Tambayoyi da Amsa: 341 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 2 ต.ค. 2024
  • Tambayoyi
    1. Shin idan mutum yaje kabarin Annabi (S.A.W) shin sai yaje daf da kabarin akeyi masa sallama ko kafin a karasa.
    2. Gafarta malam, ina kyautatawa mahaifina sosai, amma malam duk abinda na kai masa sai ya dauaka ya siyar, sannan yace a karo masa wani.
    3. Malam mukan siyo kaya da Dalar Amerika, sai kuma daga baya farashinta ya daga ko ya sauka, shin ya sheikh zamu daga farashinmu ne ko kuwa.?

ความคิดเห็น • 4