Barkewar rikici tsakanin malamai da matasa_dr abdallah gadon kaya yatona asirin Yan siyasa

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 2 ม.ค. 2025
  • Sakon Dr abdallah gadon kaya g matasa akan girmama malaman addini wanda Tasharmu mesuna rigasa tv news mukayi sharhi akai domin ilamantarda daku
    Kuyimana subscribe a TH-cam channel dinmu mesuna rigasa tv news domin samun shirye shiryen mu kamar
    Labarun duniya, labarun hausa, labarun Kannywood,Dr abdallah gadon kaya,sheikh Musa Yusuf asadus sunna

ความคิดเห็น • 17

  • @aliabubakar6606
    @aliabubakar6606 5 หลายเดือนก่อน +6

    Allah ya saka da alheri malam muna godiya da addu'ar da kama Nijar muma Muna roqon Allah yaba Najeriya abinda ka rokamana

    • @auwalmusa9511
      @auwalmusa9511 5 หลายเดือนก่อน

      Muna Godiya dan uwa

  • @IbrahimAbou-v6z
    @IbrahimAbou-v6z 5 หลายเดือนก่อน +1

    Ma sha allah mlm mugode

  • @sadaualiyu7229
    @sadaualiyu7229 5 หลายเดือนก่อน +2

    Allah yasaka da akhairi ya kara lfy mai albarka Aameem ya Rabbi jazakallah bi khair

  • @AishatYahaya-tb4dg
    @AishatYahaya-tb4dg 5 หลายเดือนก่อน +1

    Ameen ya Allah

  • @salihuadamu-xg5ji
    @salihuadamu-xg5ji 5 หลายเดือนก่อน +1

    ❤ Allah yabiya

  • @ismailatiamiyuabdulsalam9496
    @ismailatiamiyuabdulsalam9496 5 หลายเดือนก่อน +2

    Tabas, Malamai sunada kima da amfani acikin Al-Ummah. Duk da cewa Malamai ba ma'asumai bane ba, baikamata ace za'a ayi amfani da siyasa da Kuma ra'ayi wadansu acikin Malamai aci mutuncin Malanta da Malamai.
    Allah yakawo sauki da mafita

  • @IlhamYes-xw3ob
    @IlhamYes-xw3ob 5 หลายเดือนก่อน +1

    Mal already ana sponsoring din ku a saudia shiyasa bakasan masifan da akeciki a Nigerian ba

  • @YauOil
    @YauOil 5 หลายเดือนก่อน +1

    Munifuki jikukin Dan ta ada danfudiwu karyakakiyi monafuki jinin ta adanch

  • @AbuHuchi
    @AbuHuchi 5 หลายเดือนก่อน +1

    Duk mlmn da akaranma shine ,

  • @blackmambablackwidow9700
    @blackmambablackwidow9700 5 หลายเดือนก่อน +1

    Kaima kana san Alumma zu zama suna karkashinku , kuma ba haka ake rayuwa ba. Shiyasa Annabi mu M.S.A.W. yace farillah ne dukkan musilmi da musilma mu tashi su nemi Ilimi . saboda karwasu su yaudaresu.

  • @Speedyvampir2
    @Speedyvampir2 5 หลายเดือนก่อน +1

    Toh ai ku mallamai ne ku ka zubar da darajar ku. Kun zama karnukan yan siyasa.
    Idan ba ku son raini ku daina bibiyar yan siyasa su na ba ku kudi

  • @GoniAbisso
    @GoniAbisso 5 หลายเดือนก่อน +1

    Malan mungode amma suma su jara

  • @RabilouharounaAli-wk8jj
    @RabilouharounaAli-wk8jj 5 หลายเดือนก่อน +1

    Nifa abun naku kunya yakabani 😂😂 wai malamai kai jamaa malami na kirki bashi kecema kanshi malan ba al umma ke cemishi malan

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad2307 5 หลายเดือนก่อน +1

    Duk maitarbiyya bazaiwa malamai rashin kunyaba wlh

  • @muhdskysabiu
    @muhdskysabiu 5 หลายเดือนก่อน +1

    Malamai kuka zubar da mutuncinku, kunzama Uluma'u su'i.

  • @smgcom2908
    @smgcom2908 5 หลายเดือนก่อน +2

    Muna daraja ku amma ku daina haramta zanga Zanga ku bar mu haka dan Allah da wanne za muji