣
We are together
Sorry Baba bulam
Solomon dalon yace zai jagoran ci zanga zanga
APC is a disaster. Allah ya isa
Wannan gaskiyanee mllm bulana
Bawanda ya isa yahanamu zanga zanga
Wlh gaskiya ne bubu a binda za aceba gaskiya ba ne Wlh duwanda yace ba hakabane makiyin Allah da gaskiya ne Wlh mutane nacikin wahala da yunwa tabbas mutane sbd yunwa suna cin tafasa da sanga sanga sbd yunwa sbd haka Allah muke kaiwa kukanmu Allah ya kawo muna dauki Allah yashirya zukatan shawagabanin da na kasa dasu
Wannan shine gaskiyar lamari, domin kuwa babu inda aka dosa, a gwamnatin nan.
South Africa zanga zanga tayi tasiri karkashin jahorancin Nelson Mandela. Iran daga zanga zanga aka samu juyin juya hali karkashin jahorancin Ayatullah. Zanga zangar dalibai suka fara takai da samar da Fidel Castro. China ma haka sukayi juyin juya hali aka samar da gwamnatin kwamanis karkashin Mao Tse tung. Don haka idan Sudan da wasu kasashen larabawa basuci ribar zanga zanga ba bai zama hujjar dakishe wa jama'a damar da doka ta basu ba Burkina Faso, Tunisia, Mali da Egypt anyi zanga zanga Kuma ansamu biyan bukata,
Turkey lokacinsa sojoji sukayi yinkurin kifar da gomnatin Erdagon ta hanyar zanga zanga aka dakile juyin Mulkin,
Kaga kenan Kai zamucema ka koma makaranta ko Kuma muce kashiga makaranta Dan Kaine dakikancinka yafito fili
Kajigaskiya dagabakun wanda yakefadinta.sabo.da.allah
Wannan itace magana ta ilimi Allah ya saka da Alkhiri
Maigida munsan Bulama yanada basira Amma Muna gudu rikici zai barke wallahi ba alhairi
Ai mlm bulama ita fa wannan zanga-zangar kowa shugabane ruwan kashe gobara basai mai kyauba ehee
Zanga zanga no going back home in sai mumutu bamu kai lukacin bah
Kafi malaman ma sanin damuwar talaka su tunda anbasu ghana must go basu da matsalar abinci su da iyalansu
Wannan shi ne gaskiya magana bulama bakarti
Maganar ka happon Dan uwa
Kajifa maga yake Akan sojoji kuma Anbashi Ambashi Amsa Amma tsabar rashin iya Aiki sai jujjuya maganar yake wlh wannan dan jaridan be iya tambaya ba
Wannan gaskia ne br.
Wannan gaskiya ne.
Buhari ma ya jagoranci zanga zanga so meyasa baa hana ba seyanzu
Kwanannan muka ka fito daga covic 19 ebola da ire irensu dukda haka government basu taosaya wa yan Nigerian ba inde haka mulki yagada amatsayina matashi, daza 'abani mulkin Nigeria wallahi zance banaso tir da wannan mulkin
Kun karbi taliya kun zabi dan iska dole kusha wahala
Sojoji ma sun zama karnukan gomnati yanzu. Wai sun iya threatening mutane. Yan iska kawai
Wato yakamata mutane su gane irinsu bukarti yan kasa mazauna kasashen waje wallahi dasu ake hada baki a irin wan nan zang zanga kasa ta ruguje
Kariya kake matsoraci, mara kishin Kai wato Kai tunda kanaci sai uku saura sumutu da nyunwa
makaryacin banza wawa
inji kutumar ubanka dan shegiya munafiki
@@IsyakuGarbabebegi da alama basu samu damar yin addu'ar alhuma jannibanina shaidan sanda aka samu cikinka
@@MuhammadNadabohhhhhh ko mutuwa za kayi sai zanga zanga nan ta tabbata fa inshallah bi iznillah
Wallahi wallahi, mu munsan iilar zanga zanga, akwoi yen takefe aciki
Kai wa ?
Ku su wa ?
Zahardin nan hauci kake bani wllh ka iya kalaminka wawa kwai
Kai tsaya kaji shi zaharaddini Dan jaridar ne aikin jarida yake Amman Banda lokaci yima bayani ka koma makarantar Firamare Wawa kawai marar tarbiyya
@USMAN..DONO-t1h oho de ai gaskiya ne ba ku so zaki kun danga sha yan wahala
@@smgcom2908 Allah baka lafiya
@@smgcom2908 jahili
🤣 🤣 🤣 🤣
jagorancin zanga zanga Allah ne zai jagorancemu sabida haka wlh yau insuka san wani wanda yace jagorane za'a kirashi Abashi cin hanci kaji shiru
kaje kakoyi Aikin jarida munafikine kai
Kai kuma mahainci ko?
🤣 🤣 🤣
Ba alheri a zanga zanga mu bamuayi
toh mu zamuyi Sai maikuma
Gaskiya bulama kaidin na musamman ne, Allah y karamaka lfy
Lawyer kenan